Thread Rating:
  • 0 Vote(s) - 0 Average
  • 1
  • 2
  • 3
  • 4
  • 5
AMFANI 8 DA SHAN RUWA DUMI KE YI GA LAFIYAR JIKIN
#1
AMFANI 8 DA SHAN RUWA DUMI KE YI GA LAFIYAR JIKIN

Amfani 8 Da Shan Ruwan Dumi Ke Yi Ga Lafiyar Jikin Dan Adam

Likitoci da dama sun gudanar da bincike kan amfanin shan ruwan dumi inda suka shawarci jama’a da su yawaita shan ruwan dumi musamman da safe kafin a karya don bunkasa  karin karfin jikin dan Adam.

[img=503x0]http://mujallarmu.com/wp-content/uploads/2017/09/grohe-red-design-instant-hot-water-300x185.jpg[/img]
Likitocin dai sun bayana wasu amfani da shan ruwan dumi ke yi a jikin mutum wanda suke kamar haka;
1. Shan ruwan dumi na hana tsufa da wuri.

2. Yana taimakawa wajen gaggauta narkar da abinci da wuri .

3. Yana kawar da laulayin da ke zuwa wa mata a lokacin al’ada.

4. Yana taimaka wa mutum wajen yin bayan gida tare fidda dattin jiki musamman.

5. Yana kawar da kaikayin makogworo.

6. Yana taimakawa wajen rage kiba tare da inganta bangarorin jiki.

7. Shan ruwan dumi na rage murdewan ciki.

8. Yana kawar da ciwon sanyi da mura.
http://mujallarmu.com/lafiya-uwar-jiki/k...-dan-adam/
Reply


Possibly Related Threads...
Thread Author Replies Views Last Post
  KO KUN SAN AMFANIN SHAN LIPTON TEA? Gimbiya 0 1,972 08-18-2018, 01:19 PM
Last Post: Gimbiya
  Rashin Aikin Yi Ke Sa Matasa Yi Wa Zaman Lafiyar Nijeriya Barazana –Sarkin Wandi Edoman 0 910 05-01-2018, 12:47 PM
Last Post: Edoman
  Kiwon Lafiya: Amfanin Zogale 18 Ga Jikin Dan Adam Gimbiya 0 1,324 11-13-2017, 05:24 PM
Last Post: GimbiyaUsers browsing this thread: 1 Guest(s)