The following warnings occurred:
Warning [2] Undefined array key "avatartype" - Line: 783 - File: global.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/global.php 783 errorHandler->error
/showthread.php 26 require_once
Warning [2] Undefined array key "avatartype" - Line: 783 - File: global.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/global.php 783 errorHandler->error
/showthread.php 26 require_once
Warning [2] Undefined variable $awaitingusers - Line: 34 - File: global.php(844) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/global.php(844) : eval()'d code 34 errorHandler->error
/global.php 844 eval
/showthread.php 26 require_once
Warning [2] Undefined array key "mybb" - Line: 1952 - File: inc/functions.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/inc/functions.php 1952 errorHandler->error
/inc/functions_indicators.php 41 my_set_array_cookie
/showthread.php 629 mark_thread_read
Warning [2] Undefined property: MyLanguage::$ratings_update_error - Line: 5 - File: showthread.php(732) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(732) : eval()'d code 5 errorHandler->error
/showthread.php 732 eval
Warning [2] Undefined array key "additionalgroups" - Line: 7162 - File: inc/functions.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/inc/functions.php 7162 errorHandler->error
/inc/functions_user.php 844 is_member
/inc/functions_post.php 406 purgespammer_show
/showthread.php 1070 build_postbit
Warning [2] Undefined array key "profilefield" - Line: 6 - File: inc/functions_post.php(474) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/inc/functions_post.php(474) : eval()'d code 6 errorHandler->error
/inc/functions_post.php 474 eval
/showthread.php 1070 build_postbit
Warning [2] Undefined array key "showimages" - Line: 741 - File: inc/functions_post.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/inc/functions_post.php 741 errorHandler->error
/showthread.php 1070 build_postbit
Warning [2] Undefined array key "showvideos" - Line: 746 - File: inc/functions_post.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/inc/functions_post.php 746 errorHandler->error
/showthread.php 1070 build_postbit
Warning [2] Undefined array key "invisible" - Line: 1506 - File: showthread.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php 1506 errorHandler->error
Warning [2] Undefined variable $threadnotesbox - Line: 30 - File: showthread.php(1533) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1533) : eval()'d code 30 errorHandler->error
/showthread.php 1533 eval
Warning [2] Undefined variable $addremovesubscription - Line: 79 - File: showthread.php(1533) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1533) : eval()'d code 79 errorHandler->error
/showthread.php 1533 eval
Warning [2] Undefined variable $forumjump - Line: 86 - File: showthread.php(1533) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1533) : eval()'d code 86 errorHandler->error
/showthread.php 1533 eval




Thread Rating:
  • 0 Vote(s) - 0 Average
  • 1
  • 2
  • 3
  • 4
  • 5
Fadakarwa!
#1
PG 18+
WARNING....Reader discretion is advisable! 
KUMA BA A YI BA DA WATA MANUFA BA ILLA DON FAƊAKARWA!
DOMIN HANYA ITA KE BI DA KAI, BA KAI KE BI DA ITA BA. HANYA CE TA KAWO MU NAN, SAI AƳI HAKURI.

ƘARIN NI'IMAR MATA

Wannan abubuwa na yaudarar sun zama ruwan dare ga mata ba tare da an sani ba, kuma tsakani da Allah likitoci da malamai na iya ƙoƙatin su wajen faɗakar da mata, amma abin sai ƙara hauhawa ya ke kamar farashi, abin ban haushin ma, har marasa auren cikin su yi suke, wai su tafasa su nuna kamin auren su....wa iyazu billah.

Kai da ka ji sunayen magungunan karin ni'mar mata ka san an rena su ne kawai...msl, kan ya farga, ruwan jaraba, gumbar mata, manta uwa, gida da mota, sa ihu, danmanne, karyagado, sai gari ya waye, korar kishiya, likau, mallakar miji, dds.

Wani ma sunansa "Ruwan damina" ta kuma sawo a wajen ƙawarta, ko dillalen kayan ƙarin tempo..ta ɗaɗira....tehehehe ...yo baiwar Allah, an ce maki iyo, kurmuwa/nikaya ake so ayi a wajen? Hmnnn...Kina ɓata lokacinki ne da kuɗin ki kawai!

Ina kira ga uwargida.....da ta sani fa, mu fa maza ku fruits ne mun fi son fresh and natural....ballantana sauran abubuwa.
Tsakani da Allah, yakamata ku yi ma kanku adalci, ku guje ma wani abu artificial don gamsar da mazanku.
Ba ki san abinda aka haɗeɗiya ba aka kumsa maki a leda ko kwalba ba, hakazalika ba ki san hygienic condition da aka yi shi a ciki ba, kawai ke wai don ki gamsar da mijinki,  kin sawo kin goga wai ki kara ni'ima ko ya matse, aji kamar amarya...hmnn...ke malama kasa kunnuwanki ki ji ni da kyau! idan ido ya mutu, to kwalli bai tayar da shi, hakazalika in an yi da fari bai taɓa komawa kamar ba ayi ba, yaudarar kanki kawai kike, kuma ma ko da hakan ne ya na yi maki abinda aka ce ya na yi ɗin, to sanin yadda maza suke in abin ya kama su, za su iya keɓenceki, alokacin da baki shirya ba , (watau ba ki riga kin sha ko ɗosana naganin ni'imar ba)......ba zato ba tsanmani, to in ya ji banbanci tsakanin last da current, ya ki ke zaton zai yi tunani? Baki tunanin in mai zargi ne ko fitinennan kishi ya yi zaton ko an samu wani baƙo daban ya ziyarce ki?

Watau na lura yar uwata, hadda rashin sanin abinda ɗa namiji ke so shi yasa ki ke bata lokacinki wajen ƙarin ni'ma!
To kasa kunnuwanki ki ji kaɗan daga ciki!

Mafi akasarin maza, suna so su samu gamsuwa ta hanyar gamsar da macen su naturally, da yawa maza na samun psychological trauma/ feeling na sun kasa.....idan su halirtarsu ta gamsuwa ce da wuri ba tare da sun gamsar da matarsu ba, to a natural ma ke nan balle kin ƙara masa wani abinda zai sa yar dadewar da yake ɗan kokartawa ya yi ta minti biyar ko goma, yanzu ta ƙara ragewa,  kuma, ya kasa gamsar da ke.....kin ga asara goma da ishirin ke nan,  ke baki ci nanun ba, nanun ta ciki!

Akwai kuma masu son ayi play da yawa kafin nan, to kinga anan ni'mar zata yi yawa kamin azo wajen, domin naki na Allah da annabi, ya haɗe da wanda kika amso wajen Barira dillaliya  ƴar mai ganye, to mi maigida zai iske? Ba yanda ya ke so ba ko?

Don haka ina kira gare ku ƴaƴa mata masu wannan harkar da ku kula in har dole sai kun yi amfani da abubuwan da kuke ɗoɗanawa a wajen don biya ma maza buƙatar su, to ku yi amfani da wanda likitoci ko addini ya tanadar... kada wajen neman a ji ki garau, ki je ki ɗauko wata cuta, ko ki zuba wani chemical da zai maki illah a gaban ki kawai wai don mijin ki ya ji ke ba dama ce a fannin.

Wasu ma mazan lillahi wa rasulihi ba sa samun gamsuwa ko wanka su ka taradda kin yi, balle kin ƙara wasu abubuwa.... sun fi son su ji ki kina ɗan bashi-bashi irin kamar kin daɗe baki yi wanka ba ɗin nan....shi ke sa su muradin ki, ba wai kwalliya da turare ba...billahil lazi!

kuma  in ma tunaninki ya nuna maki hakan zai hana mijinki ƙaro wata, ko neman na waje....habawa Laminde, ki sani fa, shi fa namiji duk wannan ba shi ke sa shi kin ƙaro aure ba, saboda duk yadda ki ke ƙoƙarin gamsar da shi sexually,  saboda Allah ya halicce shi da sha'war mata, can zai fa ga wata ta yi masa, ya auro ya kawo gida...kin ga ke nan an samu failure, kuma kuɗi sun tafi a iska.

Ina ga, Da wanna kuɗin da kike kashewa don samun ƙarin ni'ima artificial, dama tsire ki ka je aka zare maki tsinke uku da su, ki ci ki tanɗe hannu, kuma  natural ni'ima ta samu sabida kina ci da sha mai rai lafiya, to da ya fi.
Yar'wa, saboda Allah ba wani rai, da ya isa ka salwantar da rayuwarka kan biya masa buƙata , domin ai sai da ran ki sannan zaki iya kataɓus, domin kina mutuwa akan wannan hanyar,..ke koma mutuwar Allah da annabi zai auro wata a ɗora kan inda kuka tsaya.

Allah sa faɗakarwannan ta yi ma ki amfani.

Allah ka tsare mu kuma ka shirya ma na ƴaƴan mu da matayen mu.

Rilwan A. Salisu
09/09/2017
Reply




Users browsing this thread: 1 Guest(s)