The following warnings occurred:
Warning [2] Undefined array key "avatartype" - Line: 783 - File: global.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/global.php 783 errorHandler->error
/showthread.php 26 require_once
Warning [2] Undefined array key "avatartype" - Line: 783 - File: global.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/global.php 783 errorHandler->error
/showthread.php 26 require_once
Warning [2] Undefined variable $awaitingusers - Line: 34 - File: global.php(844) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/global.php(844) : eval()'d code 34 errorHandler->error
/global.php 844 eval
/showthread.php 26 require_once
Warning [2] Undefined array key "mybb" - Line: 1952 - File: inc/functions.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/inc/functions.php 1952 errorHandler->error
/inc/functions_indicators.php 41 my_set_array_cookie
/showthread.php 629 mark_thread_read
Warning [2] Undefined property: MyLanguage::$ratings_update_error - Line: 5 - File: showthread.php(732) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(732) : eval()'d code 5 errorHandler->error
/showthread.php 732 eval
Warning [2] Undefined array key "additionalgroups" - Line: 7162 - File: inc/functions.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/inc/functions.php 7162 errorHandler->error
/inc/functions_user.php 844 is_member
/inc/functions_post.php 406 purgespammer_show
/showthread.php 1070 build_postbit
Warning [2] Undefined array key "profilefield" - Line: 6 - File: inc/functions_post.php(474) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/inc/functions_post.php(474) : eval()'d code 6 errorHandler->error
/inc/functions_post.php 474 eval
/showthread.php 1070 build_postbit
Warning [2] Undefined array key "showimages" - Line: 741 - File: inc/functions_post.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/inc/functions_post.php 741 errorHandler->error
/showthread.php 1070 build_postbit
Warning [2] Undefined array key "showvideos" - Line: 746 - File: inc/functions_post.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/inc/functions_post.php 746 errorHandler->error
/showthread.php 1070 build_postbit
Warning [2] Undefined array key "invisible" - Line: 1506 - File: showthread.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php 1506 errorHandler->error
Warning [2] Undefined variable $threadnotesbox - Line: 30 - File: showthread.php(1533) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1533) : eval()'d code 30 errorHandler->error
/showthread.php 1533 eval
Warning [2] Undefined variable $addremovesubscription - Line: 79 - File: showthread.php(1533) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1533) : eval()'d code 79 errorHandler->error
/showthread.php 1533 eval
Warning [2] Undefined variable $forumjump - Line: 86 - File: showthread.php(1533) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/showthread.php(1533) : eval()'d code 86 errorHandler->error
/showthread.php 1533 eval




Thread Rating:
  • 0 Vote(s) - 0 Average
  • 1
  • 2
  • 3
  • 4
  • 5
Rundunar ’Yan Sanda Ta Cafke ’Yan Sara-Suka Goma A Bauchi
#1
LABARAI Rundunar ’Yan Sanda Ta Cafke ’Yan Sara-Suka Goma A Bauchi Published 50 mins ago on April 24, 2018 By Khalid Idris Doya

Read More at: https://leadershipayau.com/2018/04/24/ru...-a-bauchi/






Daga Khalid Idris Doya, Bauchi Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta samu nasarar kamewa gami da tsare wasu ‘yan sara-suka da suka addabi cikin Bauchi da ta’addanci ta hanyan saran jama’a da kuma sukansu. Bayanin kamen ‘yan sara da sukan ya fito ne daga cikin wata sanarwar manema labaru wacce rundunar ta ‘yan sandan jihar ta aike wa ‘yan jarida jiya 23/4/2018 a Bauchi. Kakakin Shalkwatan ‘yan sandan jihar Bauchi, DSP Kamal Datti Abubakar shi ne ya sanya hanu kan sanarwar ya bayyana cewar su dai ‘yan sara da sukan sun addabi cikin Bauchi da ta’addanci, wadanda suke tayar wa jama’an jihar da hankula da kuma gudanar da aiyukan da suka jibinci ta’addanci. Datti ya ce, “A bisa kokarinmu na ganin mun tabbatar da kawar da dukkanin masu dabi’ar sara suka a Bauchi, a makon jiya ne muka samu nasarar kame wasu da muke zarginsu da kasancewa cikin gungun ‘yan sara da sukan,” In ji shi. Shalkwatan ta bayyana cewar wadanda suka shiga hanunta kan laifin sara da sukan sun hada da Hamza Abdullahi wanda aka fi sani da Mando mai shekarun haihuwa 23, wanda kuma shi ne jagoran gangan ‘yan sara sukan da suka fada tarkon da ‘yan sanda suka dana. Sauran su ne Tijjani Dahiru 27, Abba Abdullahi wanda ake kira da Dogon Yaro, Muslim Idris, Ibrahim Musa Ahmed Adam dukkaninsu ‘yan shekaru 20-20 a duniya. Karashensu din su ne; Bashir Abubakar 25, Abdulrahman Mohammed 22, Munkaila Mohammed 22 da kuma Umar Hassan wanda ake kiransa da suna Silli na miji ne mai shekaru 23 a duniya. ‘Yan sandan sun bayyana cewar dukkanin matasan da suka shiga hanunsu ‘yan asalin jihar Bauchi wadanda suka rungumi shiga gungun sara da suka. DSP Kamal Datti ya bayyana cewar makaman da suka kamo matasan da su sun hada da addu’a guda biyar, wata sharbebiyar burki kota, (wuka ke nan), fakej-fakej na kwalin Tramadol mai karfin 225mg da kuma layu, hade da sauran makaman da suka garkamo daga hanunsu. ‘Yan sandan suka ce, dukkanin wadanda suka kama, yanzu haka suna kan gudanar da bincike a kansu, da zarar suka kammala kuma kotu za ta shiga tsakaninsu domin fuskantar shari’a daidai da irin laifin da suka kasance a cikinta. Rundunar dai ta bayyana cewar hakki ne a kanta a kowani bigire ta kasance mai kare rayuka, lafiya da dukiyar ‘yan jihar. Don haka ne suka nemi goyon bayan jama’an jihar domin samun nasarar dakile dukkanin wani motsi na ta’addanci don tabbatar da zaman lafiya na ci gaba da habakuwa a jihar. Rundunar ta kuma nema hadin kai ta fuskacin samar musu da dukkanin bayanai a kowani lokaci.

Read More at: https://leadershipayau.com/2018/04/24/ru...-a-bauchi/
Reply




Users browsing this thread: 1 Guest(s)