The following warnings occurred:
Warning [2] Undefined array key "avatartype" - Line: 783 - File: global.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/global.php 783 errorHandler->error
/showthread.php 26 require_once
Warning [2] Undefined array key "avatartype" - Line: 783 - File: global.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/global.php 783 errorHandler->error
/showthread.php 26 require_once
Warning [2] Undefined variable $awaitingusers - Line: 34 - File: global.php(844) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/global.php(844) : eval()'d code 34 errorHandler->error
/global.php 844 eval
/showthread.php 26 require_once
Warning [2] Undefined array key "mybb" - Line: 1952 - File: inc/functions.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/inc/functions.php 1952 errorHandler->error
/inc/functions_indicators.php 41 my_set_array_cookie
/showthread.php 629 mark_thread_read
Warning [2] Undefined property: MyLanguage::$ratings_update_error - Line: 5 - File: showthread.php(732) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(732) : eval()'d code 5 errorHandler->error
/showthread.php 732 eval
Warning [2] Undefined array key "additionalgroups" - Line: 7162 - File: inc/functions.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/inc/functions.php 7162 errorHandler->error
/inc/functions_user.php 844 is_member
/inc/functions_post.php 406 purgespammer_show
/showthread.php 1070 build_postbit
Warning [2] Undefined array key "profilefield" - Line: 6 - File: inc/functions_post.php(474) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/inc/functions_post.php(474) : eval()'d code 6 errorHandler->error
/inc/functions_post.php 474 eval
/showthread.php 1070 build_postbit
Warning [2] Undefined array key "showimages" - Line: 741 - File: inc/functions_post.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/inc/functions_post.php 741 errorHandler->error
/showthread.php 1070 build_postbit
Warning [2] Undefined array key "showvideos" - Line: 746 - File: inc/functions_post.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/inc/functions_post.php 746 errorHandler->error
/showthread.php 1070 build_postbit
Warning [2] Undefined array key "threadprefix" - Line: 4 - File: showthread.php(1168) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1168) : eval()'d code 4 errorHandler->error
/showthread.php 1168 eval
Warning [2] Undefined array key "threadprefix" - Line: 4 - File: showthread.php(1168) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1168) : eval()'d code 4 errorHandler->error
/showthread.php 1168 eval
Warning [2] Undefined array key "threadprefix" - Line: 4 - File: showthread.php(1168) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1168) : eval()'d code 4 errorHandler->error
/showthread.php 1168 eval
Warning [2] Undefined array key "threadprefix" - Line: 4 - File: showthread.php(1168) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1168) : eval()'d code 4 errorHandler->error
/showthread.php 1168 eval
Warning [2] Undefined array key "threadprefix" - Line: 4 - File: showthread.php(1168) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1168) : eval()'d code 4 errorHandler->error
/showthread.php 1168 eval
Warning [2] Undefined array key "invisible" - Line: 1506 - File: showthread.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php 1506 errorHandler->error
Warning [2] Undefined variable $threadnotesbox - Line: 30 - File: showthread.php(1533) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1533) : eval()'d code 30 errorHandler->error
/showthread.php 1533 eval
Warning [2] Undefined variable $addremovesubscription - Line: 79 - File: showthread.php(1533) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1533) : eval()'d code 79 errorHandler->error
/showthread.php 1533 eval
Warning [2] Undefined variable $forumjump - Line: 86 - File: showthread.php(1533) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1533) : eval()'d code 86 errorHandler->error
/showthread.php 1533 eval




Thread Rating:
  • 0 Vote(s) - 0 Average
  • 1
  • 2
  • 3
  • 4
  • 5
*DREAM GIRL* by Deejah Abdul
#1
da takalmi kinga wannan duk sun tsufa, mama tace angama fatiti, har jaka ma sai an chanja kuje dai kucire uniform sukayi daki suna murna. [9/14, 1:14 PM] ‪+234 706 332 8523‬: [11/20, 7:04 AM] Deejah Abdul??: Dream girl na deejah Abdul 6⃣0⃣ mama tace ameerah ki gayawa khaleed yazo gobe alhaji na son ganinshi da yamma, dama ae ya dace sugaida mahaifin naki, nidai gabana ya fadi nace a raina mama tajamin rigima taya zan iya convincing khaleed yazo ya gaida baba shehu? Na tabbatar ma ko gaida mama da sukayi saeed ne ya tirsasashi, inaga shiyasa ma yake fushi, mama tace ba dake nake magana ba kikayi shiru? Nace ni mama ina tsoron su wulaqantashi ne kinsan halinsu, mama tace ai baiyi musu kalar wulaqanci ba bare su rainashi, ni nasan alhaji da kwadayi yana ganin dan masu haline zai aminche ayi auren, nache toh shikenan zan gwada da haka har muka isa gida. Wayoyina kawai na dauka, nace mama ina ta aliyu? Tace ai tun da rana ya dauka, dariya nayi nace aliyu sarkin rawar kai, nayi hanyar dakina mama tace toh ni baza'a tsaya a nunamin amfani da wayar bane? Dole na dawo na saka layi na kunna nafara nuna mata, dama duk da banida waya na iya harkar waya dan ina kar6ar ta khadijah nasir barau a skul, ita kadaice qawata da muke tare a skul. Daki na koma bayan na nunawa mama na kunna i phone dina, dama layin yana ciki da khaleed ya saka dazu, a raina nace waini ameerah yau nice riqe da iphone rayuwa kenan, balance na fara checking dubu goma sha tara da dari takwas nagani, nace tab wato khaleed dubu ashirin yasa a layinnan dazu lallai manya, register transfer nayi, nayiwa mama transfer 5000 aliyu ma haka, toh yanzu ni wa zan kira? Mum wata zuciya tacemin nace aikuma banida number, saeed ya fadomin a rai, na duba call record nayi saving number sannan nasa call. Muryar aunty fareedah naji, ameerah Gimbiya dariya nayi muka gaisa tana tambayar yaushe zanzo mata? Ya kamata muma mu saba da juna tinda mazajenmu aminaine, nace mata zanzo inshaAllah, sannan ta miqawa saeed wayar, nace yaya saeed dama mamace tace yakamata kuje ku gaida kawuna, yanason ganinku, yace ganinmu ko ganin khaleed? Meh yasa bazaki kirashi ba ni kinga nagaji da shiga al'amarin khaleed, nace plz yaya saeed dariya yayi yace ai gwanda ki koyi magana da mijinki, na lura ma ni tsoronsa kike, nace bahakabane fa yace to ki kirashin mana, nace toh aini banida number sa, kashe wayar yayi sai ga txt number khaleed ce har 3, saving dinsu nayi, dayar nasa MY DREAM MAN, dayar kuma PRECIOUS, dayar kuma SPECIAL, juya wayar na dingayi ina tunanin ya zan kira khaleed. Dakewa nayi nasa call sai da tayi ringing har takusa tsinkewa sannan aka daga, muryarsa ta doki kunnena take naji nakasa magana, hello hello yake yaji shiru ya gaji ya kashe wayarsa, sake bugawa nayi cikin masifa aka dauka, kowaye idan bazai iya magana ba kar ya qara kirana nonsense sai aka kashe wayar again, nace ni ameerah naga takaina dis my DREAM ya jamun lalura wannan wane irin so ne haka da kullum baya raguwa sai qaruwa yake? Saeed na qara kira ya daga ya kukayi dashi ne? Nace uhmmm nidai yaya saeed ka kirashi kawai plz yaqi dagawa, dariya yayi saida yayi mai isarsa dama ns gayamiki tsoronsa kike lemme call him nace nagode na kashe wayar. [11/20, 7:25 AM] Deejah Abdul??: Dream girl na deejah Abdul 6⃣1⃣ saeed ya kira khaleed, khaleed yace aboki kayi missing dina kenan, tsaki yayi ni malam indan kai zankira saidai ka bushe, dariya khaleed yayi toh ya akayi ne? Ameerah tace ta kiraka kaqi dagawa, khaleed yace when? Saeed yace yanzu, khaleed yace ta kira dai takasa magana ashe dama itace, saeed yace ka balbaleta da masifa ya zatayi magana ae nasan halinka, yace nidai abar zancen ya akayi ne? Saeed ya kwashe yanda mukayi ya gayamasa kuma karka sake kacemin bazakaje ba coz itama tazo tagaida naka iyayen, khaleed yace toh ni bangaida mahaifiyarta bane? Saeed yace daz different dan mahaifi ke bada aure ba mahaifiya ba, ita kuma ameerah dadynta ya rasu kaga kuwa dole aje gun dangin mahaifinta neman aurenta dan haka kashirya kawai gobe muje after asr prayer, ya kashe wayarsa bai jira meh zaice ba, khaleed yayi murmushi saeed kenan, kiran ameerah yasa after yayi saving number ad FAKE WIFE? sorry ameerah kinban tausayi? Kamar a mafarki naga kiran khaleed a wayana, hannu na qyarma na daga cewa yake zamuzo gobe da yamma muje gidan uncle din naki sai ya kashe wayar, wani farinciki naji natashi na gayawa mama na dawo dakina na kwanta inata aikin murmushi, wayatace ta sake ringing na daga muryar kausar naji wato yayanmu ya riqeki ko? Tindaxu nike kira ana sakamun busy dariya nayi, nace ya akayi er qanwata 
tace gobe zanzo da safe mufara registration, nace mata toh sai kinzo qabwarmu, nace ki turomin number mom plz tace shikenan yanzu kuwa, tana kashewa sai ga txt nayi saving numbers din nakira mum, mundade muna fira sannan na kashe wayar, aikin downloading nafara bayan nayi sub waqoqin MAHER ZAIN DA SAMI YUSUF nayi download na kunna ina saurare har nayi bacci. [9/14, 1:18 PM] ‪+234 706 332 8523‬: [11/19, 3:27 PM] Deejah Abdul??: Dream girl na deejah Abdul 5⃣8⃣ ameerah basu dawo daga rabon i.v saudah ba sai da yamma liqis, tana shiga ana kiran sallah, dakin mama ta shiga ta zube kwance, mama tace ke ya haka bakiji anata kiraye-kirayen sallah bane kikazo nan kika kwanta? Nace wlh mama a gajiye nake yau munsha yawo, kusan duk frnds dinmu na primary da secondry da muka san gidajensu saida muka tafi, mama tace ae gwanda da kukaje, idan kintashi rabon naki katin basai kinsha wahalar nemansu ba, nace wlh Allah ni mama bazan iya wannan wahalar ba, tace ashe kuwa ko tsuntsu bazaki gani a bikinki ba, tashi nayi nidai mama ina abincina yunwa nikiji Allah tace yana dakinki a kula, tashi nayi zanfita na juyo yauwa mama ancire chargen wayoyin kuwa? Tace eh gasu nan a drawer nace yauwa bari na gama cin abinci nayi sallah nazo na koyamiki yanda ake amfani da wayarki tace toh. Daki naje na farma abinci da ci kamar ba gobe, na loda na loda naci kaji nasha zo6o, saida nayi qat naji ba space din saka wani, aikuwa sallah sai a zaune nayita ga gajiya ga qoshi, kwantawa nayi har bacci ya kwasheni kiran sallar asham ya tadani, alwala na sake nayi sallah sannan naje dakin mama. Mama ina wayoyin suke? Tace aje zancen wayoyinnan kitashi muje wurin kawunki, nace wane kawun mama? Tace ubanki shehu ko kinada wani kawun ne bayanshi? Nace mama wlh Allah kinsan na tsani zuwa gidansa, da wannan tsinanniyar matar tashi, bare ma wannan saratun mai jinkan tsiya, mama tace ae kuma ya zama dole kizo mutafi dan duk yanda nasoki bazan daura miki aure ba, dole dangin ubanki zasu auradda ke danke ba shegiya bace, gashi iyayen khaleed mu suke jira su turo magabatansu ayi tambaya, nace mama toh kitafi ke kadai mana, tace wlh ameerah kifita idona kitashi ki dauko hijabi mu tafi, haka na tashi badan raina naso ba na zunbulo qaton hijabina muka kama hanyar gidan. Alhaji shehu yayane gun mahaifina da suka hada uba, tin bayan rasuwar shi ya juya mana baya, qwandalarsa baya iya bamu, indai zamuje gidanshi zagi hantara da wulaqanci ne zai biyo baya, shiyasa muka tattara muka daina zuwa gabadaya. Sallamah mama takeyi a bakin qofar parlour, amma anqi kar6awa duk da cewar munajin alamun mutane a parlourn, qofar na fara duka iya qarfina, sai gashi anfara masifa wane mahaukacin ne yake bugamana qofa idan anqi kar6a maku basai ku tafi ba, tura qofar nayi na shige, saratu ce ta taso waike wace irin mahaukaciya ce? Nace saratu ba gunki nazo ba gun kawu mukazo, haj asabe ce tace, sara baby dawo qyalesu indai Alhaji ne qwandala bazai basu ba, dan basu ke nemomishi ba, mama tace asabe mu ba bara mukazo ba ina alhajin yake? Alhaji ne ke saukowa daga matattakala toh idan ba bara ya kawoku ba meh kukazo yi? Buhun masara da na aika muku ne har ya qare? Toh ni kusani banda abun baku yanzu, murmishin takaici mukayi buhun masarar da yake magana fa tin wanda ya aiko ne azumin bara, mama tace Alhaji mu ba wannan ya kawomu ba, saukowa yayi ya zauna toh ina saurare, tace dama kan maganar auren ameerah ne ya taso shine iyayen yaron sukeso ka saka musu rana ayi tambaya. Haj asabe tace wane matsiyacin ne zai kwashi wannan? Yarinya tana fama da hijabi kullum kamar mai cikin shege, saratu ce tace mom ai ba kama bace dama mu munsan komai bawani jami'a da ake zuwa yawon iskanci ne kawai. [11/19, 3:58 PM] Deejah Abdul??: Dream girl na deejah Abdul 5⃣9⃣ Nikam dai na riga na qule, tashi nayi na wanke saratu da mari, kin dauka yanda kike hakama kowa yake? Ko kindauka bamuda labarin har ciki aka zubarmiki? Kukan kura tayi tayo cikina, muka hau dambe, take na fitar mata da jini, dama fatar ba quality duk anyi bleaching an kode, haj asabe ce ta fara ihu wayyo alhaji zasu kashemin 'ya na shiga 3 harda jini, zuwa tayi ta wankeni da mari baqinciki kikeyi dan kinga' yata fara tafiki komai, nace wannan mai siffar akuyar ce tafini komai? Inda bamusan komai ba farin ai duk na kanti ne, mama ta bugemin baki na fita ta gudu ina kuka, mama tace alhaji dan Allah kuyi haquri, hajiya tace nayi haquri bayan tanason ta illatamin yarinya ita kadai na mallaka duk abunda ya sameta sai nayi qararku, mama tace dan Allah kuyi hakuri, haj kidaina shiga fadan yara wannan tsakaninsu ne, kuma inkin lura ita saratun ita tafara, alhaji yace toh ya isa, Maryama kitafi kawai idan nasa rana zan sanar daku. Mama tace alhaji sunce nan da wata daya sukeson ayi bikin dan Allah kasa lokaci da wuri, yace yaji ki turomin yaron naganshi dan nagano idan dagaske yake, mama tace to alhaji yaushe kakeda lokaci sai yazo din? Yace ko gobe da yamma ma, mama tayi godiya ta fita. Hajiya tace alhaji ya akayi ka amince da haka, yace kawai inason inga matsiyacin da zai auri watcchan matsiyaciyar yarinyar, haj ta sheqe da dariya nimafa inason in ganshi may be ma musaki ne, suka sheqe da dariya, mama tajisu a ranta kuwa tace zaku raina kanku kuwa Allah ya kaimu goben. A waje mama ta sameni raku6e tace sai kizo mutafi aini na dauka kinkai gida, nace mama taya zan barki tareda wa 'yanchan mara mutuncin, jira kawai nake naji 6ur nashiga na watse su, mama tayi dariya waini ameerah ina kika koyo masifa ne? Nace mama gunki mana kema ai bakya daukar raini, tace um lallai kuwa amma tace um lallai kuwa amma dai yanzu nema muke a wurinsu dole mubi a sannu. [9/14, 1:19 PM] ‪+234 706 332 8523‬: [11/20, 6:01 PM] Deejah Abdul??: Dream girl na deejah Abdul 6⃣2⃣ kamar yanda kausar tacemin zatazo haka kuwa akayi qarfe goma tana gidanmu, dama na shirya shigowa tayi ta gaida mama muka kama hanyar skul a motarta bamu wani sha wahala ba da yake inkanada kudi komai yana zomaka da sauqi, kausar tayimana registration har da course registration duka angama anyi signing departments, mamaki kawai nike abunda zan dauki kusan 3 weeks inayi yau gashi angamamun within 3 hours, qarfe daya muka bar school instead of kausar ta ajiyeni a gida, sai ta shiga yawon dangi dani, ko'ina sai nunani take ga matar yaya khaleed har gidajen qawayenta saida ta kaini, shiyasa kwata-kwata na sha'afa da zuwan da zamuyi gidan kawu shehu da su khaleed, Wuraren qarfe biyar sai ga kiran mama tafaramin masifa gidan ubanwa naje tindazu su khaleed sukazo suna jirana, amma tasa aliyu ya tafi dasu yanzu duk inda nake maza da aikin sauri na wuce chan na sameshu, gabana ne ya dinga faduwa bansan irin tarbar da za'ayi musu a gidan ba, cikin sauri nace kausar ta kaini bado quaters gidan kawuna, ta juya muka nufi chan. A gidan kawu shehu kuwa, hajiya asabe na ganin mota qirar range rover sabuwa fil ta shigo gate, ta zabura ta miqe koda taga kyawawan samari sunfito a mota batama lura da aliyu da suke tare ba, ta sheqa da gudu sai dakin saratu, sara baby ki tashi mana, itako sai wani mitsitstsike ido take, tafara kukan shagwa6a ita a dole an takurata, ruwa haj asabe ta debo ta watsa mata, firgigit ta miqe zaune, hajiya tace ke gantalalliya ki tashi inajin ga saurayinnan naki dan qasar masar da kikace zaizo nan yazo, miqewa saratu tayi da gudu ta leqa waje, hajiya asabe ta jawota ke mahaukaciya badai haka zaki fita ba fuska duk yawun bacci, kije ki tsala ado nikuma zanje nakaisu dakin baqi, tace ok mom tayi ciki da gudu, ita kuma hajiya ta zuri gyale tayi waje tana wanin takon qasaita, zuwa tayi ta samesu sai a lokacin ta lura da aliyu da suke tare, cewa tayi malam lfy dai kazo ka tsare mutane? Aliyu yace dama cewa akayi na kawosu haj tace toh ai ka kawosun sai ka sani inda dare ya maka, Aliyu sumui-sumui ya kama gabansa, sukuwa khaleed da saeed sai kallon juna suke, hajiya tace ku wuce kuka tsaya anan, falon baqi takaisu, aka fara jera musu lemo da snacks kala-kala da soyayyen kaji?, fita tayi bari na kira muku alhajin kafin baby tazo, sudai basu gane meh take nufi ba sukace toh. [11/20, 6:22 PM] Deejah Abdul??: Dream girl na deejah Abdul 6⃣3⃣ Haj. Taje tacewa alhaji ya fito ga saurayin saratu nan yazo dan masar, alhj cikin washe baki ya nufi falon baqi, aka fara gaisawa alhj yace ko zansan ko kai dan gidan waye, khaleed yace sunana khaleed muhammad khalipha, dan gidan alhj M khalipha ne ni da ke sama road, haj da alhj suka kalli juna suka washe haqora, saeed yace alhj munzo neman auren 'yarka ne, muna fatar ba wata matsala? Alhj murya na qyarma yace ai ba wata matsala wlh haj tace haba wache matsala za' a samu kuwa? Aimu indan tamu ne ko gobe ku turo a daura aure, saeed yace to alhamdulillah idan munje gida zamu gaya musu sai suzo ayi magana. Saratu ce ta shigo taci wani jeans da wata ficiciyar riga, tasa belt ta tsuke kunkuru ya matse wuri daya, kamar an daurawa akuya zani? tasha wani uban janbaki kamar wata dodanniya, wai ita a dole ga farar mace, aranta tana nasawa ita da ta gayawa saurayinnan adress dinta bata zata zaizo ba dan yaune farkon haduwarsu, wucewa tayi tana tana wata karairaya ga Saratu ba shape ko'ina a shafe ba sha'awar kallo, amma ita nan ganin take cikakkiyar macece, cewa su khaleed sannunku da zuwa ta zuba masu lemo a cups ta miqa musu, ya baku ta6a komai bane haka tana wane kashe murya kamar tsohuwar karuwa saeed ne yace bakomai mungode, khaleed kuwa ko kallo bata isheshi ba. Daidai nan kausar ta ajiyeni a bakin gate nace ta wuce kawai tareda su khaleed zanwuce ta wuce abinta, koda nashiga sai naga takalmi a falon baqi, direct chan na wuce na shiga da sallamah ta. [9/14, 1:21 PM] ‪+234 706 332 8523‬: [11/20, 6:51 PM] Deejah Abdul??: Dream girl na deejah Abdul 6⃣4⃣ Saeed da alhaji ne suka kar6a saratu na ganina ta miqe tsaye, ta nunani da yatsa ke meh ya kawoki gidannan ko wani ya gayyatoki ne, kinji labarin saurayina yazo shine kika wanko qafa kikazo toh ki fice dan nan ba sa'arki, turus nayi ina kallon ikon Allah, khaleed da saeed kuwa sai kallon kallon suke, wai meh ke faruwane? Saeed ne ya miqe yace wai meh yake faruwa ne alhaji mufa zancen ameerah mukazo bamu fahimci meh ke faruwa anan ba, alhaji yace meh, amma haj tazo tacemin saurayin saratu ne yazo, khaleed sai a lokacin ya kalli saratun yace wannan abar ce zata zama budurwata? Haj cikin 6acin rai tace, meh kake nufi da wannan abar? Ita ba mace bace da meh wannan matsiyaciyar ta fita? Wlh Allah da nasan zancen wannan matsiyaciyar kukazo da ko ruwan gidannan ba zaku kur6a ba, khaleed zaiyi magana saeed ya riqeshi, amma dukda haka saida ya wurga mata bandir din dubu hamsin yace ga kudin ruwan da mukasha nan, idan sunfi haka ma sai ki fadi a qaro, mamaki ya kashe haj da saratu har alhj ma ya saki baki yana kallo. Alhaji ne yayi ta maza yace kunga ba haka za'ayi ba, misunderstanding ne kawai aka samu dan itama saratu saurayinta zaizo daga masar yau, haj ta dauka kune, amma kuyi haquri dan Allah indai ameerah ce na baku, ku turo magabatanku ko gobe ne a saka rana, kuma zanyi komai da uba zaiyi dan naga na fidda 'yata ameerah kunya, na dai na dasqare wuri daya ina sauraren kawu na zuba qarya. Saeed ne yayi godiya yace zasu tafi, saida yazo kusa dani yace mutafi ameerah sannan na motsa, nace angode kawu su haj da saratu sukabini da harara muka fice. [11/21, 7:55 PM] Deejah Abdul??: Dream girl na deejah Abdul 6⃣5⃣ fitarmu keda waya alhaj da hajiya suka fara rige-rigen daukar bandir din kudin da khaleed ya jefowa hajiya, da yake alhj yafi qarfi ya ture asabe gefe ya dauke kudin? ture baki tayi uwa ungulu na cin kashi, alhj gaskia wannan zalunci ne, nifa aka jefowa kudin alhj yace ke asabe da a kayiwa wulaqanci aka wurgowa ai baima kamata ki kalli kudin ba, haj asabe tace Allah alhj ni kasan indai akan kudine gwanda mutuncin ya zube dama meh ya rage? Nidai ka yagomin kawai dubu goma ya ciro ya miqa mata, ta qare ture baki alhj gaskia raba daidai zamuyi, cewa yayi idan bakiso wlh ki kawo wannan dinma zanqara, dama wa yake cin kudin ba ku ba? Saratu ce tace dady nima dan yankomin mana, dubu 3 ya jefa mata shegiya da son kudi kamar uwarta, haj tace iyayenta dai ai kaima alhj gameda son kudi, ba kanwar lasa bane. Haj asabe tace waima ni alhj bangane maka ba, taya za'ayi ka wani lalla6asu harda basu haquri bayan wannan cin fuskar da sukayi mana, a gabanka sun wulaqanta mana 'ya, alhj yayi murmushin mugunta, ai haj wannan yaron da kike gani yafi qarfin wulaqanci a wurina, sai miye dan yace bayason kodaddoyar yarki? Ai amirar ma' yata ce kuma ni naga hanyar cin arziki, dan haka tsayawa zanyi na kashe kudi nayiwa ameerah duk abunda uba zeyiwa 'yarsa, ta haka zansamo kan yaron, dandama akwai wasu kwangiloli da na dade ina nema bansamu ba, amma yanzu ta hanyar yaron nan nasan komai zaizo da sauqi, kema ki saki jiki ayi komai dake kija yarinyar a jiki duk abunda ake buqata kiyi mata, ta haka zamu samu kansu, haj da alhj suka sheqe da dariya harda tafawa, dadina dakai shehu wlh akwai kwanya. Saratu ce ta fara kukan shagwa6a, hjy tace ya akayi ne sara baby, ta ture baki kamar uwarta, ni mom Allah na lura bakwa sona, wannan guy fa dani ya dace ba watchen matsiyaciyar ba, alhj yace toh ai kema ki saki jiki ki daidaita da ita ko bayan auren ne kya qwaceshi tinda dai ba uwarku daya ko ubanku daya da ita ba, zaki iya aurenshi, ai na lura er kissar nan da kwarkwasa ta mata duk kin iya, ko dazun ma na lura sai satar kallonki yake? dandai kawai yana gaban ameerar ne yake fadar haka, saratu ta washe watsatstsun haqoranta Allah ko dad? Yace gaskia nike fadamiki. Saratu tace nifa dama ina mamakin yanda wannan hadadden guy zai so watchen matsiyaciyar, haj tace ai ba mamaki sungaji da talaucin ne suka masa asiri, saratu kuwa tace ae asiri yazo qarshe kuwa dan yanzu khaleed sai saratu, suka sheqe da dariya. Nidai deejah nace shedanu ina jira inga yanda khaleed zai fatattaka ku. [9/14, 1:24 PM] ‪+234 706 332 8523‬: [11/21, 8:16 PM] Deejah Abdul??: Dream girl na deejah Abdul 6⃣6⃣ tafiya muke a mota amma ba wanda yayi magana kowa da abunda kemasa yawo a zuciya, saida muka isa gida saeed ke cewa niko ameerah, dagaske wannan kawunki ne? Murmushin takaici nayi ai bakuma ga komai ba, kunci sa'a haj ta dauka gun saratu kukazo, da bansan da wanne ido zan kalleku ba, ba yanda zanyi shine madaurin aurena, tinda ni banida uba yanzun amma da ba abunda zaisa mama tace kuje gunsa, kuyi hakuri da abunda ya faru, saeed yace ae ke zamu bawa haquri dan ke sukafi ciwa zarafi, anyway zamu wuce ameerah, saeed yace buddy bari inbarku kuyi magana ka sameni a mota, tsayuwa mukayi ta kusan 5minute ba wanda yayi magana sai ni da nike satar kallonshi, dago kai yayi muka hada ido nayi sauri na kawar da kaina, sai cewa yayi now what is next? Nace nima bansaniba, yace shikenan i'll tell mom ita tasan meh za'ayi, sauri nayi nace plz karka gayawa mom abunda ya faru, cewa yayi what do u take me as? Ke kika dauki abunda ya faru wani abu da har kike tinanin akwai abun fada a ciki, anyway gud night ya juya suka tafi, niko na shige gida. Sallamah nayi dakin mama, ta kar6a ta lura nayi wani suku-suku, tace meh ya faru ameerah? Na kwashe duk abunda ya faru na gayamata, tsaki tayi ni nama dauka kawun naki, yaqi amincewa ne da na ganki haka, nace mama kinyarda da abunda kawu yace na zaiyi komai? Tace ba abun mamaki bane dan ya lura yaron dan masu hali ne, toh zaiyi tunanin ya samu wani abun so ko dan haka zaiyi, tace mubar zancen su kiramin maman khaleed muyi magana, wayata na dauka nasawa mama number mummy ta kira, inaji tana gaya mata zasu iya turawa ayi magana a saka rana, suka gama plan dinsu sukayi Sallamah, mama tace wai lfy ameerah kike haka ba wani kuzari? Nace mama may b gajiyace kawai bari inje daki, tace kodai zullumin auren ne kika fara? Toh gwanda ko ki saki ranki dan aure anyi angama tinda kikace kina so, ban tankata ba nayi daki dan nima bansan meh ke damuna ba. [11/21, 8:37 PM] Deejah Abdul??: Dream girl na deejah Abdul 6⃣7⃣ khaleed ma da ya isa gida gun mom ya wuce, ya gayamata sunje sungaida kawun ameerah, kuma yace ko gobe ma za'a iya turawa, mom tace ai yanzu na gama waya da maman ameerar, kuma namayi magana da dadynka, yace gobe zai tura mutane ayi magana, khaleed yace dady kuma mom? Tace ae na gayamaka dama fushi ne kawai kuma ya sauko yanzun, nd above all deputy governor yace ya fasa bada 'yarsa, yanzu ba komai tsakaninsu sai business, alhandulillah khaleed yace, mom tace khaleed bakasan farincikin da nike tare dashi ba, Allah dai ya nunamin ranar da za' a kai ameerah gidanka son, miqewa yayi yace zanshiga daki mom a gajiye nake, tace shikenan ya tafi, mom kuwa har ta fara plans din abubuwan da za'ayi a biki. Khaleed ya koma daki yayi zugum, shi da yasan ma husnah zata haqura da baiyi kaudin amincewa da ameerah ba, wata zuciyar tace masa da badan ameerar ba kuma ae da yanzu, shirye-shiryen aurenka da husnah akeyi, tsaki yaja aidai yanzu its too late to cry, ni wannan ameerah Bansan wane irin farin jini ne da ita ba, dangi kowa zancenta yake, wai nayi sa'ar mata above all ga mom, ni nasan ranar da game dinmu zaiyi over, zamuyi rigima da mom akan ameerah, amma kuma ae dole mom tayi haquri tinda itama ameerar da wanda takeso. Musqutawa yayi bari na kira salmah na gaya mata, amma kuma miye ma na gayamata tinda aure ba lasting zaiyi ba, bari na kirata dai musha fira i'm missing her alot, kiran wayarta yake amma busy ya gaji yaje ya kunna tv yana kallon news, txt yayi mata, saida ya manta da yayi txt sannan reply yazo, karanta txt din yake yafi a qirga yana aikin murmushi, daga bisani bacci yayi gaba dashi. [9/14, 1:25 PM] ‪+234 706 332 8523‬: [11/21, 11:12 PM] Deejah Abdul??: Dream girl na deejah Abdul 6⃣8⃣ lokaci nata tafiya, anyi tambaya ansaka rana nan da 3weeks, abu kamar wasa, anbiya sadaki dubu 100, daura aure kawai ya rage, sai lefe da za'a kawo gobe. Ni kuwa abubuwa summin yawa gashi muna shan bikin saudah, inajin haushin rabuwa da qawata, dan a bauchi za'a kaita gidan angonta usman, kuma mama ta hanani zuwa bauchin wai amarya tsautsayi ne da ita, ga karatu lectures muke ba kama hannun yaro, ga zullumin aure duk nayi rama, amma kuma nayi haske da yake har anfara yimin gyaran amare. Abun mamaki duk abunnan da ake tareda haj asabe da saratu akeyi, haj asabe itace, kawo wanchan jiqon bada wannan sassaqen wai duk abani nasha, nikuwa idan na fakaici idonta na zubar, abubuwanda na yarda dasu kawai nike ci, da yake akwai qawar mama da take hadamin tsimi, da wasu abubuwan a gyara kuwa harda maman saudah ba'abarta a baya ba, ni ameerah abubuwanda ake dirkamin har banason shiga gida idan na fita, na safe daban na yamma daban wai duk gyara ne, kawu kuwa duk abunda ake buqata bayarwa yake. Kamar yanda akace za'a kawo lefe hakan kuwa akayi, su mama sunyi nasu shiri daidai gwargwado na tarbon lefe, haka aka riqa jibge kaya kamar za'a buda boutique a gidanmu, mutanen sai tururuwa suke kallon kayan ameerah, ko sata akayi baza'a gane ba akan yawan kayan, dan haj da kausar dakansu sukayi visa, qasashe 3 sukaje hado kayan lefen. Hajiya da saratu ranar kasa 6oye baqincikinsu sukayi sukayi, suka rinqa masifa da mutane masu zuwa ganin kayan lefe, haj asabe tace akai kayan kawai a gidanta idan ba haka ba mutane zasu sace kayan mama bata sani ba, wata yayar mama da take nan, tasan halin haj asabe tas tache ba inda za'a tafi da kayan, tananan ita zata kula da kayan, cin mutunci sukayi tatas da ita da gorace-gorace, wai ai duk mijinta yake komai, haka dai suka bar gidan daga qarshe sukaje gida suna baqinciki, itadai saratu duk gold dinda aka zuba yafi tada mata hankali, cewa take da yanzu ita aka kawowa, amma duk da haka sai tasan yanda akayi suka zama nata. [11/21, 11:44 PM] Deejah Abdul??: Dream girl na deejah Abdul 6⃣9⃣ Sannu sannu bata hana zuwa akace, yau saura kwana 3 daurin auren khaleed da ameerah, 6angarori biyu kuwa ba abunda ake sai shirye-shirye, kawu shehu ya taqarqare yana kashe kudi, kayan dakin da aka siyowa ameerah dukda da haj asabe da kanta saida tayi mamaki, tace asiri mukayiwa mijinta yake kashe mana kudi haka, shikuwa yasan abunda ya shirya, mutane ya dauko dan kawai gyaran gidan khaleed da ameerah, anjera kaya anyi komai gida sai sheqi yake kamar a dubai, kowa yaje santin gidan yake, furnitures dinda aka saka a gidan sun dace da yanayin gidan, komai yayi tsaf-tsaf, nidai DEEJAH da na leqa gidan daqyar aka fito dani, nace zanyiwa ameerah wanke-wanke, amma haka haj asabe da saratu suka taso qeyata waje, wai kar na 6ata furnitures din, tun basu mori komai ba?, mama harda kuka tayi tanayiwa alhj godiya dan ya fitar da ita kunya, duk da cewa a qasan zuciyarta tana shakkan abunda kawu shehu keyi dan tasan ruwa basa tsami banza. Khaleed ne zaune tareda saeed, saeed yace aboki ka sanarwa da salmah halin da ake ciki kuwa? Yace inafa frnd ae ina tsoron gayamata ne takasa fahimtata, kuma naga dai auren ma na dan lokaci ne, saeed ya gyada kai amma ni abokina a ganina gwanda ka gayamata da taji a wani wurin, dan idan wani ya gayamata bazata yarda dakai ba, khaleed yace kuma haka ne fa bari na kirata yanzu, call yasa yau cikin sa'a ringing 2 tayi akayi picking, hello my baby, khaleed yace today is my lucky day, kindaga call dina without delay, tace ai kasan uzuri yasa bana picking din call dinka, bt u mean d whole world 2me, nima ina kewanka, yace can't wait to see u swthrt, khaleed yace akwai abunda zangayamiki gamma inaso ki tsaya ki fahimceni, tace don't worry sweary ai ni takace u can tel me anything, khaleed ya kwashe halin da ake ciki ya gayawa salmah, as tsaye ta miqe cikin masifa, ni zaka yaudara khaleed? Yace no salmah listen to me, cewa tayi kasan alqawarin da ka daukarmin ba wata mace da zaka zauna da ita saini huh? Yanzu kawai ka cemin aurenka saura kwana
Reply


Possibly Related Threads...
Thread Author Replies Views Last Post
  *DREAM GIRL* by Deejah Abdul Gimbiya 0 7,717 11-14-2018, 09:37 AM
Last Post: Gimbiya
  *DREAM GIRL* by Deejah Abdul Gimbiya 0 2,342 11-14-2018, 09:28 AM
Last Post: Gimbiya
  *DREAM GIRL* by Deejah Abdul Gimbiya 0 2,340 11-13-2018, 09:41 AM
Last Post: Gimbiya
  *DREAM GIRL* by Deejah Abdul Gimbiya 0 2,417 11-13-2018, 09:31 AM
Last Post: Gimbiya
  *DREAM GIRL* by Deejah Abdul Gimbiya 0 4,651 11-13-2018, 09:24 AM
Last Post: Gimbiya



Users browsing this thread: 1 Guest(s)