Thread Rating:
  • 0 Vote(s) - 0 Average
  • 1
  • 2
  • 3
  • 4
  • 5
SARABA GAMASU AURE
#1
SARABA GAMASU AURE 

☆Bincike yatabbata cewa yinjima'i bayan asuba shine mafi inganci domin asannane namiji yake da cikakken sinadari dakuzarinda zai'iya gamsarda iyali.
★Binciken yanuna lallai ma'auratanda  ke jima'i bayan asuba sunfi kasancewa acikin nishadi da dorewar soyayya.
★Jima'i bayan asuba nataimakawa wajen karancin kamuwa da cututtuka kamar kamuwa da *Flu*
★Ma'auratan ke jima'i bayan asuba sunfi kasancewa acikin walwala danishi kuma suna aikinsu darana cikin natsuwa batare da takura ba.
★ma'auratan da kehaka jikinsu yafi samun ostrogyne wanda kebawa fatarsu kyawu musamman mata fatarsu nakyau fiye dashafa kowane irin cream.
★Masana sunce indai ma'aurata zasudinga jima'i bayan asuba akalla sau uku asati to dawahala sukamu da ciwon zuciya.
★Yinhaka nakara dankon soyayya atsakanin ma'aurata kuma dawahala aranar susami matsala sbd sunfara da nishadi aranar.
✍?
*ZAMUCIGABA*
*DAGA TASKAR AMINU YAHUZA*
08080678100
*IDAN KANASO KASAN MEKE DAMUN RAYUWARKA*
✍?sihirine ajikinka kokuma hasadar jama'ace ke bibiyar ka ko wani sharrine da bakasaniba.
Yi alwala kazauna  kabude tafukan hannayenka kakaranta
سورة الفلق
Sau 70 kowace kafa katofa kashafi fuskarka harkagama kanagamawa indai akwai sihiri ko jifa ajikinka ko hasada to atake hamma zata dameka/ki 
Allah yatsaremu karmuyi kar aimana.
[url=https://www.bewithmetech.com.ng/][/url]
Reply


Possibly Related Threads...
Thread Author Replies Views Last Post
  Jin Dadin Aure Gimbiya 0 2,366 01-02-2019, 02:44 PM
Last Post: Gimbiya
  Tuzurai za su rika biyan harajin rashin yin aure a Afirka ta Kudu Gimbiya 0 2,881 12-27-2018, 07:27 PM
Last Post: Gimbiya
  Tuzurai za su rika biyan harajin rashin yin aure a Afirka ta Kudu Gimbiya 0 5,740 12-27-2018, 07:27 PM
Last Post: Gimbiya
  HANYOYI 52 DAKE KARAWA ZAMAN AURE MARTABA IDAN ANYI Gimbiya 0 2,042 11-16-2017, 01:28 PM
Last Post: GimbiyaUsers browsing this thread: 1 Guest(s)