The following warnings occurred: | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Warning [2] Undefined array key "avatartype" - Line: 783 - File: global.php PHP 8.0.30 (Linux)
|
GAMSARDA MIJINKI TAHANYAR JIMA'I - Printable Version +- Forums (http://contripeople.com) +-- Forum: Retired Forums (http://contripeople.com/forumdisplay.php?fid=78) +--- Forum: Retired Forums. Please Make Your Post Within The 3 Forums In General Discussion (http://contripeople.com/forumdisplay.php?fid=49) +---- Forum: Hausa Language Forum (http://contripeople.com/forumdisplay.php?fid=40) +---- Thread: GAMSARDA MIJINKI TAHANYAR JIMA'I (/showthread.php?tid=23898) |
GAMSARDA MIJINKI TAHANYAR JIMA'I - Gimbiya - 10-20-2019 Gamsar da namiji a jima’ince yafi sauki wajen gamsar da mace, duk kuwa da cewa dukkannin halittan da aka yiwa mace a jima’ince suma maza suna da irinsa. Kamar yadda ake samun harijin namiji haka nan ma ake samu harijan mace, yadda ake samu mazan da suke jimawa babu gajiya a lokacin jima’i hakama matan. Ana samun maza da mata ragwaye a wajen jima’i da kuma wadanda sam jima’in ma bata damesu ba a dukkannin jinsunan biyu. Da akwai wasu mazan da basu cika son doguwar wasannin motsa sha’awa ba, wasu kuwa suna bukatan lokaci maitsawo ana masu wasa duk kuwa da macen tafi namiji bukatar wasan motsa sha’awa mai tsawo. Abu na farko daya kamata mace ta fahimta a tattare da mijinta shine abunda yafi bukata a yayi wasannin motsa sha’awa da kuma lokacin kwanciya irin na jima’i, domin da akwai inda da zaran mace ta tabawa mijinta maimakon ta motsa mishi sha’awarsa sai kawai sha’awar tashi ya gushe. Hakama a kwanciyar jima’i, yana da kyau ki fahimci irin yanayin kwanciyar da mijinki yake so. Shi yasa malamai na jima’i sukecewa sadarwa a jima’i yanada matukar alfanu ga ma’aurata domin ta hanyarce zasu iya fihimtar abubuwan da suke bukata a yi musu kamin, lokaci da kuma bayan jima’i. Da akwai mazan da zaran mace ta fara wasa dasu nan da nan suke gamsuwa ba tareda sun shegetaba, da akwai wadanda da zaran azzakarinsu ya shiga shikenen kuma sunyi zuwan kai kenan. A akwai mazan da sukan dauki lokacin mai tsawo suna jima’i da mace kamin suyi zuwan kai, wasu mazan kuwa a lokacin da suke kawowa a lokacin ne gabansu ke kara yin karfi har sai sun kawo sama da biyu koma biyar kamin suke gamsuwa da mace. Ke naki mijin yaya yake, domin dole sai kin fahimci yadda yake kamin ki iya gamsar dashi. Sai dai maza masu wuyan sha’ani a jerin mazan da na ambata sune masu saurin zuwan kai da kuma masu daukan lokaci mai tsawo suna gurza mace basu gamsu ba, sai dai kuma da zaran mace ta samun illimin sarrafa irin wadannan maza ta gama dasu. Maza masu saurin zuwan kai sune mazan da sukafi cutar da matansu, domin wata matan sai ta gurzu take gamsuwa, don haka matsalar irrin wannan mazan yana tattare ne da kodai suna da cuta da suke bukatar ganin likita, ko kuma sabbin shiga ne wato mazan da suka yi aure sabo-sabo ko suka jima basu yi jima’i ba hakan na faruwa da su. DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100 MENENE BUDURCI??? ????????????????????????wata fata ce dakecikin farjin mace mata shi kuma fatar ba mai kwari bace sannan tana yagewa ne da zarar ta samu takura MACE TANA RASA BUDURCINTA NE TA WADANNAN HANYOYIN: -saduwa da namiji -daukar kaya mai nauyi -guje-guje -hawan keke -hawan doki ko jakki -mummunar faduwa -sanya dan yatsa a farji :wannan kuma ya janyo mutuwar aure da yawa saboda wannan aiki yana faruwa ga yan'mata sosai HAIHUWA: wasu matan ko an sadu dasu fatar budurcinsu bata yagewa harsai sun zo wajen haihuwa anan ne zata yage BUDURCIN YA'MACE NA DA MATUKAR MUHIMMACI: ta fuskar zaman takewa da kuma al'ada: hakan ya sa wasu yan'matan kan ke a yi musu tiyata domin maido musu da budurcinsu kafin ranar aure: MURFIN BUDURCI murfin budurci wani murfine da yake tsurowa a saman farjin mace daidai kan kofar farjinta yadda ya toshe dakkanin yankin farji. Wannan murfi ba nau'i daya bane, yana da nau'o da yawa. Amma nau'in da yafi yawa, shine wani murfi mai huda-huda kewyayya a tsakiyarsa mata shi wannan murfi a lokacin da zai yage wani digo digon jini yana zubowa,kuma zai zama amarya zataji zafi, amma zafin ba wani zafi bane na azo a gani, ya kamata amarya ta jure wannan dan zafi da zata ji. Amma akwai wasu mata da nasu murfin ya banbanta wanda shi lokacin fashewar baya jini domin yana jawuwa kamar roba ta yadda zakarin namiji zai iya wucewa ba tare da ya yaye ba.kuma baya digar jini bare radadi akwai wani murfi da yake da ragaraga kamar rariya, wanda yake fashewa cikin sauki ba tare da wani zafi ko radadi ba takan yiwu,a haifi yariya ba tare da kofa ko huji ba, a tsakiyar murfin budurcin taba. Yariya mai irin wannan murfin budurci, idan ta balaga ta zo haila sai anyi mata aiki domin jinin haila ya samu kofar fitowa shi murfin budurci bashi da wani mahimmanci a wajen masana ilimin halittar dan adam, muhimmancinsa ya tsaya ne leawai wurin tantanece yarinya budurci wani tuni ya kau da budurcin da fatan samari da yan'mata su gane ADO: wani abu ne da yake girmama matsayin dan dama duk lokacin daya baiyana domin haka kasancewar sa ga miji ko mace ya zama wajibi musamman ga ma'aurata da suke son su girmama zaman rayuwar auransu cikin sha'awa da kauna mace ya dace duk lokacin da aka ce gari ya waye tayi iya kokarin ta bayan ta kammala aikin gida ta yi wanka ta shafa mai sannan ta sami kayanta masu kyau tasa yin hakan shine ya ke kiyaye mutuncita da kara mata matsayi a wurin mijinta kuma hakan na sanya miji ya rika sha'awar kasancewa da ita ako yaushe. Hakika ado baya bambanta tsakanin yariya da matsakaiciyar mace matukar dai bata haura shekarun kuruciyarta ba domin ado yana mai da tsuhuwa yariya haka kuma rashinsa ko kuma rashin iya shi yana maida yariya tsohuwa mara kyau a gani sannan ado yana daya daga cikin abubuwan da suke motsar da sha'awar jima'i in na miji TUSHEN SAMUWAR JIMA'I tushen samuwar jima'i shine aure duk wani jima'i da mace da namiji zasu yi in dai bata hanyar aure bana ya zama haramun. Aure shine ginshikin ginin iyali kuma shine tubalin al'umma aure na da tasiri babba wajen cigaban al'umma kuma rashin sa yana kawo faduwar al'umma da rashin cigabansu aure a musulunci wani rukuni ne mai tsarki wanda ake kulla shido min samuwar ingantaccen zumuci tsakanin ma'aurata a cikin aure akwai hakkoki da wajibobi wanda suke wajabta lada ko azaba a gurin ubangiji (Sw) wannan kulli mai tsarki lokacin da aka kulla shi a karka shin dokoki da tsari ABIN LURA: a wasu lokuta murfin budurci na tsagewa ko fashewa, ba tare da zakari ya shiga farji mace ba, hakan na faruwa ne idan budurwa ta sami tsautsayi musamman garin hawa keke ko fadawa kan wani abu kuma murfin budurci na fashe wa ta sanadin yarintar yariya ta hanyar wasa kamar ta rika sanya dan ya tsanta cikin farjin ta sannan yana fashewa ta hanyar daga wani abu mai nauyi. Kamar yadda al'ada tazo dashi tun fil'azal shi murfin budurci ke bai yanar tsarkin budurwa da kuma nunar da cikar budurci 1. Rashin isasshiyar lema a ‘yan matanci: Idan ya kasance babu isasshiyar lema a ‘yan matanci, to uwargida za ta rika jin zafi lokacin ibadar aure.Ruwan maziyyin da kan zubo lokacin da aka fara jin motsuwar sha’awa, amfaninsa kamar amfanin man ‘grease’ ne a injina. Wasu cututtuka masu addabar jikin dan Adam, kamar su bushewar jiki, rashin isasshiyar lema a jiki, wani ciwo da ya shafi koda ko mahaifa, da gabatowar tsufa duk suna iya sa rashin isasshiyar lema a ‘yan matancin mace. Sannan rashin cin lafiyayyen abinci musamman ‘ya’yan itace da kayan lambu na iya haifar da karancin lema. Sannan tsoron jin zafin ma kansa, ko kin da uwargida ke yi wa ibadar aure na iya hana sarrafuwar ruwan da ke kawo lema. Hanyar kawar da wadannan ita ce, uwargida ta dage da cin kayan lambu da ‘ya’yan itace, ta kuma rika yawan shan ruwa, sannan ta cire duk wani tsoro ko fargabar jin zafi daga zuciyarta. Idan kuma da wani ciwo mai dangane da ma’aikata da injinan sha’awarta, to sai ta yi kokarin warkar da shi tukuna. Uwargida na iya amfani da man shafawa na basilin lokacin ibadar aure har kafin wannan matsalar ta kau daga gare ta cikin yardar Allah SWT. 2. Tsukewar ‘yan matanci: Wannan yanayi na iya haifar da jin zafin ibadar aure ga uwargida, watau ya kasance jijiyoyin dake kofar ‘yan mantancinta sun cika tsukewa sosai ko kuma sun cika tsauri don haka ba su ja su buda lokacin ibadar aure. Idan an fahimci hakan ne ke haifar da matsalar jin zafin, to sai a je a ga likita. Akwai ‘yar karamar tiyatar da za a iya yi don tafiyar da matsalar in Allah ya so.Haka kuma samfurin motsa jijiyoyin ‘yan matanci na kejel shi ma yana maganin tsaurin jijiyoyin al’aura ya kara masu laudi. 3. Salewar mafitsara: Saboda kusancin mafitsara da kofar ‘yan matanci, salewar wajen fitar fitsari, ko ya kumbura yana zafi, na iya haifar da jin zafin ibadar aure ga uwargida. Akwai magunguna da za su warkar da wannan nan da nan in an ziyarci likita. 4. Bankarewar jijiyoyin kofar ‘yan matanci: Wannan bankarewar jijiyoyi lokacin ibadar aure na haifar da tsananin zafi maras misaltuwa ga uwargida, wanda dole ta ji kwata-kwata ba ta kaunar ibadar auren.Sannan ga shi ba wai wata kwayar cuta ce take haifar da wannan ba illa dai wani kala kalar tunanin da ya yi karfi a zuciyarta game da ibadar auren, musamman idan akwai wani abu da take tsananin ki a ciki, kuma kin yayi karfi har zai sa jijiyoyin ‘yan matancinta, maimakon su yi lum-lum su kwanta yadda har za ta iya jin sha’awa, sai su bankare su haifar da tsananin zafi a gareta, da rashin samun isasshiyar gamsuwa ga maigidanta. Hanyar magance irin wannan matsalar ita ce, uwargida ta daure ta kawar da duk wata kyama, wani tsoro da duk wani karkatacce da birkitaccen tunanin da ta rike a zuciyarta game da ibadar aure, game da mijinta ko game da yanayin dangantakar da ke tsakaninsu.Sannan ta daure ta rika sakin jikinta lokacin ibadar aure; ta natsu ta kwantar da hankalinta, ta saita dukkan na’urorin kwakwalwarta a kan ibadar auren. Yau da gobe, in Allah ya yarda za ta ga ta yi nasara; ta daina jin irin wannan zafin. Haka kuma wani babban maganin wannan matsalar shi ne, a dage, a rika motsa su wadannan jijiyoyin da samfurin motsa su na ‘kegel’, sai a nemi ‘yar karamar na’urar ‘kegel-master’ a rika yi a-kai-a-kai. Da fatan Allah ya sa a dace, amin. 5. Kumburi da salewar kwada na iya zama sanadin jin zafin ibadar aure ga uwargida, kuma da an warkar da wannan ciwo in sha Allahu za a daina jin zafin. 6. Fitowar yadin shimfidar mahaifa: Wannan shi ma yana haifar da jin zafin ibadar aure, kuma da an magance shi a asibiti, jin zafin zai tafi in sha Allah. 7. Salewar da kumburin labban ‘yan matanci na haifar da tsananin jin zafi lokacin ibadar aure.Wani lokacin har yakan zama ciwo mai tsanani sosai.Gwajin likita ne kadai zai tabbatar da irin kwayar cutar da ta haifar da ciwon, don magance ta da irin maganin da ya dace. Sannan rashin isasshiya da kuma cikakkiyar tsabtar wajen na daga cikin abubuwan da ke haifar da irin wannan ciwo. Haka wasu kayan zamanin da ake amfani da su kamar su sinadarin musamman don wanke ‘yan matanci ‘baginal douche’ yana iya haifar da wannan ciwo, domin yanayin halittar ‘yan matanci iri daya ne dana kwayar idon dan Adam, an halicce su da ruwan da ke wanke su ya fitar da datti ya turo waje.Kamar yadda muka san ba a sanya sabulu a wanko cikin kwayar ido, to haka ma bai dace ba wanko cikin ‘yammatanci da ‘baginal douche’ da ire-irensa. 8. Mannewar yadin cikin kugu guda biyu waje daya:Shi ma na iya haifar da jin zafin ibadar aure, amma da an yi tiyata an raba su shi ke nan ciwon zai warke in sha Allah. 9. Haka ma wasu cututtuka masu dangane da mahaifa; irin su ciwon kaba na mahaifa, watau ‘fibroid’ da kaluluwar cikin mahaifa ‘cysts’ duk suna iya sa jin zafi lokacin ibadar aure.Hanya mafi dacewa sai a je asibiti don a tabbatar da ainihin abin da ke haifar da hakan, da fatan Allah ya sa a dace, amin. Allah ya sa mu kasance cikin kulawarsa a koda yaushe, amin. |