The following warnings occurred:
Warning [2] Undefined array key "avatartype" - Line: 783 - File: global.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/global.php 783 errorHandler->error
/showthread.php 26 require_once
Warning [2] Undefined array key "avatartype" - Line: 783 - File: global.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/global.php 783 errorHandler->error
/showthread.php 26 require_once
Warning [2] Undefined variable $awaitingusers - Line: 34 - File: global.php(844) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/global.php(844) : eval()'d code 34 errorHandler->error
/global.php 844 eval
/showthread.php 26 require_once
Warning [2] Undefined array key "mybb" - Line: 1952 - File: inc/functions.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/inc/functions.php 1952 errorHandler->error
/inc/functions_indicators.php 41 my_set_array_cookie
/showthread.php 629 mark_thread_read
Warning [2] Undefined property: MyLanguage::$ratings_update_error - Line: 5 - File: showthread.php(732) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(732) : eval()'d code 5 errorHandler->error
/showthread.php 732 eval
Warning [2] Undefined array key "additionalgroups" - Line: 7162 - File: inc/functions.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/inc/functions.php 7162 errorHandler->error
/inc/functions_user.php 844 is_member
/inc/functions_post.php 406 purgespammer_show
/showthread.php 1070 build_postbit
Warning [2] Undefined array key "profilefield" - Line: 6 - File: inc/functions_post.php(474) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/inc/functions_post.php(474) : eval()'d code 6 errorHandler->error
/inc/functions_post.php 474 eval
/showthread.php 1070 build_postbit
Warning [2] Undefined array key "showimages" - Line: 741 - File: inc/functions_post.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/inc/functions_post.php 741 errorHandler->error
/showthread.php 1070 build_postbit
Warning [2] Undefined array key "showvideos" - Line: 746 - File: inc/functions_post.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/inc/functions_post.php 746 errorHandler->error
/showthread.php 1070 build_postbit
Warning [2] Undefined array key "threadprefix" - Line: 4 - File: showthread.php(1168) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1168) : eval()'d code 4 errorHandler->error
/showthread.php 1168 eval
Warning [2] Undefined array key "threadprefix" - Line: 4 - File: showthread.php(1168) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1168) : eval()'d code 4 errorHandler->error
/showthread.php 1168 eval
Warning [2] Undefined array key "threadprefix" - Line: 4 - File: showthread.php(1168) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1168) : eval()'d code 4 errorHandler->error
/showthread.php 1168 eval
Warning [2] Undefined array key "threadprefix" - Line: 4 - File: showthread.php(1168) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1168) : eval()'d code 4 errorHandler->error
/showthread.php 1168 eval
Warning [2] Undefined array key "threadprefix" - Line: 4 - File: showthread.php(1168) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1168) : eval()'d code 4 errorHandler->error
/showthread.php 1168 eval
Warning [2] Undefined array key "invisible" - Line: 1506 - File: showthread.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php 1506 errorHandler->error
Warning [2] Undefined variable $threadnotesbox - Line: 30 - File: showthread.php(1533) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1533) : eval()'d code 30 errorHandler->error
/showthread.php 1533 eval
Warning [2] Undefined variable $addremovesubscription - Line: 79 - File: showthread.php(1533) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1533) : eval()'d code 79 errorHandler->error
/showthread.php 1533 eval
Warning [2] Undefined variable $forumjump - Line: 86 - File: showthread.php(1533) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1533) : eval()'d code 86 errorHandler->error
/showthread.php 1533 eval




Thread Rating:
  • 0 Vote(s) - 0 Average
  • 1
  • 2
  • 3
  • 4
  • 5
*DREAM GIRL* by Deejah Abdul
#1
2⃣1⃣ saeed ne ya zauna kusa dani, now tell me wane suggestion ne zaki bawa abokina, miqewa nayi never mind kawai wanda zanbawa dinma he is not interested so what is the point of telling you, tasowa yayi shima, don't say dat if ur suggestion wil help my friend wit his problem ki fada kawai i'll be the one to convince him, kabarshi kawai sa'eed is ok, is not ok really i beg u in d name of God ki fadamun ko sai na duqa a qasa, dariya nayi no its ok komawa nayi na zauna shima ya biyoni, i'.m all ears rasa ta inda zansoma nayi. Nace do you know sa'eed yace no i don't, murmushi nayi nace nima halin da nikeciki daya ne da abokinka? yace kamar ya mumcy? Na nisa nace akwai cousin brothers dina da suke sona guda biyu , so nikuma da wanda nikeso anturashi course a england sai nan da 1 year zai dawo, so wa en nan cousins din nawa sune suka fara rigima akan ko wanne shi za'a baiwa ni, so shine mamana tace na fito da wanda nikeso kawai a raba gardama, amma da naje na sameshi shine yake gayamin inba mama haquri da zaran ya dawo daga england zai turo magabatansa ayi zancen aure, shine da nayiwa mama bayani tace batasan zancen ba dole ne na fiddo wani dan ita tagaji da maganganun da ake gaya mata a dangi, kamar ita ta hanani aure, ko dai nakawo wani ko na za6i daya daga cikinsu, ni kuma na tsane auren dangi beside ma ni da wanda nakeso banji zan iya haqura dashi ba, gashi mama tabani 1week na zo mata da zabina, ko ita tayimin na kammala zancena ina qwalla? nima dai deejah da nike gefe ina kallonsu mamaki ne ya turnuqeni naji yanda ameerah ta taqar qare tana zuba qarya??? kuma ga alama saeed qaryar ta shigeshi dan naga jikinshi yayi sanyi yakasa magana, dariya ce taso taci qarfina nayi sauri na rufe bakina dan kar su lura dani su kora ni. ? [11/25, 2:20 PM] Deejah Abdul??: Dream girl na deejah Abdul 2⃣2⃣ saeed ne yayi ajiyar zuciya yace, amma na tausaya miki mumcy na kema ashe kina cikin tension just like my friend, yanzu miye suggestion din, nace saeed abunda zanfada is strange or weired sef may b ma kaga wautata, but a tunanina daz d only solution to our problm, why not nida friend dinka muyi aure, saeed naga ya kalloni, alamun what are you saying, nace i mean muyi fake marriage kawai, muyi aure just 4 d sake of our parent and muyi avoiding auren dole, kafin wa 'yanda mukeso su dawo den kowa ya kama gabansa? matsowa nayi kusa ni deejah dan na tabbatar da abunda kunnuwana suka jiyomin Saeed ne ya quramin ido daga bisani ya nisa yace ameerah u are a small girl really, do you take marriage as a joke? Taya zaki iya zama da wani namijin a matsayin fake marriage? Nace sa'eed as long as mun aminche da junanmu zamuyi aure just 4 a year da zaran wanda nikeso ya dawo zai sauwaqemun na aure wanda nikeso? shima yaje ya aure wachche yakeso, seed yayi shiru na dan wani time sannan yace shikuma wanda kikeson kina tunanin zai aureki later on? Nace i'll tel him my plan kuma nasan shima zai aminche coz he can't afford to luz me too, saeed yace u are crazy ameerah ni ko deejah a raina nace no she think she is smart ta dauka aure game ne nd i wonder ya zatayi keeping auren idan khaleed din ya amince, saeed ne ya katsemin tunani ta hanyar cewa anyway zangayawa abokina naji meh zaice though nasan is hard ya yarda dan shi bai hada salma da kowace mace ba, nace he can keep his salma 4 d mean time now yayi tunanin matsalarsa, fake marriage din ya za6a ko auren husnah. Saeed yace clever girl toh zan gayamasa but how wil i get bak to you, kibani number ki, nace aini banda waya, yace so ya kenan nace i can wait 4u here den yace are u sure dat wil b okay nace yes sure, ya ce toh shikenan sai kin ganni nace adawo lfy ya tafi, niko na nemi wuri na zauna ina tinanin what will happened next. [11/25, 2:20 PM] Deejah Abdul??: Dream girl na deejah Abdul 2⃣3⃣ nikam deejah kasa jira nayi nabi bayan saeed da gudu, motarsa naga ya shiga atake na tsaida taxi da tashigo kan layin na fada nace malam bi bayan motar chan plz, tafiya mukayi amma ba mai nisa ba naga yayi parking gaban wani tamfatsetsen gida, mai kyaun gaske duk layin ba kamarsa, hon yayi aka wangame masa gate, na la6a6a nabi ta gefen motarsa na shige kar maigadi ya hangoni ya hanani shiga, wani daki naga ya nufa yayi nocking sannan ya tura qofar, khaleed ne kwance kansa na kallon ceiling, daki kam iya haduwa ya kai tamkar na diyan sarakuna, sai zuba qamshi yake, saeed ne yaje kusa dashi ya ta6ashi sannan ya dawo daga dogon tinanin da ya tafi, my man wai meyasa kakeda saurin fushi ne, abunda kayiwa ameerah sam bai dace ba, au toh idan fada kazo kayimin katashi ka tafi, saeed yayi murmushi khaleed kenan, ko daya magana dai nike baka, atleast u should have listen to her kaji meh zatace, khaleed yace kafi kowa sanin halina saeed banason shishshigi a rayuwata, who is she da zata yi suggestion in my life? Ko dan taga kai ka sake da ita ne, you should have told her ni dakai are 2 different people, what ever d case khaleed mutum daraja ne dashi, bakasan ranar da zata maka ba a rayuwa, yanzu dai tel me dan naga alamar aikoka tayi and you wont left here without convincing me dan nasan halinka, just tel me, what is her suggestion? Saeed ne ya kwashe duk maganar da mukayi ya gaya mai, zumbur ya miqe what are you saying? Ai kaji abunda na fada nd i also think daz d only solution you have left now, gayamin meh kace naje na gayamata she is still waiting there, cikin sauri khaleed ya fito dakin kamar zai tashi sama, nida nake la6e a bakin qofa sai jina nayi a qasa an wuntsilani, saeed ne ya fito shima da sauri yabi bayansa, yana fadin where are you going man? Bai saurare shi ba, ya shige motarsa ya tada saeed shima ya shiga tashi, tashi nayi nima na kakkabe jikina nafita da gudu na fada taxi da na shigo dan dama ban sallameshi ba nace yabi bayansu, inda mukabar ameerah naga mun nufa, aguje ya tsaida motarsa naga yayi cikin wurin da sauri, saeed na biye dashi yana kiransa, amma ina baya ko waiwayensa, nikuwa da gudu-guduna nike biyarsu dan kar ayi ba dani ba. [9/14, 12:56 PM] ‪+234 706 332 8523‬: [11/12, 8:26 PM] Deejah Abdul??: Dream girl na deejah Abdul 3⃣1⃣ wucewa nayi ba tareda na tanka masa ba, a raina ina fadan anya banyiwa kaina salalin tsiya ba kuwa? Tsaye nayi ina jiran naga wuce warsu amma naga shiru. A wajen khaleed kuwa cewa yake saeed mutafi mana, amma yayi tsaye yana kallonsa yaqi tafiyar, wai kai khaleed yaushe zaka rage wannan zafin ran? Haquri mu kazo bayarwa amma duk ka lalata al'amari, so can't u hear what d girl is saying? Saeed cikin fushi yace kai kuma ka manta abunda ka gaya mata jiya ne? Kasan wanne hali ta shiga ne? Ai ko nine ita wlh kai tsaye bazan amince dakai ba, yanzu ma wai dakace zakayi keeping promise whether wit her help or not meh ka shirya yine? Kamanta halin iyayenka ne? Meh zaka cewa umma ne da take zaman jiran ka kawo mata surukarta? Wata budurwar kake da ita zata taimaka maka? I don't think any girl wil accept diz madness of yours and help you, dat girl da kake fada is your only solution dan itama tana same situation like yours ne. Qarar wayar khaleed ce ta katse masu zance, khaleed yace mum ce saeed yace ai sai ka daga wayar, bayan ya sauke wayar ne saeed ya lura jikinsa yayi sanyi, yace ya akayi ne? Mum ce tace ita tagama shiri yanzu 'yarta kawai take jira tagani, saeed yace toh ai sai kayi niyyah ka kaimata duk wacce zaka kaimatan yanzu tinda kanada yanda zakayi, juya warsa yayi zai tafi, jawosa khaleed yayi don't do this to me man, saeed yace toh meh kakeso inmaka i don't have any solution 4u now u already spoiled everything, khaleed ne cikin muryar tausayi yace saeed karkayi fushi plz kai kadai ne ka fahimcine and banida wanda ya fika, tel me what to do now! Saeed yace hanya daya ta ragema itace ameerah ka sauke girman kai kabata haquri, ka lalla6ata ta amince, in lalla6ata fa kace? Ai naga nima taimakonta zanyi the benefit is not only 4 myself, saeed yace no kafita buqata dan ita she has d gut tayi accepting choice din mahaifiyarta, how about you do you have that gut to marry husnah? Khaleed yace no never den ka za6i meh yafiye maka zaka sauke girman kai ka lalla6ata ko kayi disappointing mum dinka ka auri husnah? The choice is now yours kasameni a mota idan ka yanke hukunci. [11/12, 9:03 PM] Deejah Abdul??: Dream girl na deejah Abdul 3⃣2⃣ ni kuwa gajiya nayi da jiran wucewarsu nace may be sun chanja way ne, nayi deciding na tari acha6a kawai nayi bus-stop, haka nayi kuwa tsayawar dan acha6a keda wuya mota ta tsaya a gabanmu, dubawar da zanyi naga su khaleed ne basarwa nayi na cigaba da ciniki da dan acha6an, khaleed ne yafitoh yazo gabana ya tsaya, ameerah plz m sorry sharrin zuciyane kawai but i really need your help, nace do you think your sorry can change everything? Idan sorry tana maganin koma what iz d need for police court and law? Juyawa nayi zan hau babur din, khaleed yace malam ka tafiyarka kawai ya bashi 500, nace malam ka tsaya ai ni na tareka ba shi ba, na haye dan acha6a nace mutafi, da sauri khaleed ya shiga gaban dan acha6an yace malam wallahi idan baka saukemin mata ba sai nayi qararka, dan acha6a ya rude malama dan Allah kiyi haquri ki sauka karki jamin jidali, kiyi haquri ku daidaita da mijinki. Mamaki ne ya turnuqeni tareda wani farinciki lokaci daya, saukowa nayi dole dan acha6a ya kama gabanshi. Juyowa nayi na 6ata fuska what do you want from me mr. Man? Can't you just let me be bayan duk cin mutuncin da kamin? Haquri nake baki plz i'm really sorry just forgive me ya riqe kunnuwansa, nace shikenan ya wuce but still don't espect anything from me na juya zan wuce, ji nayi an riqe qafata na juyo a razane meh zangani wai khaleed ne a duqe a qafata, plz just help me out ke kadai zaki taimakeni i don't want to loose salma coz she is my life and i already promised her dat she'll be my first and last dan Allah ki taimakeni, tiqisah! Lallai ba qaramin so wannan guy keyiwa salma ba take hawaye suka wankemin fuska, anya zan iya kuwa? How wil i get myself a place in his heart? Amma kuma bazan iya ganin dream man dina a haka na qyaleshi ba, i will sacrifice my own happiness for his, ? isowar saeed a wurin ya katsemin tinani princess plz forgive my friend tinda nake dashi ban ta6a ganin ya duqawa wata mace ba beside his mum sai ke, kinsan kuwa ba qaramin so yake yiwa budurwarsa ba, so ki taimaka mana plz nace shikenan saeed na amince 4 your sake, dariya yayi thanks alot princess, sai lokacin khaleed ya miqe yace thanks alot ameerah nayi murmushin da iya fatar bakina ya tsaya nace you are most welcome, a zuciyata kuwa ina fadan na saka kaina a tarkon wahala, my DREMS will get fulfil amma kuma zuciyarsa tana wani wurin, har na tuna wani littafi wai GANGAR JIKINSA NA AURA, amma gwanda ita danni ko gangar jikin bazan samu ba, zandai auri suna i pity myself amma kuma bazan iya barin dream man dina a wani yanayin ba. [11/13, 4:03 PM] Deejah Abdul??: Dream girl na deejah Abdul 3⃣3⃣ zantafi nace da su, saeed yace cikin tsokana ai kinzama responsibily namu yanzu, dan kinzama matarmu, dariya nayi kaidai baka rabo da tsokana, toh ina zuwa haka kiketa faman sauri ba'a ma so a sauraremu nace school zani, inaso na duba results dinane monday zamu fara registration, wanne school kenan gimbiya nace UDUS yace wow ashe ke big girl ce, level and course nace na siyarwa ne, mukayi dariya nace kuna tsaidani fa let me go, ko da wani abun ne? Khaleed ne ya riqa yiwa saeed inkiya da yayimun bayani, yayi kamar baisan meh yake nufi ba ya basar, muje na tayaki duba results din nace godiya nake amma ka barshi kawai, yace ko kina tsoron nazo na gano miki fatima 9 (f9) nace haba malam ae na wuce nan saidai ko Aminu guda ( A1) dariya mukasa duka yace toh idan ba tsoro ba muje din nace yayi mutafi. Zagawa sukayi suka shiga mota ni kuma na shiga baya, tafe muke muna fira da dariya da saeed a mota, amma gogan naka uffan baice mana ba har muka kai school, department dinmu na nuna masu suka saukeni, fitowa nayi na haura sama saeed ne shima ya fito zai biyoni, amma khaleed ne ya jawoshi, wai kai inata nuna maka ka gayamata request din mama amma ka wani basar dani sai zuba kake, saeed yace kai kuma meh ya same bakinka da ya kasa magana, saini suda ko? Yace haba my man kasan ni ba haquri ne dani ba and i'm not good at convincing people, yanzu zan iya lalata komai nd u are going to blame me 4 it. Saeed ne yace ya isa, u are not gud at convincing people but u are good at convincing me right? Don't worry i'll talk to her, sama ya haura ya sameni amma saboda maza sunyi yawa a gun na kasa duba result din, saeed ne yace tel me ur full name and admission number na duba miki, khadijah Abdul-rahman my number is 033 biology department, kutsawa yayi yana dubamin, course 4 ne dama suka rage kuma duk an liqa, snapping yayi daidai number ta duk inda ya duban da wayarsa sannan ya fito. [9/14, 12:56 PM] ‪+234 706 332 8523‬: [11/25, 2:20 PM] Deejah Abdul??: Dream girl na deejah Abdul 2⃣4⃣ameerah ce zaune kanta ta dora a bayan kujera, idonta a rufe tana tunanin da ita kadai tasan miye, tsawar da khaleed ya daka mata ke! Shine ya razanata ta miqe tsaye, ashe nan da nike ganinki sumui-sumui kamar ta Allah dama ke munafukace? Take idona suka ciko da hawaye, ni zaki yaudara yaci gaba, and where d hell do you get the idea of ni zan iya auren mace irinki Kalle kanki sama da qasa kiga, kaina na duba sama da qasan kuwa, nidai ba fara bace tas amma kuma nafi chocolate color haske, bakuma za'a sakani a layin mata masu tsananin kyau ba, amma kuma na wuce a sakani a sahun munana, inada kyauna dai-dai misali, fuskata dauke take da dara-daran ido masu haske wa enda akafi kira da golden eyes, ga hancina shima pointed daidai misali, sai beutiful lips dina wa 'yanda suka qarawa fararen haqorana kyau , haqorana suna dauke da wushirya amma ta gefe, wanda duk sanda nayi dariya suke qara qawata fuskata, jikina kuwa daidai misali, baza' a sakani layin sirara ba amma kuma baza'ace inada jiki ba, Allah yayimin qira daidai misali shiyasa ma a koda yaushe nake cikin hijabina, dan akwai ranarda saudah ta matsamin na saka gyale mufita, duk inda mukaje sai anbimu da kallo, marasa haqurin ma sai sunyi magana kai Allah yayi qira anan wurin, mu basar dasu, tun daga ranar bana iya fita saida hijabina. Tsawar da khaleed ya dakawa saeed ita tadawo dani duniyar tunanin da na tafi, saeed kabarni na daidaita ta, ashe saeed tsakaninmu ya shiga, daga yau karki kuskura ki ko qara zuwa kusa da inda nake inba haka ba sai na yagamiki, cikin sauri nabi hanyar barin wurin saeed ne yake biyata yana kirana, amma ina ko jinsa banayi nidai burina inganni a dakina kawai, ina kai baki qofar gida zanshiga saeed ne ya tare gabana, dan girman Allah ki tsaya ki saurareni, sai a sannan nasan still yana bina a baya, cikin kuka nace saeed just let me be plz duk abunda ya faru ni najawa kaina, look at me look at my house, m nothing taya zanyi tinanin a guy like khaleed zai iya zama dani koda da wasa ne, shigewa nayi gida da gudu nabarshi nan a tsaye... [11/25, 2:20 PM] Deejah Abdul??: Dream girl na deejah Abdul 2⃣5⃣da gudu na wuce dakina inajin suhaila na fadin sister ga yaya musty wai kizo ku gaisa inji mama, fadawa nayi dakina na fada kan katifa na, sai wani sabon kuka da yazomin.... A haka mama tazo ta sameni, waike wane sabon hauka ne ya sameki zaki riqa shigowa mutane gida da gudu ba sallamah, sannan bakiji ana fadamiki ga mustafa nan yazo kifito ku gaisa ba? Banjuyo da kaina ba dan kar mama ta lura da yanayin da nike ciki, nace mama kice masa yayi haquri kawai, banajin dadine toh meh yake damunki? Mama kainane yake ciwo sosai, shigowa mama tayi ta ta6a kan sai jikina taji ya dau zafi zau, tace ashe ma harda zazza6i ke duk hayaniyar jama'ar ne har kinfara zazza6i tun kan bikin yazo? Mama ta dauka daga gidansu saudah nake shiyasani zazza6i, batasan abun nawa na daban bane, fita tayi tagayawa mustafa yau banajin dadi ciwon kai da zazza6i, saidai ya sake dawowar ma gaisa, miqewa yayi ya fita sai gashi ya dawo da magunguna harda kayan fruits da juices, ya kawowa mama gashi a bata, riqe baki mama tayi wai kaidai mustafa ko da wata a qasa ne, naga dawainiyar da kake da ameerah ta yi yawa, ko da abunda kuke 6oyemin ne? Take mustafa ya tuna da gargadin da na masa na kar ya sake ya gayawa mama sona yake, ya basar yace a'ah mama bakomai wlh, ba qanwata bace mama ta girgiza kai dai tace idan tayi tsami maji, sai ka dauka ka kaimata da kanka. Dauko kayan mustafa yayi yazo daki ya sameni, sweet sis ya jikin naki tashi kisha magani, banyi masa gaddama ba na tashi zaune ina riqe da kaina da ke barazanar fashewa, ya bude magani ya bani tareda tsiyayomin juice a cup, na dauka nasha nace thanks 4 your care yaya musty nagode sosai, kuma ina baka haquri akan abunda ya faru ranar kawai raina ne a 6ace shiyasa. Murmushi yaya musty yayi wanda ya qara fito da kyaunsa, bakomai sweet sis ni dama ba riqeki da komai ba, i know bazaki gayamin magana ba, ba dalili, murmushi nima nayi nace thanks 4 understanding yaya musty, miqewa yayi bari intafi kar na dameki da surutu, get well soon Allah ya baki lfy nace amin shiko ya fice abunshi. [9/14, 12:56 PM] ‪+234 706 332 8523‬: [11/14, 11:44 AM] Deejah Abdul??: Dream girl na deejah Abdul 3⃣4⃣ saeed ne ya tur6une fuska ai dama na gayamiki f9 kawai zamuzo mugani, zare ido nayi, nayi kamar zanyi kuka tel me u are joking plz, miqomin wayar yayi gashi ki duba da kanki, duk jikina yayi sanyi ganin saeed still bai sake fuskarsa ba, a sanyaye na duba results din meh zangani A guda 3 da C guda, juyawa nayi da qarfi na kalli saeed, dariya ya kwashe da ita har yana buga qafa, yace din't u trust yourself ne? Dan wani yace miki kinyi failing zaki yarda, baki yarda da kanki bane? Murmushi nayi nace na yarda dakaina mana, amma kuma kasan skul life akwai mugayen lecturers wanda basa son suga students sunci gaba, kuma ana samun kuskure ayiwa mutum exchanging grades nd ko kayi complain ba lalle ne a gyara ba, yace hakane kuma, mutafi ko da abunda zakiyi ne, nace a'ah gida zani direct coz m feeling weak coz da zazza6i na kwana jiya, yace eyyah princess its my friend huh? Nace not at all abun zuwa yayi dai. Saeed yace toh shikenan amma ba gida zamu ba, da inda zamu kaiki akwai wadda ke son ganinki, zare ido nayi nace, nikuma saeed wa keson ganina? Yayi dariya wadda ke burin ta zama mahaifiya gareki, nayi dariya nace banfahimta ba, yace mum din khaleed ce tace akawo mata ke, tanaso taga 'yarta qirji na dafe ni gaskia ba zani ba, saeed ne ya ce why ameerah? Don't u worry maman khaleed is a very gentle and wonderful woman zakiji dadin zama da ita, nace ni ba wannan ba ma saeed naga ai baj dace mu sako iyayenmu a wannan qaryar da muka shirya ba. Saeed yasa dariya saida yayi mai isarsa sannan yace, ai baki gayamin cewa secret marriage zakuyi ba, ko kinta6a ganin inda akayi aure ba tareda sa hannun iyaye ba, shin ma ba don iyayen zakuyi auren ba? Da badan sun matsa muku ba ai da kunjira masoyan naku amma bakuda choice ne right? Sai yanzu na qara gano qaryar da na tafka alhali ni banida wani masoyi da ya wuce khaleed, yace ya kinyi shiru princess? Ajiyar zuciya nayi sannan nace u ar right saeed, ni duk banma yi tunanin hakan ba yanzu nima sai na gayawa mama kenan? Dariya yayi yace dama dan fari dai duk yadda akayi sai ya ta6a wauta, ai ko kiyi gaggawar sanar mata ma dan auren ba wani daukar time za'ayi ba, qwalalo ido nayi, yace yes u heard me sai kifara shiri amarya to be, yanzu dai mutafi. [11/14, 12:19 PM] Deejah Abdul??: Dream girl na deejah Abdul 3⃣5⃣ saukowa mukayi qasa khaleed muka tarar jingine da mota yana latsa wayarsa, hangomu da yayi yasa ya shige mota, muma zuwa mukayi muka shiga motar saeed ya fara driving, khaleed ne yace my man kayi mata zancen, cikin tsokana saeed yace kaida matarka kuma sai nayimaka magana da ita? Khaleed yasha mur i don't like d sound of dat, kai kasan banida wata mata da tawuce salma dis iz jst a formality, take naji wani abu ya tokaremun zuciya kuka nakesonyi amma ba hali dan banso su fahimci yanayin da nike ciki, saeed naji yace maida wuqar angon salma nima tsokanace kawai, don't worry mungama magana already yanzu wurin mummy zamu wuce direct yace a hakan? Saeed yace bangane a hakan ba, what do u mean, i mean to say dressing like that ya nunani da yatsa, cikin fushi nace what is wrong with my dressing? Ko gidan masu kudi ba'a shiga da abayane? Haushi ne ya ida turnuqeni, dama mai neman kuka ne aka jefeshi da kashin awaki, take hawayen da nike 6oyewa suka zubomin, na dubi kayana jallabiyace baqa a jikina da farin hijab, itama kuma sabuwa ce yau nafara sakata, wata maqocoyarmu ce da tadawo daga makka ta aikoma mama ita a matsayin tsaraba, mama taga bata iya sakata, ta barmin riggar ta kamamin jiki ne shiyasa bazan iya rolling mayafinta ba nafito, shiyasa nasaka hijabina fari shima fa ba wani qato ne irin wanda na saba sakawa ba, iyakacinsa guiwa amma dan tsabar wulaqanci zai kushemin dressing, muryar saeed ta dawo dani daga tunanin da nike, cewa yake don't mind my friend princess u look good, cewa nayi ae ba dole fa ni ku saukeni gida kawai tinda shigata bata shiga gidan masu kudi bace, saeed yace common amaryarmu karkiyi fushi kiyi haquri kije dan mommy dan ta shirya ganinki karkiyi disappointing dinta, beside ma ni ba inda zanbarki kije, bance masa komai ma danni na riga na qule. [9/14, 12:56 PM] ‪+234 706 332 8523‬: [11/14, 1:14 PM] Deejah Abdul??: Dream girl na deejah Abdul 3⃣6⃣ khaleed ne yace saeed ya tsaya daidai wani qaramin super market na yaro gobirawa dake gawon nama, sannan ya fita dawowa yayi ya ja saeed kazo ka rakani plz, baimasa gardama ba ya bishi, bayan sunfita khaleed ke cewa saeed plz try nd convince her to change her dressing, saeed cikin fushi yake cemasa kai wai bazaka iya rayuwa ba sai kayi wulaqanci ne? What is wrong wit her dressing? Ko dan batayi shigar tsiraici ba? Khaleed yace don't missunderstand me man, kafi kowa sanin bana sha'awar ganin mace mai shigar tsiraici daz one of d reason da na qara hating husnah, atleast she can wear something classic and expensive dat will bring her beuty out, banason mum ko dad sufara zargin wani abu coz they knows she can't be my type of woman, atleast 4 d time been if not bcoz of dat meh zai dameni da abunda ta saka a jikinta? Saeed yace shikenan i wil try and convince her but idan naga ranta ya 6aci ko bata yarda ba i will not force her dole ka haqura muje a hakan, yace its ok just try 4me plz ya shige super market din shi kuma saeed ya dawo mota. Saeed ya kira sunana nace na'am zo ki rakani plaza gatacen ya nunamin ita da hannu, murmushi nayi nace saeed karka maidani wata qaramar yarinya mana, i'm not gonna change my cloths dis is who i'm, i'm not gonna change dat, yace yes i know nd m not trying to change you kawai dai bamason iyayen khaleed suyi zargin wani abune, coz sunsan dansu duk abunda yakeso must be classic and expensive, so i don't want your plan to fail tun ba'aje ko ina ba, daz y nima na yarda da hakan bawai munason mu nunamiki ke talaka bace ko baki isa ba, but idan hakan baiyi miki ba we can still go like dis i'm not going to force you, ajiyar zuciya na sauke nace ai abonkin naka ne komai nasa sigar wulaqanci da tun farko haka yayimin bayani, saeed yace don't mind my friend he is not good at convincing people kuma indai baisaba dakai ba magana wahala take masa, nidin ma dan mun taso tare ne nasan halinsa in and out. Khaleed ne ya dawo dauke da ledodi a hannunsa ya bude bayan motar inda nike zaune ya ajiye, ya koma gaba ya zauna, saeed yaja motar kai tsaye wani mole ya tsaya dake kan titi yace your highness mutafi ko, dariya nayi nace kaidai baka rabo da tsokana, nafito nabi bayanshi wani shago naga yanufa bakomai a ciki sai abayoyi da ready made dogayen riguna naji da fadi, yace oya sai ki za6i abunda ya miki, zagayawa nafara yi duk kayan da na kalla sai inga summin kyau kamar duk na kwashe shagon nayi gaba, wata riga na hango red anyi mata aiki da black zare tasha kyau sosai dagani zatayi tsada, nasa hannu na dauka saeed yace good choice nace amma dagani zatayi kudi bari na chanja, dauko rigar yayi yace never mind ur hubby is a rich man, oya za6i wasu kuma, nace halan riga nawa ake sakawa idan za'a shiga gidan masu kudi? Dariya saeed yayi Allah ameerah baki rabo da abun dariya choose some sai nagaya miki yanda zakiyi dasu later, wata pink abaya na za6o kafin na gama saeed ya dauko wasu har 3 ya qara aka masa bill muka fitoh, shagon mayafai da shoes nd bags muka shiga, suma saida muka za6o kala 5 da suka dace da kayan da muka za6o sannan muka koma mota, saeed yace boss ga bill fa kaje ka biya danni banfito da kudi ba, atm card naga ya miqa masa shikuma yakoma ciki, inata mamaki meh zaiyi da atm card tinda nidai banga bank a ciki ba, bangama mamaki ba naga ya dawo ya miqa masa atm card dinsa gashi ancire yalla6ai, yace ai ni har naga alert kan ka dawo, nidai inata mamaki a raina nace harkar masu kudi sai su. [11/14, 1:48 PM] Deejah Abdul??: Dream girl na deejah Abdul 3⃣7⃣ hanya naga saeed ya kama bamu tsaya ko'ina ba sai zuru road, daidai dan wani madaidacin gida mai kyau da baqin gate, fita yayi yace your highness gidana na kawoki dan ki shirya, amma don't you worry ni ba gobro bane kamar wane da beutiful wife dina tana aciki tana jirana, dariya nayi nafito muka bishi a baya, sallamah yayi da gudu naga wata black beuty mace ta fito tayi hugging saeed, welcome bak my angel, tamasa kiss gyaran murya khaleed yayi bafa ku kadai bane da mutane a wurin, dariya sukayi saeed yace damar abun ba haram mukayi ba, zuwa tayi ina raku6e a gefe duk kunya ta isheni, ta ja hannuna baquwa sannu da zuwa kishigo mana kintsaya a qofa, saeed yace help her get ready plz munason tafito kamar sarauniyar kyau, dariya tayi your wish is my command my darling, ta kar6i kayan da ke hannunsa, nidai rayuwarsu ta birgeni jana tayi mukaje daki tafara duba kayan, red rigar da nafara zabowa tafito min dashi, tafito min da make up kit dinta da turaruka ta ajemin ki shirya kafin nazo, toilet dinta na shiga tsaf dashi sai faman qamshi yake na watsa ruwa nafito na goge jikina, wani maine na shafa meh dadin qamshi nafesa turaruka nasaka rigar fuskata powder kawai na shafa na shafa wet lips na dauko wani mayafi red and black shima na dora akan kaina kawai, fareedah ce ta shigo matar saeed badai har kin gama ba nacemata na gama, dubina tayi batace komai ba tajani mukaje gaban mirror, zaunar dani tayi, ta dauko makeup kit tafaramin shafe-shafe a fuska, goga wannan saka wanchan da yake ni ba ma'abuciya kwalliya bace ni wasu abubuwan banma sansu ba, tagama ta dauramun dankwali, tayimin rolling gyalen tasa pins ta liqe, ta qara fesheni da tirare ta daukomin black shoes dinda muka siyo da purse dinsa tabani na riqe, na dade ina kallon kaina a madubi gani nake kamar bani bace dama haka nikeda kyau. Saeed ne yashigo baby kuyi sauri fa har mum ta sake kira mungayamata muna hanya, tsaye yayi ya saki baki yana kallona, baby amma chanjata kikayi ko duka takaimasa dama qawata mai kyau ce kuma rufe idonka ingayamaka ta turashi waje ta rufe qofa, yana dariya ya fice baby kishi ko? Toh ai kinfita kyau nidai kufito haka, hannuna taja muje ni kuma sai wani noqewa nakeyi dan kunyar fita a hakan nike. [9/14, 12:58 PM] ‪+234 706 332 8523‬: [11/15, 10:47 AM] Deejah Abdul??: Dream girl na deejah Abdul 3⃣8⃣ jawo hannuna fareedah tayi mukayo parlour, karaf idona sai a cikin na khaleed na sadda kaina qasa ina wasa da en yatsuna, shikuwa ya dan dade yana kallona a ransa yace ashe dama yarinyar na kyakkyawa ce ashe rashin gyara ne kesa ba'a saurin dago kyaunta, anyway why do i even care? A fili kuwa yace mutafi idan kungama na gaji da jira, saeed ne yace malam baka biya kudin makeup ba zaka tafi bayan angyara maka amaryarka, shiru yayi yaqi tankamasa, malam don't pretend nasan ka yaba dan kafi 10 minutes kana kallonta ba ko qyaftawa, khaleed ne yace just stop it man karka jamun raini gun yarinya, ya fice warsa a waje, a raina nace lallai ashe kallon yarinya yakemin, zannuna masa ni ba yarinya bace kuwa, saeed ne yace lets go princess baby sai mundawo, ko da muka fita gogan har ya kame a mota shiga kawai mukayi ya figi mota da gudu, hanyar sama road naga ya dosa, daidai wani katafaren gida naga yayi hon, take aka wangame mana gate mai kamar gari guda, shiga ciki yayi, yayi parking. Wata kyakkyawar budurwa ce mai kama da khaleed ta doso wurinmu da gudunta, hugging dina tayi welcome our pretty sister inlaw, murmushi na sakarmata taja hannuna, sai wani katafaren parlour, yawu na hadiye nace a raina wannan gida shi akecewa aljannar duniya, no wonder khaleed yake jijji da kanshi haka, amma dai yau ya taimakamin da nazo da jallabiyata ko er aikin gidan sai tafini kalluwa?. Wata matace tafito daga sama tazo wurinmu tayi hugging dina tace welcome my daughter, mamaki nayi dan bazaka ce itace ta haifi su khaleed ba, coz jindadi ya 6oye tsufanta duqawa naje nayi na gaida ita ta dagoni, no my daughter don't bother consider me your mum and also your best friend, jana tayi muka zauna a kujera common my daughter now tell me all about yourself karki 6oyewa mummynki komai. Khaleed ne yace mummy we ar in hurry daga skul muka fito so zamu maida ita gida kar famlynta su damu, mom ce tace no way yanzu da zuwanta ko hutawa batayi ba zaka wani ce zaku tafi? Yau ina tare da 'yata har dare or ar u jelous son? Khaleed yayi dariya jelous of u mum no way, a raina nace wannan ashe yana dariya he' s looking so cute, a fili nace don't worry about me i know mama will understand, cewa yayi well if u say so, mum tace daz my girl son na kasaka fa she choose me over you, mukayi dariya mu duka. [11/15, 11:29 AM] Deejah Abdul??: Dream girl na deejah Abdul 3⃣9⃣ khaleed ne yaja saeed yace lets go man i don't want to watch dis drama further, dariya yayi ar u jelous man? Khaleed yace no way man but i can't deny ashe rashin gyara ne kesa ba'a saurin dago kyaunta, anyway why do i even care? A fili kuwa yace mutafi idan kungama na gaji da jira, saeed ne yace malam baka biya kudin makeup ba zaka tafi bayan angyara maka amaryarka, shiru yayi yaqi tankamasa, malam don't pretend nasan ka yaba dan kafi 10 minutes kana kallonta ba ko qyaftawa, khaleed ne yace just stop it man karka jamun raini gun yarinya, ya fice warsa a waje, a raina nace lallai ashe kallon yarinya yakemin, zannuna masa ni ba yarinya bace kuwa, saeed ne yace lets go princess baby sai mundawo, ko da muka fita gogan har ya kame a mota shiga kawai mukayi ya figi mota da gudu, hanyar sama road naga ya dosa, daidai wani katafaren gida naga yayi hon, take aka wangame mana gate mai kamar gari guda, shiga ciki yayi, yayi parking. Wata kyakkyawar budurwa ce mai kama da khaleed ta doso wurinmu da gudunta, hugging dina tayi welcome our pretty sister inlaw, murmushi na sakarmata taja hannuna, sai wani katafaren parlour, yawu na hadiye nace a raina wannan gida shi akecewa aljannar duniya, no wonder khaleed yake jijji da kanshi haka, amma dai yau ya taimakamin da nazo da jallabiyata ko er aikin gidan sai tafini kalluwa?. Wata matace tafito daga sama tazo wurinmu tayi hugging dina tace welcome my daughter, mamaki nayi dan bazaka ce itace ta haifi su khaleed ba, coz jindadi ya 6oye tsufanta duqawa naje nayi na gaida ita ta dagoni, no my daughter don't bother consider me your mum and also your best friend, jana tayi muka zauna a kujera common my daughter now tell me all about yourself karki 6oyewa mummynki komai. Khaleed ne yace mummy we ar in hurry daga skul muka fito so zamu maida ita gida kar famlynta su damu, mom ce tace no way yanzu da zuwanta ko hutawa batayi ba zaka wani ce zaku tafi? Yau ina tare da 'yata har dare or ar u jelous son? Khaleed yayi dariya jelous of u mum no way, a raina nace wannan ashe yana dariya he' s looking so cute, a fili nace don't worry about me i know mama will understand, cewa yayi well if u say so, mum tace daz my girl son na kasaka fa she choose me over you, mukayi dariya mu duka. [11/15, 11:29 AM] Deejah Abdul??: Dream girl na deejah Abdul 3⃣9⃣ khaleed ne yaja saeed yace lets go man i don't want to watch dis drama further, dariya yayi ar u jelous man? Khaleed yace no way man but i can't deny it i wish dat its salma dat mum gets along wit dis well not ameerah, coz nasan halin mum ranar da game dinmu zai qare it wil b difficult to convince her, daz y banaso su shaqu sosai, saeed yace u are right saidai ya zakayi tinda baka isa ka hana mum abunda taso ba. Mum tace my dear call your mum and tel her kina wurin mum inlawn ki kar tashiga damuwa, nace mum i don't have a phone and mama ma batada, nobody at home has one, mum tace oh how comes but don't worry about it, yanzu tel me about yourself and your famly, nace mu 5 ne a wurin mama, ni aliyu, suhaila, fatima and umar but muna kiransa khairi, mum tace what about your dad? Nace my dad is late ya rasu, ce mun tayi sorry dear tayi hugging dina, nd how about skul nace mum ina udus ne yanzu zanje 200level and m studying biology, mum tace very good swearie u and kausar are studying same thing saidai ita 300lvl zataje yanzu may b daz y bakusan juna ba. Kausar ce tazo yau mum ta samu new daughter tadaina yayinmu, but atlest mum let her freshen up a bit taci abinci, u have your whole life ahead of u to discuss, mum tace u ar right daughter ameerah kuje dakin kausar and freshen up i will bring something 4u to eat, nace toh mukaje dakin kausar. Bayan munyi sallah ne mum tasa aka kawo mana abinci muka zauna tare mu 3 mukaci, siyama ce tashigo dakin da gudunta mum i'm home ta shigo ta fado kan jikin mum, ta nunani da yatsa who is dis mum? Mum tace dis iz ur sister inlaw ameerah, she is going to be ur big brothers wife, tasowa tayi ta fadomin wow our sister inlaw is preety, zaki koyamin irin kwalliyanki, a raina nace danqari yarinya kinkawo kuka gidan mutuwa amma nima zan koya, ko dan bother dinki coz i notice how he looked at me dazun, a fili kuwa nace ofcourse sweatheart i wil teach u, sai cewa tayi sister inlaw where is my chocolates mum said u'll bring lots of chocolates to me like sister husnah did, gabanane ya fadi nace na banu, ina zanfito da chocolates yanzu? Sallamar khaleed ce ta dawo dani daga tinanina. [11/15, 1:39 PM] Deejah Abdul??: Dream girl na deejah Abdul 4⃣0⃣ khaleed ya shigo ya ajiyemun ledoji a gabana, ga ledojinki da kika bari a mota, kallonsa nake irin kamarya bangane ba, ko da na duba naga ledojinsa ne da ya fito dasu daga yaro gobirawa dazun, kan inyi magana siyama ta dira ta fara bude ledojin, leda ta farko chocolates ne kawai kala-kala da biscuites, siyama tafara jumping 4 joy ta sheqo da gudu ta rungumeni sister inlawa thanks alot i love u, tamin peck a kumatu, kausar ce tace sister inlaw is not fair fa, ni ina nawa chocolates din? Siyama ta mata gwalo tace bari induba sauran ledojin, leda ta biyu ta buda taga kayan makeups ne da turaruka, ta miqawa kausar sister dis is 4u tana dubawa tafara murna tayi hugging dina wow sister inlaw dis are all my stuffs thank u, nidai yage haqora kawai nike dan nasan banda ko ficika a ciki, 3rd ledan kuma turaruka ne manya-manya designers da gani zasuyi kudi, siyama ta miqawa mom, mummy dis is 4u and dad, mummy ta duba tace wow daughter ya akayi kikasan kowa abunda ya ke so? Nace mom khaleed ne ya gayamin, mum tace you shoudn't have bother yourself but anyway mungode, amma mutum daya kika manta dashi daz salim, khaleed ne yayi sauri yace mum ni nace mata basai ta siyamasa komai ba dan yana karatu a egypt bayanan, dariya mum taya ai da baka hana ba idan yadawo he'll be happy to see her gift, nace mum don't worry next time i won't listen to khaleed, mum tayi dariya no its ok, it good to start listening to your husband ae, kallonsa nayi naga yayi kicin-kicin da rai, murmushi nayi a raina nace, now i know u ar not all dat bad, u love ur famly and kasan abunda suke so, so u know how to make dem happy, nima zantayaka son su jst hoping dat you'll love me some day. Mummy ta katsemin tunani my daughter zo ki raka kausar wani wuri zan aike ku nace toh mummy na miqe, khaleed ne ya juya zai fita mum tace son kazo kai zaka kaisu ae, ransa baiso ba amma baya iya yiwa mahaifoyarsa gardama, cewa yayi mum toh su fito su sameni a waje. [9/14, 12:59 PM] ‪+234 706 332 8523‬: [11/17, 5:53 AM] Deejah Abdul??: Dream girl na deejah Abdul 4⃣1⃣ ko da muka fito khaleed na a mota, baya na bude da niyar inshiga kausar ta riqemin hannu, gaba ta bude ta turani dis iz ur perfect place ta rufe qofa, now u look like a couple nd also u look cute together, khaleed ne ya daka mata tsawa ke suda ki shigo mota mu wuce kintsaya kina wani sanabe shiga tayi a baya
Reply


Possibly Related Threads...
Thread Author Replies Views Last Post
  *DREAM GIRL* by Deejah Abdul Gimbiya 0 7,717 11-14-2018, 09:37 AM
Last Post: Gimbiya
  *DREAM GIRL* by Deejah Abdul Gimbiya 0 2,342 11-14-2018, 09:28 AM
Last Post: Gimbiya
  *DREAM GIRL* by Deejah Abdul Gimbiya 0 2,376 11-14-2018, 09:12 AM
Last Post: Gimbiya
  *DREAM GIRL* by Deejah Abdul Gimbiya 0 2,340 11-13-2018, 09:41 AM
Last Post: Gimbiya
  *DREAM GIRL* by Deejah Abdul Gimbiya 0 4,651 11-13-2018, 09:24 AM
Last Post: Gimbiya



Users browsing this thread: 1 Guest(s)