The following warnings occurred:
Warning [2] Undefined array key "avatartype" - Line: 783 - File: global.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/global.php 783 errorHandler->error
/showthread.php 26 require_once
Warning [2] Undefined array key "avatartype" - Line: 783 - File: global.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/global.php 783 errorHandler->error
/showthread.php 26 require_once
Warning [2] Undefined variable $awaitingusers - Line: 34 - File: global.php(844) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/global.php(844) : eval()'d code 34 errorHandler->error
/global.php 844 eval
/showthread.php 26 require_once
Warning [2] Undefined array key "mybb" - Line: 1952 - File: inc/functions.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/inc/functions.php 1952 errorHandler->error
/inc/functions_indicators.php 41 my_set_array_cookie
/showthread.php 629 mark_thread_read
Warning [2] Undefined property: MyLanguage::$ratings_update_error - Line: 5 - File: showthread.php(732) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(732) : eval()'d code 5 errorHandler->error
/showthread.php 732 eval
Warning [2] Undefined array key "additionalgroups" - Line: 7162 - File: inc/functions.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/inc/functions.php 7162 errorHandler->error
/inc/functions_user.php 844 is_member
/inc/functions_post.php 406 purgespammer_show
/showthread.php 1070 build_postbit
Warning [2] Undefined array key "profilefield" - Line: 6 - File: inc/functions_post.php(474) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/inc/functions_post.php(474) : eval()'d code 6 errorHandler->error
/inc/functions_post.php 474 eval
/showthread.php 1070 build_postbit
Warning [2] Undefined array key "showimages" - Line: 741 - File: inc/functions_post.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/inc/functions_post.php 741 errorHandler->error
/showthread.php 1070 build_postbit
Warning [2] Undefined array key "showvideos" - Line: 746 - File: inc/functions_post.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/inc/functions_post.php 746 errorHandler->error
/showthread.php 1070 build_postbit
Warning [2] Undefined array key "threadprefix" - Line: 4 - File: showthread.php(1168) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1168) : eval()'d code 4 errorHandler->error
/showthread.php 1168 eval
Warning [2] Undefined array key "invisible" - Line: 1506 - File: showthread.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php 1506 errorHandler->error
Warning [2] Undefined variable $threadnotesbox - Line: 30 - File: showthread.php(1533) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1533) : eval()'d code 30 errorHandler->error
/showthread.php 1533 eval
Warning [2] Undefined variable $addremovesubscription - Line: 79 - File: showthread.php(1533) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1533) : eval()'d code 79 errorHandler->error
/showthread.php 1533 eval
Warning [2] Undefined variable $forumjump - Line: 86 - File: showthread.php(1533) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1533) : eval()'d code 86 errorHandler->error
/showthread.php 1533 eval




Thread Rating:
  • 0 Vote(s) - 0 Average
  • 1
  • 2
  • 3
  • 4
  • 5
*YARIMA ASHMAN* Prince Ashman by fareesa*
#1
YARIMA ASHMAN


Story & written by mmn fareesa

hakik'a banida bakin godiya ga masoyan wannan novel,inajin dadin yadda kuke sonsa tun kafin ayi nisa sannan insha Allah zaku ruk'a samun 2page kullum indai banida wani uxuri,amma banyi alkawariba,nagode sosai love u all???

?5&6

WANENE YARIMA ASHMAN?

Yarima Ashman saurayine matashi d'an kimanin shekara32 aduniya .
     Yana tak'ama da ilimi,kud'i,saurauta had'e da k'asaiita",bayason raini ko kad'an kuma bayason shishshigi,akwaisa dason girma."gashi miskiline na karshe dan yanada girman kai haka jama'a ke cewa dan in yayi maka magana sau daya ko biyu bazaisake ba,kuma bayashiga abinda be shafesaba.
       Barrister Ashman kenan ,lauyer ne mezaman kansa yakammala karatunsa na law a k'asar jodan. Ayanxun haka yazama cikakken barrister ,baya shigarma masu kud'i akan kara ."talakawa yake taimako kuma kyauta baya karbar ko sisinsu ",dan shi aganinsa bbu mai kudin daya isa yadaukesa lauyensa har yabiyasho,hakan yasa  talakawa ke mugun sonsa  suna kaunarsa", ko guri zaibi ya wuce zakaga anatafi  ana d'aga masa hannu hade da yima sa kirari.
" hakan yasa yyi suna sosai ko ina agarinsu ,kuma masu kud'i marasa tsoron ALLAH basa sonsa."
        Yarima mutumin kirkine don baya shaye shaye da Neman mata irin na samarin yanxun ga kuma uwa uba ilimin addini dayake dashi.
"Maimartaba isma'il khaleed sarkin bauchi  shine mahaifinsa ."
        Yanada mata2 hjy falmata da hjy rahama ,hjy falmatace uwar gida tanada yara5 lubna ,Ashman,Hanna,sadeeq,sa Auta salim.
Hjy rahama tanada yara3sameera ,sageer sai Maryam."family ne  dke zaune lfy cikin ganin mutuncin juna da girmama nagaba da mutum."
Yarima iyayensa nasonsa da danginsa dan inkagansa gaban amminsa tana lallab'asa saikace shine Auta.yanada son yara sosai fan kanwarsa dke bimasa tanada yara twins munib da muniba ,yarima nason yaran sosai sun shak'u da yaran har shopping yake musu yaje gidansu yakai musu ", kowa yana mamakin sa dan inbada daliliba baya zuwa gidajen yan gidansu mata masu aure ba."
       Tun bayan yarima yafara aiki mai martaba  yaso yyi aure amma sai yace ai yarinyar dazai aura  bata ida karatuntaba .
Hakan yasa sarki yasharesa kafin yyi lokacinsa .
"Yarinyar da yarima keson ya aura wato salma ",yanason ya auretane sbd tana mugun sonsa dan ita ta tura kanta gunsa,ta dauki tsawon shekara tana binsa tana rokar soyayyarsa  dg karshe yaga zata kashe wata yarinya sbd shi,daganan yaga zai iya aurenta tunda zata iya komai sbd shi,amma bawani sonta yakeba,tabbas ya yarda akwai so amma shi aganinsa yafi karfin zubda ajinsa yace yanason mace saidai ita tace tana sonsa.
" da kyar ya amince ma salma zai aureta amma yana mata wulakancin da yaga dama dan inba ita takirashiba baya kiranta ,kuma kota kira saiyagadama yad'aga kiran."
Yahad'u da salma a akasar Jordan itama tazo karatu har ya kammala karatunsa yabarta yanxun saura shekara1tayi degree dinta tadawo Nigeria kuma itama yar bauchi ce.
"Tana mugun sonsa musammun a cikin kawayenta tana alfahari dashi,shikuwa yana juyata kamar bante,ko wani guri zata saita kirasa ta tambayesa ,inyace bazatajeba to ko iyayanta sunce taje bazata jeba.
       " alokacin dasuke tare akasar Jordan yayimata alkawarin zai aureta hakan yasa ta nuna masa ko romancing juna surikayi,yanuna ma ah ah had'e da yin fushi sosai da ita dan nuna mata yyi zai iya rabuwama da ita akan hakan Dan yatsani mace marar tarbiya.kuma bawai dan bayada bukatar hakanba ah ah,saidai yana tsoran aikatawa da zunubin da zai daukarwa kansa.


Salma yarinyace yar kimanin25years tataso cikin gata dan iyayenta sun batata da kudi tana yadda take so.

Salma Nada wani boyayyen Hali danbakowa yasantadashiba ko yarima bai saniba.

"Y'ar lesbian ce ta bugawa ajarida ,inataga yarinya ta mata tofa duk yadda zatayi sai tayi tabiya bukatarta da ita,Wanda a Jordan ne ta lalace tazama yar lesbian gakuma  shaye shaye tanayi.

" saidai bata taba bari yarima yaganeba."

dan ita tana sonsane amatsayinsa na kyakkyawa kuma dan sarki amma bawai dan yabiya mata wata bukata ba in ya aureta.

WACECE YASMEEN?

Yasmeen yarinyace yar kimanin shekara 18,mahaifinta mlm ahmadu yarasu shekara2da suka wuce Wanda shiga akayi har gida aka kashesa amma ba'son kosuwa sukayi kisanba kasancewarsu talakawa.

Mariya wato umman su yasmeen asalinsu yan yolane fulanin can fatauci yakawo mijinta da yayansa Kawu bala agarin bauchi har suka zauna da iyalansu.

"Yasmeen su biyune agun iyayansu daga yah Omar sai ita ."

Sunsha wahalar rayuwa bayan mutuwar ubansu.

",Kawu bala mugune na karshe mai matuk'ar son abun duniya da had'ama ga ganin gari dan zai iyayin komai sbd kud'i".

Yanada mata 1da yara 4bashir,Rukayya, saude sai Musa.

Bashir da'ake kira da bash tantirin marar mutuncine bayada aiki sai Neman mata dayiwa yara fyade ,askul d'aya suke da yasmeen tana 100level yana 400lavel.

Kawu bala bayan rasuwar mlm ahmadu wato mahaifin yasmeen duk Dan abinda yabarmusu Saida ya k'wace da karfi da yaji harda filing daya fara ginawa sukoma da iyalansada kasancewar gidan haya sukewasu tumaki5da shanu2dayake kiwo duk yakwace.

Umma mace mai hakuri da kawaici batace komaiba tabarsa ga ALLAH.

" hakan yasa  suka tagaiyara ko abinda zasu ci gagararsu yake ,mai gidan dasu zaune yace su zauna kyauta yayafe musu kudin hayan.

Umma nayin wankau da surfe da haka suke cin abinci ga karatun yah Omar.

"Awahalce yah Omar yakamma NCE dinsa ,itakuwa yasmeen tana gama secondary skul tadakata da zuwa skul.

Cikin ikon ALLAH yah Omar yafara faskare yana siyarwa ALLAH yasa ma abun albarka jar yayi dan shago na langa langa yana siyarda kayan tireda,umma nayin cincin Nome ,aya ,anasiyarma ta ak'ofar gida gun da yah Omar keyin tired a.

" da haka har yamaida yasmeen a skul yanxun tana label 1 sannan yasayi fili yyi daki1da bayi suka tashi suka koma gaba daya yah Omar shine gatansu.dan shi bayata karatunshi burinshi shine yaga yasmeen takammala nata karatun dan mugun jida ita yake sosai.

AKawai wani Alh jamilu ,dan siyasane kuma ,mutane suna zargin dan mafiyane dan ba'asan meye sana arsaba.

Yakasance yana auri saki yanada matarsa uwar gidansa ,gidanta daban yake.

sannan yanada wani had'adden gida can yake auran yan mata yakai duk wadda ya aura batafin5or8month yake bata Jan kati ya auri wata dan barin kudi yake ma mata har su yadda su aureshi duk wadda ta yi  shekara 1to ta Dade .

Anacikin haka yaga yasmeen xata skul abakin titi yaganta,duk yarufe ta tafi da imaninsa.

Cikin kwana2 yyi bincike akanta yagano komai har da mutuwar ubanta da cutarsu da Kawu bala yyi ,yajikuma Kawu bala Nada son kud'i,ai sai yaji dadi sosai.

Nan yaje har gida yafadamasa bukatarsa nan Kawu bala ido ga kud'i ya yarda  ,had'e da cewa duk runtsi sai ya auri yasmeen ne bar gidanba Saida yana Kawu bala dubu Dari biyar yace wannan somun tabine."

Shikuwa Kawu bala yagama shawara soyake kawai ya fidda rana yaje yasanar da umman yasmeen dan yagama yanke hukunci,Ammafa injisa.

Kuma sun yi da alh jamilu bayan kwana2yadawo yaji abinda ake ciki.

Cigaban labarin...

YARIMA ASHMAN


Story & written by mmn fareesa

Wannan page din nakine FATIMA ZOIS marubuciyar ZARAH TAWACE  kiyi yadda kkso dashi ina mugun jidake irin sosai dinnan??

I'M SICK PLS I NEED YOUR PRAYERS????

?7&8

Cigaban labarin..

""" bayan yasmeen ta idar da sallahne,suna zaune da Umma suna fira yah Omar yashigo d'akin,da sauri yasmeen ta tashi tana masa sannu da zuwa ta karbi ledar hannunsa."
     Budewa tayi ,murmushi tayi tace Yayana nid'aya nagode,zama yyi yana yar dariya yace baby (dayake haka yake kiranta)duk mijin da kka aura yabani da zaryan siyan fura any time.
"Keko gundurarki batayi?" Murmushi tayi tace ni bata wani gundurata wlh ,ko umma nah?
       Girgiza kai umma tayi tace eh hakane tunkina karama kike sonta.
"Tashi tayi tace barama nadama abata,nan tafita tsakar gd", umma takalli yah Omar tace ga abincinka nan!to yace had'e da jawo kular yyi bissimilla yafara ci,saiga yasmeen ta shigo da kwano da ludayi.zama tayi suna fira abin kwanin sha'awa,yah Omar be fitaba sai da aka kira isha'i.

**** **** *****

Washe gari byn yasmeen ta gama ayyukan gd ta shirya dan xuwa skul,tana fitowa dg gida yah Omar zai shiga nan tafara masa shagwaba adole saiyakaita skul.
" yar dariya yyi dan yah Omar akwai saukin kai yace to baby muje."daa,kayan sana'ata zanfito dasu amma muje nakaiki,turo baki tayi,shikuwa gd yakoma yafito da mashin ta hau suka wuce skul.
"Yana ajeta ,kubra data hangosu da sauri ta nufosu dan jiya tunda yarima yatafi da yasmeen bata runtsaba."
       Kallan yah Omar tayi tagaidashi cikin sakin fuska ya amsa had'e da yiwa yasmeen bye bye yatafi abinsa.
"Kubra taja hannun ta tace my friend wai ina yarima yakaiki jiyane?"dan wlh banyi baccin kirkiba nayita addua ALLAH yasa kada yyi Repin dinki. wata doguwar tsuka yasmeen ta ja had'e da cewa ni wlh har ma na manta da wannan sarkin girman kan,nanta labartamata yadda sukayi dashi.
" ajiyar zuciya kubra tayi tace to Alhmdllh tunda baimiki komai ba, nima nayi tunanin bazai mikiba k'ila  sbd gsky mutumin kirkine haka naji abakin jama 'a.
      "Yatsina fuska yasmeen ta yi tace can ta matsemasa", amma nayi alk'awarin duk sadda Muka sake haduwa dashi saina masa rashin mutunci"wlh."
Kubra tayi y'ar dariya tace hmmm kibidai ahankali wlh nidama yace yana sonki don zakuyi matukar dacewa da juna wlh,zaro ido yasmeen ta yi had'e da bankawa kubra harara tace ALLAH yakiyaye dan natsanesa wlhy kadama kisake wannan tunanin. ta fad'a rai bace, had'e da cewa ni ba sa'ar soyayyarsa bace!sbd ni talakace ba yar kowaba,kuma ko ba hakaba bazan soshiba,inkika sake mun irin wannan maganar to zamu rabu wlhy.
"dafa kafad'arta kubra tayi tace ALLAH yabaki hkuri ,ban fadaba dan inbata miki raiba ALLAH yahuci zuciyarki,nan taja hannun ta had'e da kara bata hkuri suka wuce dan daukar lectures.


___________________

da misalin karfe 12:30pm  su yasmeen neda kubra zaune a cikin k'awayensu,bayan sunfito dg lecture. Sai fira suke kafin ashiga wata .

" kamar dg sama yasmeen ta ga bash gabanta ,yana wani cika yana batsewa."

Sai wani cin magani yake shiga Wanda ake tsoro a skul din.

"3quarter ne da t shart ajikinsa yyi wani dan iskan aski,irin na tantiran yan duniya,cikin isa yakalli yasmeen sama da k'asa yace ke zo ina son magana da ke.

" banxa tayi dashi ta nunama batasan dashiba."

Sukuwa k'awayen su jininsu akan akaifa yake kada bash yahad'a dasu dan sunsan bashshida mutumci ko kad'an.

"Koda yaga taki kulasa, cikin fushi yace ke dabbar inace?" ina miki magana zakimun banxa.afusace yasmeen ta tashi tsaye had'e da nuna sa da yatsa tace kai wawa Wanda baisan ciwon kansaba,me ruwanka danine?da har kake shiga rayuwata haka ajeni kayine da zaka kirani duk sadda katashi to ni yasmeen nafi karfin hakan ga kowane jaki kuma inason kas.....wani wawan mari bash yyiwa yasmeen har Saida tafad'i k'asa ta kife bakinta ya fashe ya na jini.

"Azuciye bash yyi kanta yana cewa yau zaki son koni wanene ,zaki gane gwamma kid'a da karatu dan ko wannan sakaran Omar din be isa ya kwaceki a hannunaba ni zakiyiwa rashin kunya ,yafad'a yana tunkararta,ji yyi an rik'e masa hannu wa ta baya...."

Yasmeen kuwa sbd galabaita kasa tashi tayi,jitayi ankama hannun ta and'agowa tana d'agowa wazata gani...?

Hmmm tosu wanene suka rik'ema bash hannuwa?


Shin wa yasmeen ta gani?

Domin jin amsar wannan tambaya muhadu a page nagaba...

Yawan comments yawan typing....??

YARIMA ASHMAN


Story & written by mmn fareesa

Sakallahu bi khairan ga masoyana aduk inda kuke .hakik'a adduo inku sunkarbu nasami sauki .wadanda suka kirani da masu text message ngd ana tare??.

?9&10

Afusace yasmeen ta k'wace hannun ta da k'arfi ganin yarima ne tacigaba da galla masa harara.
"Wani mugun kallo yyi mata dan Saida tad'ago yagane itace  dan dayasan itace wlh dabazai taimaka mataba sbd sadda yahango abinda ke faruwa yana nesadasu,sadda ya iso har yamareta ta fad'i."
      Itakuwa yasmeen kallon dogarawa da guards din yarima take ganin sun rurruk'e bash dogara natamasa bulalai masu rai da lfy .
"Cikin kasaita had'e da Jan aji yarima yyimusu alamar su daina su biyoshi", nan yanufi gun motarsa da sauri akafito da kujera yazauna aka matsa da bash gabansa,nan yyi kneeling yana ahi da tuba yana bada hkuri.
    Kwata kwata yarima beso bimata hakkintaba dandai kawai ga idon jama'a inyafasa yyi karanta kuma dan ALLAH yyi.
" kallon bash yyi yawani yatsina fuska kamar yaga kashi yace shot up your mouth "!
Tsit bash yyi yana tsoran kada asake tozartasa agaban mutane  ,dan dayasan haka zata faru dayabarta yasameta har gd yyimata rashin mutunci.
    " cikin kakkausar murya yarima yace kaji kunya kato dakai kana sa insa da mace harka daketa wato kune bata gari to zansaka akoreka dg skul din nan."dukawa bash yyi yana k'ara bada hkuri",nandai yarima yyi masa last warning inyasake kamasa saiya yabawa aya zakinta. Nan bash yatashi yana godiya yatafi."

Yasmeen kuwa tabbas taji dad'in taimakonta da yarima yyi amma  sai fa tacika alk'awarinta datayi nayi masa rashin mutunci.

"Koda tahango yasallami bash kawai saita dauki viju milk din dke gabanta ta nufi gunda yarima yke."

Wani murmushin mugunta tasaki data iso gunsa,shikuwa yatsina fuska yyi yana mata kallon tsama yace ke stupid girl lfy  zakixo kina mana wani iyayi naki.

"Ahankali tace nazo nayimaka godiyane."

"Cikin jin haushinta yace banyi dankeba dan ALLAH nayi."

Kafin yasake magana tayi wuf tawatsa masa viju milk ajiki har fuskarsa Saida tasamu.

Wani mugun bakin ciki,haushi ,kunya nadamar saninta da taimakonta da yyi duk yaji azuciyarsa.

Da sauri yasmeen ta fara k'okarin guduwa sbd tsoron hukuncin dazai mata.

"Yarima kuwa ko afuska be nuna yaji haushin abinda tamasa Co's aitayine dan tab'ata masa rai ,dayake namijin duniyane saibai nuna yadamuba.

dogarawansa yaga sun nufeta da sauri yyi musu alama su kyaleta.

Cikin mamakinsa yasmeen ta bar gun jiki asan yaye.

"Shikuwa yarima cikin bak'in ciki yabar gun yashige mota 'dan dama gun wani lacture ne abokinsa yazo besamesaba yahango bash nayiwa yasmeen haka shine yaje dan yataimaka mata yaga itace.ga idanun jama'a akansa ana mamakin rashin mutunci irin na yasmeen ace mutum yyimaka wannan taimakon amma tasaka masa da haka."

Itakuwa yasmeen tayi tsantsar nadama da Dana sani akan abunda tamasa .

"Cikin bacin rai kubra ta bud'e mata wuta tana mata fada da nuna mata rashin kyautawarta ga yarima ."

Fad'awa jikin kubra tayi tana kuka had'e da cewa wlh nasan ban kyautaba da nasan inda zan gansa da wlh naje nabasa hkuri wlh.

Tsaki kubra tayi tace bakin alk'alami ya bushe ,ki saurari hukuncin dazai miki agaba in kunhad'u.

Tuni yasmeen ta k'ara tsorata da nadama ,dan gsky bata kyautaba da yanxun bash yyi mata abinda yaga dama dabai cecetaba.

Nan kuma taba kubra tausayi,ganin tadamu sosai nan ta kwantar mata da hankali har akatashi dg skul suka tafi gida,yesmeen gaba d'aya da damuwa ta yini.

         ********
6angaren yarima kuwa kamar yahad'iyi zuciya dan bak'in cikin tozarcin da yasmeen tayasa.

Wani mugun tsanarta yasakeji hade da haushinsa ,amma yadauki mummunan kudiri aduk lokacin dasuka sake had'uwa da ita.

"Koda suka isa gd part din sa ya wuce yaje yasake d'aukar wani babban wanka cikin kananun kaya yyi masifar kyau duk macen data gansa dole ta k'yasa,saidai fuskarsa bbu walwala."

Koda ya ida shirwa part din amminsa yawuce.

A parlourn ta yasameta ta  d'an kishingid'a kuyanginta namata fita da tausa ga kayan marmari agabanta."

Sallama Yy ya zauna ,nan kuyangin suka fita bayan sun mik'a gaisuwarsu ga yarima.

Amminsa ta kallesa atake tagane yana cikin damuwa.

Cikin kula tace my son lfy naga kamar kana cikin damuwa?

"girgiza kansa yyi yace ah ah kainane kemun ciwo."

Badan tayardaba tasharesa,can tafara jansa da fira nan tace my son akawo maka fura mutuniyarka?

Aibaisan sadda yyi murmushi ba sbd yanason fura arayuwarsa baya gajiya da Shanta,da sauri yace eh ammi nah zan sha.

Nan ta Danna wata karaurawa saiga wata guyanga,tazo ta xube gabanta t ana cewa ALLAH shi taimakeki ,nan ammi tace ta kawo fura batafi minti3tadawo da kwaryar fura ta aje ta fita.
"Nan yarima yabude yyi bissimilla yafara cika ludayi bebar furarba Saida yaji cikinsa kamar zai fashe tukum sannan ya aje,sai dariya amminsa ke masa."
Fira suka fara jefi jefi shida ammi har Auta salim yadawo dg skul yazauna ana firardashi.
      Duk sai yarima yaji azuciyarsa wasai yadaina jin wannan b'acin ran da yasmeen ta haddasa masa.
___________________
Bayan kwana2 Kawu balane zaune yana tunani,can yace bari naje ayita takare da zafi zafi ake dukan k'arfe.

"da sauri yafita yaja mashin bai tsaya ko inaba sai k'ofar gidan su yasmeen."

Kafe mashin din yyi zai shiga ciki,saiga yah Omar da yahangosa yazo yaduk'a yagaidashi,ayatsine ya amsa yana wani harare harare.


Shikuwa yah Omar yagaidashine sbd umarnin umma amma badan halinsa ta horesu da su cigaba da bashi girma  da daukarsa uba duk abinda yyimusu shida ALLAH.

Amma yah Omar yaji fad'uwar gaba sbd duk sadda Kawu bala zaizo to bazun alkhairi yakeba da sharri yake xuwa.

"Haka yah Omar yazauna jiki asan yaye."

Shikuwa Kawu bala ko sallama bbu ya kutsa kai cikin gidan da wata roba yaci karo beyi wata  wataba yatakata had'e da yin kwallo da ita.

Umma dke zaune tsakar gd koda taji haka tasan balance dan duk sadda zaixo to haka yake yi inxaishigo.

Saurin rufe jikinta tayi ,yana shigowa tace Yayana ina wuni ?

Tsaki yaja yace kirike gaisuwarki tamiki amfani,dalilin xuwan nan shine dan insanar dake matsayina nah uba ga yasmeen nazaba mata mijin daya dace da ita.

Wato alh jamilu bushasha kenan.

Cikin bacin rai umma tace bala! bala!! baala!!!cikin kakkausar murya dan yakaita bango tace wlh ! Wlh!! Wlh!!! Abinda bazai taba faruwa kenan ba matukar ina Raye bbu Wanda ya isa yasiyarmun da y'ar mutumin da ake zarginsa dan mafiyane dan zalinci zaka aurawa yasmeen.

Baki sake Kawu bala ke kallon umma dan Saida yau tayarda mai hkuri bai iya fushiba.

"Cikin boron kunya yace kisaka ido kiyi kalllozan nunamiki na isa da yayan d'an uwana,yana dadin haka yafita afusace.

Yasmeen dke daki Ta's tagama jin komai da gudu tafada jikin umma tana kuka Dede nan yah Omar yashigo yana tambayar lfy dan yaga Kawu bala yafita afusace.

Nan umma ta labarta mai komai hade da cewa yamaido kayan siyarwarsa gd yanxuN zasu tafi yola shida yasmeen sai komai yadaidaita sudawo.

Ba musu ya fita nan umma ta had'a musu kayan su acikin akwatai ,yana dawowa tace kaje zan kira baba mlm away a kafin Ku isa ALLAH yakiyaye nan yah Omar yaja hannun yasmeen suka fita.

Ita kuawa umma suna fira ta fita tanufi gidan aminiyarta atika.

Bayan sun gaisa ta zaiyana mata abinda ke faruwa had'e da cewa meye shawara?

Arika tace abu mai sauki kije gun yaron nan yarima indai Kika masa bayanin komai to insha Allah zaibi miki hakkinki.

Zaro idanu umma tayi tace aibamuda abinda zamu biyasa ,atika tace abu mai sauki ai kyauta zai miki shifa taimakon talakawa yake  kuma dan ALLAH.

Kibari ga Yahaya nan zai fito da adaidatarsa saiya mikaki offishinsa ai yasani indai akabarki Kika gansa tofa insha ALLAH damuwarki ta kare.

Nan Yahaya yafito mahaifiyarta tace yamika umma babu musu yace to nan umma bisa waje sukayi sallama da atika.

Yahya yabudema umma ta shiga yaja adedetar had'e da Baron anguwa r....
Reply


Possibly Related Threads...
Thread Author Replies Views Last Post
  *YARIMA ASHMAN* Prince Ashman by fareesa* Gimbiya 0 82,139 01-28-2019, 10:36 AM
Last Post: Gimbiya



Users browsing this thread: 1 Guest(s)