The following warnings occurred: | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Warning [2] Undefined array key "avatartype" - Line: 783 - File: global.php PHP 8.0.30 (Linux)
|
*AMFANIN LEMON TSAMI* - Printable Version +- Forums (http://contripeople.com) +-- Forum: Retired Forums (http://contripeople.com/forumdisplay.php?fid=78) +--- Forum: Retired Forums. Please Make Your Post Within The 3 Forums In General Discussion (http://contripeople.com/forumdisplay.php?fid=49) +---- Forum: Hausa Language Forum (http://contripeople.com/forumdisplay.php?fid=40) +---- Thread: *AMFANIN LEMON TSAMI* (/showthread.php?tid=10203) |
*AMFANIN LEMON TSAMI* - Gimbiya - 09-28-2018 *AMFANIN LEMON TSAMI* Sirrin rike miji? *1- GYARA FUSKA*: Ana Amfani da Lemun Tsami wajen kauda Kurajen Fuska, Fimfus, da Kyasfi, Yana sa fuska ta kara kyau. Yadda ake amfani da shi, Araba 1-2, rabin za'a goge Fuska dashi, za'ayi Haka na wasu lokuta, Amma a kiyaye Idanu, kuma kar a shafa a shiga rana se an wanke tukuna. *2- DATTIN HAKORA DA WARIN BAKI*: Ayi amfani da Burushin wanke Baki da ruwan LEMON TSAMI a wanke Hakora Zasu fita kar, Baki zai bar wari, amma kar arika wankewa akai-akai sai lokaci-lokaci saboda zai iya raunana karfin hakora. ~ *3- WARIN QASHI (HAMMATA)*: Idan Ana fama da ciwon warin Qashi, ko rashin tsaftace Hammata yadda ya kamata, Idan an shafa LEMUN TSAMI a Hamata zai kauda wannan warin. *4- RAGE KIBA DA TIMBI (TEBA)*: Wanda ke buqatar haka, ya samu LEMON TSAMI daya a ruwan sha da bai wuce kofi daya ba, lokaci-lokaci, kiba da tai6a zasu sa6e. *5- RAUNI (CIWO)*: Sabon raunin da bai wuce Hankali ba, da zarar an matsa mai LEMON TSAMI zai kame ya warke. *6- RAGE SHA'AWA*: Ana shan LEMUN TSAMI da Lipton dan rage sha'awa. *7- MAQYAN-QYARO*: Ana goge maqanqaro da LEMON TSAMI akai-akai zai mutu. *8- AMOSANI* Ana goga LEMUN TSAMI a kai bayan an aske gashin kan. *9-QARNI*: Ana amfani da LEMUN TSAMI wajen kawar da karnin kifi. AMMA A KULA, idan mace ta yawaita amfani da Lemon tsami to zai rage matasha'awa. Haka mata masu ciki kada su yawaita amf a ni da Lemon tsami. Masu Gembon ciki wato Olsa, su ma su kula wajen shan lemon tsami. Amma dukkan wadannan zai musu illa ne in sun sha a ciki ba wai shafawa ba. *_YADDA AKE AMFANI DA LEMON TSAMI WAJEN GYARAN FATA_* Lemon tsami da zuma; Ki debi rabin cokalin ruwan lemon tsami da kuma rabin cokalin zuma sai a kwaba su, daga nan ki shafa a fuskarki na tsawon minti 15, sannan ki wanke da ruwan sanyi. Idan kina da fata mai gautsi to za ki iya hadawa da man zaitun. Lemon tsami da nono; Za ki hada rabin cokalin ruwan lemon tsami da rabin cokalin nono (amma an fi son kindirmo)saiki kwaba sosai. Bayan haka, sai ki shafa a fuska. Allah yasa Mu dace. ??sirrin rike miji ☎08130010609☎ Don karin bayani RE: *AMFANIN LEMON TSAMI* - Rover442 - 09-28-2018 so the number at the end is to call for what? RE: *AMFANIN LEMON TSAMI* - Gimbiya - 10-07-2018 (09-28-2018, 08:22 PM)Rover442 Wrote: so the number at the end is to call for what? that number is for those who wishes to know more on the uses of lime |