Thread Rating:
  • 0 Vote(s) - 0 Average
  • 1
  • 2
  • 3
  • 4
  • 5
BARIKI NA FITO*BY* *MARYAM ALHASSAN DAN'IYA**(Maryam Obam)
#1
*BARIKI NA FITO*

                *BY*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(Maryam Obam)*

*https://www.facebook.com/Maryam-Obam-Novels-441847396162695/*

*WWW.Maryamobamnovels.com*

*Wattpad @maryam-obam*

*Instagram@maryam_obam*

*MARUBUCIYAR*
*1)FATIMA ZARAH*
*2)DUKIYAR MARAYA*
*3)BA'KIN ALJANI*
*4)BANDA ZABI*
*5)AMINIYA TACE*
*6)KISSA KO MAKIRCI*
*7)SAINA AURESHI*
*8)SUHAILAT*
*9)TAMBARIN TALAKA*
*10)JAWAHEER*
*11)MIYE ILLAR Y'AY'A MATA*
*AND NOW....  BARIKI NA FITO*

*DEDICATED THIS PAGE TO....*
*NAFISA MRS DAN MALIKIN KAWO*

                     *PAGE 1*

*tsarki ya tabbata ga Allah daya sake bani daman sake rubuta wannan Labarin yanda na Fara lafiya Allah yasa in gama lafiya*

*GARGADI WARNING*

~DAN ALLAH BAN SON KORAFI IN MUTUM BAZAI KARANTA BA YABARI PLZ PLZ BANCE KAR AYI MUN GYARA BA BUT IN ZA'AYI AYI TA HANYAR DAYA DACE~

*KADUNA MARABAN JOS*

Garin kaduna gari ne mai tarin mutane Kala Kala Wanda yake da kabilu iri daban daban, wata yarinya ce tsaye a kofar wani shago tasha wando 3quater tasa wata top d'amamma kanta yasha attachment brown da ba'ki, kallon mai shagon tayi tace Garba bani sigari kwali d'aya, yace wani iri? Tace bensin mana kasan ita nake sha, dariya yayi yace hakane zee, d'aure fuska tayi tare da fad'in mai kace? Yace au afuwa bariki na fito, kai ta d'aga alaman jin dad'i domin yakira ta da Sunan da tafi so, mi'ka mata sigarin yayi ta amsa tare da bashi kud'in tayi gaba abunta, mutumin dake zaune kusa da Garba, yace Kai duniya Ina zaki damu? Garba yace maika gani?  Mutumin yace kalla yarinya karama wacce bata wuce shekara Goma shaba amma ta bata rayuwanta, Garba yace Kai dai Bari ai Indai kana cikin wannan anguwan zaka ga wacce bata ma kaita ba Wlh, duniya yanzu ta lalace, mutumin yace Kai Allah ya shirya mana zuri'a, Garba ya amsa da Ameen. 

Tafiya take tana kad'a ledan da akasa Mata sigarin a ciki Tana y'ar wa'ka, wata yarinya ce tazo da gudu tana fad'in bariki na fito, yanzu driver din wannan alhaji dinnan naki ya wuce, ya dad'e yana jiranki baki dawo ba, kallon mai fad'a mata sa'kon tayi tare da fad'in gwara daya tafi domin inda yana nan na dawo bama binshi zanyi ba, taci gaba da fad'in laurat kin San wacece ni Indai kikaga nabi mutum sau d'aya ban kara kulashi ba Kema kin San dalili, dariya laurat ta saki irin ta y'an bariki tare da sakin shewa jin ta saki dariya wani dan daudu dake nesa dasu yazo yana fad'in, ah wannan shewan da gani na k'aruwa ne, miye nawa kason? Laurat tace Kai kaji Mayan kud'i, yace ke daka miye wani mayen kud'i sai kace namiji ne a gabanki, kice mayyar kud'i, laurat ta d'aka Mai duka a kirji tare da fad'in afuwan na tuba Ashe y'ar uwace tazo, fari yayi da ido tare da fad'in yanzu kikai magana y'ar uwa, kallon bariki na fito yayi tare da fad'in Kedai Wlh bariki baki da mutunci, tun dazu nake kiranki kinki d'aukan wayata, yanzu fisabilillahi kin kyauta kenan, ki dinga zubar min da mutunci, tun dazu driver din alh madu yake nan, yana jiranki amma shuru, kisa ya maidani karamar mace kin kyauta kenan? Yana maganan yana kama kugu alaman ranshi ya baci, bariki na fito ta kalleshi tace haba Hajiyata Kema fah kin San tunda naki dawowa akwai dalili, yace miye dalilin naga dai kaman gudun wannan mutumin kike, yana sonki da alkhairi kina gudu, ki duba kiga yau saida yaba driver dinshi dubu d'ari yaban, amma saboda bura uba irin naki kiki d'aukan waya, tace Kai hjyta kefa kin San haka kawai bazan dinga gudunsa ba haka Wlh ayabarsa karama ce yanda kika san karamin yatsata, salati ya saki tare da fad'in nashiga uku Nayi gamo, kice tsinken nashi karama ce? Ah bakya koma ba, Yooo Mai ake da maza, ah wai bari zan baki wani, fari tayi da ido tare da fad'in yanzu naji Batu ta wuce cikin gidan da take zaune inda matane Kala Kala gidan babba ne d'akuna a kalla sun Kai hamsin wani akwai toilet a ciki wani kuma babu sai dai suyi amfani dana waje wato general toilet kenan, wannan gidan ba gidan kowa bane saina wata tsohuwar y'ar duniya wacce suke kira da magajiya, matane masu zaman kansu a gidan, duk wacce ta fito bariki Indai tana da kud'i magajiya zata bata Haya, sannan Idan kika had'u da d'aya daka cikin y'an daudun gidan zasu dinga baki costumers Wanda zasu dinga zina dake suna baki kud'i,  a cikin y'an daudun gidan akwai Hjy babba, Wanda bariki na fito take cemai hjyta, sannan akwai habib, sai jamil, su uku ne y'an daudun gidan Idan suka saki gaba kin bani, bariki na fito farkon zuwanta gidan da Hjy babba ta Fara had'uwa sai yasa shine Uwar d'akinta, bariki na fito kyakyawa ce ajin Farko ga diri Wanda ya amsa sunanshi diri, Doguwa ce tana da kyau na bugawa a jarida, alh madu Sanata wanda Hjy babba ya had'a bariki na fito dashi wanda haduwansu na farko dashi bata kara bari sun had'u ba, domin a ce warta ayabarsa tayi mata karama tafi son babba wacce zata jita canciki wannan kenan. 

Koda bariki ta shiga d'akinta toilet ta fad'a tayi wanka, tun tana bayi take jin nocking, amma bata fito ba saida ta gama wanka, ta fito d'aure da towel a jikinta Wanda ya tsaya dai dai cinyarta, kofar ta nufa ta bud'e taga d'aya daka cikin y'an daudun gidan ne, tace habib lafiya wannan bugun kofar haka? Yace nifa ban son rashin mutunci miye wani habib d'an A din da zaki kara kice Habiba shine kike kyashi gaskiya bariki na fito ban San diban albarka, dariya tayi tare da fad'in haba kawata shigo daka ciki mana, shigowa yayi tare da zama yace Kinga ni abun karuwa ya kawo ni, wlh wani ba'ko ne yazo nan daka abuja shine yace in had'ashi da yarinya kyakyawa Mai tsafta, toh yana fad'in haka nace bari inzo Wajanki dan kaf matan gidan nan kin fisu, tashi dan Allah ki shirya muje in kaiki danshi wannan mutumin da lokaci yake aiki, tashi tayi tare da d'auko Mai dinta kallonshi tayi tace Bari in shirya to sai in fito, tabe baki yayi tare da tashi yana fad'in naga ai duk abu d'aya garemu miye na wani boye boye, fita yayi tare da fad'in kiyi sauri dan Allah, ta amsa da Toh bata wani dad'e ba ta shirya cikin wani shegen less Mai Kalan red wanda akayi mishi wani tsinannan dinki, gaba d'aya rabin nononta a waje yake domin kayan yayi mugun kamata riga da skirt ne, duk wani sura dake jikinta ya fito, wani karamin Gyale tasa a kanta sannan ta fita, inda ta sami habib yana jiranta, tana zuwa suka nufi titi inda suka hau keke napep har zuwa Bafra hotel inda ba'kon ya sauka, direct number din d'akin daya fad'ama habib suka nufa, sukai nocking ya bud'e kofar, bayan sun shiga idonshi nakan bariki wacce ta gama tafiya da hankalinshi, bayan sun gaisa da habib d'auko kud'i yayi yaba habib tare da fad'in wannan tayi, dariya habib yayi tare da amsan kud'in ya wuce, mutumin matsowa yayi kusa da bariki da take taunan cingam, yace y'an mata baki ce komai ba, murmushi tayi tare dakai hannunta kan ayabarsa, shikam cak ya tsaya dan tunda ta shigo yaji mugun sha'awan yarinyar ya kamashi, a hankali ta furta abun naka babu laifi, dariya yayi tare da fad'in ai sai kinma jita ta shige ki, dariya itama tayi tare da fad'in sau nawa kakeyi a lokaci d'aya? Yace Inayi sau biyu sau uku, tace ok kayi kokari amma Kafin nan Waye Kai dan sai nasan mutum nake yarda dashi, yace sunana salis dan Majalisan tarayya ne ni, tace yyi tashi tayi ta Fara cire kayan jikinta saida tayi tsirara sannan ta kalleshi Wanda Ya kafeta da ido kaman Maye, tace nayi kuwa tana magana tana juyawa, tashi yayi ya kamo nononta dake tsaye kyam ya fara shafasu lokaci d'aya idonshi yayi ja Dan tsabagen sha'awa, shafa mata nono yake yana murza mata kan nono din duk wannan abunda sukeyi a tsaye suke, jin ayabarsa tayi tana harbawa kamo shi tayi ta Fara wasa dashi lokaci d'aya ya jefata kan gadon d'akin.....

 *MASARAUTAR ZARIA*

Kwance yake a makeken gadonshi Wanda kallo d'aya zaka ma gadon ka gane an kashe naira wajan had'ashi, an kashe millions of naira wajan kayan gyaran d'akin domin ya had'u sai juyi yake akan gadon daka gani mafarki yakeyi, tashi yayi a furgice duk yayi zufa duk da kuwa akwai AC a d'akin, ruwa ya d'auko yasha tare da ajiyan zuciya ya rasa mai yasa yake mafarkin yarinyar nan a kullum ya kwanta bacci Wanda mafarkin da yayi yau ya ganta tana fad'in yarima na Kai nake jira kullum dan Allah kazo ka fitar dani daka cikin wannan 'kangin kokarin matsawa yayi kusa da ita dan yaga fuskanta amma Kafin yakai inda take ta ruga da gudu, ya fara binta kenan wata mota tazo da gudu saura kad'an ta bigeta shine ya farka, abunda yake bashi mamaki shine kullum yana mafarkin yarinyar amma bai taba ganin fuskanta ba, yana yawan ganin yarinyar cikin hijab da nikaf, wani zubin kuma cikin duhu, abun yana damunshi amma koma dai miye dole ya sami limam ya mishi bayani abunda yake faruwa....  Waye wannan guy din ku biyoni domin jin ko Waye 

~MARYAM OBAM~

*BARIKI NA FITO*

                *BY*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(Maryam Obam)*

*https://www.facebook.com/Maryam-Obam-Novels-441847396162695/*

*WWW.Maryamobamnovels.com*

*Wattpad @maryam-obam*

*Instagram@maryam_obam*

*MARUBUCIYAR*
*1)FATIMA ZARAH*
*2)DUKIYAR MARAYA*
*3)BA'KIN ALJANI*
*4)BANDA ZABI*
*5)AMINIYA TACE*
*6)KISSA KO MAKIRCI*
*7)SAINA AURESHI*
*8)SUHAILAT*
*9)TAMBARIN TALAKA*
*10)JAWAHEER*
*11)MIYE ILLAR Y'AY'A MATA*
*AND NOW....  BARIKI NA FITO*

*DEDICATED THIS PAGE TO....*
*NAFISA MRS DAN MALIKIN KAWO*

                     *PAGE 2*

Yarima Aliyu d'ane d'aya tilo wajan Mai martaba Alh Murtala, sai mahaifiyarshi Khadija, bawai Ina nufin shine kawai d'ansa ba a'a shine d'a namiji kwaya d'aya damai martaba yake dashi, yana da y'an uwa Mata su biyar, akwai rukayya tana aure a garin katsina, sai salamatu Tana aure a garin adamawa, sai Fatima wacce take aure a garin kaduna, sai Aliyu shine d'a na hudu wajan Mai martaba, sai aysha wacce take aure a garin abuja, sai Hafsat wacce ita bata da aure domin bata dad'e da zana waec ba, Aliyu dogo ne amma ba Sosai ba sannan kuma ba gajere ba, yana da tsawo dai dai misali, shiba fari ba kuma ba ba'ki ba, saboda hutu fatar jikinshi har walkiya takeyi tana wani shinning da she'ki, yana da faffadan kirji ga idonshi fari Sol kaman madara yana da kyau na kin karawa, Aliyu yayi bala'in had'uwa ya wuce tunanin duk mai karatu, mahaifinshi duk yafi sonshi cikin y'ay'ansa kodan shi d'aya ne d'a namiji oho, Aliyu bai cika son magana ba gaba d'aya rayuwanshi a kasar waje yayi, a nan yayi karatu tun daka primary har zuwa degree dinshi inda ya karanci doctor a fannin mata, sai yasa yake kallon ko wace mace a d'age dan yasan komai dake jikin mace sai yasa har yau baiyi aure ba duk da mahaifinshi Ya bashi kashedi na karshe akan yaje katsina yaga y'ar sarkin katsina su daidaita da y'ar sarkin katsina, domin wajan sau uku ana zaba mishi mata yace baya so, Aliyu yana da bala'in kishi Sosai tun yana karami koda kaya aka siya Mai yaga wani mai irinshi Toh har abada bai kara saka kayan, abun ya had'e Mai biyu ga kishi ga jinin sarauta Wanda yasa mutane suke ganin yana da wulakanci, sannan magana bai dameshi ba, in kuka ga yana magana harda dariya toh yana wajan mum dinshi ko Mai martaba ko y'an uwanshi, amma inka ganshi zaka d'auka baya dariya, Aliyu yana da kwarjini Sosai Mata da yawa suna burin samunshi a matsayin miji domin guy din ya had'u Sosai.

Aliyu tunani yaita yi akan wannan mafarkin da yakeyi, tun yana secondary school yake wannan mafarkin, tun yarinyar bata girma Sosai ba yake ganinta sai dai har yau bai taba ganin fuskanta ba, abun yana matukar damunshi, har Abun yakai ya kawo ya fara zana yarinyar jikinta da suranta Mai kyau da diban hankali sai dai fuskanta ne dabai gani ba, ido ya lumshe tare da tashi ya shiga toilet, shower ya saki akanshi ya dad'e ruwa na dukanshi Kafin yayi wanka ya fito, kimtsawa yayi cikin kaftan tare da malin malin yasa rawaninshi domin zashi wajan Mai martaba ne, yayi kyau Sosai ga kamshi na tashi na fitan hankali, fita yayi daka d'akin inda fadawa suka zube a kasa suna zuba mai gaisuwa  baiko kallesu ba, suka tashi suna binshi tare dayi mishi kirari Allah ya taimaki Yarima d'an sarki jikan sarki kaima gobe sarki ne, an gaida Yarima Mai jiran gado, takawanka lafiya, Yarima, haka sukai tamai kirari har ya shiga cikin inda mahaifin nashi yake, koda ya shiga yaga abban nashi shida wazirinsa waziri ganin Yarima Aliyu ya shigo yasa ya tashi ya basu waje, Yarima Aliyu zama yayi inda ya fara mi'kawa mahaifin nashi gaisuwa cikin girmamawa, mai martaba amsawa yayi tare da fad'in ina fata kaji sa'kona wajan Waziri? Yace eh naji Abba, amma Abba dole goben zan tafi?  Mai martaba yace eh domin haka muka tsara da sarkin katsina dan haka a goben zaka tafi, yace Toh Abba Allah ya kaimu lafiya, mahaifin nashi ya amsa da Ameen, tashi yayi tare da fad'in bari in shiga gefen mum, fita yayi direct har wajan mahaifiyarshi inda kuyangi keta mata hidima, ganin d'an nata yasa tace su fita su bata waje, fita sukayi su duka Aliyu zama kusa da ita yayi tare da d'aura kanshi akan kafad'an mum din, murmushi tayi tare da fad'in waya tabamin dan lelena? Yace mum Abba yace gobe zani katsina ganin y'ar sarkin katsina, mum ni Wlh bana son zuwa kwata kwata, ni nafi son inga wacce tamin in aura ban San auran hadin nan, mum tayi murmushi tare da shafa Mai fuska tace son kasan nan gidan sarauta ne dole auran hadi za'ayi maka sannan inaso ka sani Indai bason ganin fushin mahaifinka kake ba dole gobe ka tafi katsina, yace mum dan Allah kiyi min wani abu mana ni akwai wacce nake so, mum tace wacece a ina take y'ar wacece? Duk a tare da jefo Mai wannan tambayoyin, shuru yayi domin bai San sunanta ba Toh y'ar wa zaice ma mum tunda bai taba ganinta ba sai a mafarkin shi, shuru yayi tare da lumshe ido yana mai jin zafin abun, mum ce ta katse shi da fad'in ya naji kayi shuru? Bakinshi ya tsinta da fad'in mum yarinyar karama ce bata gama karatu ba saita gama za'a mta aure, mum shuru tayi can tace toh Kaga mahaifinka bazai Bari kace zaka jira wata ba, dole ka tafi kt gobe kuma Kaga yayi ma sarkin katsina magana, yace mum ya.......  Dakatar dashi tayi tare da fad'in ban son rigima kawai kayi abunda mahaifinka yace ni nayi maka alkawari duk Sanda ka kawo wacce kake so din zan tsaya maka har sai ka aureta, rungume mum dinshi yayi cikin jin dad'i, Sun dad'e suna fira Kafin ya fita, d'akinshi ya koma inda ya d'auko zanan yarinyar da yake gani a mafarki Wanda yayi ya d'auko yana ta kallo, a cikin ranshi yake fad'in kina da kyan jiki Allah yasa haka Fuskanki yake da zuciyarki, murmushi yayi tare da ajiye zanan domin jin karan wayanshi. 

Ganin haske ya bud'e yasa bariki ta tashi tare da kallon Hon salis Wanda yake bacci abunshi gashi ya wani manneta a jikinsa kaman ance Mai zata gudu, d'an kokarin Fara jan jikinta daka nashi tayi, a hankali ya furta haba ina zaki ina son wannan fatan naki Mai laushi, tace sakeni inje inyi wanka sallah zanyi gashi har rana ya fito Banyi sallah ba, zumbur ya tashi yana 'Kare mata kallo yace kina nufin kina sallah? Wani irin kallo ta watsa Mai tare da fad'in maika daukeni? Tana maganan ne tana tafiya, toilet ta fad'a tayi wanka sannan ta fito tasa kayanta sannan ta bud'e jakarta ta d'auko hijab tasa, sallah tayi Bayan ta idar Hon salis yace amma bariki Zanzo insan koke wacece, tace ba abunda ya kawo ni ba kenan, na riga Na baka abunda kake so tun jiya duk ka tsotse min ruwan jiki, dariya yayi tare da fad'in ai ruwan jikin ki bazai taba karewa ba, domin fita yake kaman famfo, har wani kara yake Tsit Tsit dariya bariki ta saki tare da fad'in kaga lokacin tafiya na yayi zan wuce, yace haba ki zauna mana gobe zan bar garin saiki tafi gaba d'aya, tace inada uzuri amma inda hali zan iya dawowa, d'auko check yayi ya rubuta mata 500k mi'ka mata yayi tare da tashi ya matseta a jikinsa yace komai naki yayi Ina jiran dawowanki, ayabarsa ta kamo Wanda yaji wani zir har saida taji jijiyar ayabar na harbawa sannan ta saki ta fita, dariya yayi domin ya gane tsokanan shi tayi gashi ta tafi ta barshi da sha'awa. Koda ta fita bank taje aka bata kud'in sannan taje bakinta tasa kud'in a ciki, direct gida ta koma inda Tana sauka a mota taga driver din alh madu har zata wuce komai ta tuna kuma oho yasa ta nufi wajan driver din, tace Yadai? Yace oga yace inzo in d'auko ki yana son ganinki kaman Kar taje sai kuma ta zaga ta shiga tace muje inji lafiya yake turoka kullum naga dai  jiki nawa ne Sai naso zan bada, shidai driver baice komai ba sai tuki da yakeyi dan zuwa guest house din mai gidan nashi....... 

~MARYAM OBAM~

*BARIKI NA FITO*

                *BY*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(Maryam Obam)*

*https://www.facebook.com/Maryam-Obam-Novels-441847396162695/*

*WWW.Maryamobamnovels.com*

*Wattpad @maryam-obam*

*Instagram@maryam_obam*

*MARUBUCIYAR*
*1)FATIMA ZARAH*
*2)DUKIYAR MARAYA*
*3)BA'KIN ALJANI*
*4)BANDA ZABI*
*5)AMINIYA TACE*
*6)KISSA KO MAKIRCI*
*7)SAINA AURESHI*
*8)SUHAILAT*
*9)TAMBARIN TALAKA*
*10)JAWAHEER*
*11)MIYE ILLAR Y'AY'A MATA*
*AND NOW....  BARIKI NA FITO*

*DEDICATED THIS PAGE TO....*
*AYSHA BAGUDO*

                     *PAGE 3*

Bayan sun shiga cikin guest house din, driver ya faka motar fita tayi ta shiga falon gidan, a nan taga alh madu Wanda ya zauna ya saki tumbi yana waya, ganin bariki ta shigo yasa ya saki murmushi tare da kashe wayan da yakeyi, tashi yayi ya nufeta yana dariya rungumeta yayi yana fad'in ganinki sai an yanka ticket, wai Mai yasa kike gudu nane haba bariki, kefa kin San duk namijin daya dan dani zumarki bazai so ya barki ba, d'an bata fuska tayi tare da fad'in hakane domin na saba jin haka, toh amma Bari kaji nifa gaskiya kaje ka gyara gaban ka, d'an shuru yayi can ya matsa kusa da ita yace haba bariki, ni yanzu gyaran Mai zanyi? Nasan ayabata karama ce, nida kaina na sani, toh duk gyaran da zanyi ai bazan kara mata tsawo da girma ba yanda zai shiga cikin Gindinki, yana maganan ne yana kallonta, yanzu nasa a nemo kine dan Ina son zani London kuma tare nake so muje, Idan muka je can sai in sai miki ayabar roba Kinga Idan nahau ki na gama saiki kara da ita, dariya tayi tace hakane, cikin jin dad'i ta yarda yasa yace yane muje daka ciki, tace cikin Ina Wlh jiya an cini na ciwu yau babu Mai cina, d'an bata fuska yayi tare da fad'in sai yasa kike gudu na, haba bariki Mai yasa kike bin kowa ne, kizo ki zauna dani komai kike so zan baki, tace kasan jiki da jini bazan iya zama kai d'aya kake hawana ba dan na fad'a maka matsalata dakai, ni damuwa ta ba kud'i bane kawai a'a ina bukatar ayabar da nake so, sannan taya zan samu mijin da zan aura in banbi wasu ba,yace kaman ya? Tace ko Kai inda ayabarka tamin dana aureka babu ruwana da kyau ko tsufan namiji Indai ayabarsa tana aiki sannan jijiyar ta Tana harbawa yanda nake so zan auresa, alh madu yace bariki tace Shina fito, yace muje mana kiban kin San nifa ba wani dad'ewa nakeyi ba, tace nace maka babu Mai cina yanzu, hakuri yaita bata akan ta yarda harda tsugunna mata a kasa dakyar ta yarda, ta Fara cire kayan jikinta janta yayi sukai bed room, suna shiga ya fara murza mata nononta baiyi ko minti biyu ba yasa y'ar karaman bananarsa cikin Gindinta, ido ta lumshe domin wannan abun na alh madu haushi yake bata kwata kwata baya wasa sai dai yasa ayaba kawai, bai san yayi romancing mace ba, tana cikin tunanin taji y'ana fad'in shafa min nono na zan kawo shafa min nono na, hannu tasa ta Fara shafa Mai nono, lokaci d'aya ya kankameta yana waiyo waiyo dadi dad'i waiyo dad'i, sakinta yayi alaman ya kawo yayi realising, janyota yayi jikinsa yana mai jin kamshin jikinta, ita kam gaba d'aya ya jagula mata lissafi gashi ya janyo mata sha'awa shi yayi realising ita kuma koh oho, cire hannunshi tayi daka jikinta ta tashi ta sauka 'kasa tare da jefar da filo tasa kanta akai tare da nan nad'e karamin gyalenta tayi kaman shape din ayaba dashi, ta ajiye dai dai saitin Gindinta ta wajan pin dinta wato d'an tsaka, Fara goga dan tsakanta tayi a wajan tana nishi ta d'auki lokaci Mai tsawo tana haka Kafin ta matse filo din Sosai ta saki wani irin nishi zufa ya ji'ka mata jiki duk da kuwa akwai AC, bacci ne ya dauketa a wajan, alh madu duk yana kallonta ya rasa mai yasa yake son yarinyar da yawa wanda yayi jika da ita, murmushi yayi sannan ya tashi yayi wanka ya fita dan yana da meeting rufeta yayi a gidan dan Karta gudu inta tashi dan yana son magana da ita, kuma yasan inta gudu Kafin ya ganta aiki ne, ita bata ma San yana yiba Dan tayi nisa cikin baccinta. 

Yarima Aliyu ne cikin shiri, domin tafiya katsina, wajan mahaifinshi Ya nufa, inda ya samu mum dinshi a wajan, zama yayi tare da gaidasu, cikin girmamawa, amsawa sukayi cikin sakin fuska, mai martaba yace har an shirya? Yace eh Abba yanzu nake son tafiya, mai martaba yaita saka mishi albarka tare da fatan alkairi, haka itama mum dinshi tayi mishi addu'a sannan ya tashi ya fita inda motoci har biyar ke jiranshi, fadawa suka bud'e Mai mota ya shiga sannan suka rufe, hanya suka kama motoci har biyar domin Indai zai fita toh dole da fadawa ne, tafiya suke suna Sharara gudu, wajan karfe biyu suka isa katsina inda aka tarbesu cikin mutunci da girmamawa, wani hadaddan falo aka sauke Yarima Aliyu, inda cikin mintuna kad'an aka cika mishi gaba da kayan abinci dana ciye ciye, ko kallon abincin baiyi ba domin bata su yake ba, d'an tsaki yayi tare da fad'in inta kara minti d'aya bata fito ba zan tafi, yana cikin wannan tunanin saiga Gimbiya zinatu, ita da kuyanginta zama tayi akan kujeran dake kallon nashi, kallo d'aya yayi mata ya kauda kai, cikin muryanta Mai za'ki tace Barka da zuwa masarautar katsina, kai ya d'aga alaman yauwa, mamaki abun ya bata domin yanda take ji da kanta harta mishi magana amma Mai makon amsa saiya d'aga mata kai, daurewa tayi ta kuma fad'in bismillah naga baka ci komai ba, yace na gode bashi ya kawo niba, inason inyi miki magana wanda wannan ne karo na farko da zan nemi alfarma wajan wata, kallonshi takeyi Wanda tunda ta ganshi taji ta kamu, yace nazo nan ne bisa tursasawan mahaifina, bada son raina nazo ba, inaso kice ban miki ba, tashi tayi tsaye cikin hawaye tace kalleni ta Fara juyawa tace miye banda shi da zaka ce haka? Maina rasa inada nasaba asali takama iko ina da kyau miye banda shi, yace kunya baki da ita, ina son mace Mai kunya Mai boye jikinta ban San mace Mai nuna tsiraicinta, kallon kanta tayi taga miye illar kayanta da tasa doguwar riga ce tasa alkyaba akai, amma alkyabban ya bud'e ana ganin kayan jikinta Wanda dinkin ya matseta Sosai har ana ganin nononta, tashi yayi tare da fad'in zan koma, kiran sunanshi tayi da fad'in Yarima alfarman ka bata amsu ba domin kamin, murmushi yayi tare da fad'in in kin shirya zaman hakuri da takaici bismillah yana fad'in haka ya fice, direct wajan sarkin katsina aka kaishi suka gaisa sannan suka kamo hanya....

~MARYAM OBAM~

*BARIKI NA FITO*

                *BY*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(Maryam Obam)*

*https://www.facebook.com/Maryam-Obam-Novels-441847396162695/*

*WWW.Maryamobamnovels.com*

*Wattpad @maryam-obam*

*Instagram@maryam_obam*

*MARUBUCIYAR*
*1)FATIMA ZARAH*
*2)DUKIYAR MARAYA*
*3)BA'KIN ALJANI*
*4)BANDA ZABI*
*5)AMINIYA TACE*
*6)KISSA KO MAKIRCI*
*7)SAINA AURESHI*
*8)SUHAILAT*
*9)TAMBARIN TALAKA*
*10)JAWAHEER*
*11)MIYE ILLAR Y'AY'A MATA*
*AND NOW....  BARIKI NA FITO*

*DEDICATED THIS PAGE TO....*
*NAFISA MRS DAN MALIKIN KAWO*

                     *PAGE 4*

Bariki sai wajan 2 ta tashi, da sauri tayi toilet tayi wanka, tare da dauro alwala tayi sallah azahar, Bayan ta idar ta tashi ta nufi falo a nan taga alh madu, dariya yayi tare da fad'in yau gaskiya kinsha bacci harna fita na dawo kina bacci, baki ta tabe tare da zama tace yunwa nake ji, abinci ya nuna mata akan dinning Wanda ya siyo Mata takeaway yace gashi can na siyo miki, tashi tayi ta nufi dinning din ta bude ledojin fried rice ne da kaza, sai su snack, Fara ci tayi shida kanshi ya tashi ya nufi fridge ya d'auko mata Su drinks, taci abincin Sosai sannan ta tashi Tana mi'ka alaman ta koshi, kallonta yayi yace bariki Wai Mai zai hana ki aureni ne? Bata fuska tayi tare da fad'in dan Allah mubar wannan maganan zan wuce gida, murmushi yayi tare da fad'in toh ya maganan tafiyan mu? Tace zamu je tunda nace zanje inna fad'a magana bana canzawa, yace dakyau driver dina zai kaiki gida, amsan account number dinta yayi nan take ya Mata transfer din 1mil, murmushi tare da fadin thanks, fita tayi driver din alh madu ya kaita har gida, koda suka karasa sanda ta fito saiga Hjy babba yazo yana wani tale kafa a dan dole shiga mace, wajan bariki yazo yana fad'in oh duniya Kaga Abu, kodai dadiron da Habiba ta had'a miki jiya da alh madu ne? Tace a'a da wani ne, Bayan na dawo daka can na hadu da driver din alh madu shine na bishi, Hjy babba tace toh mai kike kullawa ne kodai ya gyara kayan aikin nasa ne? Tace hjyta hjyta wani gyara yayi abu kaman gindin yara, manage kawai nakeyi, Hjy babba tace ai gwara kiyi ta maneji kina gwagurawa kiyi ta tasan kud'in dan banzan, dariya bariki tayi tace Kai hjyta ai baki San wani abuba nifa kud'i  bai daman ba nafi son banana babba yafi min komai, bari kiga inje in huta jiya na ciwu na had'u da Maye, dariya Hjy babba yayi tare da fad'in ai irinshi ya dace dake, bata ce komai ba tayi ciki, tana shiga d'akinta ta rufe tare da d'auko sigarinta ta Fara zu'ka. 

Yarima Aliyu sai wajan isha'i suka dawo daka katsina, kai tsaye gefenshi ya nufa dan yayi mugun gajiya, yana bukatar hutu, bayan ya shiga toilet ya fad'a yayi wanka sannan yasa wata jallabiya Fara, kwanciya yayi akan lallausan gadon d'akinshi, lumshe ido yayi lokaci d'aya yayi tsaki tare da fad'in akan wannan mummunar aka sa na bata lokaci na, har zuwa garin katsina, jin karan wayanshi yasa ya tashi d'auka yayi yaga mum, dannawa yayi tare da fad'in mum, tace ka dawo shine baka shigo ba? Yace Wlh mum nagaji ne, tace maza kazo Mai martaba yana jiranka, tashi yayi tare da fad'in ganinan zuwa, manyan kaya yasa yana fita fadawa suka mara mishi baya suna mishi kirari har gefen mahaifin nashi, bayan ya shiga Ya gaida iyayen nashi, mai martaba fuska a d'aure yace haba Aliyu Mai yasa daka zuwa zaka dawo yau, mai yakon ka zauna kayi kwana biyu, amma babu damuwa tunda Kun dawo lafiya sannan sarkin katsina yace yarinyar ta amince toh kasan wannan karan ba yardanka nake nema ba dan haka saika Fara shiri domin zani katsina dakai na cikin wannan satin dan a tsaida maganan aurenku, kanshi na k'asa yace Toh Abba Allah ya taimaka, mai martaba ya amsa da Ameen tare da sama d'an nashi albarka, Yarima Aliyu tashi yayi yabar d'akin tare dayi musu saida safe, d'akinshi ya nufa yana ta faman sintiri domin shi harga Allah baya son wannan auren danshi yarinyar batai mishi ba kwata kwata, amma babu yanda ya iya dole ya yarda ya amsheta a matsayin mata, domin wacce yake so ta cikin mafarkinsa bai ma sani ba ko Tana cikin wannan duniyar tunda har yau bai taba ganin fuskanta ba.

Mai martaba yaje katsina ya nema ma d'ansa auran Gimbiya zinatu, sarkin katsina yaji dad'i sosai, inda akace an basu nan aka tsayar da watan biki nan da wata d'aya, domin dukansu a shirye suke, koda Gimbiya zinatu taji wannan Labarin ranan saida ta y'anta bayi hamsin dan tsabagen murna zata samu Yarima Aliyu a matsayin miji, shiko ango takaici ne ya cika shi domin ya d'auki auren da za'a mishi a matsayin auren dole, tunda bawai so yake ba, amma tunda an Mai dole babu yanda ya iya dole hakuri zaiyi har sanda Allah zai nuna mishi yarinyar da yake mafarki,  kwanciya yayi bacci ya d'aukeshi ganinshi yayi cikin wani d'aki Wanda akwai duhu jin motsin tafiya yayi wanda kobai tambaya ba yasan mace ce ke tawo wa, jin kamshin jikinta yasa ya fara magana Mai yasa kike boyemin kanki? Mai yasa bakya son in ganki? Magana ta Fara cikin muryanta Mai dad'in ji tace Yarima na Ina tsoran Kaga yanda nake ka gujeni, nasan Idan ka ganni zaka tsaneni matsawa ya farayi kusa da ita yana fadin bazan gujeki ba ina sonki bazan barki ba saura kad'an ya karasa inda take da sauri ya farka yana salati duk ya had'a zufa Sosai jin karan wayanshi ne yasa ya tashi tsaki yayi tare da daukan wayan yaga number ne kashewa yayi tare dayin jifa da wayan....... 

*Naji korafi akan ina typing kad'an insha Allah zan kara yawan rubutu, domin farin cikin masoya na shine nawa, nima saiku faranta min ta wajan comments da sharhi*

~MARYAM OBAM~

*BARIKI NA FITO*

                *BY*
*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(Maryam Obam)*

*https://www.facebook.com/Maryam-Obam-Novels-441847396162695/*

*WWW.Maryamobamnovels.com*

*Wattpad @maryam-obam*

*Instagram@maryam_obam*

*MARUBUCIYAR*
*1)FATIMA ZARAH*
*2)DUKIYAR MARAYA*
*3)BA'KIN ALJANI*
*4)BANDA ZABI*
*5)AMINIYA TACE*
*6)KISSA KO MAKIRCI*
*7)SAINA AURESHI*
*8)SUHAILAT*
*9)TAMBARIN TALAKA*
*10)JAWAHEER*
*11)MIYE ILLAR Y'AY'A MATA*
*AND NOW....  BARIKI NA FITO*

*DEDICATED THIS PAGE TO....*
*NAFISA MRS DAN MALIKIN KAWO*

                     *PAGE 5*

Jin an kashe wayan yasa abun ya bata mamaki tare dayin takaicin kiranshi, amma wata zuciyar tace kiyi mishi uzuri dan baisan number dinki bane, kara kira tayi harya tsinke bai d'auka ba, message ta mishi tare da fadin *slm Gimbiya zinatu ce  Nasan baka kusa ko kana wani uzuri nakira inji kun koma lafiya tunda ka dawo ba muyi waya ba, ni nace bari in kira* bayan ta tura sa'kon sai kuma ta tsinci kanta dajin haushin kanta kamanta ace tana kiran namiji bai d'auka ba harta wani tura mishi message, takaici duk ya cika ta, nikam nace aikin gama ya gama. 

Yau sati duk ranan sati gidan karuwan magajiya jumai dake maraban jos suke wasa, wanda karuwai ne harda na wani anguwanni suke zuwa aita kid'a ana shaye shaye masu cin ayaba nayi masu rawa Nayi, kaman yau wajan ya cika makil da mata da maza, bariki kam tana d'akinta tana shiryawa dan ita a duniya Tana kaunar rawa, wata tsinanniyar riga tasa wanda ya tsaya mata dai dai cinyanta nononta tsun bullu'ko sun cika rigan dan dama Allah ya bata su, gashinta ta saki Dan batai kitso ba, inka ganta zaka d'auka aiswariya rai ce, tayi mugun kyau, kud'i ta d'auka y'an d'ari biyu biyu bandir uku, tasa a karaman jakarta ta fita, Karo sukaci da habib tace ah sai ina? Yace Wlh Wajanki zanje Kedai bariki baki da kirki, dama Hjy babba tasha fad'amin yanzu Hon salis ya kirani yace tunda kika tafi kika daina d'aukar wayanshi, gaskiya kin iya rashin mutunci kinje kin d'ana mishi zuma sai ki gujeshi, murmushi tayi tana rawa dan kid'an ya fara tsumata tace habib ka..... Yace dakata ban son rashin mutunci miye kuma wani habib y'ar A din kike kyashin karasawa Mai yakai mace jin sin maza gaskiya ban so, tace Habiba Ayi hakuri yanzu dai kin San babu inda zani dan yau ranan rawan gwatso ne, tabe baki yayi tare da fad'in arziki yana kiranki kina wani rawa kina bangare duwaiya, dariya tayi tace Aini bariki kud'in namiji baya rud'ata abunda har yau basu gane ba kenan, suna ganin in sun ban kud'i da yawa zai sa in koma, murmushi tayi tace ba kud'i na fito nema ba, bariki nazo Nayi danshi ya fito dani, tana gama fad'in haka tayi gaba tabar habib baki sake, tabe baki yayi yace Kedai kika sani, ni in banda iskanci ai duk wacce ta fito bariki kud'i take nema, Muma nan shiya fito damu neman kud'in, shima gaba yayi. Bariki tana zuwa ta shige filin rawan tana kad'a duwawu tare da girgiza nonuwa, wasu maza dake zaune suka fara mata liki, sauran matan suka fara jin haushi dan da yawansu haushin bariki suke ji, domin ta had'u ga fatar jikinta fresh gwanin sha'awa, rawa takeyi nawakin ya fara mata kirari bariki in kin doso sauran mata matsawa suke, binki ake kina wulakanci bariki tafi karfin ko wani shege, bariki mai daukanki sai yayi Sa'a bariki in Mata sun ganki kishi suke saboda kyanki... Jin dad'in kirarin da yake mata yasa ta Fara mishi liki tare da rawa tana wani karkad'a mai duwawu har tana dan tabo shi,jin ayabarsa kaman tana taba Mata duwawu yasa tayi gaba dashi kad'an, laurat itama shiga tayi tana ma mawakin liki tare da bariki, gaba d'aya kudin da bariki ta d'auko ta like ma mawakin nan, fita tayi daka filin rawan duk tayi zufa, zama tayi akan wani benci tana kallon masu rawa, wani ne yazo kusa da ita ya zauna tare da fad'in bariki kallonshi tayi sama da 'kasa sannan tace Shina fito, murmushi yayi yace hakane sai yasa nazo dan nima Shina fito, murmushi tayi tare da fad'in sai dai kuma kayi rashin Sa'a domin bariki bako wani namiji take biba, tana fad'in haka ta tashi ta koma filin rawan tana karkad'a jiki tare da girgizawa  sai wajan d'ayan dare bariki ta nufi d'akinta, koda ta koma wanka tayi tare dayin alwala dan yin sallah nafila bayan ta idar taji ana mata nocking, cikin siririyan muryanta tace Waye? Jin shuru yasa tayi tsaki tare da bud'e kofar, jamil ne abokin su Hjy babba shida Mai kid'an da yayi musu kid'a, bariki tace lafiya? Tabe baki jamil yayi tare da fad'in inda ba lafiya ba ai bazaki gammu ba, ba'ko na kawo miki yazo ya dibe miki kewa, yana maganan yana nuna mata Mai kid'an, kallon mai kid'an tayi sama da kasa shiko murmushi yayi tare da fad'in haba bariki kinzo kina goga mun duwawa kinsa ayabata ta tashi sai kuma ki gudu ai tunda kika tasar da ita yanzu saiki kwantar min da ita, jamil yace oh ni wannan zance yafi karfina zaku lalata ni y'ar karamar yarinya dani kunga tafiya ta, gaba jamil yayi yana wani rangwada shi'a dole mace, bariki kallon mai kid'an tayi tace kalleni dakyau, yace Aina ganki sai yasa nazo, murmushi tayi tare da girgiza nononta tana kallon yanda bananarsa ke tashi ta cikin wando wani irin murmushi ta kuma saki tare dakai hannunta kan ayabar tasa, janta ta farayi har wani irin nishi yake tare da lumshe ido, tureshi da karfi bariki tayi tare da rufe kofarta tana dariya, shiko buga mata kofar ya farayi tare da ro'kanta akan dan Allah ta bud'e suyi Koba yawa, tana jinshi tayi banza dashi tana ta dariya ganin bazata budeba ga maranshi ya fara kullewa ruwan daya taru a wajan yana bukatar fita, yasa yaja kafa ya fad'a d'akin wata karuwan dan biyan bukatarsa, jin ya daina buga mata kofa ta kwashe da dariya tare da fad'in karamin d'an iska an gaya maka barikin y'an tasha nake, tashi tayi ta Fara had'a kayanta cikin akwati domin gobe zata gidan Alh madu jibi Monday zasu wuce. 

Koda Yarima Aliyu ya d'auki wayarsa yaga message din da aka masa, karantawa yayi tare da dan sakin tsaki a hankali ya furta Kalman I hate u, saboda ke yasa banga fuskan da nake burin gani ba, karan wayan ne ya kara shigowa dubawa yayi yaga lil sis, d'auka yayi fuskanshi dauke da murmushi yace Hafsat how far? Tace not too far gani na dawo gida, yace haba zo in ganki lil sis, dariya tayi tace bros ban dawo ba har yanzu Ina kaduna sis Fatima ta hanani dawowa, plz kazo gobe ka tawo dani bros, yace OK zan gani in zan iya zuwa, tace plz bros kaine kawai zaka zo ta yarda in dawo, murmushi yayi tare da fad'in ina nan tafe toh insha Allah, cikin jin dad'i tace that may bros I love you so much.  Kashe wayan tayi tare da fad'in lil rigima, Aliyu yafi sabawa da Hafsat kaf cikin y'an uwanshi kodan ita kanwarshi ce oho, wanka yayi yasa kananan kaya yayi kyau Sosai fita yayi fadawa suka bishi sashin mum dinshi ya nufa inda ya sameta ita da jakadiya suna magana kuma duk akan maganan bikin nashi ne, zama yayi akan kujeran falo din, yace Barka da wannan lokacin mum, tace yauwa my son, muna nan muna ta tsara yanda bikinka zai kasance, murmushin Ya'ke yayi, jakadiya tace gaisuwa Magajin sarki, kai ya d'aga mata alaman ya amsa, kallon mum yayi tare da fad'in mum ya kamata in fara aiki a hospital dina, mum tace toh kaine ai Aliyu babu abunda ba'a saba amma kaki bud'e asibitin, yace cikin week dinnan nake gani ya kamata in bud'e, mum tace ko kaifa, yace gobe zani kaduna zanje d'auko lil sis, daka nan zan biya in 'kara ganin hspt din, mum tace hakan yayi zadai kaima Fatima tsiya, zaka d'auke mata Hafsat, yace mum haba yau wajan satinta biyu a can fah aita Mata kokari, mum tace Kunfi kusa Allah yasa ta yarda ku tawo taren dariya yayi wanda ya kara fito mishi da kyanshi yace zan tawo da ita, mum tace toh yanzu Mai kake gani ya dace Ayi a bikin ka? Jin mum ta kawo maganan aurenshi yasa ya tashi tare da fad'in mum Inna dawo daka kaduna sai muyi maganan, mum tace toh shikenan fita yayi dan baya son wani maganan bikin shi.

Washe gari wajan karfe 1 bariki ta fito da d'an karamin akwatin ta, yau dressing din da bariki tayi yaba ma kowa mamaki domin wando tasa saita saka hijab, abunda basu taba ganinta dashi ba kenan hijab, habib ne yazo ya tare ta, yace Mai zan gani haka? Oh ikon Allah bariki wani ustazun kika samu haka? Hararanshi tayi tare da fad'in maika gani? Yace naga kinsa hijab kin rufe komai, tace naga tunda na fito ake ta kallo na ashe dan nasa hijab ne, kaida gulma take cinka a tsuliyarka shine saida ka fad'a abunda ke cikinka, yace Wlh bariki zan miki bura uba, damme zaki dinga kaini jinsin da ba nawa ba, Kina wani cemin kai y'ar ke dince ba zaki iya fad'a ba, tace ni ba wannan bane a gabana muje karaka ni bakin titi inhau mota, yace muje mi'ka Mai akwatin tayi tace dan taimaka min mana, tsayawa tayi tare da fad'in taya ina mace zaki ban Abu Mai nauyi sallan in d'auka ya bud'ani in rasa d'an budurci na a'a bada niba, bariki dariya take Sosai tare da fad'in wani budurcin bayan an gama bulaki, habib yace wa Rufamin asiri in mutu maza su kaini, yace ni baki fad'amin inda zaki ba, tace Wlh zanje wajan wani saurayi nane gobe zamu bar kasar, habib yace shine babu sallama? Tace tafiyan na sirri ne shiya sa, tabe baki yayi sukaci gaba da tafiya har bakin titi kiranta akayi a waya Wanda yasa ta d'auki wayan tana magana, dai dai lokacin motar su Yarima Aliyu tazo wucewa, baka jin karan komai saina jiniya ga fadawa sun ri'ke bulala, jin karan jiniya din yasa hankalin bariki yayi kan titi din, Yarima Aliyu yana mota yana karanta news paper kaman ance ya d'ago idonshi ya sauka akan bariki wacce take waya tana murmushi......

~MARYAM OBAM~
Reply


Possibly Related Threads...
Thread Author Replies Views Last Post
  BARIKI NA FITO*BY* *MARYAM ALHASSAN DAN'IYA**(Maryam Obam) Gimbiya 5 23,961 09-09-2019, 12:38 PM
Last Post: Gimbiya
  BARIKI NA FITO*BY* *MARYAM ALHASSAN DAN'IYA**(Maryam Obam) Gimbiya 3 31,482 09-09-2019, 12:10 PM
Last Post: Gimbiya
  BARIKI NA FITO*BY* *MARYAM ALHASSAN DAN'IYA**(Maryam Obam) Gimbiya 0 5,338 07-24-2019, 10:16 AM
Last Post: Gimbiya
  Yadda na taba yin soyayya da kanwata Maryam a fim Gimbiya 0 1,387 11-16-2017, 10:24 AM
Last Post: Gimbiya
  BARIKI NA FITO*BY* *MARYAM ALHASSAN DAN'IYA**(Maryam Obam) 0 2,918 Less than 1 minute ago
Last Post:
  BARIKI NA FITO*BY* *MARYAM ALHASSAN DAN'IYA**(Maryam Obam) 0 822 Less than 1 minute ago
Last Post:Users browsing this thread: 1 Guest(s)