Thread Rating:
  • 0 Vote(s) - 0 Average
  • 1
  • 2
  • 3
  • 4
  • 5
*NISMAH* by Ummie Fulani*
#1
????
        NISMAH
         ?????
*kyauta daga Allah?* ????Best of true story❤❤❤❤❤❤

*by ummie fulani*

          Sadaukarwa gadukkan masoyana?

*ELOQUENCE WRITERS  ASSOCIATION......✍*
 
*✳Bismillahi rahmanu rahim✳*

         *Oh "allah" help"protect, and guide me and all the Muslim ummah""??ameen*PAGE. 1⃣
Da gudu ta shigo parlon, tashige bedroom d'in  tana wani irin kuka mai tsuma zuciya 


Tsohuwar data wace aparlon ne wace kallo daya zakayi mata kasan bafulatanaci ta asali ,fara CE sosai irin na Fulani usul,tashi naga tayi  cikin takun tafiyar su ta tsaffi tanufi kofar da yariyar ta shigo ,


  Ganin  inna haule tsaye bakin kofar tana harare harare ne yatabbatar mata da abunda take zage


Cikin 6aci rai tsohuwar nan tafara fada Aidama nasani inbake ba bawata akuyar daza ta taba *NISMAH* cikin wannan farar safiyar,,cangera (shegiya) mai bak'ar zuciya,ta Allah batakaba haule aradu wawga y'a tazama *kyautar Allah* nan gani nan bari eyeeh

    Tafada ta tufar da yahu gamida sakin curtain din parlon

Oho dai wlh kota yarda ko karki yarda wlh sai ta fito tayimu aikin gida Dan ni ba baiwar ubanta *Nasiru* bace ,,,haule tafada cikin garaji gamida buga zanin ta tanufi gindin murhu tana kara gyara wutar da *NISMAH* ta  hada


Saman bed tafada cikin konar zuci ,hawaye kebin fuskarta ,itakam tun da ta taso bata San gatan uwaba batasan na ubanta ba ,daga ita sai tsohuwar kakarta ,itaki kulada ita wace itama ayanzu take bukatar taimakoShigowar tsohuwar ne yasata maida hankalinta gareta 

Zama tayi  agefen bed d'in cikin tausayi da kaunar jikar tata tace *danejo am*

Kallonta tayi cikin so yin murmushin yak'e tace ,
*Naam dada am*

Hawayen take sharemata cikin kwantar da hankali tace 

Kayi hakuri kaji komai yayi farko yanada karshe nasanke da hakuri da maida lamuran ka ga Allah toh ina so ka kara kaji


Eh naji "tsohuwa"ammah kidai na madani namiji Dan allah?
     NISMAH tafada cikin ya mutsa fuska ,

Ki kullum sai ki rinka maida namiji "mace" ita kuma mace ta koma "namiji"?

Duka Dada takai mata tana dariya gamida fadin ,

   Ja'irin yaro kawai ni din sa'ar wasan ka ne

Baki danejo ta rike?gamida fadin ankuma oh ni jikar mutun hudu?‍♀

Waiyyo Dada kin karya mu baya tafa tana gantsarewa 

       Haka suke kasan cewa aduk lokacin da dayan su yake cikin damuwa,
sukan yi kokari wajen ganin sun kawar da damuwarsu atsakanin su?


*NISMAH kenan kyauta daga Allah*

Ta taso cikin maraicin uwa da uba duk da mahaifin ta na Raye ammah hakan bai hanata shiga gararen rayuwa atsakanin Matan uba 

Wanda sanadiyar hakan yasanya kakarta dawo wa gidan da zama    

*Asalin mahaifinta*

Dan asalin gombe ne awata k'aramar hukuma mai suna *nafad'a* 
         Garin *nafad'a* garin fulanine ma abota nuna banbanci da kishin yaren su ,gari ne mai cike da albarkatu kayan more rayuwa cike da ni'ima 
Gari ne nama noma sosai suke noma ba rani ba damuna ,sakamokon 
 Fadamu da tafkikan dasuka kiwayesu,

Akwai daya daga cikin mutane wannan gari na "nafad'a"Wanda ake kira da malam ahmadu,

Malam ahmadu haifafa garin nafad'a ne yana da mata biyu da yaransa bakwai,Wanda suka taso cikin aminchi da son zumunchi a tsakanin su,

Uwar gidansa mai suna Aminatu,y'ay'anta uku ,umaru,salisu,sai aishatu

Yayinda amaryarsa mai suna sa'adatu keda hudu, Nasiru,Hindatu,adamu,sai auta Firdausi

Malam ahmadu babba limami ne a garin nafad'a,yaba yaransa tarbiya gamida ilimi muhamadiya yarda yakamata,sa6ani karatun boko dasuke ganin sa da kafirci,

     Allah ya amshi rayuwar malam ahmadu data iyalansa ne ta sanadiyar tashin hankalin dasuka shiga sakamokon harin da y'an boko haram suka kai wa garin nasu, Wanda cikin garin nafad'a d'ai d'ai Ku mutane ne suka samu tsira,dayawansu Allah yayi musu rasuwa,wasu ta dalilin firgitar dasukayi,yayinda wasu harbesu akayi,

Cikin wa'anda suka tsira da rayukan su kuwa,harda nasiru da mahaifiyarsa,susha kuka da Allah ya isa alokachin da sukayi arba da iyalan gidansu,cikin tashin hankali,bayan komai ya lafane nasir ya kawo shawarar subar garin,
Mahaifiyarsa da suke kira *Dada* batai musuba haka suka shiga had'a dukiyar da mahaifishi yabari,

        Allah yaba wa malam ahmadu azik'i sosai ,ta fanin gonakai da kiwo dayake yi,haka nasir ya saida gonakai da shanayen da sukai saura,sai dai yabar gonakai biyu sakamokon wani makwacinsu dayake  amsa ahannun mahaifishi yana nomawa,suyi yarjeje niyar duk karshen shikara zairik'a biyan sa,koda ya fada wa mahaifiyarsa bata hanashiba,Dan ita yanzu ta kosa subar garin,

Haka suka tattara komatsensu suka bar garin *Nafad'a* cikin kewar y'an uwa da mahaifarsu,


Cikin garin na gombe nan suka nufa batare da sunsan inda suka dosaba,
Kokarin tsallaka babban titin dake cikin babban birni garin gombe suke, ammah sunkasa saboda rashin sabo,


Fitowar su kenan daga wani store shida mahaifiyar shi,kallo daya zakayi musu kafahimci  daga gidan sarauta suka fito

Sanye suke cikin shiga ta alfarma irin ta masarauta,yayin da bayansu dogarawa biyu ne ke take musu baya,

Kokarin shiga mota yake, idon shi yakai
Gefen titi ganin artabun da ake tsakanin d'a da uwa wajen tsallaka titin ne ya bashi dariya,

Mahaifiyar shi data ke cikin mota ne ta kalleshi gamida maida kallonta idan yake kallo yana dariya cikin sauri ta fito tana fad'in 
      Subahanallah?‍♀ammah aliyu baka da mutunchi,kana ganin za su hallaka ammah ka tsaya shak'iyan chi,tafada tana yiwa dogara wan dasu kafara take mata baya alamu dasu tsaya,ba musu suka dakata,

Wajen su ta nufa,cikin kwantar da murya gudun kar takara tsorata su(kunsa halin mutane namu *Fulani*)?

Hannu takai gamida roko hannu Dada tana fadin........

        *Fulani girl*✍✍✍✍✍✍

[4/9, 12:11] ‪+234 806 604 6091‬: ????
             NISMAH
            ????


Eloquence writer's ass...✍


Best of true story?

      *Dictated to eloquence writer's✍*


*By pure heart(Fulani)*?


Page 3⃣


Kallon kallo suka shiga yiwa junan su cikin buguwar zuciya,da k'iryasamu ta janye idanunta gamida natsawa dun bashi hanya,

Numfashi ya sauke gamida shigewa ciki,
Aliyu dayake facing kofar Wanda duk abunda ya faru akan idosa ne ya kalli abokin nashi cikin saken murmushi ya mik'a masa hannu suka gaisa gamida tambayar mai jiki,

Alhamdullah ta samu barci ma wlh

Eyyah Allah yabata lafiya,"duk wannan maganar da fulatance suke yinsa kasancewar Nasir mai kishin yarensa hakan yasa baya so yawan yi hausa inba yazama doleba"
daga haka sukai shiru shidai nasir sai kallon matashiyar yariyar yake wace akalla bazata wuce 17_18years ba 

Itakam kanta aduk'i tana daga gefen gadon da y'ar'uwarta ke kwance tana wasa da yatsun hannunta dasuka sha jan lalle,

Ganin irin kallon da abokinsa Nasir kiyiwa k'anwar matar shine yasa shi yin murmushi akaro na biyu zuciyar sa naraya masa Abu buwa da dama akan haka,

Gyaran murya yayi gamida fad'i,SAFINAT ba ki iya gaisuwa bane,ko ba kiga abokina ba 

D'ago kanta tayi cikin sanyi murya da taushe tace

Am so sorry yayah naga kamar baya jin Hausa ne, ni kuma ban iya wannan yareba


Nasir Wanda jin hakan ya bashi dariya ,murmushi yayi gamida fad'i

Haba dai liyuuu ai ba wani Abu bata sani bane kaji uzurinta 

Jin Hausa baki Nasir sosai yaba safinat mamaki ,cikin fiddo ido ta sauke numfashi gamida fad'i

Ammah gaskiya wannan inba magana kayiba daya idan aka ganka baza ace maka kahada iri da Nigeria ba wlh

Haba dai,saboda me za ace ni ba Dan Nigeria ba ne,

Eh wlh kallarku ta banbanta,kaga kamar d'an gimbiya ruk'aiyyat yaron inbasani iyayen shi kayiba sai kace d'an larabawa ne,

Aliyu dake kallosu ganin fira na neman yin dadine yasa shi kallonta cikin aika mata harara gamida fad'i,

Toh parrot ya isa kar Ku tasarmu mata plsssss kuyi outside

Oh yayah aliyu nice parrot d'in

Eh ,malama kiyi mun shiru,waima me kikazo yi ne 

Kunkuminta ta kama gamida rike ha6a?tace,

Mena zoyi ko me kasa adauko ni nayi muku,lallai ma yayah Dan kaga tasamu sauki shine zaka koreni, lallai ai gobe ma rana ce  tafad'a gamida samu waje ta zauna,

Murmushi aliyu yayi cikin basar wa yace 

Toh wama zai kara nemanki yariya,yafad'a cikin zolaya,

Nasir dake kallon dramar da ake ne yace 

Aa safinat rabu dashi, koda yakara zuwa ba inda zaki,

Cikin turu baki irin na shagwa6a kamar zatayi kuka ta d'ago gamida aikawa aliyu harara,"Kazan cewar sun saba tsokana junansu amatsayinta na K'anwar matarshi"


Kafun Nasir yabar hospital din ba karamin sabo sukayi ba,ba karamin dadin hakan aliyu yajiba hakan yasa shi biye musu,

Tun daga ranar basukara haduwa haka suka dingayin sabani atsakaninsu ,har aka discharge dinsu suka koma gida,

Abun yana damu Nasir dashi har mamaki kansa yake yada yake jin yariyar azuciyarshi,sai dai yanaganin hakan kamar bamai yihuwa bane yasashi Jan bakinsa yayi shiru,

Lokachin da aliyu yabawa matarshi sadiyat labarin taji dadin hakan sosai sai dai tana tunanin yarda y'ar uwarta zata shiga gidan amatsayin kishiyar haule,ammah haka ta aminchi gamida bawa Allah za6i,ya zaba musu mafi alkhaire 

Hakan yasa aliyu samu Nasir da maganar,

Murmushi yayi gamida fad'i, haba dai aliyu ai Dana yi tsaurin ido dayawa 

Saboda me,aliyu ya tambaya cikin mamaki?

Haba aliyu nida ba kowaba kuma bakonagane" nace.......

OK nagane"aliyu yafad'a gamida dakatar dashi da hannu"?

Ina fatan kana sonta yayi tambayar cikin wata irin murya ta jinin sarauta 

Cikin duk'ar da kai gamida murmushi Nasir ya bashi amsa da eh,sosai ma wlh aboki 

Sai alokachin aliyu ya sake murmushi cikin jin dad'i

Ba bata lokachi aliyu yashige masa gaba wajen neman auren safinat,

Bayan ya nemi jin ta bakinta kuma ta aminchi

?kai oya aradu safinat taga fari bafulatani?kusan bare bari yada suke rudewa insuka ga Fulani ,?‍♀?


Abune na manya mutane,haka aka daura auren safinat da Nasir cikin so da kaunar juna,

Haule kam ba karamin hauka tayi ba jin Wanda mijinta ya auro mata a matsayin kishiya,nan ta bazama gashi alokachin tana da karamin ciki ?aishatu kam tayi wayo sosai,

Shigowar safinat gidan ba karamin canji Nasir da sukan su yaran su ka samu ba 

Sosai taja aishatu jikinta Dan yariyar burgeta take gata kamar uban ta,

Wani zuwa da Dada tayine, alokachin ne tasan tayi suruka ,Dan yarda safinat ta dunga nan nan da ita kamar zata goyata
Haka tabaru gida cikin samata albarka,


Ciki hukunci ubangiji safinat ko wata bata rufa ba tasamu ciki ,farin ciki da murna wajen Nasir kamar baita6a haihuwa ba haka yanuna,

Hakan yakara wutar tsana da k'iyayar da haule takewa safinat, gashi a kullum duk wani malami da zataji wajen shi magana daya suke mata,asiri bazai citaba saboda bata rabu da adu'a ?


Ranar wata laraba ne haule tafito dun zuwa wajen wani malami da aka fad'a mata aikin sa kaifi dayane ,haka ta dauki hanya tabar yara batare da tunani tsaftarsu ba,alokachin cikin jikinta Nada wata bakwai,

Dajine mai cike da Abu tsoro kasan cewar bakajin mutse komai sai kukan tsuntsaye ammah saboda tsabar imani yabar zuciyarta haka ta kutsa kai ciki hartakai wajen wani k'atun dutse da ruwa yake kwance akasan shi 

Wai ge waige tafara ciki neman mafita ,wata irin gogowace ta taso adunkole  mai karfi gaske yayin data gama kewayeta sannan ta kama ta tsaya akan tsakiyan dutsen,

Ajiyar zuciya ta sauke gamida duk'awa cikin ladabi tafara jeru masa kirari kamar wata marok'iya,dakatar da ita yayi ciki karaji da ihuu gamida fad'i

Nasan abunda ketafi dake, so keki akashi abunda ke cikin kishiyar ki,

Ba kida matsala da wannan indai zaki yi yarda muka ce

Eh, eh, eh insha all.....

Keeeeeee dakata ,wata tsawa yadaka mata gamida fad'i ba akira musu wannan Kalmar an an

Toh toh  bazan karaba bokaa

Tashi kiji koma ki ajiye kud'i jikin ki duka,zuwa waye war gari aiki zai kammala 

Haka haule ta juye duk wani Abu na kudi dake jikinta gamida tashi ,

Banda wai wayeeeeee,taji wata murya cikin amo tayi mata gargad'i

Sai wajen magrib haule tadawo gida tana Tura ciki ?duk tabi tagaji

Fes ta tarar da yaranga safinat tayi musu wanka,har kitso tayiwa aishatu 

Ammah haka haule ta kallesu gamida yamutsa fuska aranta tana aiyana gobe iyanzu abunda ke cikin ya mutu

Jin shigiwarta yasa safinat fitowa gamida yi mata sannu da dawowa sanan takama hannu aishatu suka koma part dinta,

Da harara haule tabi bayansu sannan tashiga neman abunda zatabawa cikinta


Cikin dare suna kwance kasan cewar alhaji Nasir ad'akimta yake ,

Barci take tana yin wani mugun mafarki dayasata tashi afurgice gamida fad'i,innalilahi wa'inna ilaiyi raji'un

*allahumma lasahhala illama ja'altahu sahla wa'anta taj'alul hazna wa'iza shi'ita sahla* shine abunda bakinta yafurta,yayinda alhaji Nasir ya tashi yana tsmbayar lafiya me yasa meki

Bata kaiga bashi amsaba taji wani Abu yana bin kasanta...............?Allah sarki mom safinat ???


Vote
Cmmts
         &
Share
               Urs pure heart Fulani??
[4/9, 12:11] ‪+234 806 604 6091‬: ????
             NISMAH
            ????


Eloquence writer's ass...✍


Best of true story?

      *Dictated to eloquence writer's✍*


*By pure heart(Fulani)*

Page 4⃣


Cikin sauri ta mik'e yayin da alhaji nasir yayi saurin roko hannunta cikin rudewa da son sani abunda yasameta


Sharkaf tayi da jini,kayan barci dayake jikinta ya baci da jini ba kad'anba,

Nafa suka shiga rud'a ni ganin kamar kara yawansa ake,

Gashi ita batajin ciwon komai a jikinta haka suka tarkata suka nufi hospital cikin dare,

A iya binchiki na likitoci basu iya ganu musababin faruwar hakanba, kafun wayewar gari jini da tazubar ba kad'a bane,

Sosai yayarta sadiya ta tsorata dayarda taga jini nazuba,koma ahaka ace mutum bayajin ciwon koma,adu'a da neman mafita suka shigayi ,

Isowar dada kenan taga abunda kefaruwa kai tsaye tace adauketa sukoma gida Dan ba cutar asibiti bace ,Dan ko tantama banayi yariyarna sanmu akai mata,

Hakan kuwa akad'auki ta zuwa gida,ayoyin alqur'ani na karya sihiri da magunguna wani babban malami Islamic  dake cikin garin gombe ya vata  na wanka da sha dawanda zata shafa sai adu'o'i da ya bata tana karantasu akoyaushe,


Cikin hikima irin ta ubangiji,kwananta uku dafara amfani dasu jinin ya d'auke kamar bata ta6ayi ba, haka tace gaba da amfani da maganin da adu'o'in da malami yabata

Shiru shiru haule najiran jin cewar cikin jiki safinat yasamu matsala ammah shiru har kusan sati,hakan yasa tashirya dun komawa wajen boka ,adaran dazata koma kafun wayewar gari ne tayi wani mugun mafarki da bokan yanayi mata gargadi da babbar murya intasake zuwar masa da irin mutane nan saiya hallakata yarda aka kusan hallaka masa babban yaronsa nacikin aljanun dasuke masa aiki ,

Ta tsorata ainun dayarda taga shigashi acikin mafarkinta Wanda shine dalilin fasawarta,sai dai tana Neman hanyar dazata kara bi dun cima burinta?

Rayuwa ta mik'a yayinda soyayya tsakanin Safinat da nasir kullum kara gabatake suna kula da unborn babyn su yarda yadace yayin da nasir ke kokari kwatata adalci atsakanin su,yaran kuwa sunyi matuk'ar shaguwa tsakanin suda safinat,inkagansu kamar ita ta haifisu duk wani d'awainiya tsakanin d'a da uwarsa safinat ta d'aukesu,

Ranar da haule ta haihu ta haifu y'arta mace sai dai yariyar sak kamani uwarta ta dauko,

A lokachin da cikin safinat yakai 7month ne haule takara samu shawara daga wajen wata k'awarta datayi awajen yawon bokaye ne mai suna hajiya jimmai mace ce waye ya yar duniya,

Haka ta d'auketa suka nufi gidan wani kardi malami,wannan karon kam ba karamar nasara haule tasamu akan Safinatu da cikintaba sosai take shan wuya tun daga lokachin da haule ta bar bad'a mata wani garin magani a bakin kofar part d'inta,

Tundaga ranar cikinta yake yunkuro mata kamar zai fito ta bakinta yayi tayimata yawo haka take shan wahala awannan karon sosai?yayin da nasir wani lokachin har hawaye yake mata ?

Ganin abun ya k'i garewane yasa anty sadiya yanke shawarar zuwa ta d'aukota ta dawo da ita wajenta,hakan ce takasan ce,bayan ta d'aukota nan sukaita kula da ita ita da Dada wace kijin safinat kamar y'ar data haifa acikinta,

Rayuwa kenan Safinatu tasha matuk'ar wahala kafun watan haihu warta yayi ta koma kamar ba itaba ciwon anrasa gane kansa,

Ranar talata da safe 2/2/1999 itace ranar da Safinatu ta tashi da ciwon dayafi na kullum ,basu bata lokachiba suka d'auketa suka nufi hospital,shiru shiru tun safe har azahar ammah bawani labari hakan yasa zuciyoyensu karyewa da tsananin tausayin Safinatu, nasir kam ko zama yakasa yi adu'a da nema Allah yasauketa lafiya yake,?

Around 2:15pm daya daga cikin likitan daya amshisu ne yafito hannunshi rike da files ,anty sadiya cetayi saurin tararsa  cikin zubar hawaye take tambayarsa ta sauka ne,

Ajiyar heart likitan yasauke gamida girgiza kai,kafun yace, kune wa'anda suka kawota "yayi tambayar ne duba dayanayin shigarta tayi kama data masarauta"

Cikin k'aguwa anty sadiya ta amsa masa da "Eh"

OK ranki yadad'e muk'arasa office,

Ba 6ata time suka nufi office nan yake tambayar mijinta,

Nasir dake gefe ya saurin amsawa ,

Yawwa yallabai hannu zakasa Dan yiwa matarka "CS" Dan ta wahala sosai ga nak'udar ta zo daf ammah babyn yak'i fitowa ta hanyar daya dace ,so am sorry plsss inaga wannan hanyar itace mafita dun ceto rayuwarta?,likitan yayi jawabin cikin girmamawa

Ba musu nasir ya saka hannu ,likitan yace nan da 2:30zamu shiga theater room insha Allah Ku kwantar da hankaliku,yafad'a cikin kwantar da hankali,


Kamar yarda yace 2 :30pm suka shiga
Theater, Allah yayi ikonshi sun ciro baby girl mai cike da koshin lafiya kyakyawa da ita,Wanda yasa likitocin Kansu mamakin irin kyau babyn ??‍♀,

Safinat kam dafitowar babyn yasata jin kamar ancire mata k'aya,wani barci ne ya d'auketa alokachin ,haka akafito da ita zuwa special room,

Ganin fitowarsu da nus rike da babyn cikin wani lafiyayen towel ne yasa su sauke ajiyar zuciya gamida nufar nus din data nufusu murmushi dauke  fuskarta,


Farin ciki ne yawarzo atsakaninsu ganin Safinatu kamar ba it a tayi ciwo mai tsananiba ,kulatake samu sosai tako wani fanni ,Dada kamar ta dauke ta ta goya don so

Jin haihuwar Safinatu da lafiyarta data bbyn ta dayarda ake yabun babyn yasa haule yin d'a karamin hauka 

Sosai Safinatu tsyi murna da samu babyn ganin  babyn harta fi mahaifinta kyau da irin goggormayar datasha kafun warzowarta cikin duniya dayarda babyn ke samu masoya ,musamman ake zuwa ganin babyn daga cikin hospital kafun ayi discharge dinsu haka koda suka dawo ,kowa yaganta sai yace, masha Allah ,

Duba da hakan yasa Safinatu za6a wa y'arta nickname da *"NISMAH"*(kyauta daga Allah)

Sosai jama'a kijin dadin kiran sunan "Nismah" kyautar Allah

Da waiya kaji ankira "Nismah" batare da sun hada da "kyauta daga allah"


Fulani  da mai martaba na kaunar nismah,sun dauke takamar jikokisu,sosai suke nuna kulawarsu agareta ,yayin da hakan ba karamin dadi yakeyiwa Dada ba,

Safinatu da nasir su cigaba da nuna wa y'arsu kulawa da tarbiya yarda yadace time to time sukan je gaida Fulani da mai martaba,

Haule ko ganin ba sarki sai Allah kuma Safinatu ba namiji ya haifa ba yasata d'aura danmarar zuwa  wajen malam Dan ad'aure mata mahaifar Safinatu karta sake d'aukar ciki,


Tunda Safinatu ta haifi nismah yau shekara 4kenan ama ko batan wata bata kara yiba,

Haka itama haule cikin hukunci Allah tun haihuwar zennat  wace take sa'ar nisma bata kara samu cikiba,

Rayuwa taci gaba da tafiya har "Nismah" takai 5years alokachin ne dangin mahaifiyarta safinat suka shirya mata birthday party ,

Sunyi partyn birthday lafiya taro ya tashi, cikin daren rana Safinatu ta tashi da ciwon ciki matsanan ci ,Wanda shine yayi ajalinta,

Mutuwar Safinatu bakaramin girgiza al'umma tayi ba kasancewar ta mace mai son mutane kowa nata ne,nasir kam kamar zai zauce,aishatu da Ahmad sunyi kuka sosai kasantuwar suyi wayo sani mutu bama kamar aishatu,

Dada tayi kukan rashin suruka da tausayin y'ar data bari, 

Rashin gani Mahaifiyarta  yasata kuka tana fadin momy "haka Safinatu ta koya mata takirata dashi,yayin datake kiran haule da innah"

Inatana haka zama mahaifinta nasir yake ya rungumeta yana hawaye,ya hana kowa daukarta saidai lokachi zuwa lokachi dangin mahaifiyarta suna zuwa danganin halin da take ciki,

Hakan bakarami haushi da takaici yakeba hauleba ,ganin nasir ya koma bashi da lokachi kowa sai na nisma,komai shi yake mata haka inzai fita sai ya kai ta wajen Dada ko ya kai wa anty sadiya,

Haka wani lokachi su aishatu da Ahmad suke sata agaba da kuka suna shikenan antyn su tatafi bazata dawoba,haka zatai ta musu matsifa

Haule ganin Abu bamai karewa bane yasata komawa wajen malaminta da bukatar son acire wa nasir so nismah a zuciyarshi,

Katsaye yabata amsa da bazai yiwuba Dan yana da babban kariya ajikishi ,
Ammah akwai hanya daya dazamubi shine musa Katanga atsakanin su yarda bazai iya zama wajen daya da itaba,

Cikin jin dadi haule ta aminchi gamida bada goyon bata,haka malaminta ya yi mata aiki akan haka, *asiri gskyr maishi*  sihirin su yayi tasiri don yakasance ko wajen da take mahaifinta baya son kallo duk da zuciyarsa na azalzalarsa da ya jiga gudan jinisa

Rayuwar nismah acikin gidan rayuwace mai ciki da tausayi da maraici ,kunci da rashin tausayi ,haka haule ke nunawa y'ar marainiyar allah,

Wani zuwa da anty sadiya tayi gidan ne taga yarda nismah takoma kamar y'ar almajira,Abu yayi matuk'ar ta6a mata zuciya hakan yasa ta d'aukar nismah ta tafi da ita,


Lokachin da nasir ya dawo aishatu ke fad'a masa tana kuka

Jiki na rawa ya kama haiya zuwa gidan anty sadiya,lamari da y...........✍ 

yawan cmmts yawan typing?

          Pure heart✍
[4/9, 12:11] ‪+234 806 604 6091‬: ????
             NISMAH
            ????


Eloquence writer's ass...✍


Best of true story?

      *Dictated to eloquence writer's✍*


*By pure heart(Fulani)*

    Oh Allah help &all the Muslims ummah???ameen,
Page 5⃣Kada Isar shi ya nuna zaitafi da nismah

Sosai hankali anty sadiya yatashi hakan yasata sanar da fulani,koda fulani tayiwa nasir magana kamar zaiyi kuka haka yakoma yarasa me ma zaice ,hakan yasa fulani hakuri da zaman Dada bandan ranta yasoba tace wa Dada takoma gidan kodan tarik'a kula da nismah,

 Hakan yayiwa anty sadiya da nasir dadi wannan shine sillar komawar Dada cikin gidan d'annata tilo ?Wanda hakan yayi baka'in batawa haule rai haka suka cihaba dazama cikin kunci da makirci irin na haule,


**********
Nismah tataso yariya marar k'iwa bata da son jikinta akwaita da son aiki Wanda yafaru ne ta sanadiyar yawwan aikin da haule kesata Wanda yazamar mata wajibi sai tayishi inbahakaba kuma ranar mahaifiyarta marigaiya safinat da mahaifinta nasir sai susha ruwan ashariya daga bakin haule,

Hakan yasata kaffa kaffa da duk wani aiki da take sata takayi kokari ta aikatashi cikin sauri gudun janyo wakanta da kakarta bacin rai


Nismah da Dada suna rayuwarsu cikin so da kaunar juna suna kokari akowani lokachi wajen ganin farin cikin juna,akwai shak'uwa mai tsanani atsakaninsu,
Dada takan ji bacin rai aduk lokachin dataga nismah nayin aiki kamar baiwa agidan ubanta saidai bata fiye maganaba,tana la'akari da itad'in y'a mace ce ita taso ahaka bazata sha wiyar rayuwa ba,hakan yasa take zuba mata ido tagama raishi
mutucinta,

Haule bata gani kowa damutunci acikin gidan saidai wani lokachi ta mahaukachin jin tsoron nasir Dan iyayi fushi bata gani da kyau hakan yasata ke sharkarshi,


Aishatu yariya mai hankali,bata d'auko halin uwarta ba akwaita da tuna alkhaire hakan yasata jin tausayin nismah akoyaushe,takan yiwa nismah fin rabin aikin gidan aduk lokachin da haule bata nan  danbata barinsu ta6a koda cukaline bari su d'auki tsintsiya dasuna aiki,hakan yasa Zenat da take sa'ar nismah sankalcewa da lalaci ga son jiki ga rashin kunya,duk wani hali na haule kusan Zenat ta d'auki rabi hakan kuwa bak'aramin dadi yayiwa haule ba,

Nismah kam yazaman tsakaninta  da mahaifinta sai ido daga nesa baya kaunar ganin ta kusa dashi Wanda hakan ke damunta sosai,tun bata da cikaken wayo hartakai ga ganewa

Bangaren Dada mahaifiyarshi mahakan take Dan tun dawowarta suka tare da nismah a part d'in Safinatu, duk wani Abu na more rayuwa ya zuba musu ammah baya kaunar shiga part d'in gudun haduwarshi da nismah,?

Duk yasa yaran makaranta,aishatu,Ahmad da Zenat ammah bai bitakan nismah ba hakan yasa Dada jin baci rai sosai gashi bata son dangin mahaifiyarta  suji,hakan yasa ta tararshi cikin fad'a da nuna masa kuskuren dayake aikatawa

A lokachin nasir jiyayi zuciyarshi na mugun bugawa gashi ya najin wani yanayi kamar Wanda ya yi mantuwa akan wani Abu mafi soyuwa acikin zuciyarshi,sosai yakejin duniyar na juya mishi hakan yasa shi kallon mahaifiyarshi gamida sa mata kuka ya bata hakuri da Neman yafiyarta,

Uwa kenan, jitayi duk jikinta yayi sanyi hakan yasata shiga yimasa nasiha da kwantar da hankali gamida tunasar dashi ya rik'a adu'a akoda yaushe,

Haka ya d'auko kudi masu yawa ya damk'a mata gamida fad'i asata makarantar sannan yajuya yatafi,

Da kallo Dada tabishi gamida girgiza kai cikin mamaki da tunanin meyasa mu d'an nata,


Rasa hanyar daza tabi tasa nismah makaranta tayi hakan yasata tuntubar nismah yariya da a lokachi bata fi 7yrs ba,

Aikuwa tace Dada tasata makaratar su  Islam yariyar makobtar suce,

Bata wani ja lokachi ba washegari ta ji har makaratar ita da nismah tayi mata duk abuda ake buk'ata,atake aka bata uniform da littatafai ,gasancewar ta prvt school yasa school bus har kofar gida zata d'auke ta gashi Arabic da boko ne,nismah taji dadi sosai,

Cikin nasara tafara karatunta,

Haule gani ana zuwa d'aukar yariyar datafi tsana yasa hasadarta kara k'aruwa saidai ance naga yayi gaba da baya sai tsintar hula,

Akullum kashi kudi dabin yawan gidan malaman tsufbu ammah Abu yace tura, kamar kara kafa nismah da Dada take,haka yasata fiddo wasu sababin aiyukan da takeba nismah,

Alokachin da tafara ba nismah girke duka bata fi 9years ba saboda kokarinta a school yasa suka kaita primary 1,Dan nismah ta amsa sunata *kyautar Allah* haka duk team Dada na amsar kudi taji tabiyawa nismah school Fe's


Ranar Dada taji baci rai ammah nismah tace tayi hakuri zata iya haka suka shiga kitchen da Dada tana nuna mata duk yarda zatayi,kafu wasu kwanaki saiga nismah ta fara iya girki sosai intayi kamar ba ita tayi ba


Rayuwa tacigaba da tafiya wa nismah cikin wahala da takaicin matar ubanta

Har yau da nismah kida kimani 14year lokachin sun zana common entrance suna jiran sakamoko, 

Washe garin ranar ne saboda farin cikin da haule taga nismah nayi     ne   na murnar kammala primary yasata jin haushi tunda farar safiya ta nufi kitchen inda nismah ke had'a breakfast,

Tana zuwa ta kashe gas d'in cikin matsifa tace daga yau ta daina amfani da gas sai dai ta hura wutar ice,

Cikin fiddo?ido nismah tace, inna Dan Allah kiyi hakuri wlh ban iya.....

Bakinta ta kaiwa duka tayi saurin kau cewa yayin da hawaye suka fara bin fuskarta,

Wata uwar ashariya haule yi gamida fad'a daga yau zaki koya maza muje waje, haka tasata gaba suka nufi can gefen part d'insu Wanda tayi hakan ne duk Dan nema magana,

Tana tsaye Akanta har ta gama d'aibu itacen data nuna mata ta zube su agefenta,

Sannan tace ta d'auko murhun Wanda ta tanade shi tun jiya

Haka nismah ta hura wutar Wanda bata ta6a tunanin hakanba saigashi yau itace da hura itace,

Ganin wutar takama yasata juyuwa da nufin zuwa d'auko tukunyar da zata d'aura yayin da idonta ke zubar kwalla,

Harta kai kofar kichen d'in taji an fincikota gamida sharara mata mari 

Bata bari ta samu damar kara mata wani mari ba tatashi tanufi ciki da gudu .......

        *Shine farkon page d'inmu*


       Yawan cmmtls yawan typing✍Muje zuwa......✍
Reply
Users browsing this thread: 1 Guest(s)