The following warnings occurred:
Warning [2] Undefined array key "avatartype" - Line: 783 - File: global.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/global.php 783 errorHandler->error
/showthread.php 26 require_once
Warning [2] Undefined array key "avatartype" - Line: 783 - File: global.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/global.php 783 errorHandler->error
/showthread.php 26 require_once
Warning [2] Undefined variable $awaitingusers - Line: 34 - File: global.php(844) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/global.php(844) : eval()'d code 34 errorHandler->error
/global.php 844 eval
/showthread.php 26 require_once
Warning [2] Undefined array key "mybb" - Line: 1952 - File: inc/functions.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/inc/functions.php 1952 errorHandler->error
/inc/functions_indicators.php 41 my_set_array_cookie
/showthread.php 629 mark_thread_read
Warning [2] Undefined property: MyLanguage::$ratings_update_error - Line: 5 - File: showthread.php(732) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(732) : eval()'d code 5 errorHandler->error
/showthread.php 732 eval
Warning [2] Undefined array key "additionalgroups" - Line: 7162 - File: inc/functions.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/inc/functions.php 7162 errorHandler->error
/inc/functions_user.php 844 is_member
/inc/functions_post.php 406 purgespammer_show
/showthread.php 1070 build_postbit
Warning [2] Undefined array key "profilefield" - Line: 6 - File: inc/functions_post.php(474) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/inc/functions_post.php(474) : eval()'d code 6 errorHandler->error
/inc/functions_post.php 474 eval
/showthread.php 1070 build_postbit
Warning [2] Undefined array key "showimages" - Line: 741 - File: inc/functions_post.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/inc/functions_post.php 741 errorHandler->error
/showthread.php 1070 build_postbit
Warning [2] Undefined array key "showvideos" - Line: 746 - File: inc/functions_post.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/inc/functions_post.php 746 errorHandler->error
/showthread.php 1070 build_postbit
Warning [2] Undefined array key "threadprefix" - Line: 4 - File: showthread.php(1168) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1168) : eval()'d code 4 errorHandler->error
/showthread.php 1168 eval
Warning [2] Undefined array key "threadprefix" - Line: 4 - File: showthread.php(1168) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1168) : eval()'d code 4 errorHandler->error
/showthread.php 1168 eval
Warning [2] Undefined array key "threadprefix" - Line: 4 - File: showthread.php(1168) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1168) : eval()'d code 4 errorHandler->error
/showthread.php 1168 eval
Warning [2] Undefined array key "threadprefix" - Line: 4 - File: showthread.php(1168) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1168) : eval()'d code 4 errorHandler->error
/showthread.php 1168 eval
Warning [2] Undefined array key "threadprefix" - Line: 4 - File: showthread.php(1168) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1168) : eval()'d code 4 errorHandler->error
/showthread.php 1168 eval
Warning [2] Undefined array key "invisible" - Line: 1506 - File: showthread.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php 1506 errorHandler->error
Warning [2] Undefined variable $threadnotesbox - Line: 30 - File: showthread.php(1533) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1533) : eval()'d code 30 errorHandler->error
/showthread.php 1533 eval
Warning [2] Undefined variable $addremovesubscription - Line: 79 - File: showthread.php(1533) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1533) : eval()'d code 79 errorHandler->error
/showthread.php 1533 eval
Warning [2] Undefined variable $forumjump - Line: 86 - File: showthread.php(1533) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1533) : eval()'d code 86 errorHandler->error
/showthread.php 1533 eval




Thread Rating:
  • 0 Vote(s) - 0 Average
  • 1
  • 2
  • 3
  • 4
  • 5
*NIDA YAH SAYYADINMU* _By_ *Ummu Hanan*
#1
*?NIDA YAH SAYYADINMU*?


_By_


*Ummu Hanan*


*_?KAINUWA WRITERS ASSOCIATED_*

<<<18>>>


Tana tsaye a kitchen tana kokarin hada abincin rana sanye take cikin dogon wando daya kamata tsam tamkar a jikinta aka halicceshi sai karamar riga wadda ko cibiyarta bata gama rufewa ba,kitchen din ya shigo tare da sallama, gabanta ne ya fadi dan tasan abinda ya dawo dashi,karasowa yayi gabanta yana murmushi yace ayshaana aiki kike??..daga kai tayi a hankali dan yadda take jinta a matuqar gajiye gashi tasan tunda ya dawo bazai saurara mata ba.Ita dai ta bani da wnn fitina ta yah abdallah, hannuwanshi yasa ya zagayo dasu cikinta ya dora gemunshi kan kafadarta yadai babyna na ganki wani so cool?, ba komi ta fada muryar ta na rawa tausayinta ne ya kamashi dan yasan abinda yasa hakan saidai shima da akwai yadda zaiyi da shi kanshi ya ragewa kanshi wnn matsananciyar sha'awar da yake da Ita yanzun ma zaman kasuwar ne ya gagareshi.kiyi haquri ayshaana ni kaina bana son ina yawan takura miki dan babu yadda zanyi ne.
Kai ta d'aga a sanyaye, gud girl da kanshi ya duba abincin yaga ya dafu saukewa yayi ya kashe gas din tun daga kitchen din ya fara bata zafafan kisses har falo ko bedroom din bai bari sun shiga ba dan a matuqar buqata yake.


Wanka sukayi sannan suka ci abinci ya koma kasuwa.



******
Ranar juma'a da yamma suna soro ta rakoshi zaije gidan Ammi, tsaye suke ya hadata da bango sai shagalinsa yake, kwankwasa kofar da aka yine yasa ta zare bakinta da kyar kokarin k'ara kamota yake jikinshi tace yah abdallah bugawa fa ake,karamin tsaki yaja yace ko waye zai katse min jin da'di,itakam murna ma tayi da buga kofar da akayi ko ba komi bakinta ya huta da kirjinta sun huta da fitinar yah abdallah, bude kofar yayi yana faman mita sai kace shi din ba fitar zaiyi ba, su Fatima ne dalibanshi kuma kawayen humaira har kasa suka durkusa suka gaishe shi amsa musu yayi yadda ya saba,hanya ya basu suka wuce juyowa yayi yace naje ayshaana saina dawo, adawo lpy ta fada masa bye bey su Fatima kuwa baki suka saki suna kallon ikon Allah fita yayi yaja kofar.

Oyoyo ta fada tana rungumesu,wai meye kuke wani kallona dallah kuzo mu shiga.
Falon suka shiga suka zauna, ta kawo musu ruwa dariya fatima tayi tace Masha Allah hajiyata ashe haka ake zuba ruwan luv da yah sayyadin namu?? hararar ta tayi tace aini nayi fushi wlh shine dan rashin mutunci sai yau kika zo,ameera tace hmm su humaira manya ashe duk bunne mu kuke keda yah sayyadi abdallah soyayya kuke dariya sukayi farida tace kila ma idan tayi laifin ya kirata zance ake,murmushi humaira tayi tace to sa idinawa masu barci da ido daya Ku gama gulmarku dai nan gani nan bari *nida yah sayyadina* iyee yayi kyau naji har canza maki suna yayi ko?, ayshaana Fatima ta fada tana dariya gami da tafawa da farida, Ku gama iskancinku kamar a kunnen shi dan saina fada masa,ido suka zaro gaba dayansu safiyya tace rufa mana asiri dan Allah dan wlh yah sayyadi abdallah ba wasa.


Sun dade a gidan suna hira sannan suka tafi.



 Aunty asiya ma da ta zo sosai tayi mamakin yadda zaman su humaira yake ta kuma ji dadi dan lokacin data zo yana tayata wanke2 zuwan tane yasa bayan sun gaisa ya fita daga gidan.

Ja'ira wnn shine kin da kuke wa junanku??aunty asiya ta fada tana dariya, fuskar ta ta rufe itama tana dariyar tace Allah aunty asiya ni bansan haka yah abdallah yake da dadin zama ba,atoh ai mu munsan waye Abdallah kece dai baki fahimce shi ba,sunsha hira sosai tana kara bata shawarwari.

Amma aunty asiya akwai wata mtsl guda daya,humaira ta fada kamar tayi kuka,zaman ta ta gyara tace to wace mtsl kuma??..shiru tayi kamar ba zatayi mgn ba dan kunya take ji,gajiya aunty asiya tayi da kasa kunne tace wai menene ki fada min mana ko kunya ta kikeji?? kamar zatayi kuka tace ni wlh aunty asiya na gaji shi yah abdallah baya gajiya kullum abu daya,tuni aunty asiya ta dago inda mgnr ta dosa,
Murmushi ta danyi duk da mgnr tayi mata nauyi tace wnn ai ba mtsl bane autar umma kedai kiyi haquri akwai magungunan da zan aiko Islam ta kawo miki suna da kyau sosai zan rubuta miki yadda ake amfani dashi, kinji sannan ki yawaita shan fruit kodayaushe kina jina??..kai ta daga a hankali hawaye har sun tarar mata a ido dan Ita kadai tasan wahalar da take sha a hannunshi sam indai akan buqatar shi ne baya tausaya mata,ki daure humaira kinji kowacce mace da irin mijin da Allah yake hadata dashi kedai ki kasance mai gyara jikinki ako yaushe kuma kamar yadda na fada miki karki dinga sake da shan kayan itatuwa hakan zai taimaka miki sosai, saida ta kwantar mata da hankali sosai sannan tayi mata sallama ta tafi.




*** Saida tayi wata daya sannan ya barta taje gidan su da gidan Ammi, a ranar kamar kar ta tafi harda dan guntun kukan ta.



Yasin yau a gajiye nike 
Kuyi haquri da wanga


*_Mrs salees mu'az_*

*?NIDA YAH SAYYADINMU*?




_By_


*Ummu Hanan*



*_?KAINUWA WRITERS ASSOCIATED_*✍?



<<<19>>>


Kaya ya canza mata shima ya canza nashi,   "toh ynz mi kike sha'awar ci?, ya tambayeta yana shafa fuskarta ba komi ta fada a hankali dan duk ta gama yin sanyi.

"Please Ayshaana ya za'ayi ki zauna haka ba cin abinci?,  kinji ki fada min yace yana sunkuyawa saitin fuskarta.

" Tunani ta danyi na abinda take ganin in taci bazai sata amai ba,dambu nake son ci bayan ta gama tunanin.
"Dambu kuma ayshaa?"

"Eh shi zanci".

"OK"
"Ina zuwa.
" Kwanciyarta ya gyara mata ya lullu6eta sannan ya fita ya rufe kofar.


"Gidan Ammi ya nufa,a falonta ya sameta tana zaune tana jin radio, sallama yayi ya shiga falon suka gaisa.  ya ummyna tana nan klau?, ta tambayeshi tana murmushi kai yadan Sosa yace " wlh Ammi bata jin d'adi 
"Subhanallah"!
" Tun yaushe?.

"Yaune ta tashi da zazza6in kuma Ammi t'aqi cin komi da kyar ta dansha tea shima kuma saida ta dawo dashi ya k'arasa fada cikin sanyin murya, too Allah ya sauqe ynx haka ba abinda taci?, Ammi ta tambaya zuciyarta fari kal tana addu'ar Allah yasa zarginta ya zama gsky.

" Eh Ammi amma wai dambu take so ynx shi zata iya ci".

"Kai amma anyi babbar sa'a dan kuwa shi nayi yau nima na tashi da sha'awar shi, bari in zuba mata ta fada tare da miq'ewa ta fita daga dakin.

" Bata d'ade ba ta dawo ta miq'a masa dan madaidaicin food flask din hannunta tace "gashi maza ka kai mata ta samu taci ace har ynx mai rai bai sawa cikinshi komi ba?.

" Amsa yayi ,yayi mata godiya ya fita.

"Barchi ya sameta tana yi da alamun zazza6in ya sauka ,cikin nutsuwa ya tasheta.
" Kamata yayi taje ta wanko bakinta sannan yaje kitchen ya d'auko spoon ya dawo ya bude cooler lafiyayyen dambune dayaji kayan h'adi sai tashin k'amshi yake,tuni yawunta ya tsinke.
"Kadan taci tace ta qoshi daya matsa mata ma ta k'ara saita sa masa kuka sakin baki yayi yana kallonta danshi sam baiga abin kuka ba anan kodayake ya fuskanci bayan rashin lpyr ma harda rigima, janyota yayi jikinshi ya fara rarrashinta.

" Da kanshi yayi mata wanka ya shiryata suka tafi hospital.

"Gwajin farko da akayi aka tabbatar musu cewa tana da shigar ciki na 4weeks, su yah sayyadi baki har kunne sam baiji kunyar nuna mata tsantsar farin cikin da yayi a gaban Dr dinba duk ya bata kunya tayi k'asa da kanta tana murmushi.
"Murmushi likitan yayi sai yaji sun matuqar burgeshi,   magunguna ya rubuta mata sukayi masa sallama suka tafi sam bakin yah abdallah yak'i rufuwa jinshi yake cikin wani matsanancin farin ciki mara misaltuwa addu'arshi d'ayace Allah ya sauki ayshaan shi lpy shima yaga dan kanshi.


" Cikin Humaira irin mai laulayin nan ne dan haka nan da nan kowa ya samu labarin cikin ga tsirfa iri2 tace bata cin wnn tace wnn take so wani lokacin ma saita matsa masa ya nemo mata abinda tace tana so idan ya kawo kuma tace ita ta daina sha'awar shi duk tabi ta lalace dama ba jikin kirki ba.

"Yah sayyadi kam shima duk ya fice hayyacinsa ga rashin lpyr ayshaan shi ga kuma jarabar dake cin ransa dan lokacin kamar an k'ara masa sha'awa wadda yake saukewa kwandon fitinarshi ba lpy dole ya sarara mata.

" Dolenshi ya fara azumi".


"Tana kwance kan doguwar kujera tana game a wayarta dan yau taji k'arfin jikinta sosai 3qtr ne a jikinta pink color da da white vest " yar k'arama fuskarta fayau sai wani irin haske data k'ara ga k'irjinta daya k'ara cika sosai.

"Sallama yayi ya shigo d'akin dama lahadi ce bai cika fita sosai ba koda ya fitanma baya d'adewa sosai yake dawowa,  zaune ta tashi tana fadin sannu da zuwa an dawo lpy?.
" Ido ya zuba mata sai yaga ta k'ara yi masa kyau sosai, yauwa Ayshaana jiki yayi kyau ko? ya fada yana zama gefenta.
"Kai ta d'aga ba tare datayi mgn ba, idonshi ne suka sauka kan kirjinta take wata muguwar sha'awar ta ta kamashi dama ranar baya azumi sakamakon makara da yayi.
" Wani yawu ne da bai shirya tafiyarshi ba ya wuce muqut,  gsky babyn nan nawa yana wahalar min dake ya fada yana janyota jikinshi zamewa tayi ta koma inda take da idanuwanshi ya bita yana neman k'arin bayani hannu yakai zai sake kamota dan Allah yah abdallah ka bari banaso ta fada kamar zatayi kuka.

"Hannunta ya kamo ya riqe gam idanunshi a k'ank'ance yace " pls Ayshaana ki taimaka tunda yau kinji sauqi ki bani haqqina wlh ina cutuwa dan dai ba yadda zanyi ne,pls I beg u ayshaa.

"Baki ta turo dan ita wlh tunda ta samu cikin nan sam bata son ya dinga ra6arta, nidai dan Allah kayi haquri ka kyaleni saina haihu tukunna.

"What?" ya fada yana dan fito da idanuwanshi waje, kai ya girgiza yace no ayshaa baki  san halin dana ke ciki bane ki tausaya min pls duk yabi ya marairaice mata

*?NIDA YAH SAYYADINMU*?



*Cikon page 20*


"Amma sam humaira ta shafawa idonta toka tace bata san zancen ba.

" A fusace ya janyota jikinshi ya matseta gam ya shiga sarrafata dan a ganinshi abin ya zama rainin hankali lokacin da bata da lpy ai bai dosheta da wata buqatar shi ba ynz kuma tunda taji sauqi ai saita duba haqurin da yayi.

"Ni wlh ka sakeni ta fada tana turo baki gami da kok'arin k'wacewa daga hannunsa, saidai inaa qarfin ba d'aya ba dan ko k'wak'waran motsi ta kasa yi kuka tasa masa  sosai kukan ta ke ta6a ranshi saidai sam bazai iya haqura da ita ba a yadda yake jin muguwar sha'awar ta na ratsashi.
" A hakan ya biyawa kanshi buqata tana kukan saida ya samu nutsuwa ya shiga aikin rarrashi banza tayi masa ya gama 6'a6'atunshi ba tare data kulashi ba.

"Wani shauq'i ke dibanshi jinta da yayi yau tamkar an k'ara mata ni'ima ko kuma dama haka masu ciki suke?.

*Yasin mura ta kamani sosai?pls sisters need ur prayer????

*_Mrs salees mu'ax_*

*?NIDA YAH SAYYADINMU*?



_By_



*Ummu Hanan*


*_Nagode sosai masoyana da adduo'enku gareni ynz na kara tabbatarwa lallai ummu hanan tana da masoya masu dinbin yawa Alhmdllh na samu lpy. l luv u oll._*



*_?KAINUWA WRITERS ASSOCIATED_*✍?



<<<21>>>



***
Suna kwance bayan ya gama tara mata gajiya gaba d'aya ga6o6inta ciwo suke,murmushi yake yana shafa gefen fuskarta yace "yane babyna wai meye sirrin ne?, wlh ji nayi tamkar an canza min ke.

" Batace uffan ba saima zame jikinta da tayi ta sauka daga gadon, wardrobe ta bude ta d'auko atampa riga da zani ta saka da kallo ya dinga binta yana mamakin abinda zatayi.

"Ganin ta d'auki hijab ta saka yasa shi saurin durowa daga gadon,ya nufi wajenta riqota yayi tare da fadin " wai menene Ayshaana ina zaki?.

"Nika sakeni in tafi gidan mu tunda baka sona,ta fada idonta taf da hawaye.
" Oh my god ayshaa meye kike fada hakane? waye yace bana sonki?"
"Baka sona mana da kana sona ai zaka dinga tausaya min amma wlh baka tausayina kullum sai kayi ta bani wahala ta k'arasa mgnr tana share kwallar idonta.

" Sai lokacin ya fahimci kan abinda take mgn".

"Dariyarshi ya danne dan ba k'aramin dariya ta bashi ba kar yayi kuma ya sake wani laifin, wai zata tafi gida akan wnn abin.

"Haba Ayshaana akan wnn zaki tafi gida? am sorry kinsan matsalata amma nima bana son ina takuraki kiyi haquri kinji ayshaa zanyi kokari Inga na daina matsa miki kinji babyna? ya fada yana jan karan hancinta.

" Hijav din ya cire mata har lokacin yana k'unshe dariyar, indai baka daina ba saina fad'awa Ammi ince cin zalina kake wlh ta fadi tana turo baki,  tuni ya saki dariyar da yake riqewa.
"Dariya ma kake min ko? ta fada kamar zatayi kuka ganin yaki dainawa yasa ta d'aukan pillow ta fara dukanshi, hannu yasa yana karewa yace " sorry kanwata na daina ynz dai muje in tayaki muyi girki ko?.
"Pillown ta ajiye tare da zama gefen gadon tace 'kaje ka fara ni saina k'ara hutawa.
" An gama ranki ya d'ade ya fada yana dan rissinawa tare da dunk'ule hannunsa alamar jinjina, batasan lokacin data saki dariya ba ganin yadda yayi mata, burinshi ya cika dama haka yake so dan haka ya fita daga d'akin shima yana dariyar.




***   ***   ***

"Cikin humaira ya shiga na haihuwa duk wasu kayan da za'a buqata yah abdallah ya tanadesu kullum addu'arshi d'aya ce Allah ya sauki Ayshaanshi lpy dan ba k'ara min tausayinta yake ba saboda girman cikin ta shisa musamman yake tashi cikin dare yana rok'a mata samun sauk'i.

"Rik'e yake da hannunta suna zagaya tsakar gidan sai zuba mitar ta gaji take yi, daure Ayshaana kidan k'ara tattakawa kinsan ba'ason mai ciki tayi ta zama waje d'aya nasan ana fad'a muku idan kunje awo.

" Wash Allah na ta fada tana tsayawa gami da dafe kugunta da hannunta, yadai maman biyu?. nifa wlh marata ciwo take ta fada kamar zatayi kuka,to muje ki huta  zuwa anjima saiki k'ara yi ko?, hannunta ya kama suka koma daki ta zauna ya shiga matsa mata k'afafunta da suke a kumbure

"Wayyo wlh yah abdallah marar nan k'aruwa take ta fada tana cije le6enta na k'asa".

  " Subhanallah "!
" Ko haihuwar ce?.

"Hannu ta yarfe tare da cewa oho ni ina zan sani. nan da nan ciwo ya taho sosai sai faman salati take tana rirrik'eshi sai hada uban gumi take gaba d'aya ya rude cikin rawar murya yace " yi haquri Ayshaana bari inje in kira Ammi.
"Da gudu ya fita dan kiran Ammi ba'a d'ade ba suka dawo tare zuwa lokacin ta gama gala6aita bedroom ta kamata zasu shiga yabi bayansu, kaga ka dakata anan insha Allah ynz zata haihu.
" Badan ranshi yaso ba ya tsaya dan shi so yayi shima ya shiga d'akin a kar6i haihuwar tare dashi safa da marwa ya shiga yi a falon bakinshi d'auke da adduo'e.

"Allah ya kawo mata da sauk'i dan basu d'ade sosai ba ta haihu dan shi har ya yanke shawarar samo mota a tafi asibiti sai kuma ta haihu,fadar irin tsananin murnar da wadannan bayin Allahn sukayi ma 6ata bakine.

" Nan da nan Ammi ta gyara uwar da yaron da kuma inda aka 6ata,yah sayyadi baki har  kunne sai hamdala yake jerawa ga lillahi.

"Nan da nan kowa yaji labarin haihuwar humaira ba'a d'ade ba kuwa gidan ya fara cika,yana naniqe da matarshi da yaronshi duk yawan mutanen hakan baisa shi jin kunya ba,idonshi na kan yaron da sukayi masifar kama tamkar an tsaga kara,hatta yatsun k'afarsu dana hannayensu irin d'ayane.
" Ya kika gani nayi winning ko? ya fada yana murmushi, murmushin itama tayi tace "dama wnn aikin da kake ba dare ba rana ba dole yayi kama dakai ba, matsawa ya k'ara yi daf da ita har suna shakar numfashin juna dan lokacin ba kowa d'akin, sai kiyi k'ok'ari next a samu mai kama dake, Allah yasa jinin haihuwar nan baya d'ade wa dan kinsan mutumin naki wlh a matse nake.....shigowar Ammi ce tasa shi yin shiru tare da saurin matsawa ya sunkuyar dakai yana sosawa.
" Eh ka sunkuyar dakai mana daga haihuwar yarinya dazu dazun nan kazo ka sata gaba ko kunyar idon mutane bakaji ko? to zoka fice tunda naga alamun wata fitsara kake ji ta fada tana nuna masa hanyar fita,babyn ya kwantar tare da sumbatar shi a goshinshi,   kai jama'a Ammi ta fada tana kama ha6arta juyawa tayi ta fita tana fadin kar in dawo d'akin nan in sameka,da sauri ya juya itama ya bata kiss a kuncinta sannan ya fice yana murmushi itama murmushin take zuciyarta taf da kaunar yah sayyadin nata.

*
Anyi suna lpy yaro yaci sunan baban humaira wato kabeer suna masa alkunya da Abba ba k'aramin kok'ari yah abdallah yayi ba komi anyi shi a wadace cikin rufin asiri.

"Wata "yar uwar umma ce tsohuwa ke zaune a wajenta,dole ta dinga kauda kai tare da yin Allah, Allah a gama wankan ta kama gabanta danta fuskanci abdallah baida ta ido.

" Ranar da suka gama wanka kuwa tace zata tafi  abdallah kam murna ya dinga yi cikin zuciyarshi dan yadda yaga Ayshaan shi ta koma ga wata "yar k'iba datayi 6ul 6ul da ita saida ya dinga kai zuciya nesa amma harda cewa " baba bazaki dan k'ara mana kwana biyu ba daga gama wanka?, cikin zuciyarta tace kaji ja'iri ai tuni na gama ganoka a fili kam ha6arta ta kama tace "a'ah nikam yau sai kwanan k'auye inma na k'ara kwana to ba nan gidan ba.
" Abin arzik'i suka hada mata sosai ta dinga godiya, daga nan ya rakata har gidan su humairan da kanshi yana k'ara yi mata godiya.


**To masu karatu basai na 6ata baki wajen fada muku yadda wnn daren ya kasancewa wadannan ma'auratan kunsan mutumin naku kuma ba sauqi dan ya nuna mata ba kadan ba yayi missing dinta ga kuma gyara data sha saida yaga alamun zatayi kuka sannan ya rabu da ita tana hutawa kuwa ya cigaba da dora mata wani karatun.


*** *** ***

Rayuwarsu suke cikin jin d'adi da kwanciyar hankali ynz humaira tana da "ya"ya uku kabeer Abba sai farha da mimi da suka ci sunan Ammi da umma sai kuma wani tsohon cikin da take dashi.



" Tuni ya gina musu sabon gida a unguwar dan k'arami amma an tsarashi yayi kyau sosai ya sai mota mai kyau dai2 rayuwar talaka ba k'arya ,humaira tuni tayi saukar alqur'an har tayi nisa a hadda da kuma sauran littafan addini.



*_Alhamdulillah_*! *_Alhamdulillah_*!!
*_Alhamdulillah_*!!!

Nan na kawo k'arshen wnn littafi mai suna *NIDA YAH SAYYADINMU*
Kuskuren danayi cikin shi Allah ya yafemin ba dan halina ba.

Ina mik'a dinbin godiya ta ga duk masoyana sai mun sake hadewa cikin wani sabon buk din nawa.

*_Maryam lbraheem Aleeyu (ummy)[ummu hanan]_*
             _*Mrs*_
*_Salees mu'az katsina_*


Luv u wujiga wujiga❣❣
Reply


Possibly Related Threads...
Thread Author Replies Views Last Post
  *Y'AR SARKI CE by *UMMU BASHEER* Gimbiya 0 24,277 06-12-2019, 12:04 AM
Last Post: Gimbiya
  *Y'AR SARKI CE by *UMMU BASHEER* Gimbiya 0 14,082 06-09-2019, 02:37 PM
Last Post: Gimbiya
  *Y'AR SARKI CE by *UMMU BASHEER* Gimbiya 0 39,805 06-09-2019, 02:22 PM
Last Post: Gimbiya
  *NIDA YAH SAYYADINMU* _By_ *Ummu Hanan* Gimbiya 0 79,251 06-28-2018, 10:16 AM
Last Post: Gimbiya
  *NIDA YAH SAYYADINMU* _By_ *Ummu Hanan* Gimbiya 0 18,235 06-24-2018, 12:15 PM
Last Post: Gimbiya



Users browsing this thread: 1 Guest(s)