The following warnings occurred:
Warning [2] Undefined array key "avatartype" - Line: 783 - File: global.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/global.php 783 errorHandler->error
/showthread.php 26 require_once
Warning [2] Undefined array key "avatartype" - Line: 783 - File: global.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/global.php 783 errorHandler->error
/showthread.php 26 require_once
Warning [2] Undefined variable $awaitingusers - Line: 34 - File: global.php(844) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/global.php(844) : eval()'d code 34 errorHandler->error
/global.php 844 eval
/showthread.php 26 require_once
Warning [2] Undefined array key "mybb" - Line: 1952 - File: inc/functions.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/inc/functions.php 1952 errorHandler->error
/inc/functions_indicators.php 41 my_set_array_cookie
/showthread.php 629 mark_thread_read
Warning [2] Undefined property: MyLanguage::$ratings_update_error - Line: 5 - File: showthread.php(732) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(732) : eval()'d code 5 errorHandler->error
/showthread.php 732 eval
Warning [2] Undefined array key "additionalgroups" - Line: 7162 - File: inc/functions.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/inc/functions.php 7162 errorHandler->error
/inc/functions_user.php 844 is_member
/inc/functions_post.php 406 purgespammer_show
/showthread.php 1070 build_postbit
Warning [2] Undefined array key "profilefield" - Line: 6 - File: inc/functions_post.php(474) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/inc/functions_post.php(474) : eval()'d code 6 errorHandler->error
/inc/functions_post.php 474 eval
/showthread.php 1070 build_postbit
Warning [2] Undefined array key "showimages" - Line: 741 - File: inc/functions_post.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/inc/functions_post.php 741 errorHandler->error
/showthread.php 1070 build_postbit
Warning [2] Undefined array key "showvideos" - Line: 746 - File: inc/functions_post.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/inc/functions_post.php 746 errorHandler->error
/showthread.php 1070 build_postbit
Warning [2] Undefined array key "threadprefix" - Line: 4 - File: showthread.php(1168) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1168) : eval()'d code 4 errorHandler->error
/showthread.php 1168 eval
Warning [2] Undefined array key "threadprefix" - Line: 4 - File: showthread.php(1168) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1168) : eval()'d code 4 errorHandler->error
/showthread.php 1168 eval
Warning [2] Undefined array key "threadprefix" - Line: 4 - File: showthread.php(1168) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1168) : eval()'d code 4 errorHandler->error
/showthread.php 1168 eval
Warning [2] Undefined array key "threadprefix" - Line: 4 - File: showthread.php(1168) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1168) : eval()'d code 4 errorHandler->error
/showthread.php 1168 eval
Warning [2] Undefined array key "threadprefix" - Line: 4 - File: showthread.php(1168) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1168) : eval()'d code 4 errorHandler->error
/showthread.php 1168 eval
Warning [2] Undefined array key "threadprefix" - Line: 4 - File: showthread.php(1168) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1168) : eval()'d code 4 errorHandler->error
/showthread.php 1168 eval
Warning [2] Undefined array key "threadprefix" - Line: 4 - File: showthread.php(1168) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1168) : eval()'d code 4 errorHandler->error
/showthread.php 1168 eval
Warning [2] Undefined array key "invisible" - Line: 1506 - File: showthread.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php 1506 errorHandler->error
Warning [2] Undefined variable $threadnotesbox - Line: 30 - File: showthread.php(1533) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1533) : eval()'d code 30 errorHandler->error
/showthread.php 1533 eval
Warning [2] Undefined variable $addremovesubscription - Line: 79 - File: showthread.php(1533) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1533) : eval()'d code 79 errorHandler->error
/showthread.php 1533 eval
Warning [2] Undefined variable $forumjump - Line: 86 - File: showthread.php(1533) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1533) : eval()'d code 86 errorHandler->error
/showthread.php 1533 eval




Thread Rating:
  • 0 Vote(s) - 0 Average
  • 1
  • 2
  • 3
  • 4
  • 5
*DAN FASHI* by ANFA
#1
*DAN* *FASHII!!*

*BY* *:* *ANFA*

*PAGE* *41* */* *42*

Dedicated to ummu affan wannan shafin nakine kiyi yadda kikeso dashi nabakishi kyauta kawata i love you so very much dear ???


"dawa zakayi magana?"badai daniba danbanida time d'inka. 

"pls karki kashe wayan kisaurareni mana kinsan irin abo..


aikafin yakarasa tuni takashe wayanta shiko master kamar yayi kuka barci gagararshi yayi cikin darennan dan yamatsu washe gari tayi yaje school din ko zai ganta... 


Dasafe master yashirya yanufi school din su humaira tunda ya isa yake dubata baigantaba zaishiga mota kenan yahango basira zatawuce gida yak'arasa gunta tare dacewa...! 


"barka dai k'awarmu tajiyo dasauri saitayi murmushi yauwa barkadai mijinmu "


"pls adress d'in k'awarki zaki bani 'ok badamuwa tafad'a mishi yamata sallama yawuce aiko direct gidansu humaira yanufa. 

Yana isa yakirata dawani number "ta d'aga. 

"hello pls kifito ina k'ofar gidanku ' aiko bayan 10 minutes saigata ita da Jidda tana mata k'iriniya saitabata chocolate tana isowa taga shine tayi mamakin yadda yazo gidansu sai basira tafad'o mata arai.. 

"pls kitsaya kisaurareni "waike bakiyi missing d'inabane? "yayi mata maganar in a could voice. 

Ta tab'e baki "Allah yakiyaye inyi missing d'inka ' bakya bukatatane?"

"pls repit your words coz i dont get u" i need more clarification.. "

shiko mamakima tabashi yadda takemishi magana cikin fada kamar she dont know who is he.. 

Yana wannan tunani yaji tanacewa. 

"wallahi karka kuma dawowa k'ofar gidanmu nafad'a maka Jidda ta riko hannun shi tanacewa "

"dady kazo myshi ga kaga granny mamaki taba humaira tajuya zata shige abunta yafincikota tafado jikinshi. 


"haba baby bakida tausayine yana maganarne tare da tura hannunwanshi cikin rigarta tayi saurin dafe hannuwanshi daketa yawo cikin rigarta shiko haryafara fita haiyacinshi. 


"wai miye haka vanason iskanci wallahi kasakeni "to ni inason iskancin yaza ayikenan tunda ni inaso sannan kuma ina cikina? "


"bansaniba aikasan kaman ciki dazaka dunga tambayana inayake to bansaniba.. 


"wallahi ko kifad'i inda babyna yake kona miki wani cikin kuma agidanku Kuma ba abunda zaifaru aiko yadda taga ranshi ab'ace yake saitace.. 


"to kasakeni nafad'a maka still hannunshi nacikin rigarta saida taga mota nashigowa cikin get d'in sannan taja jikinta tare datureshi tayi ciki dagudu ashe dady ne yadawo.. 


"sannu dazuwa dady "yauwa sannu jiddama taje dagudu tarungumeshi saiyatsaya yakalli Jidda ya Kalli master sai yaga muguwar kamar dasukeyi dady yace yaro daga ina dan y'ata matar aurece yadukar dakai dady ni mijintane nayi mata laifi bazoneman yafitarta amma taki yafeman yana maganar idonshi cike da hawaye "

"to mushiga daga ciki suka k'arasa har falon dadyn "yauwa to yadubanka? "

"sunana Abdullahi Muhammad kaita "a a kaiyaron alhaji muhammadne? "

"a to ai Bokinane kuma wanane sabida dataimakonshi nadawo matsayin danake ayanzu gaskiya naji dadi dayakasance kaine mijin humaira amma ya akai meyahadaku nan master yabashi labarin komai "


"to inaso naji meya had'aku da alhaji Umar tafida master yafara dacewa. 

"mutakwas ne agurin abbanmu muntaso cikin wadata dan bamusan raina nagaba damuba duk da kudin damukedashi amvamu tarbiyar girmama duk wanda ya girmemu. 

"akwai babbar yarmu sunanta aisha itama to sun hadu da alhaji umar tanasanshi sosai asheshi saboda kudinta yakesanta ahaka sukayi aure kowata biyu basuyiba yakwace mata Komainata kuma yasaketa lokacin mumuna yara kuma koda tadawo dacikinshi lokacin bamu kaihakaba to haryanzu bata Kuma farinciki yadda takedava. 

Nikuma nayi alkawarin saina ramamata abunda yamata gashi sunada ya guda daya shiyasa har yartashi dashi kanshi bana sonsu.. 


"to kaji kadan daga tarihin rayuwarmu. 


Alhaji yanunfasa "tabbas yafadaman duk abubuwan daka fadaman yanzu. 

"danhaka humaira matarkace halakmalak kuma inafatan yadore har mutuwa gatanan duk sanda kakeda bukatar ganinta koyaranka kanada damar shiga duk inda kakeso. 


"to dady nagode Allah yasaka da alkhairi kadaina godeman Dan kunwuce haka awurina.. 

Dahaka master yatafi yana jindadin yadda sukayi da abban humaira.. 


"bayan kwana biyu master yadawo gidan baitadda kowa afaloba yanufi wani d'aki yana shuga lokacin humaira tafito daga wanka tana jiyowa suka hada ido dagudu takoma zata shige bayin yayi saurin fincikota sai towel d'in yafita daga jikinta....

*DAN* *FASHII!!*

*BY* *:* *ANFA*

*PAGE* *43* */* *44*

*Dedicated* *to* *anty* *yabi* *Y* *B* *k* 

*Anty* *mai* *jidda* *musa*

"wai miye haka nifa bana son iskanci wlh tana maganar ne tare dakare jikinta. 

"to ina buk'atar kineshiyasa kinsan kematatace inada right d'in dazan zo miki lokacin danakeso kuma aduk sanda naga dama. 

"jitayi yafara shafata ' kaga mallam wallahi zan maka ihun barawo saijin bakinshi tayi cikin nata tareda yamutsa mata boob's saita kasa hanashi saboda wani salo dayake mata mai wiyar fasarawa... 


Yana k'ok'arin kaita k'asa tayi saurin tureshi ta d'aura towel ta bar d'akin da dan gudu gudunta. 

Yadade adakin tare da dafe cikinshi sannan yafito falo yaga twins kwance kan kujera ya d'aukesu yana mai jindadin wai wadannan diyanshine bayan yagama ganinsu yamatso kusa da ita.... 

Yashafa kirjinta tayi saurin matsawa yaduk'o daidai saitin kunnenta yace. 

"baby pls revert to what's app.. 

Taballa mishi harara "kemafa kinaso kina kaiwa kasuwa karki cutar damu kibari muji dadi mun dad'e bamuji ba pls my baby... 

Tayi banza dashi haka ya Hakura yabarta tare dacewa saiya dawo Jibi... 


Haka rayuwa tacigaba yanzu saura wata uku humaira tagama masters d'inta gayaranta sunyi wayo.. 


Master yafito da daddare yanufi gidansu humaira yaci saakuwa yasameta a falo ita da Jidda sun sa riga da Wando iri d'aya sunyi matukar musu kyau hatta gyaran gashinsu iri dayane.. 

Yaduka yarungumesu dukkansu dan basuji shigowar shiba tawaigo dasauri. 

Pls baby I want your help ina buk'atarki wallahi bansan yadda zanyi ba ko kinaso nanemi matan banzane? "

Tayi banza dashi jidda ko tak'ara rungumeshi suna haka momy tasauko humaira tayi saurin k'wace jikinta. 

"barka dazuwa momy master yafada kanshi akasa yadda momy taganshi yabata tausayi duk yawani susuce saboda dady yafada mata komai.. 


"Abdullahi yaushe kazo? "momy yau watana biyu kenan. 

"kinyi bako amma ko ruwa baki kawo mishibako? "oya get up jekikawo mishi abinci ta mik'e ko ina najikinta yana motsawa shiko yabita da ido harta b'ace ta d'auko mishi abinci ta kawo mishi hade da ruwa da drink tanafitowa momy tabar falon... 

Ta karaso gabanshi ta dire abincin ya rikota tare da dorata kan jikinshi. 

"pls baby ni bana jin yunwa kekadai nake buk'ata amma gashi kina cutar damu yana maganar yana shafata tareda mutsutsu kamata boobs dinta.

"dukkansu nunfashi suke maidawa ahankali batare data ankaraba yadauketa sai dakinta akangado yadireta yana wasanni da ita kafin tayi yinkurin hanashi kawai taji yafara aikinshi tadinga kuka tana tureshi amma bai bartaba saida yaji yagamsu sannan yasauka akanta... 

"Allah ya isa kusantata dakayi wlh banyafeba mugu azzalumi maye bunsuru dan bunsura... 

Aikafin ta karasa yajera mata mari guda uku yadaga hannu zai karamata wani tayi saurin shigewa jikinshi ya hankadata tafadi k'asa ya fita ranshi abace batare dayace komaiba... 

tunda master ya bargidansu washe gari yaje yayi biza yakoma Nigeria cike da bakincikin abunda tamishi.. 


Ayaune kowa yasheda graduation din su humaira farin cikinta bazai misaltuba tayi balain kyau ahaka har taron makarantar ya watse ...

Dady yakira humaira tana zuwa yace... 

Jibi insha allahu zamu koma Nigeria achan zaamiki walimar ki tagamawa kuma saikiga dangi ko? "


To dady Allah ya rufa asiri Jidda tahaye bayanta twins ko saiwasansu sukeyi agun momy haka dole ta mike da ita agoye.. 

da daddare tana kwance ba abunda take tunani sai master yadda yabar gidansu cikin bacin rai gakuma zagin datamishi sai ayanzu take ganin rashin dacewar hakan...

*DAN* *FASHII!!*

*BY* *:* *ANFA*

*PAGE* *45* */* *46*

*Dedicated* *to* *maman* *khaery* *wannan* *shafinkine* *kedaya* *kiyi* *yadda* *kikeso* *dashi*?❤?

Yaune su jidda jirginsu ya d'aga zuwa nigeria.. 

Suna isowa suka wuce kano gidan abbansu suna isa saiga su anty rahama ita da anty saudat Sun iso dama dady yafada musu yau zasu dawo... 


"oyoyo my sister" anty rahama tarungume jidda tana jindadi itama ta k'ankameta.. 

"ok sistern ki kawai kikasani ko? "kindade baki ganniba amma ta y'ar uwarki kike ko? "

"ayya sorry nomy dole muyi murnar ganinta kinsan mundade bamu gantava anty saudat ta fad'a tana dariya... 

"wow gaskiya Jidda kin iya haihuwa ammadai yarannan da babansu suke kama ko? "

Dariya Jidda tayi tare da nodding kanta k'asa "kunya kikeji? "to momy yaushe y'arki tazama mai kunya? "

Anty rahama tafada tana dariya momy ma haka twins na hannun anty saudat. 

"to nidai karku cinye man y'a "aikuwa dai dady yafad'a yana dariya "kunsan momy naji da shalelenta... 

Haka rayuwa tacigaba yaune yakama walimar Jidda momy tasa anyi mata gyara saikace wata amaryar daza akaita d'akinta yau tashirya cikin doguwar riga na gwon tayi matukar amsar jikinta yadin coffee color amma head d'inta silver ne... 

Tafito cikin takunta na kasaita tabiyo tawani lungu dazai sadata da babban falo sai jitayi anrunguneta ta baya cikin tsananin tsoro ta rik 'ke hannunshi dayake k'ok'arin tusawa cikin rigarta... 


"pls waye atsorace tayi maganar tajiyo suka Kalli juna daskarewa yayi sabida wani mugun kyau da tamishi sai jitayi ya hade bakinsu wuri d'aya yana kissing d'inta... 

Abun yazomata unpredictable bata hanashiba saboda itama she missed him so much haka suka shagala wurin jiyar da juna dadi.. 

Yazuge zip d'in rigarta yasauketa tareda b'alle bra d'inta dataga abunnashi yafara rikitata ahankali tace.. 

"pls kabari mutane zasu wuce tawurin kuma... 

Kafin ta k'arasa ya d'auketa sai room danshi baima san wane d'aki suka shigoba "kavarni haka pls. 

"no i just want to see your read nipples? "kunya ma maganar tashi ta bata yamatao daidai saitin kunnenta yana lasa tare dacewa inaso insa hannuna inji ya wurina yake kinsan nakwana biyu ban tab'a wurinba ..

"to aikaga do guwar riga nasa vayadda za ayi kasa hannunka awurin to kid'aga riganki sama "

"kaje gun ameena mana ya b'ata rai "to nasaketa nasa ankama babanta ankwace kimai anmaida ma abbanku yana maganar yana matsa nipples d'inta 

"meyasa zaka saketa? "saboda bansanta vatada abunda nakeso ajikin mace "to aisaikajira tagama girma dan nima bangamaba... 


"kasan ance every one must come across adolescent age it's not true? "

"hakane amma ke kingirma komai nawane kuma inason shi.. 

Ni kida nagirma bantab'a tunanin zan haihuba yadda naga mutane nashan wahala ko inyarda wani yakusanceni.. 

''so i grew up with that expectations... 

''dan kaima kasan ta k'arfi kaman dabadan hakaba wlh bazaka kusanceniba ta galla mishi harara tana d'aga Kai saiganintayi yana cire kaya.. 

"wato ta k'arfi namiki ko? "to bari nakuma yimiki ta k'arfin tunda halasa dina nake tabawa.. 

"ta zaro ido pls kaga inada jama'a karka kwanta dani kuma jirana akeyi baima bi takan maganar datakeyiba ya rungumota cije da isa... 

to bari kiji tare zamuyi komai weather you like it or not yafara wasa da boob's d'inta yana matsa kan nipples d'inta tare da tura hannunshi k'asanta... 

ta k'ara hugging d'in shi sosai suna sauke nunfashi duk abunda yakemata itama tana mayar mishi har suka gamsu dukkansu.. 

zai sauka ta kankameshi ta matse shi sosai ajikinta saida suka dauki lokaci mai tsawo sannan tasakeshi ya nufi toilet yayi wanka yana fitowa ta shiga itama....! 

tana fitowa ta maida kayanta tagyara master yace jibi zankaiki gun momyna tana son ganinki tamurgud'a mishi baki tare dacewa bazaniba... 

sai jitayi ya matsa boob's d'inta da karfi saida tayi Dan ihu tare dacewa wallahi zani yasa bakin shi cikin nata yayimata murmushin mugunta tare dacewa good girl... 


tana fitowa anty rahama tace "yanaga kwalliyarki ta goge ?"a dama ammm enn tana i ina tanasosa kai dariyama tabata... 

"jeki abunki suna tsaye saigashi yazo tareda cewa anty ina wuni a a lafiya lau master ko humaira nafadi daidai? "

"a anty kinfada sukayi murmushi gabaki d'ayansu..... 

haka taro ya watse lafiya... 

yaune yakama ranar da master zaikai humaira gidansu "yazo da kanshi ya d'auketake da y'ay'an shi suna cikin tafiya amota jidda nata kiriniya... 

ya kamo hannun judda tare da manna mata kiss baby kinyi kyau? "

murmushi yayi bai ankaraba yaji tana kissing d'inshi a lips da kyar yatsaida motar baby kina so mufadine? "


"nidai baby a wanna suck your sweet lips mamakine yahana shi magana gashi Jidda tanajin iskar mota tayi bacci suma twins tuni suka yibacci.. 

bai ida mamakiba saida yaji bakinta sosai acikin nashi tare da shafa kirjinshi duk tacire mishi boteran rigarshi tana matsa k'ananan nipples d'in shi.....

*DAN* *FASHII!!*

*BY* *:* *ANFA*

*PAGE* *47* */* *48*

Dan Allah kuyi hakuri jiya nayi mistake wurin suna nayi amfani da sunan Jidda instead of humaira I'm so sorry guys ?


Ta dage sai romancing d'inshi takeyi da k'ayr ya k'wace jikinshi suna maida nunfashi tareda maida kansu jikin kujeran set d'in... 

Da kyar ya saisaita kanshi sannan yaja motor d'in harsuka isa gidan daida notice d'in humaira ya kwance saboda tsabar had'uwar gidansu master gabaki d'aya ko ina dojojine ga shi saida suka shiga get uku sannan yasadasu da hanyar shiga falon... 

"ki fito mana?"hmmm humaira tace saboda taga abunda idonta bazai iya daina kallon shiba.. 

Saiji tayi yakama lips d'inta yana tsotsa sannan tadawo hayyacinta murmushi ta sakar mishi shima yamayarmata.. 


"tunanin me kikeyi my beauty? "

"bakomai kawai sankane yake k'ara shigata kinasona to meyasa kika k'iyarda muji dadi sosai? "

Ta matso daidai saitin kunnenshi tare dacewa ..

"kabari sai muntare sabida naji dady yana fad'ama momy next week zamu tare ....

Wata irin wawiyar runguma yakaimata "gaskiya beauty dady yana sona sosai wlh yana son d'inshi yana buk 'atar matar shi suka yi dariya yadauki twins itakuma ta rike ma Jidda hannu saboda suna isowa ta tashi ahaka suka nufi falon... 

"oyoyo my baby hajiya tafadi tare da amsar su twins su anty lami suna ta murna yanuna mata anty aisha da abban amina ya cuta... 

Sai dukar dakai humaira keyi dan sai nannan akeyi da ita itako Jidda kamar tasansu sai likemusu takeyi... 

"baby tashi kikawo man abinci ta banka mishi harara "o dama Chan itakekawo maka? "

"daga zuwan y'ata Zaka fara bata wahala ko? "

Takara dukar dakai sabida kunya ' haka akaita nannan dasu har abba ya dawo shima kamar yamaida y'an jiko kinshi ciki.... 

"wai ke amina vazaki daina sa damuwa arankiba kidinga cin abinciba ?"

"wallahi umma vazan iya rayuwa batare da master ba inason shi kamar zan mutu umma sabidashi nakamu da ciwon zuciya kawai ta fashe da kuka umma dady tacucemu meyasa yacuci momy aisha kuka takeyi kamar ranta zai fita ga nunfashinta daya fara fita dasauri nan suka d'auki ta suka nufi asibiti da ita emergency aka shiga da ita... 


Kuka kawai umma takeyi doctor Ahmad ne akanta yakira master yafada mishi dayake yasan matarshice ada... 

Yakira anty aisha yafada mata humaira naji tafara kuka dan ita tanada zuciyar imani koyaya batason ganin wani dan adam cikin halin taimako... 

Itako faty saikuka takeyi jin ance y'ar uwarta batada lafiya tana kuka harsuka iso asibitin ...

Suna shiga falon sunan himaira take Kira da master da gudu humaira ta k'arasa gunta tare da rungumeta tana kuka.. 

"kiyafeman humaira nacutar dake kaima kayafeman master zan mutu da sanka araina shikanshi master jikinshine yayi sanyi... 

Banana baizuvar da hawayeba saboda tausayin amina Faty tarungumeta.. 

"kudaina kuka sabodani mutuwa zanyi kuyafeman adduarku nakenema sa...

Kafin ta karasa sukaji shiru humaira tashiga girgizata tana kuka tare da kiransunanta tanacewa.. 

"wallahi nayafemiki amina pls kitashi amina ke yar uwatace haka tadinga sambatu saikuka sukeyi dukkansu shima master daurewa kawai yayi ummako sai kuka takeyi tafita dady nakiranta amma bata waigoba direct ta nufi police station akabarta ta shiga ana fito dashi dakyar zaka ganeshi saboda dukan dayaci taci kwalarshi tana kuka tare dacewa...


"Allah ya isa tsakanina dakai kakashenan yata karabani da farincikina sai Allah yasakaman shima yasa kuka yanacewa amina ta mutu? "

"karkaceman komai abunda kayine yake bunka kaci amana sakayyar bayin allahce take bunka dama duk abunda kayi shizaka girbe dama ance inzaka gina ramin mugunta kaginashi ahankali inbahakaba watarana dakai zai fad'a ...


Haka tabar wurin tana kuka tana isa gida angama shirya amina andauketa za akaita.. 

Allahu akubar duk mairai mamacine yaudai ga amina karshanta yazo dama inhar kace kaine to wallahi bakai bane..

*DAN* *FASHII!!*

*BY* *:* *ANFA*

*PAGE* *49* */* *50*

*Dedicated* *to* *faty* *azland*


*gaisuwar* *ban* *girma* *gareku* *manyan* *writers*?

*mai* *dambu*
*jamila* *musa*
*zuwaira* *(* *ummu* *maryam* *)*
*zayynab*?
*bagudu*
*khalisat* *haydar*
*aisha* *garkuwa*
*ummyn* *yusra*
*sadnaf*
*khadija* *salihu*
*my* *sumy*
*naikke*
*Momyn* *arfat*

*ina* *miko* *mukugaisuwa* *allah* *yakara* *girma* *da* *daukaka*?

???????

*last* *page* *to* *be* *insha allah*

Haka taron ya watse amina tarigamu gidan gaskiya.. 

Humaira tayi kuka sosai itada Faty umma ma haka bayan sun koma gidane humaira take cema master.. 

"dan Allah kataimaka ma umman amina kaga suna cikin wahala ganin dayayi tana k'ok'arin yin kuka yasashi rungumota jikin shi kawai yahada bakin shi danata yana tsotsa a hankali... 

Tare da murza mata boobs d'inta "baby fad'aman mekike so namiki saida ta cire bakinta a lips d'iinshi sannan ta sa harshenta akunnenshi tana cewa "


"such my boob's ' murmushi yayi bada b'ata lokaciba yazuge zip d'in rigarta yafara sucking boob's dinta jikinta yafara saki tasakarmishi komai saiyadda yaga dama yake juyata.. 

itama ba a barta agurin nuna mishi so da k'auna haka sukayi ta jin dadin su saida komai yalafa sannan sukayi wanka atare.... 

haka rayuwa ta cigaba master ya d'auko umma yadawo da ita gurinsu dama su suwaiba sunyi aure bakaraman dadi humaira tajiba.... 

dady yakira master yace "Abdullahi abunda nakeso dakai shine duk wani dan adam ajizine jiya naje zan futarda alhaji umar a pressing pls kayi hakuri kafitar dashi tunda haryagane kuskueanshi kuma kana gani tun aduniya Allah yamuku sakayya ko Allah ma muna mishi laifi kuma yayafe mana bansaka da hakaba Dana.... 


"to amma abban kasan cewa murumin nan yacutar damu? "

"haba Abdullahi ' la 'in shakartum la azidan nakum idan kagode mishi to saiyakara maka kadinga amfani da ilimin da Allah yavaka kazamto mai yafi gaduk wanda yamaka laifi to shima Allah zaikasance mai yafemaka akoda yaushe.. 

idan karufa ma dan uwanka asiri to shima Allah zai rufa maka asiri... 

haka abba yayitama Abdullahi nasiha jikinshi yayi sanyi wasu harda hawaye... 

"shekenan abba insha allahu za afito da shiyanu atake agurin yayi waya dady ya tura mota adaukoshi.. 

suna isowa dakukanshi ya gurfana gavan aisha dasu abba yana kuka yana neman yafiyarsu... 


"tashi alhaji duk abunda kayiman nayafe maka dagani harsu duk kanmu haka kowa yanemi yafiyar juna yakoma gaban humaira itama yana daga hannu tace ni abbba baka Man komaiba yakoma gun matar shi... 

"alhaji kaga yanda duniya take ko shiyasa tunkafin ayi dakai kayi da kankakar kaga cewa kahaifi y'ay'a dayawa saikaga su wadanda karike sune zasuyi makarana shiyasa karkasake kawulakanta dan adan saboda vakasan mai jin kankaba wlh dan adam ba abun wulakantawabane saboda kowanada baiwar da Allah ya mishi... 

kowa yayi naam da maganar umma jikin kowa yakara yin sanyi ' haka akarufe taro da add'ua... 

bayan kwana biyu Ahmad yasami faty yafada mata yana sonta 'tadago kai tayi murmushi yace to alhamdullhi zansami banana yaya nafada mushi da gudu tabar wurin shikima yana dariya.. 

haka akasa ranar bikinsu Faty dasu samira har bikin yaga bato... 


anyi shagalin biki kowacce ankaita dakinta itadama humaira tuni ta tare lokacin tanada ciki  basirama ta haihu... 

nayan shekara biyu humaira ta kara haihuwa lokacin ansama yarinyar suna aisha saboda san da master yakema momy aisha... 

sufaty duk sun haihu arzikin master yakara bunkasa idan kazo gidajen yanzu baka gane dan wannan da dan wannan.... 

humaira ta fito cikin wasu fiti nannun night dress dinta komai najikinta a waje yake tanufi dakin master chan ta uskeshi bakin bed dinshi yana danna system dinshi ta karasa tareda rungumeshi ta baya tana matsa mishi kirjinshi yajiyo da ita baby kinyi kyau tayi murmushi tareda tura bakinta cikin nashi yana wasa da boobs dinta... 

nidai kabari nayi "mezakiyi? "ta duka saitin kunnenshi hannunshi akan kirjinta tace "sex din shi mamakima tabashi kamar ba humairanshiba haka sukayi tanuna majuna so saida komai yalafa dasafe tagama shirinta yazo yarungumeta tare dacewa.. 

baby last night you're in my room and now my bedshit smell like you everyday discovering something brindnew I'm love with your body yana wakar tare da takawa  suna rawar turawayadagata sama suna dariya sai daki.... 

Alhamdulliahi! alhamdulillahi Allah nagode maka dakabani ikon gama wanna littafi lafiya ya an littafi lafiya ya Allah duk kuskuran danayi Allah kayafeman alfarmar annbi (m. s. w) 

pls yan uwa kudinga yima dan Adam uzuri kowane dan a jizine yazamto inzakayi furuci akan mutum yazamto alkhairine (falyak'ul khairan auliyasmut) kafadi alkhairi kokayi shiru dan kanka kake jama zunubi saboda ni anfa nafadamuku nimai amsar shawarwarinkuce duk wani masoyina da makiyina wlh ina maraba dashi inhar karike mutum da gaskiya to bazaka ta yin niyyar cuter dashiba Allah yabar ka dan Allah mugyara abunda Pls badan niba dan mai kowa mai komai... 

nabarku lafiya sai mun hadu a sabon littafina inda rabon Allah zai kaini lokacin... 


ahuta lafiya??
Reply


Possibly Related Threads...
Thread Author Replies Views Last Post
  *DAN FASHI* by ANFA Gimbiya 0 20,237 10-08-2018, 10:56 PM
Last Post: Gimbiya
  *DAN FASHI* by ANFA Gimbiya 0 135,105 10-08-2018, 11:03 AM
Last Post: Gimbiya
  *DAN FASHI* by ANFA Gimbiya 0 22,160 10-08-2018, 11:00 AM
Last Post: Gimbiya
  *DAN FASHI* by ANFA 0 3,020 Less than 1 minute ago
Last Post:
  *DAN FASHI* by ANFA 0 1,221 Less than 1 minute ago
Last Post:
  *DAN FASHI* by ANFA 0 1,309 Less than 1 minute ago
Last Post:
  *DAN FASHI* by ANFA 0 1,680 Less than 1 minute ago
Last Post:



Users browsing this thread: 1 Guest(s)