The following warnings occurred:
Warning [2] Undefined array key "avatartype" - Line: 783 - File: global.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/global.php 783 errorHandler->error
/showthread.php 26 require_once
Warning [2] Undefined array key "avatartype" - Line: 783 - File: global.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/global.php 783 errorHandler->error
/showthread.php 26 require_once
Warning [2] Undefined variable $awaitingusers - Line: 34 - File: global.php(844) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/global.php(844) : eval()'d code 34 errorHandler->error
/global.php 844 eval
/showthread.php 26 require_once
Warning [2] Undefined array key "mybb" - Line: 1952 - File: inc/functions.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/inc/functions.php 1952 errorHandler->error
/inc/functions_indicators.php 41 my_set_array_cookie
/showthread.php 629 mark_thread_read
Warning [2] Undefined property: MyLanguage::$ratings_update_error - Line: 5 - File: showthread.php(732) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(732) : eval()'d code 5 errorHandler->error
/showthread.php 732 eval
Warning [2] Undefined array key "additionalgroups" - Line: 7162 - File: inc/functions.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/inc/functions.php 7162 errorHandler->error
/inc/functions_user.php 844 is_member
/inc/functions_post.php 406 purgespammer_show
/showthread.php 1070 build_postbit
Warning [2] Undefined array key "profilefield" - Line: 6 - File: inc/functions_post.php(474) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/inc/functions_post.php(474) : eval()'d code 6 errorHandler->error
/inc/functions_post.php 474 eval
/showthread.php 1070 build_postbit
Warning [2] Undefined array key "showimages" - Line: 741 - File: inc/functions_post.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/inc/functions_post.php 741 errorHandler->error
/showthread.php 1070 build_postbit
Warning [2] Undefined array key "showvideos" - Line: 746 - File: inc/functions_post.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/inc/functions_post.php 746 errorHandler->error
/showthread.php 1070 build_postbit
Warning [2] Undefined array key "threadprefix" - Line: 4 - File: showthread.php(1168) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1168) : eval()'d code 4 errorHandler->error
/showthread.php 1168 eval
Warning [2] Undefined array key "threadprefix" - Line: 4 - File: showthread.php(1168) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1168) : eval()'d code 4 errorHandler->error
/showthread.php 1168 eval
Warning [2] Undefined array key "threadprefix" - Line: 4 - File: showthread.php(1168) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1168) : eval()'d code 4 errorHandler->error
/showthread.php 1168 eval
Warning [2] Undefined array key "threadprefix" - Line: 4 - File: showthread.php(1168) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1168) : eval()'d code 4 errorHandler->error
/showthread.php 1168 eval
Warning [2] Undefined array key "threadprefix" - Line: 4 - File: showthread.php(1168) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1168) : eval()'d code 4 errorHandler->error
/showthread.php 1168 eval
Warning [2] Undefined array key "invisible" - Line: 1506 - File: showthread.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php 1506 errorHandler->error
Warning [2] Undefined variable $threadnotesbox - Line: 30 - File: showthread.php(1533) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1533) : eval()'d code 30 errorHandler->error
/showthread.php 1533 eval
Warning [2] Undefined variable $addremovesubscription - Line: 79 - File: showthread.php(1533) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1533) : eval()'d code 79 errorHandler->error
/showthread.php 1533 eval
Warning [2] Undefined variable $forumjump - Line: 86 - File: showthread.php(1533) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1533) : eval()'d code 86 errorHandler->error
/showthread.php 1533 eval




Thread Rating:
  • 0 Vote(s) - 0 Average
  • 1
  • 2
  • 3
  • 4
  • 5
*NIDA YAH SAYYADINMU* _By_ *Ummu Hanan*
#1
*?NIDA YAH SAYYADINMU*?


_By_


*Ummu Hanan*



_*Gaisuwa ga daukacin "yan *kainuwa writers associated, members da writer dinta ina miqa gaisuwa ta Allah ya bar zumunchi da kaunar juna, musamman aunty fauza ina godiya sosai❤*_


_*? KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍?*_


<<<10>>>



***Tana ganin fitarsu ta yaye mayafin kanta,,,mtss kawai a  wani sa mutum rufe kanshi kamar munafiki,ta fada tana dan kishingida a gefen gadon kan pillow. dakin ta shiga k'arewa kallo,, nan da nan farin ciki ya mamayeta ganin wai wnn dakin da duk abinda ke cikin sa na tane,,,.tuni murmushi ya su6uce mata,har beauty point dinta ya motsa".

Shikam abdallah na shigowa da har zai nufi dakinshi sai kuma yaga rashin dacewar hakan, dan haka ya nufi dakinta.

Har lokacin tana kishingiden idanunta nakan mirror dinta tana kallon turarukan da aka jejjera mata akai ,tana murmushi sallamar shi data ji ne yasa ta juyowa tare da hade fuska...ido da ido sukayi, ga mamakinshi sai ya kasa dauke idanunshi daga kanta saboda kyawun data yi masa,itakam juyar da kai tayi tana tura baki, dan zatonta zuwa yayi su kwana daki daya itakam tafi so abarta ita daya sai tafi watayawa,,,idanunshi ya janye daga kanta,ya nufi inda Hashim ya ajiye ledar da suka shigo da ita ,daukowa yayi yazo gabanta ya ajiye yace ,

"Gashi nan idan kina jin yunwa"

Bana ci"
ta amsa masa ba tare data juyo ba,

Baki ya ta6e tare da ware hannuwanshi ya d'aga kafada alamun bai damu ba.ya fice daga dakin,,,,ai tana jin fitarshi ta diro daga gadon don wata muguwar yunwa dama take ji,don rabonta da abinci tun safe..da sauri ta bude ledar kaza ce gasasshiya guda daya sai ruwan faro babbar roba biyu,,sai fresh milk,,tuni yawunta ya tsinke ta yago cinyar kazar takai baki tana fadin waman taraka bati siddan?....tana shirin yagar naman taji sallamar shi ya shigo, ai da sauri ta ajiye ta cukuwikuye ledar ta tura karkashin gado,a ranta kuwa cewa take ko me ya dawo dashi dakina,,,duk abinda take ya ganta da kyar ya hadiye dariyar shi dan ba karamin dariya abin ya bashi ba..shima yunwar ce ta koroshi..ina ledar nan wajen??.... ya tambayeta yana kara maida dariyar shi ganin yadda tayi fiki2 da ido,ba mgn nake miki ba??...ya maimaita. Hannu tasa ta janyo ledar tana tura baki ta dauko, durkusawa yayi ya bude ledar.. itakam Allah, Allah take ya tashi dan yadda sukayi kusa dashi sosai, murmushi ya saki sannan ya miqe ya fice,bayan shi ta bi da kallo ta ta6e baki tace,"sa ido yazo yi kenan...plate ya dauko ya dawo ya debi naman kadan da ruwa da'ya yace, "bari in baki guri ko kyafi jin dadin ci,ya fice yana murmushi"

"Eh"
'Kome zakace dae saina ci ta fada tana janyo ledar.... saida taci ta koshi ta kora da fresh milk din tayi hamdala,tabi lpyr gado tayi adduo'e, nan da nan barci ya dauketa dama ga gajiyar biki.


**Abdallah kam yana gama cin naman ruwa yaje ya diba yayi wanka ya daura alwala,dakinsa ya koma yasa jallabiyya ya fesa turarenshi mai kamshi ,ya tada sallah,,,,raka'a biyu kamar yadda ya saba kowacce rana kafin ya kwanta,ya da'de sosai bisa dardumar yana adduo'e sannan ya shafa ya miqe ya nade dardumar ya cire jallabiyyar,,,,daga shi sai gajeren wando da singlet.ya kwanta".

Amma saime?....wata matsananciyar desire ce ta taso masa "ya salam" ya furta yana runtse idanunshi yasan da wata ce ba humaira ba da tuni yana can yana kwasar gara ,to kodai wajen ta zaije ko zafine yadan rage??...no I can't ya fada a hankali to in yaje yace mata me?....zaici gaba dai da jure sha'awarshi har zuwa lokacin da zai samu wadda zai saukewa humaira tayi masa kankanta da yawa shi gani yake ma ba abinda zaiji a jikinta danshi bai ta6a tsayawa ma ya kare mata kallo ba yasan dai siririya ce.


Pls kuyi managed da wnn 

Wlh saboda sakonninku dake ta shigo min ma yasa nayi muku wnn.??

Nagode, nagode, nagode sosai da irin adduo'en ku gareni.

*ummu hanan* takuce.

*?NIDA YAH SAYYADINMU*?


_By_


*Ummu Hanan*



*_?KAINUWA WRITERS ASSOCIATION_*✍?



<<<11>>>


°°°Da kyar ya samu barci ya daukeshi,amma me??...can tsakar dare ya kara farkawa sakamakon murdawar da mararshi tayi.., dafeta yayi tare da runtse idanunshi yana kiran sunan Allah.... sai daya dade a haka kafin ya samu ta lafa masa, me yasa kake son yiwa kanka illa ne bayan ga matarka ta sunnah wadda duk abinda kayi da Ita lada zaka samu??....zuciyarshi ce ta tambaye shi hakan, to ko zuwa zaiyi kawai ko zafine yadan rage?,no I can't ya fada a hankali yasan yadda yarinyar nan take ma zata iya yi masa mummunar fassara,amma ya zaiyi??... dole yaje,wayarshi ya janyo ya duba agogo 2:34 ta nuna masa,tashi yayi ya fito falon,ya zauna yana tunanin yaje ne ko kawai ya koma ya kwanta, tashi yayi ya nufi dakin ta saboda shawarar daya yanke,a hankali ya tura kofar ya shiga, dundum! dakin yake kasancewar sun kwanta da wutar nepa shima daya farka yaga sun dauke,fitilar wayarshi ya haska ya hangota can karshen gado ta dunkule waje daya kamar wadda ake sanyi a gari...,karasawa yayi ya haska fuskar ta,masha Allah ya fada a hankali ganin yadda barcin yayi mata matuqar kyau.., ta kara tsuke dan bakin nan na rashin kunya.. wai dama haka yarinyar nan take da kyau??... ya tambayi kanshi danshi ba kare mata kallo yake ba.a hankali ya hau gadon ya kwanta gefen ta tare da rungumota jikinshi, hmm wani shock ne ya ziyarci brain dinshi dan wnn ne karo na farko da tun daya mallaki hankali shi jikinshi ya ra6u dana wata "ya mace.

Cikin rawar jiki ya fara shafarta yana kokarin lalubar bakinta,cikin barci taji kamar ana shasshafata,hakan yasa ta kara shigewa jikinsa shikam kara kankameta yayi wani abu daya rasa ko mine yana ratsashi.... cikin rawar jikin ya samu nasarar lalubar bakinta,harshenshi ya zira ya kamo nata harshen ya fara tsotsa tamkar wanda ya samu sweet mai zaki....a firgice ta farka zatayi ihu ba damar hakan, mutsu2 ta shiga yi tana tuttureshi shikam su yah sayyadi an fara nisa da kyar ya cire bakinshi a nata aiko kamar jira take ta kwala uban ihu tana fadin azo a ceceta kato ya shigo musu gida. janyo ta yayi ta fada kirjinshi, cikin wata iriyar murya dashi kanshi bai san yana da Ita ba yace,
" ke nine fa yah sayyadi ,yace yana haska kanshi da wayarshi.. sai a lokacin hankalinta ya kwanta dan duk ga zatonta wani ne ya shigo gidan...to menene??...ta fadi tana kokarin zame jikin ta,ba tai aune ba taji ya kara hade bakinsu guri daya kokarin kwacewa ta shiga yi shikam hakan da take sai yaga kamar tana tayashi ne,.....sai daya da'de yana jagwalgwala ta sannan ya kyaleta, lumshe idanunshi yayi yana sauke numfashi. humaira kam harda dan guntun hawayenta,dan yadda ya dinga yiwa breast dinta zafi kawai suke mata,haka bakinta,daya sha tsotsa kamar me, a ranta kuwa cewa take, "dama haka yah sayyadi abdallah nan yake?,ba'a da'de sosai ba barci ya kara daukarta,,ya da'de kwance yana tunanin yadda yaji laushin jikin ta,ga breast dinta da yaji sun cika masa hannu shikam gsky da rainata,a yadda yake ganin ta hakan nan ba jikin kirki.yana miqewa suka dawo da wuta,duban ta yayi yaga yadda tayi kwanciyar ruf da ciki,,,,gyara mata kwanciya yayi bakinta a ture tayi barcin, murmushi yayi kawai ya fita,cikin jin dadi duk da ba wai ya biya buqatar shi bane amma dai ya rage.

**A daren ya fita yayi wanka yazo ya kwanta, jinshi yake kamar ya kara komawa wajen ta.a haka dai har barci ya daukeshi.
Nikam nace su yah sayyadi tun ba aje ko ina ba??.


Da asuba ya daura alwala ya shiga dakin ta dan ya tasheta,wajen tashin nata ma sai daya 6ata lokaci dan humaira akwai nauyin barci, ki tashi kiyi sallah ya fada tare da ficewa,bayan shi tabi da kallo, a fili tace," kuma ban yafe ba abinda kayi min jiya,fita tayi ,tayi wanka tayi alwala tayi sallah.


*Da safe*

Da wuri ta tashi ta shiga gyaran gidan, dan humaira badai tsafta ba horon umma ce ,duk "ya" yanta haka suke",bayan ta gama tayi wanka ta shirya cikin gown ta atampa purple da baki,ta daura dan karamin purple din mayafi,duk da ba wata kwalliya tayi ba amma tayi kyau sosai. tana fitowa daga dakinta shima ya fito nashi dakin..,idanuwansu suka hadu,ido ya kafeta dashi kurr kamar Wanda bai ta6a ganin ta ba,Ita kam kai ta sunkuyar tana turo baki tuno abinda yayi mata jiya,ina kwana??... ta fada tana dan rissinawa,lpy Klau ya amsa mata idonshi akan kirjinta,da suka cika rigar saboda yadda ta matse daga samanta,hanyar fita daga falon tayi,yabi bayan ta da kallo mamaki ne ya kara cika shi ganin wani uban hips...muqut ya hadiye wani yawu ,hannun shi ya nutsa cikin lallausar sumar kanshi yana barbaza ta...wata zazzafar iska ya fesar daga bakin shi tare da sulalewa ya zauna kan kujera,yaga alamun duk wani shirin shi na neman rugujewa,wlh bai ta6a sanin haka yarinyar take ba.

*Kai tsaye store ta nufa ta bude,an aje kayan abinci dai2 gwargwado,tunanin abinda zata hada na kari ta tsaya yi...taji ana buga kofa,zuwa tayi ta tambayi waye,almajirin ammi ne,aka bata amsa duk yadda taso bude gidan ta kasa,komawa tayi ta shiga falon, yana zaune yana danna waya,,,,ana bugawa kuma na kasa budewa,waye??....ya tambayeta, almajirin ammi ne ta amsa masa tare da juyawa ta fita,kitchen ta koma tana kare masa kallo sosai ya burgeta.


Wash Allah na?


*Mrs salees mu'az*



*?NIDA YAH SAYYADINMU*?


_By_


*Ummu Hanan*



*_Wai dama haka masoyan NIDA YAH SAYYADINMU, suke da dinbin yawa?,ummu hanan tana matuqar godiya ga duk masoyan buk din nan Allah y bar zumunchi nagode sosai fa ana mugun tare???._*



~Gaisuwa ga:~

```Kainuwa writers associated ```

```Ummyn Yusrah novel group ```


```Nida kawata fans```
```Ummu Hanan novel group ```

~ummu hanan tana godiya da kaunar da kuke nuna mata~.



*_?KAINUWA WRITERS ASSOCIATED_*✍?



<<<12>>>




***A kitchen din ya sameta,ya miqa mata aiken da ammin tayo ,kar6a tayi ta duba taga ,kunun gyada ne lafiyayye da yaji madara,yayi kyau da kosai zubawa tayi ta kai masa sannan ta zuba nata ,ta shiga falon da niyyar shigewa bedroom dinta,zo nan taji ya fada tana daf da shiga dakin.... komawa tayi tace "gani,a tsarina idan ina gida tare zamu dinga cin abinci,ya fada idonsa a kan wayarshi, sai kace wasu masoya ta fada qasa2 tana zama bisa carpet din falon.shima saukowar yayi ya suka fara karyawa saidai Ita duk a takure take saboda idonsa dake yawo a kanta.dan haka ba ta wani saki jiki ta ci sosai ba.

Suna gamawa aka kira wayarshi da'gawa yayi sukayi mgn ya kashe,dubanta yayi yace " zan fita ana nemana a kasuwa za'a sauke wani kaya kuma ana buqata na a wajen, to ni kadai zan zauna ?,ta tambaya cikin shagwa6ar da bata san tayi ba...ya salam!ya fada a ranshi dan yana mugun son mace mai shagwa6a, to ke dawa zaki zauna?... ya fada yana miqewa tsaye, to basai inje gidan ammi ba kafin ka dawo,,Allah ni tsoro nakeji,samun kanshi yayi da lalla6ata ta haqura sannan ya fice yana wani kyakkyawan murmushi dashi kanshi bai san dalilin yinshi ba.



Kwanukan ta dauke taje ta wanke ta dawo daki,nan fa kewar umma ta isheta,ji take kamar ta fita tayi tafiyarta gida kwanciya tayi bata da'de ba barci ya dauke ta dan gwanarshi ce.



Bugun kofar da ake ne ya tasheta daga barcin da take, agogo ta duba taga har 12:28,kai ashe na dade ina barci ta fada tana daukan mayafin kanta daya zame ta daura ta fita, tana budewa taga aunty ramla da aunty Hussaina,wani tsalle tayi ta maqalqalesu tana dariya. mu karki fadar damu,aunty hassana ta fada tana murmushi. ciki suka shiga suka ajiye wasu "yan ragowar kayan da baa kawo ba,suka zauna gaishe su tayi tana ta faman murna,sannan ta kawo musu ruwa...ina umma wlh nayi kewarta ta tambaya kamar zatayi kuka,umma tana nan lpy tana gaishe ki,aunty hassana ta bata amsa,ina amsawa ya bakuzo dasu aunty asiya ba??....suna can ana gyaran gidan muma saboda kayan nan mukazo...aunty ramla ta fada,, ba wata mtsl dai ko??aunty ramla ta tambayeta, babu amma ni wlh ayiwa yah abdallahn nan fada,, da yayi me?aunty hassana ta fada,, baki ta turo tace," kawai jiya da daddare ya wani kamani ya dinga wani tso........cikin sauri aunty ramla ta katseta,,tace "wai humaira sai yaushe zaki hankali ne?uhm?....inace saida mukayi miki fada akan fadar sirrin miji ko??,kara turo baki tayi tace," toh aunty ramla kuma saiya tsotsan min baki??toh koma me yayi miki ba mijinki bane??...aunty hassana kuwa juyar da kai tayi dariya na cinta,au keda zaki mata fada shine kike dariya?, aunty ramla ta fada kallon aunty hassana, dariyar ta ta maida tace,"Allah aunty ramla yarinyar ce da abin dariya, kada kai tayi ta juya wajen humaira tace, "karki sake ki ka'ra yiwa wani mgnr nan inba haka ba wlh nida ke ne kinsan halina ,ni ba irin aunty asiya bace......sosai suka ka'ra bata shawarwari.girki ta tashi da niyyar dorawa suka ce tafiya zasuyi,duk yadda taso su tsaya suka ki haka suka tafi suka barta kamar tayi kuka.jallof na taliya da macaroni tayi ta zuba cikin food flask ta ajiye ta koma daki ta cire kayan jikin ta,tayi daurin kirji,ta shiga wanka.



A gajiye ya bude gidan ya shigo da yake akwai spare key din gidan a wajenshi,,karar ruwan da yaji a bandaki ne yasa shi gane wanka take, falon ya shiga ya kwanta kan center carpet din dake kasa ,ya jingina kanshi jikin kujera....alwala ta dauro bayan ta fito wankan tana zuwa zata shiga ta ga takalmin shi a kofar dakin, bata kawo komi ba dan a

*?NIDA YAH SAYYADINMU*?



_By_


*Ummu Hanan*




*_?KAINUWA WRITERS ASSOCIATED_*✍?



<<<13>>>




***Sallah tayi ta shirya cikin wani material mai santsi riga da siket da suka kamata tsam,suka bayyanar da irin zubin da Allah yayi mata,kwalliya tayi sosai tabi dukkan jikinta da turaruka,dan humaira bata iya bin turare a hankali ba duk Ita ke karar wa da umma turarenta..dankwalin kayan ta dauka zata daura,,muryar shi taji a falo yana kiranta...fasa daurin tayi ta fito,yana tsaye kusa da kujera yana daura agogo a hannun sa,sanye yake cikin wani yadi mai mai masifar laushi ,shara2 ne yadin dan har  ana hango farar singlet din daya sa,ba hula kanshi sai kyakkyawar sumarshi data sha gyara take ta zuba kyalli.idanunshi fes bisa kanta,yana jifanta da wani mayen kallo ba karamin tafiya da imaninshi kwalliyar tayi ba,itama kallon shi take,dan Ita dinma yayi mata kyau ainun,ahm....akwai abinci ne??...eh,ta bashi amsa"ok azubomin,amsawa tayi da to,tare da nufar hanyar fita falon, da mayun idanunshi ya rakata,,,,ya Allah! ya furta yana zama kan kujerar,,ganin gashin kan humaira data tufkeshi jelar har kusan tsakiyar bayanta,me yasa ne duk abinda yake da muradin matar auren shi ta mallaka humaira ta mallakesu?,yana son Mace mai gashi sosai...sallama tayi ta shigo hannun ta dauke da food flask da plate,sai spoon... ajiyewa tayi a gabanshi ta koma,ta dauko ruwa shima ta ajiye tsugunawa tayi dan zuba masa abincin idanunshi suka sauka kan kirjinta da suka fito ta gaban rigar,wata muguwar sha'awa ce ta taso masa,miqewa tayi bayan ta gama zubawa tayi hanyar dakinta, me nace miki dazu,?? tasan kan abinda yake mgn dan haka tace nifa sai anjima zanci,ynz banajin yunwa,, kai ya girgiza yace, "no ban yarda ba zoki zauna muci,to ta amsa tare da cigaba da tafiyar,ina kuma zakije??ya tambayeta... dankwali na zan dauko ta bashi amsa ba tare data juyo ba, barshi zoki zauna a haka nake son ganinki,ya fada yana saukowa kasa,baki ta ta6e cikin ranta tace" kaji min mutum, da karfin hali,dawowa tayi ta zauna suka fara cin abincin... lomar farko da yayi ya kada kai dadin abincin ya ratsashi,lallai kam za'a je da Ita danshi mutum ne da baya wasa da cikinshi,yayi mamaki da yaji ta iya girki dan gani yake da bata iya komi ba,...kadan ta yafuci abincin ta cire hannunta, hararar ta yadan yi yace,"meye nufinki??, na koshi ta fada tana zuba ruwa cikin cup...wnn dan abincin da kika ci shine kika koshi,?, kai ta da'ga masa,,shima kan ya girgiza yace, "bazai yiwuba,plate din ya tura mata gabanta yace, oya maza ki cinye ki bani plate din,shagwa6ewa tayi tana turo baki tace," Allah yah sayyadinmu na qoshi,,,ba karamin kunnashi tayi ba.toh naji amma sai kin ka'ra ci ko kadanne,...haka ya tasata saida ta ka'ra ci sannan ya kyaleta ya karasa cinye wanda ta rage,,humaira duk mamakinshi ya cikata sai taga kamar canzashi akayi,yadda ta sanshi da miskilanci kullum fuskar shi a hade take, amma ynz sai taga yadan fara canzawa...tashi yayi yace, "zanje gidan ammi saina dawo..., a dawo lpy, juyowa yayi yana dan murmushi yace," ba rakiya??,murmushin itama tayi tana ka'ra jin mamakinshi tashi tayi suka fita zuwa soro,a dawo lpy ace ina gaishe ta,ta fada tana shirin komawa cikin gidan,, hannu yasa ya janyo ta hancinsa yasa kan gashinta da yake fitar da kamshi ,mai da'di,,,kinyi kyau sosai ya fada yana shafa gashinta dayaji yana matuqar so,,,shiru tayi dan bata da abin fada, sakinta yayi tare da bata peck a kuncinta ya bude gidan ya fice,fuskar shi cike da annuri,shima kanshi mamakin yadda ya bada maza da wuri yake.


Da'ki ta koma ta kwanta tana tunanin wai dama haka yah sayyadin nasu yake da saukin kai??.



***Sun dan da'de suna hira da ammi kafin yayi mata sallama, duk sai yaji ya matsu ya koma gidan,,,yana fitowa yaga Hashim zai shiga gidan su dan dama maqotane,baki ya hangame ya fara yi masa wani kallon iya shege,kai mutumina a'a ango, ango, kai kuma daga yin aure sai ka daina kula mutane??, Hashim ya fada yana karasowa wajen abdallah,tafawa sukayi suka gaisa,kallo Hashim ya dinga bin abdallah dashi,, gira ya da'ge sama yace lpy dai malam kallon fa??,gani nayi har wani kyallin goshi kake da alamu harka ta inganta ko?,harara ya jefa masa yace, "sarkin sa ido ina ruwan ka,,,toh adai dinga tausaya mata,tsaki abdallah yaja yace," kaga malam sai anjima ni ynz ina da iyali,,,lallai ne abokina muma mun kusa shiga daga ciki..... sallama sukayi cikin barkwanci abdallah ya tafi shi kuma ya shiga gidansu,.

*_10:32pm_*

Abdallah ne ya shiga dakin humaira harta fara barci ya tasheta,je kiyi alwala muyi sallah, nayi sallah fa...ta fada tana kokarin komawa ta kwanta,,eh wnn da bance ,tashi tayi ba dan ranta ya so ba tare suka fita sukayi alwala,,,dakinta suka koma ya jasu sukayi sallah raka'a biyu,kanta ya dafa ya shiga kwararo adduo'e abinka ga su yah sayyadi,saida ya da'de yana addu'a sannan suka shafa Ita dai humaira bata kawo komi ba, so take kawai dama ya gama ta koma ta kwanta,barci kike jine?,,ya tambayeta yana murmushi ganin yadda take ta faman lumshe ido,kai ta da'ga ba tare data yi mgn ba, je ki kwanta,, ya fada yana nade dardumar kwanciya taje tayi,jallabiyyar jikinshi ya cire,ya rage daga shi sai boxer ya nufi gadon.

?

*?NIDA YAH SAYYADINMU*?


_By_


*Ummu Hanan*



*_Bansan haka masoyan NIDA YAH SAYYADINMU suke da yawa ba ashe soyayyar harta kai haka?kai madalla,Ummu Hanan tana alfahari da duk wani masoyinta a duk inda yake, nagode,sosai._*



_Dedicated 2_

*Kawata ta kaina mai dan banzan Jan fada*?


*_Khadeejah mom afreen ina gaisuwa_*


*_?KAINUWA WRITERS ASSOCIATED_*✍?


<<<14>>>


***Gabanta ne ya bada dam! ganin ya nufo gadon daga shi sai gajeren wando,idonta ta runtse tare da ka'ra dunkulewa waje da'ya, Allah, Allah, ka taimakeni ta fada cikin ranta zuciyarta na bugawa,lokacin har ya hau gadon,haskata yayi yaga yadda ta rufe ido ruf Ita bata yadda ba barci take, murmushi yayi yace, "wai har kinyi barci ne,?,duk da yasan ba barcin take ba.likimo ta ka'ra yi,cikin ranta kuwa addu'a take Allah yasa ya tashi ya fita.. janyota yayi ya zame hijab din jikin ta dan ko cireshi batayi ba ta kwanta, innalillahi na shiga uku tace cikin zuciya tare da kankame jikin ta,bakin shi yasa cikin kunnen ta a hankali ya fara hura mata iskar bakin shi,ya fara kokarin cire mata riga cikin sauri ta ri'qe hannun shi, tana girgiza masa kai,bai saurareta ba dan tuni ya cire vest din ya wurgar,ya fara shafata idanunshi a lumshe banda rawa ba abinda jikin ta keyi,sosai ya shiga romancing dinta tare da zafafan kisses daya dinga aika mata,duk yabi ya gigice,itama ya rudata,daga karshe ya hade bakin su, wani French kiss ya bata,yakai hannu dan cire mata skirt din jikin ta,dan Allah dan annabi yah sayyadinmu kayi haquri kaji??..ta fada tana hawaye,, pls kawai yace mata cikin rawar murya ya cigaba da abinda yake,,, wasa ya shiga yi da ita a zafafe,tamkar zai cinye ta... daga bisani ya fara kokarin shigarta....inna lillahi wa inna llaihi raji'un na shiga uku dan Allah kayi haquri wlh na daina yi maka rashin kunya ta fada cikin kuka tana tureshi,inaaa ai su abdallah an fara nisa sama2 ma yake jin mgnr ta,,,...ba karamar wahala yasha ba kafin ya samu ya shige ta,saboda irin matan nan ne da maza ke mugun shan wuya wajen shigarsu saboda tsukewarsu,,kuma duk da haka ba wai ya shige ta sosai bane,,dukan kirjinshi ta dinga yi da hannu bibbiyu tana kiran ummanta su yah sayyadi kuwa abin ba'a mgn yayi nisa bayajin kira,ya lula can wata nahiya ta daban banda sumbatu ba abinda yake zubawa, sai ga su yah abdallah ana hawayen da'di?.
"Cikin tsananin kuka take kiran umma da ammi suzo su taimaketa yah abdallah zai kasheta su aunty asiya kuwa saida ta rattabo sunayensu gaba daya harsu yaya naseer sai data kira,,,karshe ma cewa tayi ta daina ma ce masa yah sayyadin tunda shi mugu ne shirme kala kala ta dinga zubawa,, tana kuka,Allah sarki ?humaira fa ana jin maza,muryar ta harta dashe mgnr ma da take sam bata fitowa, dan karfin nata ma da take tureshi babu dan ta jigata sosai, laqwas tayi tana zubda hawaye kamar an bude bakin famfo, fuskar duk ta dame da hawaye ga majina da gumi,bakin ya mutu murus,,,,,sai bayan shudewar lokaci mai tsawo sannan abdallah ya samu biyan buqata,aiko wata wawiyar damqa da yayi mata saida ta saki ka'ra, duk da baji ake sosai ba, sosai ya kankameta kamar Wanda akace za'a kwaceta,,yana sauke wani wahalallen numfashi.....saida suka da'de a haka ya fara dawowa nutsuwarsa bakin shi yasa cikin kunnen ta yana sa mata albarka gami da shafa gashin kanta da shima yasha wuyar duk ya barbaje,humaira kam ba baka sai kunne,dan wani wahallalen barci taji yana shirin dauketa ba'a da'de ba kuwa ya dauke ta har lokacin ajiyar zuciya kawai take saki,kwanciyar ta ya gyara mata,ya goge mata fuskar ta, duk tausayinta ya cika shi dan yasan ba karamar azaba ya gana mata,,,saidai shi kanshi ya rasa dalilin da yasa ya kasa controlling din kansa akan yarinyar,,, ta jiyar dashi wani mugun da'di sannan ta shayar dashi zuma mai mugun za'qi,sai gashi yana godewa Allah da yasa aka aura masa Ita...a hankali ya zame jikinshi ya dan lullu6a mata bedsheets ya fita yana ka'ra waigenta.


Managed?

Anguwa zanje??

*_Mrs salees mu'az_*

*?NIDA YAH SAYYADINMU*?



_By_


*Ummu Hanan*



```Kai jama'a irin wnn dinbin masoya haka? kai madallah a kullum ina kara fadin irin alfaharin da Ummu Hanan ke yi daku masoya na aduk inda suke da masu min mgn ta wsap da masu turo min texs message da masu kirana yimin fatan alkhairi nagode, fah ina mugun yinku❤❤❤.```


*_?KAINUWA WRITERS ASSOCIATED_*✍?


<<<15>>>



***Wanka yaje yayi ya tsarkake jikinsa,dakinsa ya koma ya saka karamar riga da 3qtr ya fesa turare,sannan ya koma dakinta,, yadda ya fita ya bar ta haka ya tarar da Ita ko motsi ba tayi ba,, da yayi niyyar tashinta ta gyara jikinta amma ganin yadda ta baje take ta barcin gajiya yasa ya kyaleta sai asuba,, ra6awa yayi gefen ta ya kwanta tare da ka'ra tarairayota jikinshi ya rungume...wani abune da baisan ko menene ba ke yawo cikin zuciyarshi, akan yarinyar,, yaji yana tausayinta sosai, kuma sam baya son yayi nesa da Ita murmushi yayi yana tuna moment din daya kasance lokacin dayake tare da Ita,wai shine ke kuka a kan humaira saboda dadin data jiyar dashi? fuskar ta ya leqa still dae yana murmushin,,,bakinta a ta6e kamar zatayi kuka a haka take barcin,,,Allah sarki yasan ba karamin wahala tasha a hannun sa ba,gata yarinya shi kuma ga irin zubin da Allah yayi masa,shi wlh ynz ma dan ba dama ne amma daya k'ara...da haka barci ya dauke shi cike da da'da'dan mafarkai.



*_Da asuba_*

Shi ya fara tashi d'auke da addu'ar tashi barci a bakinsa,a hankali ya zameta ya kwantar,tashi yayi ya fita ya dora ruwan zafi ya h'ada a babban baho ya zuba wani a bucket yakai toilet.

Komawa dakin yayi,ya hau gadon tare da d'agota yace,
"Ayshaa tashi muje kiyi wanka,nikam nace oh!  su yah sayyadi d'adin jiyan ne bai sameka ba harda canza mata suna?? a hankali ta bude idonta da sukayi jajur suka kumbura,tuni abinda ya faru jiya ya dawo mata,saboda azababben zafin dake ziyartar kasanta tuni hawaye suka 6alle mata jikin ta ta fara kokarin zamewa yana k'ara riqota,cikin dashewar muryar kuka tace nika kyaleni dama aika tsaneni baka sona ka kasheni kawai ka huta,mgnr ce ta bashi dariya duk da yana cikin halin tausayinta saida yadan yi murmushi yace kiyi haquri kinji muje ki gasa jikin ki ,kinga lokacin sallah ya kusa banza tayi masa kamar bada Ita yake ba dan wani haushinshi take ji dama gashi bawai wani shirin kirki suke ba.

Kwantar da murya yayi ya shiga aikin rarrashi amma fur humaira taki kulashi saima jan bedsheet da tayi tana kokarin sake rufa,sama taji anyi da Ita kamar wata jaririya,har saida ta tsorata naga alamun in ba haka nayi miki ba sai ruwan dana h'ada ya huce ya fada yana fita daga dakin.wlh nika ajiye ni tace tana dukan bayanshi dan bazata iya wani kwakkwaran motsi ba.

Toilet din ya shiga ya sata cikin bahon wata uwar k'ara ta saki tare da riqe hannuwanshi gam dan Allah ka cireni yah abdallah wlh da zafi ta fada tana kuka,tausayinta ne ya k'ara kamashi sai yaji shima kamar ya saki kukan,am so sorry ayshaa kiyi haquri zakiji d'adin jikin ki da kyar ya samu ta zauna tana ta zuba raki yana aikin rarrashi da haka dai ya samu yayi mata ruwa uku kuma duk saida suka sha drama kafin ta shiga wankan tsarki ya jirata tayi tana ta faman tura baki, hannu yasa da nufin daukota bayan ta gama wankan, hannun shi ta ture tace  zanfa iya tafiya, baiko saurareta ba ya sureta ya fito.

Bakin gado ya ajiye ta ya bude wardrobe ya dauko mata doguwar riga,shi yasa mata duk da irin yadda ta dinga kakkaucewa tana turo baki,yatsansa yasa ya dalle bakin a tausashe yana murmushi yace wnn bakin na rashin kunya ynz zan k'ara yin maganinshi shiru tayi tare da juyar da kai gefe.

Fita yayi shima yayi wankan yayi alwala, yasa jallabiyya ya dawo dakinta tana kwance gefen gadon lokacin har an tada sallah da kyar ta tashi yaja su sukayi sallahr suna idarwa ta 6ingire bisa dardumar sai barci, kamar ba ynz ta tashi a barcin ba,ya fada yana murmushi tare da daukanta ya maida ta kan bed ya cire mata hijab din fuskar ta ya kurawa ido har lokacin murmushin bai bar kan kyakkyawar fuskar shi ba wata doguwar sumba ya manna mata a goshinta sannan ya koma ya zauna ya cigaba da adhkar dinsa kamar yadda ya saba.



*_Mrs salees mu'az_*


Idan na samu caji zuwa dare zaku kara jina ??‍♀

*?NIDA YAH SAYYADINMU*?


_By_


*Ummu Hanan*


*_?KAINUWA WRITERS ASSOCIATED_*


<<<16>>>


***Akan idonshi gari yayi tangaran dan dama baya komawa barci da asuba, tashi yayi ya gyara gidan sannan ya shiga kitchen tea ya dafa da kayan kamshi yadda yaga Amminsa nayi ya zuba a flask ya soya wainar kwai komi ya h'ada yakai falon ya jera a k'asan carpet sannan yayi wanka ya shirya cikin dark blue din jeans da farar riga mai dogon hannu,  ya fesa zaunannen turarenshi mai sanyi da d'adin kamshi,ya fito ya nufi dakin ta.

Tashinta ya dinga faman yi amma taki tashi, data bude idon saita mayar ta rufe,kinsan Allah idan baki tashi ba zan k'ara maimaita abin jiy.....ai kafin ya k'arasa fada ta tashi tana cewa na tashi dan Allah kayi haquri kamar zatayi kuka murmushi yayi ganin yadda tayi saurin tashi, hannun ta ya kama ta sauko daga gadon muje muyi break ko??.ya fada yana kallon ta wanka zanyi ta bashi amsa ok to muje.

Falo suka fito duk tafiyarta ta canza, zaunar da Ita yayi bisa kujera yace bari inje in h'ada maki ruwan wankan ko??, kai ta d'aga ba tare datayi mgn ba,  yauwa ayshaana ya fada tare da sakin hannun ta yayi hanyar fita kallo ta bishi dashi sosai yayi mata kyau cikin kananun kaya ko dan ba saba sawar yayi ba.  wai ayshaana dama tunda ka gama ganamin azaba ai dole ka canzamin suna ta fada tana yatsina,bai d'ade ba ya shigo dakin muje inyi miki wankan ko??,ya fadi yana kamo hannuwanta a'ah ka barni zanyi da kaina ta fada tana cire hannun ta daga nasa.


Wanka tayi sannan tayi brush, ta fito bata sameshi a falon ba ta nufi dakin ta tsaf ta sameshi an gyara ko ina an fesa room freshner sai kuma taji duk ya bata tausayi ganin yadda yake faman hidima da Ita a hankali ta shirya cikin atampa pink color riga da zani ba karamin kyau suka yi mata ba,kwalliya tayi sosai ta gyara gashinta ta daure tasa fashion din sarka da dan kunne da abin hannu duk pink color,  Masha Allah! kar kuso kuga kyawun data yi ta fito a amaryarta sak??tana gaban mirror tana fesa turaruka ya leqo yace tazo su karya,amsawa tayi shi kuma ya koma.

Sak yayi yana kallon ta bayan fitowar ta,sosai kwalliyar ta dauki hankalin sa,a hankali ta karaso ta zauna tana cije baki ya hada musu tea sukayi break.wai kuma sai taji tana jin kunyarshi shikam idonsa a kanta ya karya ji yake kamar ya hadiyeta shifa mamaki ma yake yi wlh yadda yaji sonta ya masa mugun kamu lokaci da'ya.


Ranar ko kasuwa bai fitaba yana gida, liqe da Ita tun tana shasshareshi tana kakkaucewa harta fara sakin jikin ta dashi.


Ranar kam tasha tarairaya iri2 da gata ganin haka yasa ta k'ara lafkewa tare da zuba sangarta kala2, gidan Ammi kawai yaje ya gaishe su ya dawo dan duk hankalin shi na kanta.


***Da dare kam tun kafin ya fara komi ta fara kuka tana roqonshi hadi dayi masa magiya,  dan Allah yah abdallah kayi haquri kayi min rai wlh da zafi kuma wajen bai warke ba.

Tausayi ta bashi sosai saidai a yadda yake jinshi sam bazai iya d'aga mata kafa ba,inko ya kyaleta to kuwa shi zai shiga mtsl uhm kaji su yah sayyadi da samun guri koda da ba Ita din ya yake yi?,pls ayshaana ki nutsu a hankali zanyi miki ba zakiji zafi kamar jiya ba kinji?, ya rada mata cikin kunnen ta cikin rarrashi a haka ya samu dai da kyar ta yadda saboda irin kalaman daya dinga antaya mata masu matuqar d'adi,saidai cikin zuciyarta tsoro ne fal da tararrabi.

Ranar ma kukan data sha ba kadan bane,magiya iri2 amma bai saurara mata ba dan kuwa bai cikin hayyacinsa saboda ni'imar da Allah yayiwa humaira ba karama bace ga kuma irin gyaran data sha gurin umma da sauran yayyenta.


*_After 2 weeks_*
"Ba karamar shakuwace ta shiga tsakaninsu ba cikin sati biyu,kowa ya saki jikin sa da dan uwansa abin sha'awa inka gansu ma bazace ba auren soyayya bane,saidai mtslr da humaira ke fuskanta da yah sayyadin nasu yawan buqatar dayake da Ita sam bai barinta ta huta kullum cikin buga game suke wataran ji take tamkar ta gudu dan wani lokacin ma har daga kasuwa dawowa yake yabi ya isheta da fitinarshi.


Tafe yake kan machine dinshi yana tuna irin dramer da suka sha da safe kafin ya fito wai lallai saita bishi kasuwar harda dauko hijab. murmushi ya dinga saki yana tafiya,  kiran wayarshi da akayi ne yasa ya gangara gefen titi ya tsaya, tare da zaro wayar daga aljihunshi, *my ayshaa* sunan daya gani yana yawo bisa screen din wayar smile ya saki sannan ya d'aga tare da fadin yadai babyna??, cike da shagwa6a take fadin tun dazu ina ta jiran ka baka dawo ba kuma lokacin dawowarka ya da'de da wucewa,   hannun shi yasa a kanshi yana yamutsa sumarshi data sha gyara yace ayyah babyna kinsan ban samu zuwa daurin auren wnn friend din nawa ba da mukayi school tare shine dana tashi daga kasuwa naje gidan shi nayi masa Allah sanya alkhairi, toh ynz kana ina ? ina hanyar dawowa Babyna,   Allah ya dawo dakai lpy Ameen matata.

Marairaicewa tayi tace dan Allah yayanah ka siyomin chocolate kaji?, gsky shan zakinki yana yawa babyna duka yaushe na siyo miki chocolate din?, yaufa sati da'ya ta bashi amsa tana k'ara marairaice murya,  yau kwana hudu ai ina sane da lissafin,to nidai dan Allah ka siyomin ta fada kamar zatayi kuka ,ok zan siyo dama ina daf da karasawa shoprite yauwa yah sayyadina ni kadai Allah ya dawo min dakai lpy Ameen my ayshaa saina dawo, yana shirin kashe wayar ta aiko masa da wani dogon kiss, lumshe ido yayi tsigar jikinshi na tashi.


*_Mrs salees mu'az_*

*?NIDA YAH SAYYADINMU*?


_By_


*Ummu Hanan*


*_Kai wlh fans kuna sani mugun nishadi yayin da nake karanta comments naku ina cin dariya, ina mugun yinku bani da bakin gode muku especially sis rabi'a haroun da Ummu Zainab da Mmn abdallah comments dinku yana sani ciwon ciki saboda dariya?????nagode Allah y bar zumunchi ana tare❤❤❤_*

*_Team Abd _Aysh_*



*_?KAINUWA WRITERS ASSOCIATED_*✍?


<<<17>>>


***Kadan ya siya mata chocolate din coz bai cika son tana shan z'aki sosai ba, dan ma baya biye mata da kullum sai ya siyo mata.


Tana jin shigowar shi ta fito da gudu ta nufeshi tana dariya, cak ya d'aga ta dan ba wai wani nauyi gareta ba shisa sam bata masa wahalar dauka ynz nan yayi sama da ita ,oyoyo ayshaana ya fada shima yana dariyar,na barki ke kadai ko ya gidan?? ya fada yana direta kasa hadi da rungumota ta gefen sa,lpy Klau sai kewarka to ai ynz gani na dawo falon suka shiga. me za'a bani ne ake taso in dawo?? ya fada yana zama gami da janyo ta ya dorata kan cinyarshi,,uhm Allah kawai so nake ka dawo na gaji da zama ni kadai, cikin ranshi kuwa cewa  yayi nikam ina da abinda zan baki.chocolate din daya siyo mata ya miqa mata,yawwa yah abdallahna da'ya ta dauko ta 6are irin doguwar nan ce duqawa tayi saitin bakinshi ta zira chocolate din ai kuwa tamkar jira yake ya cafketa suka fara sha tana k'arewa kuma ya cafki bakinta ya cigaba da tsotsa,wayyo Allahna dana sani ban bashi ba gashi na janyowa kaina ,ta fada cikin ranta ganin yadda ya fara yamutsa ta,da kyar ta samu ta cire bakinta daya kama tamkar zai cinye shi,ido ya kura mata da narkakkun idanunshi da suka fara canza kala saboda tsabar fitinar dake cinsa
"Why babyna"?
"Marairaice murya tayi tace ynz fa ka dawo yah abdallah ko hutawa bakayi ba,janta ya k'ara yi jikinshi yace to ai ni wnn shine hutun nawa dazu ma Allah ne ya taimakeki ban dawo da rana ba kinsan kuwa yadda nake jinki a raina ke din ta daban ce kullum saina yiwa su Abba da baba addu'a da har sukayi tunanin hada aurena dake ynz da ace na bijire musu shikenan fa da bana tare dake ko,,kai Alhmdllh yace yana sumbatar goshinta.

Sosai taji dadin abinda ya fada, dan haka ta kamo hannuwanshi gaba daya ta ri'qe tace nima yah abdallah ban ta6a zaton zanji dadin zama dakai ba shisa ba'a son yankewa mutum hukunci ba tare daka zauna dashi ba ka fahimci halayyarsa dan ni gsky kallon mugu nake maka a da ta karasa mgnr tana dariya.

Dariyar shima yayi yace ai na sani Ita kuma ayshaana ga rashin jin mgn da tsiwa ace kar a makara saita makara ba'a son surutu a aji sai tayi kuma duk irin harare_hararen da kikemin a makaranta duk ina lura dake hannun ta tasa ta rufe fuskar ta tana dariya.

Shagwa6ewa yayi kamar wani karamin yaro yace to ni ynz ya zakiyi dani?, kinsan nifa ba isata kike ba itama cike da shagwa6ar tace nidai ynz kayi haquri wlh na gaji da safe ma fa saida kayi kafin ka fita.
Ke dince babyna akwai honey amma shikenan na haqura ynz amma fa anjima ko game din da zamu buga ba kadan bace muje ynz ki tayani inyi wanka.

A d'arare ta bishi toilet din dan tasan gurin wankan tsaf zai iya canza ra'ayinshi ai kuwa kamar ta sani dan kuwa a toilet din ma saida ya jagulata son ranshi sannan yayi wankan suka fito.




*_Da dare_*

Tana kwance a kirjinshi bayan sun gama aikin lada gashin kanta yake shafawa a hankali yana lumshe ido dan yau ba karamin wahalar da Ita yayi ba duk dauriyar da take nunawa saida tasa masa kuka ,shi kanshi yasan tana kokari bata cika nuna gajiyawarta kan yawan buqatar shi ba gashi irin mazan nan ne masu dogon zango saiya da'de bai kawo ba.dan Allah yah abdallah zaka barni in koma school??..

*Jan hankali ga matan auren da suke tambayar mazajen su wasu buqata nasu kafin ya fara saduwa dake ko kuma yana cikin saduwa dake hakan yana sa ki fita a ran mijinki yaji kin sire masa duk kuma irin sha'awar da yake ji zai tsaneki akwai wadda na sani wlh mijin yana tsananin buqatar ta yana fara saduwa da Ita ta kawo masa wata buqatar wlh tashi yayi yabar dakin to meye amfanin hakan? ki adana buqatar ki sai oga ya samu nutsuwa sannan ki kawo masa irin wnn lokacin maza basu fiye yiwa matayensu gardama ba Allah ya bamu ikon gyarawa Ameen*.


"School kuma ayshaa? kai ta d'aga alamun eh, pls ayshaa ki bar mgnr school din nan wlh ina mugun kishinki bazan iya jurar zuwan ki makaranta ba kiyi haquri kinji duk abinda kike so zanyi miki indai baifi karfina ba kinji matata??... kai ta sake dagawa alamun ta yarda kiss ya bawa gashinta yace yawwa ayshaana.
" To islamiyya ta fa??.kaga fa mune ajin sauka ta fada cikin shagwa6a tana shafa kwantaccen sajenshi dake matuqar burgeta, gsky itama saidai kiyi haquri keda kike da mai koya musu karatun a hannun ki gaba daya zamu dinga karatun mu a gida ko? sai kin rigasu saukar ma, haka fa kace jiya zamu yi karatun da daddare kuma da daren yayi kawai ka fara....shiru tayi ba tare data karasa ba,dariya yadan yi yace na fara me?.baki ta tura tace ai kaima ka sani, ynz ma ai na barki kin huta dan haka muje second round kafin ta farga har ya hade bakin su waje daya.Kai yah sayyadin nan akwai fitinar tsiya? sai kace Dr Ahmad lolz.


Sai anjima maybe Ku sake ganina 

*_Mrs salees mu'az_*
Reply


Possibly Related Threads...
Thread Author Replies Views Last Post
  *Y'AR SARKI CE by *UMMU BASHEER* Gimbiya 0 24,277 06-12-2019, 12:04 AM
Last Post: Gimbiya
  *Y'AR SARKI CE by *UMMU BASHEER* Gimbiya 0 14,082 06-09-2019, 02:37 PM
Last Post: Gimbiya
  *Y'AR SARKI CE by *UMMU BASHEER* Gimbiya 0 39,805 06-09-2019, 02:22 PM
Last Post: Gimbiya
  *NIDA YAH SAYYADINMU* _By_ *Ummu Hanan* Gimbiya 0 32,473 07-16-2018, 03:34 PM
Last Post: Gimbiya
  *NIDA YAH SAYYADINMU* _By_ *Ummu Hanan* Gimbiya 0 18,235 06-24-2018, 12:15 PM
Last Post: Gimbiya



Users browsing this thread: 1 Guest(s)