09-28-2018, 08:08 AM
*AMFANIN LEMON TSAMI*
Sirrin rike miji?
*1- GYARA FUSKA*:
Ana Amfani da Lemun Tsami wajen kauda Kurajen Fuska, Fimfus, da Kyasfi, Yana sa fuska ta kara kyau. Yadda ake amfani da shi, Araba 1-2, rabin za'a goge Fuska dashi, za'ayi Haka na wasu lokuta, Amma a kiyaye Idanu, kuma kar a shafa a shiga rana se an wanke tukuna.
*2- DATTIN HAKORA DA WARIN BAKI*: Ayi amfani da Burushin wanke Baki da ruwan LEMON TSAMI a wanke Hakora Zasu fita kar, Baki zai bar wari, amma kar arika wankewa akai-akai sai lokaci-lokaci saboda zai iya raunana karfin hakora. ~
*3- WARIN QASHI (HAMMATA)*:
Idan Ana fama da ciwon warin Qashi, ko rashin tsaftace Hammata yadda ya kamata, Idan an shafa LEMUN TSAMI a Hamata zai kauda wannan warin.
*4- RAGE KIBA DA TIMBI (TEBA)*: Wanda ke buqatar haka, ya samu LEMON TSAMI daya a ruwan sha da bai wuce kofi daya ba, lokaci-lokaci, kiba da tai6a zasu sa6e.
*5- RAUNI (CIWO)*:
Sabon raunin da bai wuce Hankali ba, da zarar an matsa mai LEMON TSAMI zai kame ya warke.
*6- RAGE SHA'AWA*:
Ana shan LEMUN TSAMI da Lipton dan rage sha'awa.
*7- MAQYAN-QYARO*:
Ana goge maqanqaro da LEMON TSAMI akai-akai zai mutu.
*8- AMOSANI*
Ana goga LEMUN TSAMI a kai bayan an aske gashin kan.
*9-QARNI*:
Ana amfani da LEMUN TSAMI wajen kawar da karnin kifi. AMMA A KULA, idan mace ta yawaita amfani da Lemon tsami to zai rage matasha'awa. Haka mata masu ciki kada su yawaita amf a ni da Lemon tsami. Masu Gembon ciki wato Olsa, su ma su kula wajen shan lemon tsami. Amma dukkan wadannan zai musu illa ne in sun sha a ciki ba wai shafawa ba.
*_YADDA AKE AMFANI DA LEMON TSAMI WAJEN GYARAN FATA_*
Lemon tsami da zuma; Ki debi rabin cokalin ruwan lemon tsami da kuma rabin cokalin zuma sai a kwaba su, daga nan ki shafa a fuskarki na tsawon minti 15, sannan ki wanke da ruwan sanyi. Idan kina da fata mai gautsi to za ki iya hadawa da man zaitun.
Lemon tsami da nono; Za ki hada rabin cokalin ruwan lemon tsami da rabin cokalin nono (amma an fi son kindirmo)saiki kwaba sosai. Bayan haka, sai ki shafa a fuska.
Allah yasa Mu dace.
??sirrin rike miji
☎08130010609☎
Don karin bayani