The following warnings occurred:
Warning [2] Undefined array key "avatartype" - Line: 783 - File: global.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/global.php 783 errorHandler->error
/showthread.php 26 require_once
Warning [2] Undefined array key "avatartype" - Line: 783 - File: global.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/global.php 783 errorHandler->error
/showthread.php 26 require_once
Warning [2] Undefined variable $awaitingusers - Line: 34 - File: global.php(844) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/global.php(844) : eval()'d code 34 errorHandler->error
/global.php 844 eval
/showthread.php 26 require_once
Warning [2] Undefined array key "mybb" - Line: 1952 - File: inc/functions.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/inc/functions.php 1952 errorHandler->error
/inc/functions_indicators.php 41 my_set_array_cookie
/showthread.php 629 mark_thread_read
Warning [2] Undefined property: MyLanguage::$ratings_update_error - Line: 5 - File: showthread.php(732) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(732) : eval()'d code 5 errorHandler->error
/showthread.php 732 eval
Warning [2] Undefined variable $postsdone - Line: 867 - File: showthread.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php 867 errorHandler->error
Warning [2] Trying to access array offset on value of type null - Line: 867 - File: showthread.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php 867 errorHandler->error
Warning [2] Undefined array key 12575 - Line: 867 - File: showthread.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php 867 errorHandler->error
Warning [2] Undefined array key 12674 - Line: 867 - File: showthread.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php 867 errorHandler->error
Warning [2] Undefined array key 12575 - Line: 1576 - File: showthread.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php 1576 errorHandler->error
/showthread.php 1578 buildtree
/showthread.php 879 buildtree
Warning [2] Undefined array key 12674 - Line: 1576 - File: showthread.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php 1576 errorHandler->error
/showthread.php 1578 buildtree
/showthread.php 879 buildtree
Warning [2] Undefined array key "additionalgroups" - Line: 7162 - File: inc/functions.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/inc/functions.php 7162 errorHandler->error
/inc/functions_user.php 844 is_member
/inc/functions_post.php 406 purgespammer_show
/showthread.php 880 build_postbit
Warning [2] Undefined array key "profilefield" - Line: 6 - File: inc/functions_post.php(474) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/inc/functions_post.php(474) : eval()'d code 6 errorHandler->error
/inc/functions_post.php 474 eval
/showthread.php 880 build_postbit
Warning [2] Undefined array key "showimages" - Line: 741 - File: inc/functions_post.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/inc/functions_post.php 741 errorHandler->error
/showthread.php 880 build_postbit
Warning [2] Undefined array key "showvideos" - Line: 746 - File: inc/functions_post.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/inc/functions_post.php 746 errorHandler->error
/showthread.php 880 build_postbit
Warning [2] Undefined array key "threadprefix" - Line: 4 - File: showthread.php(1168) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1168) : eval()'d code 4 errorHandler->error
/showthread.php 1168 eval
Warning [2] Undefined array key "threadprefix" - Line: 4 - File: showthread.php(1168) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1168) : eval()'d code 4 errorHandler->error
/showthread.php 1168 eval
Warning [2] Undefined array key "threadprefix" - Line: 4 - File: showthread.php(1168) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1168) : eval()'d code 4 errorHandler->error
/showthread.php 1168 eval
Warning [2] Undefined array key "threadprefix" - Line: 4 - File: showthread.php(1168) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1168) : eval()'d code 4 errorHandler->error
/showthread.php 1168 eval
Warning [2] Undefined array key "threadprefix" - Line: 4 - File: showthread.php(1168) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1168) : eval()'d code 4 errorHandler->error
/showthread.php 1168 eval
Warning [2] Undefined array key "threadprefix" - Line: 4 - File: showthread.php(1168) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1168) : eval()'d code 4 errorHandler->error
/showthread.php 1168 eval
Warning [2] Undefined array key "threadprefix" - Line: 4 - File: showthread.php(1168) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1168) : eval()'d code 4 errorHandler->error
/showthread.php 1168 eval
Warning [2] Undefined array key "threadprefix" - Line: 4 - File: showthread.php(1168) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1168) : eval()'d code 4 errorHandler->error
/showthread.php 1168 eval
Warning [2] Undefined array key "invisible" - Line: 1506 - File: showthread.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php 1506 errorHandler->error
Warning [2] Undefined variable $threadnotesbox - Line: 30 - File: showthread.php(1533) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1533) : eval()'d code 30 errorHandler->error
/showthread.php 1533 eval
Warning [2] Undefined variable $multipage - Line: 33 - File: showthread.php(1533) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1533) : eval()'d code 33 errorHandler->error
/showthread.php 1533 eval
Warning [2] Undefined variable $multipage - Line: 65 - File: showthread.php(1533) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1533) : eval()'d code 65 errorHandler->error
/showthread.php 1533 eval
Warning [2] Undefined variable $addremovesubscription - Line: 79 - File: showthread.php(1533) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1533) : eval()'d code 79 errorHandler->error
/showthread.php 1533 eval
Warning [2] Undefined variable $forumjump - Line: 86 - File: showthread.php(1533) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1533) : eval()'d code 86 errorHandler->error
/showthread.php 1533 eval




Thread Rating:
  • 0 Vote(s) - 0 Average
  • 1
  • 2
  • 3
  • 4
  • 5
*KARAN BANA* by zahra Muhammad Mahmud
#3
[9/8, 14:36] SHA: ???????
*KARAN BANA.......*
???????



*ZAHRA SURBAJO*



*Dedicated to Billy shantally*


*45*



Haka de ta bishi sukayo wanka tare,sukazo suka shirya,sannan suka fita zuwa falon umma tasleem na boyewa bayan Auwal.

Suna shiga falon,Auwal ya mika hannu ya janyota gaba dan aganta itama.

Da sauri ta duka gaban umma tana murmushi tana boye fuska.

"mara kunya kawai,gaba daya kin batamin auwalu,yazama shima mara kunya,zaki hadu danine"cewar umma tana dungure tasleem.

Dariya Auwal yayi,yace.

"wlh fa umma,nima abun ya fara damuna,da da kunyata yanzu bani da ita,gaskiya aja mata kunne"

Turo baki tasleem tayi gamida bata fuska tace.

"Wlh ba ruwana umma shine beda kunyar"da sauri ta toshe bakinta tana dariyar subutar bakin da tayi.

Mikewa Auwal yayi, yayi kanta,yana fadin

"nine mara kunya ko?"

Da gudu tasleem tabar gurin tana fadin.

"aa ya auwal,am sorry"

Dakin yusura ta shiga,ra kulle kofar.

Zama yayi suka dan taba hira da umma,kamin ya ciro waya ya kira ammar ya tambayeshi inda yake,dan shi tun jiya ya shigo kadunan.

Fita yayi bayan sun gama wayar da ammar,ya nufi masaukin ammar din da abokansa.


Tasleem ma shirye shiryensu suka shigayi ita da yusura.

Tunda suka zo tasleem ba zama,sune nan sune can,anata shirin biki.

Anyi shagali bana wasa ba,abikin,ammar rawar kai kamar me.

Ranar daurin aure bayan angama daurin aure,kowa se murna yake tayashi.

Suna tsaka da gaggaisawa da mutanene,Auwal yaji an rike masa kafa.

A tsorace yakai dubansa gurin kafar tasa.

Wani kazamin mutum yagani,suturar jikinsa ta shaida masa kazantarsa,se wari yake,ga uban gashi daya tara.

Auwal kokarin kwace kafarshi yake,sautin kukan mutumin ne yasa jikin Auwal yin sanyi.

A hankali yasa hannnu ya dago fuskarshi,Danmaliki ne,

Seda Auwal ya tsorata da ganinshi,Ahankali ya dago kafardarshi yana kare masa kallo.

Cikin kuka danmaliki ke fadin.

"Auwal ka yafemin don Allah,wlh hakkinka ya hanani jin dadin rayuwata,ka gaɗarceni don Allah"ya karasa maganar cikin matsanancin kuka.

Auwal shima hawayen yake,dan haka rungumeshi yayi ajikinshi duk da warin da yakeyi,yana fadin.

"na yafe maka yaya hisham,na yafe maka duniya da lahira"suka sake kankame juna suna kuka.

Wani karamin yarone,ya shiga cikin gida yacewa umma.

"ga Auwalun abuja can nata kuka akofar gida"

Carab a kunne tasleem,azabure ta mike,zata fita


Yusura ce ta rikota tace.

"aa tasleem akwai maza fa awajen,ki bari ya shigo cikin gida sekije"

Acan kofar gidan ko,Ammar ne yajanyosu zuwa cikin gida sabida mutane sun zagayesu suna kallon abunda ke faruwa.

Dakin Auwal suka shiga,suna ci gaba da kukan,nadamar danmaliki.

yaron ne yaje ya shaidawa tasleem su Auwal sun shigo gida,kamar yadda tasashi.

Ayko bata jira komai ba,ta nufi dakin Auwal din.

Ko kadan bata lura da danmaliki ba,tana shiga ta fara fadin.

"baby baby baby"

har ta karasa gurin Auwal din,wanda tunda yaji muryarta ya goge hawayenshi 

Kan ciyarshi ta zauna,tana fadin

"baby akace kana kuka me yasameka,pls ka fadamin"tana maganar tana duddubashi,

murmushi yayi gamida,shafo gefen fuskarta.yace.

"baby rigima,bakiga big bross vane,"

Tabe baki tayi tace.

"waye big bross,kuma?nifa takai nakeyi,meyasa ka kuka"

Dan rungumeta yayi sannan yace.

"nayi kukan murnar dawowar yaya hisham ne,gashinan yana kallonki"

A tsorace tasleem takai dubanta inda Auwal ya nuna mata.

da sauri,tasake shigewa jikin Auwal,tana shirin kuka.

Tsugunawa agabanta yayi yana kuka yace.

"tasleem ki yafemin don Allah nayi abubuwa da dama agareki marasa kyau don Allah kiyafemin"Cewar danmaliki yana kuka.

Taaleem ma kukan takeyi,dakyar Auwal ya rarrasheta, ta yafe masa,

Ammar yana ganin tasleem ta shigo dakin Auwal shi kuma ya fice ya nufi dakin yusura,wacce shigarta kenan ta sauya kaya.

Yana shiga ya maida kofar ya rufe.


A tsaye take daure da daurin kirji,tana shirin sa kaya.

A tsorace yusura ta juyo tana dubansa,bakinta na rawa tace.

"ya Ammar,ay ya Auwal na dakinshi,kaje can mana"ta karasa maganar gamida gyara tsayuwar zanin jikinta.

Murmushi yayi sannan yace.

"suna tare da tasleem laifine dan na tawo gurinki nima,tunda de an daura mana aure?"

Yake tayi me kamar kuka,tace.

"ba laifi,to amman ay zan sauya kayane"

Matsawa kusa da ita ya farayi,ita kuma tana ja da baya,ahaka har ta isa bangon dakin.

Runtse ido tayi da karfi,gamida rike zaninta da karfi shima.

Ahankali yasa hannu ya shafo gefen fuskarta,yace cikin wata sassanyar murya.

"kinyi kyau amarya ta"

Kara make fuskarta tayi.

Ahankali,ya karasa matsarta sosai,a hankali yafara shafa wuyanta,da kafadarta,

idonshi ne ya sauka kan dan bakinta,yaga yadda yake rawa sabida tsoro.

Hannu yasa yadan shafa lips dinta,a hankali,kana daga bisani,ya dora bakinshi akan nata,ta fara kissing

Wayyo yusurata,tayi tayi ta kwace ta kasa,dan haka kuka takeyi,

Hankalinta be tashi ba seda taji ya fara jan zanin jikinta,ayko iya karfinta ta rike ta shiga kuka,

Duk yadda Ammar yaso,yaga boobs dinta inda hali yasa musu albarka,tasleem taki amincewa


Dole ya hakura ya kyaleta.

Tsugunawa tayi agurin tana ci gaba da kukanta.

be kulata ba,gurin kayanta ya nufa,ya zabo mata,wasu riga da siket masu kyau,

Yasha fama kan ta yarda tasaka kayan,shima seda ta shiga toilet,sannan ta sako ta fito.

sosai kayan sukai mata kyau,

Takalmi da jaka da gyale ya bata kalar da zata shiga da kayan.

Itade se hade fuska take,alamar batason wasa.

Be kulata ba,ya fesa mata turare gamida gyara mata fuskar datasha kukan.

Yana gamawa yaja hannunta,gamida cewa.

"muje ku gaisa da abokaina"


Ba musu tabishi abaya,suka fuce daga dakin.

parking space suka nufa.yusura ware ido kawai takeyi,dan bata gane manufarshi ba.

Dayake parking space din ta bayane,ba mutane sosai agurin,

Bude mata kofar wata sabuwar mota yayi yace.

"shiga princess,suna bafra international hotel ne,so can zamuje,akwai walima ma su tasleem sun wuce tun dazu"

Ayko jin su tasleem nacan ne yasa Yusura shiga motar ba kardama.

shiga yayi yaja motar suka fice daga gidan.? 

Auwal da tasleem da Danmaliki kuwa,

Wanka Auwal yasa danmaliki yayi,sannan yabashi kaya ya saka,ya taimaka mishi ya rage gashin daya tara.

fess danmaliki ya fito,sede yayi baki kuma ya rame.

Abinci tasleem taje ta kawo masa.

dakyar yaci se kuka yakedan yace rabonshi da wanka yafi wata,

Sabida gomnati ta kwace duk abinda ya mallaka,ko gida bashi dashi.

Sosai suka tausaya masa,

yana gama cin abincin,cikin gida suka shiga dashi gurin su mummy da umma.

Nanma yafiyatsu ya nema,suka yafe masa.

Tasleem dakin yusura ta shiga ta kirata.

Batanan,kofar baya data gani a bude ne yasa ta fahimci ta fita ta bayanne.

fita ta bayan tayi itama,inda taga wasu mata yan biki,zaune,suna cin abinci.

Tambayarsu yusura tayi.

Ayko amsa suka bata da sunga fitarsu ita da ammar.

Da gudu tasleem taje ta shaidawa su mummy.

Auwal da sauri ya daga waya ya kira Ammar,wanda ke gab da barin garin kaduna,ya gudu da amaryarsa??


"Ammar kuna inane?"cewar Auwal.

Dariya Ammar yayi,yakai dubansa fuskar yusura wacce se cika take tana batsewa dan ta fahimci ya gudu da itane,

Yace.


"wlh munyi gaba mu,sekun taho"

dayake a handsfree wayar take,atare suka dauki salati,

Tasleem ko dariya take kamar cikinta zeyi ciwo Auwal na tayata.

Mummy  ce tace.

"Ammar beda kunya,ko dan fadan auran be bari anyi mata ba"

Cikin dariya Auwal yace.

"ze mata acan in sun isa"yasake fashewa da dariya.tasleem na  fadawa jikinshi suna dariya danmaliki ko murmushi kawai yakeyi.

Dariyar su tasleem ce ta ushi mummy dan haka,takalmi ta dauka tayi kansu.

Da gudu Auwal yaja hannunta suka fice daga falon.

Mota ya nufa da ita,ido ta ware sanda ya tada motar tace.

"ina zamu ko gyale babu ajikina bare takalmi?"

"Abuja zamu tafi wallahi,dan in nai wasa ayau ammar zeyiwa yusura ciki,mu masu wata uku da Aure ba wani vayani,dole yau nima na bude wuta,kinji na fada miki"??


kan tayi mgn,tuni ya cilla motar zuwa waje,suka dau hanya,ido kawai ta xuba masa tana mamakin abinda yasa ya auwal be gajiya da kwanciya da ita.


muje zuwa



surbajo for life.
[9/12, 14:18] SHA: ???????
*KARAN BANA....*
???????



*ZAHRA SURBAJO*


*surbajo fa apolo takeyi?,kumin uzuri,wlh ciwon ido beda dadi*

*dedicated to Billy shantally(hankara ta,ykk)*


*46*


Ammar sun isa lfy,yusura tayi kuka har taji ba dadi,dan zuwa lokacin kanta har ciwo yake mata.
            Ammar beji dadin haka ba,dan kukan nata sosai ya taba ransa,aganinsa tunda shine ta aura ay be dace tayi kuka har haka ba.

A parking space ya tsaida motar,koda ya tsaya be fita ba,illa ma kwantar da kujerar da yayi ya kwantar da kanshi baya.
        Yanajin yadda sautin kukanta ke taba zuciyarsa,ji yake kamar yayi hauka,dan beson damuwarta,

Yusura ko bata dena kukan ba,illa ma ci gaba da tayi dayin kayanta.
        A hankali ya mika hannu ya kamo hannunta,yace a hankali kuma akaro na farko tun bayan da soyayya ta shiga tsakaninsu.

"yusura,sabida ammar ya aureki,ya daukoki zuwa gidansa ba tare da yan rakiya sun rakoki,bane kike kuka?"

Shuru yusura tayi bata da niyyar Amsawa,dan tambayar tadan mata nauyi,dan ta lura akwai damuwa tattare da muryar tashi.

Ganin bata da niyyar bashi amsa ne yasa yace.

"kiyi hakuri,na dauka kema kinyi farin ciki da samuna a mazaunin miji ne yasa nayi miki hakan,amman bari na mai dake,inkin shirya se akawoki"

Yana kaiwa nan,ya gyara kujerar daya kwantar,ya kunna motar,yayi ribars,ya fice daga gidan aguje.

Adan tsorace yusura ta waigo tana dubansa,shiko ko ajikinshi,yake zugawa motar speed.

Da yusura ta dauka wasa yake,seda taga,yana shirin barin garin abuja ne ta gasgata.
        Tana son bashi hakuri amman ta kasa,gwanda kawai ta bari ya maida ita zefiye mata.

Tunda suka kama hanya bame cewa kowa kala,har Ammar ya iso kaduna,ana kiran sallar magrib.
        A kofar gidan yayi parking,yana parking ta fito yazo ya bude mata kofa ta fito,

Da murmushinshi ya kamo hannunta,se alokacin tadan ji sanyi aranta,ganin yana murmushi.

Ba musu ta fito daga motar suka shiga cikin gidan.

Lokacin mummy da umma da sauran yan biki suna zaune a tsakar gida suna hidimar dora abincin dare.

Ammar ne yayi sallama,hankalin kowa dawowa kansu yayi,
         Yusura boye fuskarta tayi a gyalenta.

Gaban mummy ammar yaja yusura yana dariya,yace.

"mummy ga yarki nan,kar kimin baki nabi duniya,dama cikin gari kawai mukaje,siyayya to gatanan"ya karasa maganar yana sa hannun yusura ana mummy.

yana sawa be jira komai ba ya juya ya fice daga gidan,umma na kiranshi amman be juyo ba.

Mummy cike da faraa tace,

"dan nema,ay da ya bari naje na sameshi,dayaci gidansu"

"mummyn yara kenan,ni wlh banga wani laifi atafiya da ita da yayi ba,sabida addinin shi be hanashi ba,"cewar umma tana murmushi.

Mummy bata yi mgn ba,jan hannun yusura tayi suka wuce daki.

Ammar yana fita,hotel ya wuce,ransa na masa ciwo,daki ya kama,ya amshi key ya wuce,ciki.

Wanka da sallah yayi ko abinci beci ba,yabi lfyr gado dan ya gaji sosai,sabida wunin da yayi yana tuki.


Yusura itama wanka mummy tasata tayi da turaruka masu kamshi.

Salloli ta rama,sannan taci abinci,itama kwanciya tayi,cike da kewar mijinta.

***************

Auwal da tasleem da laasar suka shiga Abuja,

Duk yadda tasleem taso su wuce gidan su yusura,Auwal fafur yaki amincewa,wai sede suje gobe.

Dole tasleem ta hakura badan tasoba,sedan bazata iya musu dashi ba.

Haka suka kwana cike da faranta ran juna,sede tun cikin dare tasleem ke kwara amai,kamar zata amayar da kayan cikinta.

Auwal ya rasa yadda zeyi,duk afirgice yake,da ciwon na tasleem,din gashi se kuka take masa me tsuma zuciya.

Da safe,da kyar ta bari yay mata wanka,tea ko dakyar tasha,shima tana gama sha ta amayar dashi.


Kasa jurewa yayi dan haka kwasarta yayi yayi asibitinsu da ita.

duk gwaje gwajen da suka dace aka mata,inda gwajin farko,suka gano ciki na tsawon sati biyar,ajikinta.

Sanda labarin ya iso ga Auwal,wayyo Allah,dukawa yayi kasa yana sujada ga Allah.

Dakyar ya dago,yana dagowa ya rungume tasleem wacce kunya duk ta gama rufeta.

likitocin se murna suke tayasu.

Shide Auwal ba baka se kunne,haka ya dauketa sukai gida.

Suna isa gida a falo ya yada zango da ita,sannan ya ciro wayarshi ya kira ammar,domin ya mishi albishir.

Muje zuwa
  

ba comments se in banyi ba,an iya korafi?.

surbajo for life.
Reply


Messages In This Thread
RE: *KARAN BANA* by zahra Muhammad Mahmud - by Gimbiya - 09-14-2018, 12:13 PM

Possibly Related Threads...
Thread Author Replies Views Last Post
  *KANO TO JIDDAH* by Zahra Muhammad Mahmud Gimbiya 9 111,928 09-05-2018, 06:57 PM
Last Post: Gimbiya
  *Y'ar Bautar K'asa* A Youth Corper*by Zahra Surbajo Gimbiya 1 17,110 08-10-2018, 01:58 PM
Last Post: Gimbiya
  *KARAN BANA* by zahra Muhammad Mahmud Gimbiya 0 18,162 07-26-2018, 12:53 PM
Last Post: Gimbiya
  *KARAN BANA* by zahra Muhammad Mahmud Gimbiya 0 33,643 07-16-2018, 03:44 PM
Last Post: Gimbiya
  *KARAN BANA* by zahra Muhammad Mahmud Gimbiya 0 13,366 06-26-2018, 01:07 PM
Last Post: Gimbiya
  *KARAN BANA* by zahra Muhammad Mahmud Gimbiya 0 15,622 06-19-2018, 01:08 PM
Last Post: Gimbiya
  *KANO TO JIDDAH* by Zahra Muhammad Mahmud Gimbiya 1 73,766 12-07-2017, 03:17 PM
Last Post: Gimbiya
  *AMANA TA BARMIN* by Zahra Muhammad Mahmud Gimbiya 0 42,148 11-30-2017, 11:25 AM
Last Post: Gimbiya



Users browsing this thread: 1 Guest(s)