The following warnings occurred:
Warning [2] Undefined array key "avatartype" - Line: 783 - File: global.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/global.php 783 errorHandler->error
/showthread.php 26 require_once
Warning [2] Undefined array key "avatartype" - Line: 783 - File: global.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/global.php 783 errorHandler->error
/showthread.php 26 require_once
Warning [2] Undefined variable $awaitingusers - Line: 34 - File: global.php(844) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/global.php(844) : eval()'d code 34 errorHandler->error
/global.php 844 eval
/showthread.php 26 require_once
Warning [2] Undefined array key "mybb" - Line: 1952 - File: inc/functions.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/inc/functions.php 1952 errorHandler->error
/inc/functions_indicators.php 41 my_set_array_cookie
/showthread.php 629 mark_thread_read
Warning [2] Undefined property: MyLanguage::$ratings_update_error - Line: 5 - File: showthread.php(732) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(732) : eval()'d code 5 errorHandler->error
/showthread.php 732 eval
Warning [2] Undefined array key "additionalgroups" - Line: 7162 - File: inc/functions.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/inc/functions.php 7162 errorHandler->error
/inc/functions_user.php 844 is_member
/inc/functions_post.php 406 purgespammer_show
/showthread.php 1070 build_postbit
Warning [2] Undefined array key "profilefield" - Line: 6 - File: inc/functions_post.php(474) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/inc/functions_post.php(474) : eval()'d code 6 errorHandler->error
/inc/functions_post.php 474 eval
/showthread.php 1070 build_postbit
Warning [2] Undefined array key "showimages" - Line: 741 - File: inc/functions_post.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/inc/functions_post.php 741 errorHandler->error
/showthread.php 1070 build_postbit
Warning [2] Undefined array key "showvideos" - Line: 746 - File: inc/functions_post.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/inc/functions_post.php 746 errorHandler->error
/showthread.php 1070 build_postbit
Warning [2] Undefined array key "threadprefix" - Line: 4 - File: showthread.php(1168) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1168) : eval()'d code 4 errorHandler->error
/showthread.php 1168 eval
Warning [2] Undefined array key "threadprefix" - Line: 4 - File: showthread.php(1168) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1168) : eval()'d code 4 errorHandler->error
/showthread.php 1168 eval
Warning [2] Undefined array key "threadprefix" - Line: 4 - File: showthread.php(1168) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1168) : eval()'d code 4 errorHandler->error
/showthread.php 1168 eval
Warning [2] Undefined array key "threadprefix" - Line: 4 - File: showthread.php(1168) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1168) : eval()'d code 4 errorHandler->error
/showthread.php 1168 eval
Warning [2] Undefined array key "threadprefix" - Line: 4 - File: showthread.php(1168) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1168) : eval()'d code 4 errorHandler->error
/showthread.php 1168 eval
Warning [2] Undefined array key "threadprefix" - Line: 4 - File: showthread.php(1168) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1168) : eval()'d code 4 errorHandler->error
/showthread.php 1168 eval
Warning [2] Undefined array key "threadprefix" - Line: 4 - File: showthread.php(1168) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1168) : eval()'d code 4 errorHandler->error
/showthread.php 1168 eval
Warning [2] Undefined array key "threadprefix" - Line: 4 - File: showthread.php(1168) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1168) : eval()'d code 4 errorHandler->error
/showthread.php 1168 eval
Warning [2] Undefined array key "invisible" - Line: 1506 - File: showthread.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php 1506 errorHandler->error
Warning [2] Undefined variable $threadnotesbox - Line: 30 - File: showthread.php(1533) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1533) : eval()'d code 30 errorHandler->error
/showthread.php 1533 eval
Warning [2] Undefined variable $addremovesubscription - Line: 79 - File: showthread.php(1533) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1533) : eval()'d code 79 errorHandler->error
/showthread.php 1533 eval
Warning [2] Undefined variable $forumjump - Line: 86 - File: showthread.php(1533) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1533) : eval()'d code 86 errorHandler->error
/showthread.php 1533 eval




Thread Rating:
  • 0 Vote(s) - 0 Average
  • 1
  • 2
  • 3
  • 4
  • 5
*AMANA TA BARMIN* by Zahra Muhammad Mahmud
#1
*31-32*
 
Washe gari,da wuri farouk ya mike yashige toilet dan yayi alwala,yaje masallaci...
 
Ay kamar jira yana shiga toilet megado tana farkawa,ba abinda yafara fitowa bakinta se.
 
"wayyo jamaa ya dagargajeni,yamin dallah dallah"ta faɗi cikin kuka.
 
Gaban farouk ne ya faɗi,jin muryar megado,lekowa yayi,a hankali,anan yaganta tana ƙoƙarin sakkowa agadon,ga mamakinsa koda ta sauka rarrafe tafara yi tana maimaita.
 
"yamin dallah dallah jamaa kutaimakeni"
 
Dariya da tausayintane suka kamashi,yayinda tsoro kuma ya hanashi fitowa.
 
Itako megado zigidir take,dan towel ne dama ajikinta to ya kwance gurin bacci bata kuma tsaya ɗaukaba burinta taje gasu kausar ta nuna musu shaida dan karsuce karya tayiwa babansu.
 
Ganin da farouk yayi so take ta fita tsiraranne yasa yafito da sauri ya kinkimeta yakaita kan gado,ayko nanɗa ta shaƙoshi,tafara duka,iya ƙarfinta,tana haɗawa da Allah ya isa.
 
Dakyar farouk ya kwaci kanshi a hannunta duk tagama yakushe mishi fuska.
 
fara jifa tayi da duk abinda yazo hannunta,lallabawa yayi yaje ya rungumeta yana rarrashinta,ayko seta rushe mishi da kuka gwanin ban tausayi,ta kwantar da kanta akan kirjinshi.
 
farouk ji yayi hawayen shima yana biyo fuskarshi sabida dudu shekarun megado goma sha biyar,dole tasha wuya,ahannunshi.
 
cikin sigar rarrashi yace.
 
"don Allah kiyi hakuri kinji bilkisu ta,duk abinda kikeso zan siyo miki,amman don Allah karki bari kowa yaji wannan abun"
 
Cikin kuka tace.
 
"billahillazi inkaga ban faɗiba mota ka siyamin,dan da gani na gurgunce kenan nadena tafiya"ta karasa cikin matsanancin kukan dake nuna damuwarta.
 
"mota kikeso?"
 
"eh kuma sabuwa"
 
"to ay baki iyaba"
 
"nide ba ruwanka ksiyamin kokuma wlh har hajiya sena faɗawa"
 
"to zan siya miki,amman ba yanzu ba"
 
"se yaushe?"
 
"sekin girma"
 
"jar uba,ban girman bane ka dagargajeni?wlh ko kasiyamin kona tona maka asiri duniya taimaka tofin ala tsine"
 
 Hakade sukai ta tsadancewa da megado seda ya amince ze siya mata motar sannan ya ɗauketa zuwa toilet dan tayi alwala.
 
Koda zatayi fitsari seda tayi ƙara sabida zafin dataji.
 
Sam taki yin tafiya,se ɗaukota yayi sukayi sallah megado a zaune kai kace metsohon ciki.
 
Wanka yamata yagasata da kyau sannan yabata magani tasha,take ta koma bacci.
 
Bata tashiba,se azahar,yasake mata wanka ya gasata,ya shiryata tsaf,sannan yabarta tana ɗaure gashinta yace in ta gama tafito suci abinci.
 
Yana zaune dasu kausar suna jiranta yajiyo motsinta.
 
???????
 
Wato kam tafiyar megado in kagani zaka ɗauka yar kaciya ce yin yanzu.
 
Gaba ɗaya atale take tafiya tana riƙe bango.
 
Farouk besan sanda ya ruga gurintaba ya dakatar da ita yana faɗin
 
"haba bilkisu,ki haɗa ƙafar ki mana ay se kisa mutane suita kallonki"
 
Hawaye ta share,sannan tace.
 
"wlh daurewa nakeyi ma nake wannan din,seda namike zanyi tafiyane,senaji,ahe,karfen da kasamin jiya aciki kabarhi baka ciroba,hine yanzu ya tottokareni"ta karasa maganar cikin kuka.
 
Tausayintane yakamashi,ɗaukarta yayi yakarasa da ita gurin abincin.
 
Suka ci amman ita dayake tayi loosing dandanon kan harshenta, bataci da yawaba. 
 
Farouk ɗaukarta yayi ya koma da ita ɗaki dan yanaso yabincika yaga meye matsalar dan yaga koda asuba da zatayi fitsari seda jini ya zubo.
 
kwantar da ita yayi yafara kokarin cire mata wandon jikinta,da sauri ta riƙeshi,tana kuka tacd.
 
"Don Allah kabarni haka,wlh ko yanzu jinake kamar zan mutu,kayi hakuri"
 
"ba kuma yimiki zanyiba,karfen zan ciro miki"
 
Jin hakane yasa tasaki wandon yacire,sede ga mamakinshi,wandon da jini.
 
Dan haka kayan aykinshi ya ɗebo yazo yasa ta ɗaga kafafunta sama yasa auduga yashare jinin,dan ganin meke faruwa.
 
Gabanshine yayi mummunar faɗuwa ganin yadda ya dagargazata kamar yadda take faɗa,ashe ba karamin ciwo yajimata ba,
 
wanda Allah ne ma yatsare da se tayi yoyon fitsari.
 
Hawaye kebin fuskarshi,gami da danasanin afka mata dayayi.
 
sauya mata kaya yayi sannan,ya ɗauketa yakaita mota zuwa lokacin zazzabine ajikinta,sannan yadawo yakwashi su khairat,suka fice.
 
A ƙofar get din gidan hajiya ya saukesu,yace su shiga shi zekai auntynsu asibitine.
 
Ba musu suka shige gidan,shikuma yawuce asibiti da megado,sabida abun babbane,dole yaje asibiti da ita baze yiwu ya kula da ita agidaba.
 
 
Muje zuwa.
 
Surbajo for life.

*AMANA TA BARMIN*
????????
 
Zahra Surbajo
 
DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION
 
*???????*
 
*33-34*
 
Suna isa Asibitin,shida kanshi ya shiga bata taimakon daya dace.
 
Su maigado ansha kuka har murya na dashewa,sanda ake ɗinki,
 
Tausayinta ya hana farouk sukuni,haka de yadaure yamata da kanshi,dan baze iya barin wani yaga sirrinshi ba.
 
*********
Su kausar suna shiga suka faɗawa hajiya,ankai auntynsu asibiti.
 
Hankalin hajiya atashe,dan batasan meyasami megadon ba.
 
Waya taciro ta kira farouk tana tambayarshi,abinda,yafaru.
 
A tsarin rayuwar farouk da hajiya,babu boye boye,dan haka farouk sanar da hajiya abinda yasamu megadon yayi.
 
Sosai hajiya ta tausaya mata,inda tace masa in yaga dubata,yakawota gidanta.
 
Amsawa farouk ɗin yayi yanata godiya.
 
Seda megado ta kwana a asibitin,farouk ne tare da ita,washe gari da safe yakaita gurin hajiya,har lokacin megado kuka take yi,dan ita kadai tasan abinda takeji.
 
Sosai hajiya ta tausaya mata,ɗakin farouk nada nan hajiya ta gyara akasa megado.
 
Tunda megado ta dawo gidan hajiya take samun kulawa sosai,dan kullum,seda zauna a ruwan zafi,so huɗu zuwa biyar arana.
 
Farouk tarewa yayi agidan shida yaranshi,dan gidan kamar kango yakoma musu rashin megado.
 
Sannu a hankali megado take samun sauki har ta warke gaba ɗaya.
 
Sede tundaga lokacin,wata natsuwa take shigar megado,uwa uba yanzu tsoron farouk take bana wasa ba.
 
Kome takeyi da taji sallamar sa,zata kwasa da gudu ta shige ɗaki ta kulle.
 
*********
Kimanin watanni biyu kenan,da farouk ya dagargaje megado.
 
hajiyace zaune ita da farouk suna tattaunawa.
 
"Farouku barin megado haka ba ilimi cutarwane gareka gari ƴaƴanka,dan haka nide a shawarce akai megado makarantar kwana,hakan zesa tasan kanta tasan meye auran shi kanshi,tunda tayi primary,akaita,ta kwana ta ƙarasa karatun acan"
 
Shuru farouk yayi yana nazari,a zahirin gaskiya yanaso suyi zama naso da ƙaunar juna shida megado,amman hakan baze samuba matukar megado bata da ilimi,shi kuma beso tayi nisa dashi gaskiya.to amman baze iya musu da hajiyaba.
 
"to hajiya inde kin amince ay se akaita,ba komai aciki"cewar farouk,wanda kallo ɗaya zaka masa kasan ba daga zuciyarshi maganar ta fito ba.
 
Hajiya ta fahimci sarai ba ason ranshi ya amince ba,to amman bazata biye masa ba,dole ta inganta rayuwar megado.
 
***********
Tunda lokacin aka fara fafutukar nemarwa megado makaranta,inda Allah yasa aka samu,batare da an wahala ba
 
*HASSAN GWARZO*
 
Itace makarantar da aka samawa megado,ajihar kano.
 
Duk bidirin da akeyi megado bata saniba,se ana i jibi zata tafi hajiya ta sanar mata.
 
ayko tsalle tayi ta dire tace batasan zancenba,ita ba wata makaranta da zataje.
 
Nanfa hajiya tashiga rarrashinta,yayinda farouk ke zaune kamar anmasa mutuwa yana kallonsu,se addua yake Allah yasa megadon ta tubure tace bataso.
 
Hajiya ganin megado da gaske takeyine yasa tafara buɗe mata kayan shopping ɗin da aka yo mata,idonki idon kwaɗayi megado ay tunda taga jerin su madara,da kifin gwangwani,tuni ta share hawayenta,tafara tambayar yaushe zaa kaita makarantar.
 
Ran farouk ne ya ɓaci ganin hajiya ta shawo kan megadon ta amince.
 
ay tundaga Ranar megado,tafara shirin tafiya makaranta,tafi kowa ɗoki,badan komaiba sedan kayan da aka siya mata.
 
*RANAR TAFIYA*
 
Tunda asuba megado ta zura uniform,jira take kawai gari ya waye atafi.
 
faɗa sosai hajiya taimata,sannan aka zuba kayanta a cikin motar farouk,yaja suka tafi,su kausar se kuka sukeyi itako se gwalo take musu.
 
Ahaka suka ɗauki hanyar kano,bini bini,megado ta waiga sit ɗin baya taɗan buɗe zif ta hango su madarar ta setayi dariya ta rufe,farouk na kallonta.
 
Se alokacin ya fahimci abinda yasa megado ta amince zata makarantar ba komai bane illah kwaɗayi.
 
Haka sukai ta tafiya,har suka iso makarantar.
 
Duk abinda yakamata ayi anyimata,anbata class da hostel,sede a js3 aka sata,shima da kyar,
 
mota suka dawo dan ta ɗauki kayanta,gaban motar farouk yasa ta shiga,dayake glass baƙine kamo hannunta yayi,yana wasa dashi,ya sassauta murya yace.
 
"kina murnar rabuwa danine ko?"
 
ɗago ido tayi tana kallonshi,a hankali ta girgiza kanta.
 
murmushi yayi,yasake jawota jikinshi,yace.
 
"yazakice aa,bayan daga duk alamu su madara sunfini muhimmanci agurinki?"
 
A hankali tafara magana.
 
"Ba haka bane,wlh,don Allah kayi haƙuri"ta faɗo kamar me shirin yin kuka.
 
Farouk haɗe bakinsu yayi guri ɗaya yashiga tsotsa,seda ya gamsu dan kanshi yasaketa,idonshi duk yayi js,yayinda ita kuma,network ke rawa.
 
kuɗi ya ƙirgo masu yawa yabata,sannan ya sauke mata kayanta,dan ita duk jikinta amace yake.
 
inda sababbin zuwa suke nan ya ajiye mata kayanta,sabida anan aka tarasu ana jiran house captains suzo su tafi dasu.
 
hawaye kebin fuskar megado sanda farouk yafara ribas,hannu take ɗaga masa shima haka,har yafice daga makarantar.
 
motsin da megado taji akusa da ita yasa ta waiga,wata kyakkyawar yarinya tagani,wacce zasuyi saannin juna,se ƙoƙarin,buɗe akwatinta takeyi na kayan provision,
 
Ajikin akwatin an rubuta sunan yarinyar da farin fenti kamar haka.
 
*MARDIYYA KA'OJE*
 
megado binta take da ido,ayko se gani tayi yarinyar ta janyo kwalin madarar ta ta fasa agurin tafara zazzagowa tana sha????
 
ido megado tashiga warewa,take ta fahimci duk inda takai da kwaɗayinta,to,Mardiyya ta taketa.
 
Suna nan zaune hause captains ɗin suka zo suka tafi dasu hostels.
 
Mardiyya se zazzagar madara takeyi,tana sha.?????.
 
muje zuwa
 
Surbajo for life.

*AMANA TA BARMIN*
????????
 
Zahra Surbajo
 
DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION.
 
*Ewasasa jala wadenshiyun zakangi kuwana indu mebi wasa namana,soko etsawe boka,soko lawuyuyayi umbe rayi loba,eko soko dakun*
 
*37-38*
 
*Visiting day*
 
Ko ina ka duba ɗalibaine sanye cikin uniform ɗinsu se daukar ido sukeyi,kowa yana tsaye ya kosa yaga wanda ya zo masa.
 
Su megado manyan mata,suna zaune kasan wata bishiya sun shimfiɗa darduma suma suna jira.
 
************
Hajiya tun safe ta shirya ta shirya su kausar,farouk kawai take jira yazo su tafi.
 
Be jimaba yazo cikin shiga ta alfarma,yayi matukar kyau sosai,se ƙamshi yakeyi,kamar ango.
 
Motar da suka shiga ma sabuwace,mekyan gaske.
 
Farouk jinshi yake kamar ango haka yaja motar suka tafi.
 
*********
 
Megado ita dasu zahra suna zaune,kaida ganinsu kasan matane masu aji,ba duk mutumba.
 
mijin garkuwane yafara zuwa,garkuwa murna har baka.
 
Suna zaune,sega motar su farouk,ta kunno kai,megado dayake batasan shi da motar ba,bata tashiba,
 
har sukayi parking,suka fito,se alokacin,taganshi wani ihu tasaki,ta yarda jakar hannunta,ta kwasa da gudu.
 
Farouk tunda yafito yanmata da yawa seda suka koka,waige waige kawai yake yanason ganin me gadon sa.
 
tana zuwa batabi takan su hajiyaba,gurinshi ta nufa da gudu ta rungumeshi,da sauri ya,ɗago fuskarta dan ganin wacece,seda ya ruɗe ganin yadda megado ta sauya,ko kwalliyar dake fuskarta,ya tabbatar mishi da hakan,rungumeta yayi shima,megado,se kuma tasakeshi tasa kukan shagwaɓa jawota yayi jikinshi,yana rarrashi.
 
Mutanen dake gurin duk hankalin yawancinsu nakansu sosai suka burge su,
 
Hajiya baki tasaki tana kallon ikon Allah,wato megado ta mijinta takeyi bata suba.
 
Farouk daidai kunnen megado ya ce mata.
 
"No baby karki batamin kwalliyar da kikamin mana,alhalin ko yabawa banyiba,ko ba danni kikayi ba?"
 
cike da shagwaba tace.
 
"sena ɓata din,bakai bane tunda ka kawoni baka kuma zuwaba se yau"
 
"Ayya sorry,now tell me, kinyi kewatane,da kika damu da rashin zuwana?"
 
dago dakai tayi ta haskeshi da fararan idanuwanta azuwan ta harareshine, shiko saura kaɗan ya faɗi sabida kallon data watso mishin.
 
Su kausar da sukazo suka rungumetane yasa suka saki juna,tafara rungumesu ɗaya bayan ɗaya,tana murnar ganinsu.
 
Ɗagowa tayi idonta ya sauka ana hajiya tana mata dariya,
 
da gudu megado ta saki su kausar,ta koma bayan farouk ta ɓoye,wai kunya takeji.
 
dariya hajiya tayi najin daɗi,tace 
 
"zakici gidanku ne,megado,wato se yanzu kika hangeni?"
 
Dariya megado takeyi tana leƙowa daga bayan farouk ɗin.
 
Gurin zama megado takaisu,nanfa aka shiga hira,kawayen megado duk sunzo sun gaisa dasu farouk itama taje ta gaishesu.
 
Farouk kowanne motsi namegado akan idonshi,jiyake kamar ya ɗauketa su tafi,tamishi kyau sosai,ba abinda yafi burgeshi,kamar natsuwarta.
 
Farouk kasa haƙuri yayi,yaja hannun megado suka mike faɗi yake.
 
"my pricess yana da kyau muba su hajiya guri dan su sake da kyau"ya faɗi yana dariya.
 
Harara hajiya ta wurga masa tace.
 
"kwa gama kinibibinku,mu sake kode ku sake?"
 
Dariya dukansu sukayi yaja hannunta zuwa gurin motarshi.
 
Dayake hukumar makaranta tasan megado matar aurece,ba wanda yadamu,da yadda suke manne da juna ita da farouk ɗin.
 
Gidan baya suka shiga,suka zauna,glass baki ba wanda ke ganinsu,suna shiga,me godo ta langabe ajikinshi,tana faɗin.
 
"nide na gaji da makarantar,mutafi gida,"
 
Rungumeta yayi yana shafa bayanta,a hankali ya zame hijabin dake jikinta,yana ƙare mata kallo,se haɗiye miyau yakeyi,megado ganin kallonta kawai yake ya kasa maganane yasa ta matsa ta haye kan cinyarshi ta zauna,ta saƙalo hannunta ɗaya ta wuyanshi,yayinda ɗayan kuma take wasa da yatsunta akan lips ɗinshi.
 
Gashi ko zaman datayi akan cinyarshi,ba zamane normal ba,tana ɗan juye juye akan cinyar a hankali(take note,baa zama turus kawai akan cinyar oga,without tura sako,)
 
Farouk gaba ɗaya,yashiga wani yanayi,megado ta gama firta mishi tunani.
 
Matso da bakinta tayi gurin nashi ta haɗe tafara kissing.????shine kawai aykin farouk.
 
Sosai suka debewa junansu kewa,amman farouk beso hakanba,so yayi yajishi a babbar alkarya,afilin visiting?.
 
Megado ce taki amincewa,shaddar jikin farouk gaba ɗaya tagama sequsing,dan haka kin komawa gurin hajiya yayi,ga jambakin megado duk ajiki,shiyasa yayi zamansa a mazaunin direba yace taje tace suzo su tafi.
 
Megado gurin su hajiya taje tasanar dasu sakonshi,dariya kawai hajiya tayi,tamike suka nufi gurin motar,bayan megado ta bada ajiyar,kayanta.
 
Sungama shiga mota,farouk yafara ƙoƙarin tada motar,da sauri megado taje ta bangarenshi,tariƙo rigarshi tace.
 
"wlh ban fara rabawa sadaka ba tukuna,danaga zaka tafi baka bani ko sisi ba?"ta balla masa harara.
 
ba farouk ba har hajiya dariya takeyi,shiko farouk megadonce ta birkita masa lissafi shiyasa yamance be sallameta ba.
 
Hannu yasa a aljihu ya ɗebo kudin ya bata,bata sakeshiba seda ta ƙirga,taga dubu goma cif sannan ta sakesji tace.
 
"wannan na visiting ne na sanaa kuma sena dawo gida zaka bani kenan,?"
 
Farouk dariya yake harda hawaye,itama dariyar takeyi,tasake cewa.
 
"ay sekasan ka rainamin wayo wlh"
 
Dariya sukeyi shida ita sosai kowa yatuno,hajita batasan inda zancen yanufa ba dan haka bata bi ta kansuba.
 
Haka suka fice daga makarantar suna ɗagawa juna hannu.
 
megado nanan tsaye takasa barin gurin hawayene kebin fuskarta na kewarshi.
 
 
"to romiyo da juliyat,ayseki dau na annabawa kamar kowa,tunda yatafi,kizo mu wuce hostel" cewar zahra bukar wacce ƙarasowarta gurin kenan.
 
Haka suka nufi hostel dauke da kayayyakin da aka kawo musu.
 
muje zuwa.
 
Surbajo for life.

*AMANA TA BARMIN*
????????
 
Zahra Surbajo
 
DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION
 
*39-40*
 
Haka rayuwa ta dunga tafiya,megado sam batajin daɗin makarantar sabida rashin farouk,su zahra bukar se dariya suke mata.
 
A haka har aka basu hutu.
 
Ranar hutu,farouk,daga masallacin asuba sanye da doguwar riga,ko wanka beyiba,yakama hanyar kano.
 
Karfe takwas da rabi abakin get din makarantar tayimishi.
 
Ƙarfe tara aka saki ɗalibai,kowa se murna yakeyi,megado ji take tafi kowa murna da hutun.
 
Tana fitowa,taga farouk rike da carbi yana kallon ta ina zata fito.
 
Da gudu ta nufeshi,suka rungume juna,farouk har ɗagata yayi,ya rasa irin farincikin dayake ciki.
 
basu ɓata lokaciba tashiga mota,yasa mata kayanta a boot,suka kama hanya.
 
Megado se bashi labarin su zahra bukar da zuwaira nuhu takeyi,tana faɗin irin kirkinsu gareta.
 
shiko farouk ɗan bakin megado shi yafi komai ɗaukar hankalinshi,musamman yanzu da take magana tana motsashi,cikin salon daukar hankali.
 
Hannun megado farouk ya kamo yana kallon jan lallen da tayi,yayi matukar yimata kyau.
 
megado turo bakin tayi gaba tace cike da shagwaɓa.
 
"nide gaskiya ban shirya mutuwa yanzu ba,in kallon hannun zakayi,kayi parking kagama kallon tukuna semu cigaba da tafiya"
 
Ayko farouk signal yasa yakoma gefen titin,ido megado ta ware tana kallonshi,dan bata ɗauka ze tsaya ɗinba.
 
jawota jikinshi yayi,yana shafata,yace.
 
"Baby wlh ina missing dinki fiye da tunaninki amman naga ke ko damuwa bakya yi"
 
Murmushi tayi sannan tace cikin kashe murya.
 
"Taya amarya kamarni ace bata kewar mijinta,wlh ina kewarka sosai,hubby na"
 
Da sauri farouk yaɗago fuskarta yana kallonta jin sunan data kirashi dashi ne yasa shi yin hakan.
 
"Baby wanne suna kika kirani dashi yanzu? Say it again pls"
 
Cusa kanta tayi kirjinshi tana dariya tace.
 
"hubby na"
 
Rasa inda zesata yayi don daɗi,da kyar yaja motar suka ci gaba da tafiya.
 
Basu wani ɗau lokaciba suka iso kaduna,ga mamakin megado ta ɗauka,gidan hajiya zasu,se gani tayi ya ɗauki hanyar gidansu,dasauri tace.
 
"hubbyna yakuma haka na ɗauka gidan hajiya zaka maidani?"
 
Shafo gefen fuskarta yayi yana murmushi yace,
 
"Baby keda gidan hajiya kuma ay se inmunje zaki mata sallama zaki koma makaranta,sabida,so nake,kamin ki koma makaranta,na dagargajeki da kyau,namiki dalla dalla,"yakarasa zancen yana dariya.
 
Tsorone yakama megado amman hakan be hanata darawa ba,haka suka isa gidansu bata da wani kuzari.
 
Abunka da yar bording,ba kasafai suke jin kunyar tsiraiciba,dan haka tana shiga falo tafara cire kayan makaranta,ta tsaya daga ita se fant da bra,wai iska takesha?
 
Farouk kulle ƙofar yayi sannan ya karaso gurinta,ya ɗora hannu akan fararen cinyoyinta,magana yakeson yi amman ta gagara fitowa,se in ina yake yi.
 
Wani killer smile megado ta saki,sannan tamike tana kaɗa uku,tanufi hanyar ɗaki,
 
?farouk yabita dashi,yayinda,can kuma hajiya babba tafara kaɗ kararrawa.
 
Da sauri yabita ɗakin,tsaye take gaban mirror tana ɗaure gashin kanta,ta cire br ɗin wanka zata shiga.
 
Farouk jikinshi rawa yake kamar mazari,dakyar ya iya jan kafa ya isa gareta.
 
itako tana waigowa,taganshi,kawai se ta kama tsalle tsalle tana faɗin.
 
"nide kafice don Allah nagama shiryawa,"
 
Yadda take tsallen haka boobs ɗinta ma yakeyi,farouk,ji yake,wandonshi yamishi kaɗan dan kamar ze yage.
 
fisgota yayi da karfi ta fado kanshi.
 
kissing ɗinta yashiga yi takoina,tamkar myunwacin zakin daya jima a keji.
 
Megado salon na farouk firgitata yayi,dan tsoronta ɗaya wnnan karon kar yamata filla filla.
 
biye mishi kawai take amman  a tsorace.
 
Sannu a hankali farouk yabi da ita har yasamu yabiya bukatar shi,megado iyayen raki,bafa taji zafi kamar wancanba amman,inkukaga yadda take share hawaye ka rantse da Allah,shine na farkon.
 
Shiko farouk jinta yayi kamar  ankara mata magi da gishiri,se rarrashinta yakeyi,itako se kara matse ido takeyi ita ala dole ta wahala.
 
ayi hakuri da wannan pls.
 
muje zuwa.
 
surbajo for life.

*AMANA TA BARMIN*
????????
 
Zahra Surbajo
 
DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION
 
????????????????
 
*MRS HYDAR NATAYAKI MURNAR KAMMALA LITTAFINKI NA KAINE SANADI,ALLAH YA KARO DAUKAKA DA BASIRA AMEEN*
 
*41-42*
 
Wuni megado tayi tana masa shagwaba shi kuma se biye mata yakeyi.
 
Dan ji yake ko me megado tasashi yayi mata,dole zeyi dan ta cancanta.
 
Bayan sallahr magrib,zaune yake a falo,yayinda megado,take kwance akan  cinyarshi,suna waya da,kawarta zuwaira nuhu.
 
"zuwaira bazaki gane bane abunfa is not easy"
 
Dariya zuwaira tayi sannan tace.
 
"Hakane fa,musamman idan aka hadu da raguwa irinki ba,ni kinga wata kawata,tawa,da mijinta saleem,wlh jarumace,ba kamar ke ba,sabida tsabar iskanci wai an dagargazaki"ta karasa maganar tana dariya.
 
Dariya megado takeyi itama,farouk mika hannu yayi,ya kwace wayar yayi yakashe,yana fadin.
 
"Baby banasonfa gulma me kuke cewa irin haka kike wannan dariyar?"
 
Turo baki megado tayi tana zame hannun shi daga kan cikinta,ta murguda baki sannan tace.
 
"ay bakaso ji ta daɗin rai ba,tunda ka kwace wayarka"
 
Rungumota yayi,ya cusa fuskarshi cikin boobs dinta yana dariya yace.
 
"Sorry my baby,nafiso ni kiyi hirar danine shiyasa nakashe"
 
"Hakurin kake bani amman tsawonka ya kere nawa?"
 
dariya yayi sannan yace.
 
"to taya kikeso na baki hakurin?"
 
"ka durkusa nake nufi"
 
Sosai farouk yake dariyar batun na megado wai ya tsuguna mata.
 
Ayko megado ganin baze yibane yasa tasa masa kuka,ganin zata dama mishi lissafi ne yasa yayi yanda takeso.
 
Mikewa tsaye tayi,taje ta ɗauko wayar charger ta dawo tace.
 
"tunda sede ka gama batamin lokaci sannan kayi to bazan barka ba,dan haka yanzu zanyi abu kaima kayi yadda nayi"
 
kai farouk ya gyada mata yana dariya.
 
Tsugunawa megado tayi,tayi goho ta turo uku baya,sannan takai dubanta gurin farouk dake ta faman dariya tace.
 
"kayi haka"
 
Ba musu ya kwatanta mikewa me gado tayi tana dariya,ayko ta zumbuɗa masa igiyar charger a ukun shi,da sauri yamike yana sosa gurin.
 
megado hade rai tayi tace.
 
"ta zube,sabon kirga,ay bance ka mike ba"
 
Farouk mamaki kawai yakeyi gameda shiriritar megado,ayko seji yayi ta sake zumbuda masa,
 
Da gudu yamike yabita ayko nan suka shiga kewaye falon fadi take.
 
"wlh ka kiyayeni,ay banma yimaka da zafiba,nida kayimin filla filla me nace maka"
 
"ayko yanzu kika bari na kamaki Allah ba filla filla zanmiki ba,sala sala zanmiki kuma,tunda bakyajin magana"
 
Haka sukai ta zagaye har farouk ya kamota,suka faɗa kan carpet suna dariya.
 
*********
Rayuwar hutun da megado tazo tayi mata daɗi ba kaɗan ba,soyayya kullum farouk cikin nuna mata yake,itama tana iyakar kokarinta.
 
Haka megado ta koma makaranta taci gaba da karatun ta,
 
Duk sanda megado taso zuwa garinsu,mahaifinta se yace kar asake abarta tazo,abari se ta daɗa hankali,shi anashi bangaren wato abarta se ta haihu.
 
megado tasha kuka akan tanason zuwa ganin iyayenta amman fafur babanta yaki yarda,sede taji muryoyinsu ta waya.
 
Haka ta hakura tamaida hankalinta kan karatunta,kawayenta sundage da koyamata abubuwa kala kala na siyan zuciyar oga,Hameeda,kullum seta koyamata naui naui na girke girke.
 
in ta dawo hutu,kullum tana kitchen,tana kokarin girkawa,kamin wani lokaci girki gurin megado sede ta koyar bade akoya mata ba.
 
Farouk har beso ta koma hutu sabida beson yadena cin abincinta.
 
Su kausar duk sunyi wayo sosai da sosai,so tari yanzu sunfima son zama gidan hajiya,akan gurin baban nasu,sabida ba koyaushe Auntyn su take nanba.
 
************
Kwanci tashi asarar me rai,yau su megado suke kammala,jarabawarsu ta karshe a makarantar.
 
Haka suka rabu kowa na kukan rabuwa da dan uwansa.
 
Farouk ji yake kamar ansashi a aljannah,sabida dawowar megado,tayi daidai,da yimasa transfer da akayi,daga kaduna zuwa meduguri.
 
Sanda farouk ya shaidawa megado,zasu koma meduguri,tsalle tayi ta dire akan ita bazata inda zaa kashe taba,
 
Juyin duniya,megado taki amincewa,seda farouk yadangana da hajiya,dakyar Hajiya,ta rarrashi megado ta amince zata bishi.
[color=black][size=small][font=Arial, sans-
Reply


Possibly Related Threads...
Thread Author Replies Views Last Post
  *KARAN BANA* by zahra Muhammad Mahmud Gimbiya 2 36,320 09-14-2018, 12:13 PM
Last Post: Gimbiya
  *KANO TO JIDDAH* by Zahra Muhammad Mahmud Gimbiya 9 111,928 09-05-2018, 06:57 PM
Last Post: Gimbiya
  *Y'ar Bautar K'asa* A Youth Corper*by Zahra Surbajo Gimbiya 1 17,110 08-10-2018, 01:58 PM
Last Post: Gimbiya
  *KARAN BANA* by zahra Muhammad Mahmud Gimbiya 0 18,162 07-26-2018, 12:53 PM
Last Post: Gimbiya
  *KARAN BANA* by zahra Muhammad Mahmud Gimbiya 0 33,643 07-16-2018, 03:44 PM
Last Post: Gimbiya
  *KARAN BANA* by zahra Muhammad Mahmud Gimbiya 0 13,366 06-26-2018, 01:07 PM
Last Post: Gimbiya
  *KARAN BANA* by zahra Muhammad Mahmud Gimbiya 0 15,622 06-19-2018, 01:08 PM
Last Post: Gimbiya
  *KANO TO JIDDAH* by Zahra Muhammad Mahmud Gimbiya 1 73,766 12-07-2017, 03:17 PM
Last Post: Gimbiya



Users browsing this thread: 1 Guest(s)