Thread Rating:
  • 0 Vote(s) - 0 Average
  • 1
  • 2
  • 3
  • 4
  • 5
RENANKI~XANYI by Nadear S. Tafida
#1
Renanki~Xanyi by Nadear S. Tafida
 
Da sunan Allah me rahma me jinkai Allah nakeroko yabani ikon rubuta wannan littafin me suna Renanki~zanyi ya isa gareku kuskuran daxanyi aciki Allah yayafemin Allah yasa littafin ya anfanemu gaba daya @meeen ??????��???

1
Tafe take akan hanya tana sauri sbd mamanta najiranta da cinikin da akayi susamu su daura abincin dare tana shigowa gidan tundaga xaure tafara kiranta  Umma tana daki tafito da hanxari tana cewa Mamana ya akayi kikemin irin wannan kira tace umma nasiyar duka yakare umman tana murmushi tace yawwa yar albarka yanxu ajiye kwanan kije kisiyo mana garin tuwo tace to ta ajiye taxo tatafi taje shagon Danladi tasiyo tana dawowa akan hanyarta se taga wasu maxa su 3 kyawawa amma dayan duk yafisu kyau sede shi ranshi a face yake sauranko sunata firansu  tana tahowa harta karaso kusa dashi garin kallansu bata saniba tadan tafashi kadan aiko kamar jira yake ya juyo afusace yana cewa ke wace irin jakace kina tafiya bakya kallan gabanki kawai naji hawaye sun soma xubomin sbd ba'a tafa xagina hakaba kafinma inkai ga magana yajuya gurin abokan tafiyarshi yana ce musu bro's kumukoma gida ba inda xan iya xuwa da wannan kayan tunda wannan akuyar tatafa nan suka faramai magana haba Don aibe baciba kayi hakuri mukarasa kaga mun kusa yace aa shi inba wanka yayi yachanxa kayannan ba baxe jeba suma de ransu yafaci suka juyo Niko inanan atsaye kamar anshukani yana wani yatsina fuska yana cewa kayannan ai sede akonasu Dan baxasu kuma sahuwa ba sukaxo xasu gittani xuciya takuroni bansan sanda nasha gabanshi ba nadaga ledan garin nan naxaxxagemai tunda ga kansa har fuskanshi ai abokannan nashi naganin haka suka xabura suna masu xare?bawanda ya iya magana acikinsu sbd mamaki nikuma bayan nagama juyemai najuyo na rike hannunshi duka nagoga nawa ajiki sannan. Nacemai yanxu tunda nafada fatar jikinka da tawa sekaje kachanxa wa wawa kawai Wanda besan darajan Dan Adam ba najuya nayi tfy ta alokacin mutane har sun fara taruwa kawai naji anfizgoni

??muje xuwa ???
Nadear S. Tafida: ??H@j@r??
?Renanki~xanyi?
???????
2
Najuyo afusace naganshi rike dani yanaso yayimin magana amma tsabar takaici yakasa gashi yakasa bude idanshi daya bude seyaji gari nafixge hannu na najuya natafi shiko yakasa ko motsi se alokacin abokanan tafiyarshi suka lura mutane sun xagayesu se kamatso domin su taimaka mai wasu amutanen nabashi hkr shiko se karamai bakin ciki suke nande daya acikinsu yasa hankacif yana gogemai dayan kuma yana duba inda xasu samu ruwa seya hango wani shago yaje yasiyo yaxubamai yana wankewa yarikeshi dakyar ya iya daga kafarshi idannan nashi yayi jaa kamar barkono suka fara tafiya
       ****    ****    ****
Niko tunda nabar gurin se gabana yafara faduwa sbd ban iya rigima ba nayi mamaki sosai dana  iyayimai haka ina tafi INA nadama Lamar nakoma nabashi hkr se kuma natuna xafin dayamin raina ya kuma faci se kuma inna tafadomin arai natuno garin nan fa dashi xamuyi abinci ahakade nakaraso gida ina tunani ina shiga umma tace kindade se kuma takalli hannu na taga ba garin tace ya haka Mamana ba garinne aise nafashe da kuka nace mata garinne yaxube tace garin yaya nace ina tafiya tace to kidena kuka ba rabanmu bane jeki dauko sauran changin kisiyo mana garin kwaki semu jika musha nace to nadauko tace kuyi kinga magriba takawo
    *****  ****   ******
Shiko Don suna xuwa gida be tsaya ko inaba se hanyar bathroom har yakai bakin kofa kuma seya dawo da baya yatsaya bakin kofar yana yamutsa fuska yacire rigar jikinshi da wando Wanda daganinsu yau akafara sasu yarikosu dayatsu biyu yaxo ya huce su Abdul a falo yadaga labile ya watsasu kamar ya watsa Kashi harda shinshina hannu su Abdul de suka kalli juna sukayi murmushi yahucesu yana hararansu yashiga bayi yadinga wanka kamar xe chanxa fata seda yayi ruwa yakai 5 hannun shiko inda tatafa seda yaji yana xafi yana fitowa yasa singlet da 3quarter ya kwanta segasu sun shigo Abdul yace Don pls forget... Tunbe karasa fadaba yadagame hannu yana kallansu da jajayen idanshi yace leave me alone yana gama fadi yajuya musu baya yakwanta kamar me bacci suna fita ya tashi xaune yafadi dakarfi I swear to Almighty sena sa kinyi danasani .....
??muje xuwa ????
Nadear S. Tafida: ??H@j@r???
?Renanki ~xanyi?
???????
3
Ya kwanta domin yayi bacci ko xeji sanyi amma bacci ya gagari idanshi daya rufe ido ita yake gani baa tafa hulakantashi irin hakaba yayi danasanin xuwa garin sokoto waishin wanene ma Don  Dane ga Alhaji hafix mai dala mahaifinsu yakasance shahararrene shi agarin Kaduna dama wasu dake kewayanta asalinsa mutumin sokotone shima sede basa xumunci yan uwansa hakan yasa yayansa basusan danginsu ba mahaifiyarsa sunanta hajiya falmata yar kasar Sudan ce babanshi ya auro ta shine da babba agurin mahaifinsa bayan anhaifeshi mamanshi tadade bata samu wani cikinba se bayan Don Wanda asalin sunansa Bassam  yashiga sec.sch sannan Allah yakawo wani cikin aka haifi kannanshi yan biyu mata daganan kuma se haihuwa tatsaya Don yayi makarantar pri. An sec. Dinsa anan tokish dake Kaduna sannan yayi university dinshi London inda yakaranchi medicine ayanxu haka shi kwararran likitan matane nike name dinshi (Don) yasamo asaline daga abokanan shi yakasance miskiline shi nagaske yaje garin sokoto ne danyin wani aiki shida abokanan Aikinsa kuma abokanansa  sunyi kuma ansamu nasara bayan sungama ne se abokinsa Alkasim yace akwai gidan wata gwagganshi anan garin kuma kusan anguwan da akabasu masauki ranan sun shirya kai mata xiyara sbd saura kwana biu sutafi ahanyarsu ta xuwane wannan Abu yasameshi gashi kuma yadau niyyar ramako shin a INA xenemo yar umma ne ? Yananan kwance yana tunani har bacci yadaukeshi
  *****   ****   ******
Washe gari dasafe natashi dahuri Dan nataya ummana aiki kafin lokacin makaranta yayi tatafi bayan nagama shara sena dauki ruwana. Nayi wanka nadauko kayan makaranta na nasa nafito nama ummana sallama tace alabada sa'a nafito lungunmu inata sauri sbd nayi latti ina cikin tafiya senaga daya daga cikin abokansu Wanda nawatsama gari da sauri na isa gurin shi nacemai kai abokin me Dan qaruna     yajuyo yana kallanta ta murgudamai baki?tace injinde abokinka yanxu ya mutu ko kuma anyanke me hannuwa? yayi shiru yana kallanta bata jira amsarshiba tace kafadamai duk randa nakuma haduwa dashi inbeyi wasaba sena ciremai idanshi mekama Dana mujiya kaci saa yanxu makanta xani dase nabika gidanku Nagano  gidanku inga yaya fatarshi takoma ya chanxa wata   tana kaiwa nan tajuya xata tafi seme tana juyawa tasa idanta cikin nashi turkashi ....
?muje xuwa????
Nadear S. Tafida: ??H@j@r??
?Renanki ~zanyi?
???????
4
Ina ganin shi gabanta yafadi amma dake gwanar tsokanace sena  fashe da dariya nace Dan karuna yanaganga da hannu dama kyamar taka duk tabanxa ce ina magana ina kara matsowa kusa dashi Dana kawo dap dashi sena danyi baya shiko axuciye ya bude baki da niyyar faramin magana aiko yana budewa ina watsamai miyau aciki jikake kut  ya hadiye sbd magana yakesan yi aiko nace kafa menaci banbakiba nahau gudu shima yatake min baya yana bina bakinshi abude nako kara huta gudu nake da iya karfina yana bina har muka kawo islamian mu nakoyi ciki aguje naboye abayan malaminmu segashi yashugo Ashe abokinsama yabiyomu malaminmu yace ke Basma meya faru nakasa magana se haki nake seya juya gurunsu yace bayin Allah me tamuku nasanta da tsokana aiko yadago ido muna hada ido kawai seya fashe da kuka gashi yakasa rufe baki abokinsa naganin haka kawai ya rikeshi suka juya sbd hankalin mutane yadawo Kansu yana rike dashi shiko se waigena yake yana hawaye Niko ina masa gwalo? nikuma nakoma gurin xamana kusa da Fatima
     *****    ****     *****
Suna fita Alkasim yakira Abdul yaxo musu da mota sutafi shiko har lokacin ya duka a kasa ya saki baki miyau na dilala kamar wa2 shi kanshi Alkasim inya kalleshi dariya ke xuwamai yanade dannewa Dan karyagane Abdul na xuwa yafito agigice yana tanbayan me yafaru Alkasim yacemai Dan Allah kamashi de musa amota yanxu ba lokacin magana bane kaga mutane na kallanmu suka dagashi yashiga har amotanma dukawa yayi yacigaba da xubar da miyau Abdul dai yana tuki yana waige sbd betafa ganin abokinsu a hali irin haka xe  iya cewa be tafa ganin hawayanshi ba Dan shi inranshi yafaci sede kaga idanshi yayi jaa
   ****    ******     ****
Niko muna tashi nafara bamawa Fatima labarin abinda yafaru tace ke Basma wly ba ruwana wannan fa Dan birni ne suda suna iya kashe mutun inya musu Abu ko sumaka asiri ka haukace hakafa akace sunayi senaji jikina yayi sanyi tsoro ya kamani nace to aibesan gidanmu ba tace ai xe sanine nayi shiru kawai ina tunani 
    *****    *****     *****
Tunda suka shigo gida yashige bayi yafara brush be denaba seda yakarar da macline dinsu duka amma duk da haka yaki yadda da bakin yadauko mouth freshener yadinga fesawa yana fitowa yasauko da akwatinshi yafara hada kayanshi yana gamawa yafito da akwatinsa ahannu atare suka mike suna tanbayarshi lfy dakyar yabude baki yace musu gida xashi sukace habade kayi hkr sauranmu awanni kadan kasan jirgin mune nafarko gobe yadago da jajayan idanshi yace musu wly baxe kara kwana a sokoto ba inba sosuke yamutu ba kawai yajuya ya fita se suka bishi abaya  yana fita yahau mota yafigeta aguje ko juyowa beyi ya kallesu ba ......
?muje xuwa
Nadear S. Tafida: ??H@j@r??
?Renanki ~xanyi?
???????
5
Ina xuwa gida na ajiye jakana a kofan daki duk abin dunia ya isheni nadauki buta nayi hanyar bayi Dana fito sena samu guri kusa da jakana naxauna nayi tagumi umma na kicin tahangoni tafito tace Mamana nadago afirgice tace lafiya meke damunki tana magana tana tafa huyana nace mata ba komai tace to waya bigeki nace bakowa tace tofadamin meyafaru nayi narai2 da ido nafara bata labarin meya faru seda nagama sannan tace me nake fada miki Mamana akan tsokana da rashin kunya kullun sena miki fada amma bakyaji gashi yanxu kin tafo mana Wanda bamusan waye shiba ai bansan sanda nafara kukaba sbd nakara  tsorata sosai   
   ****    ****    *****
Shiko bayan yafito gida aguje ahaka yahau titi yana sharara gudu yana tafi yana kara tuno abinda yarinyar nan tamai a haka har ya iso garin kdn tafiyar daxeyi a 8hrs yamaida ta 5hrs yana kawowa gida yafarama me gadi hon da karfi se gashi yafito da sauri ya leko sannan yakoma yabude mai yako janyo mota aguje har me gadin seda yaja baya yana xuwa yayi parking motan yafito ko kullewa be tsaya yiba sbd kanshi dake axabar ciwo haka ya shiga falan ranshi a bace Momy naxaune taga andago labile basallama tajuyo Dan taga waye se kawai taganshi tatashi dasauri tana cewa son ? Yakaraso kusa da ita ya rungumeta tadagoshi tana cewa lfy kawai yafashe da kuka ya kwantar da kanshi a kafadar ta tajashi takaishi kan kujera 3cter ta xaunar dashi yabude baki a hankali yace momi kaina  tatashi da sauri tadauko abinci da juice da ruwa ta ajiye agabanshi sannan tacire mai takalmi da Riga tabarshi dagashi se bes da dogon wando tamikomai abinci ya girgixa kai seta xauna agefanshi tana shafa kanshi tace sorry kaci abinci se kasha magani ka kwanta kan xe sauka tadibo a cokali tamikamai yabude bakin a hankali tasamai dakyar tasamu ya danci kadan sannan taxubamai juice ya sha Se ta dauko magani tamikamai da ruwa yasha sannan yatashi yana tangadi yafita Lamar mashayi ya huce dakinshi yabar Momy na tunanin. Meya sami Son dinta ne haka bata tafa ganinshi a wannan yanayinba kuma ina abokanan tfynshi .....
Dan Allah amin uxuri banyi typin dayawa ba insha Allah xuwa dare xan karayin wani ????????
?muje xuwa????
Nadear S. Tafida: ??H@j@r??
?Renanki~xanyi?
????????
6
Ummana tacemin kitashi kicire kayan makarantarnan kixo ki dauki gyada dannan kikai yar bishiya nasan yanzu antaru natashi jikina asanyaye na nufi daki nacire kayan nasaka na gd nafito har tagama jerawa nadauka nafita atsorace nafita kafin nafita seda nafara lekawa sannan nafito inatafiya ina waige sanda nakai gurin har wata ubaida taxauna min agurin to kunsan me hali baya fasa halinsa ina zuwa nariko wuyanta nace wayace kixauna mun aguri dama na lura bakin ciki kike da ciniki danake  agurinnan da kyar aka rabamu sannan wani me lemo yacemata ke ubaida kinsandai wannan yarinyar ba hakurine da itaba meyasa kikesan xama mata aguri kidena kinji tace to aiba it's Kadai bace me gurin nidai nayi banxa da ita ina tuna matsalata
******* ****** ****** *****
Shiko don yana shiga daki ya haye  gado bacci yadaukeshi ko sallah magrib be samu yatashi yayiba har sai kusan issha'i sannan yatashi sanda yan biyu suka dawo Momy tace karsu tasheshi yace kanshi naciwo yakwanta ..yanatashi yasauka akan gadon yashiga bandaki yayi wanka sannan ya dauro alwala yayi sallah yafito se yasamesu duk sunhadu akan dinning  table shi kadai ake jira yazo shima yazauna kannanshi suka gaidashi suka me yajiki Momy ma tamai yajiki ya ansa dakyar yace ya da sauki sesuka fara cin abinci seda sukagama cin abincin sannan Momy ta tambayeshi meyasa yadawo yau ya yamutsa fuska kamar bazeyi maganaba
??muje xuwa????Nadear S. Tafida: ??H@j@r??
?Renanki~xanyi?
???????
7
Ya kwashe duk abunda yafaru yabata lbr tace bansanka da kyamar talakaba amma meyasa kamata haka yace Momy wlhy tunda muka taho naganta haka kawai naji batamun ba na tsaneta Momy tace meyasa katsaneta? Dawalakin dai.......name fa Momy! Tace kode kasamo matane agarin naku  yace Allah yakiyaye haba momy tayama xanso wannan kazamar yarinyar kuma Karama wacce bata wuce 10yrs ba ni mijin babbar mace ne baxan aure ko yar 20yrs ba me xansamu agunta RENANTA XANYI???? se Momy tayi murmushi tace maji magano

**** ***** ***** **** ******
Niko kullum da fargaba nake kwana ina tunanin karna tashi na haukace kokuma wasu sunxo nemana amma shuru tundaga lkc da abun yafaru nakasa mance fuskarshi a idona natashi naje gun umma nacema umma amma wannan mutumin danama rashin kunya gsky irin yan makkan nanne fa yanada kyau sosai amma kuma umma yana kama da baffana fa a hutannan nashi da kika nunamun sede shi baffana yana dariya wannan beyi umma tayi murmushi tace har yafi dahirun naki tace waneshi umma ai tunda naga wannan naga ashe shi bedama kyau .gsky masu kyau na birni

WAISHIN WACECE BASMA
Sunana na ainayi HAJARA mahaifina sunanshi malam Mamman mahaifiyata kuma sunanta Aisha na kasance ya daya tilo agurinsu dalilin da ake kirana basma naci sunan maman babanane da anakirana da mama se bayan xuwan wani abokin abbana dayazo daga kano yace adinga kirana da basma mahaifina manomine tun inakarama banfi shekara biyuba yarasu nataso dagani se ummana umma tana sona sose sbd inakama da abbana sede kuma farin umma nabiyu da tsayinta dayake ummana bafulatanace nakasan ce banajin magana ba natsoran kowa ko babbane yamun rashin kunya nakeme ga kuma tsokana kauyanmu kowa yasanni tun ina yar shekara 5 umma tasani a islamiyya gani da kokari sede ban maida hankali se wasa da tsokana tun malam nadukana har dukagaji sukakyaleni danni har nadaina tsoran duka kwanci tashi ba wuya yanx hk inada shekara 11 munyi jarabawar Shiga ajin sauka ...inada saurayi dahiru Wanda yake zuwa cirani abuja duk yawanci sa o ina anmusu aure  nikaina umma tace gaji da rashin jina da dahiru yadawo xataceme yaturo ayi auran muje can mukarata duk nagirma a gd ba aure saoina duk sun haihu..niko inatajin dadi araina sbd dahiru yamun alkawarin inmunyi aure xekaini birni
??muje xuwaaaa????
Nadear S. Tafida: ??H@j@r??
?Renanki ~xanyi?
????????
 
8
Yau su momy sun tashi da murnan dawowar me gd wato Alh hafix dazai dawo daga dubai anata girke2 da gyare 2 kowa nata kai dakawowa momy ta kwalawa yan biyu kira tace wai bakugama shiryawaba wlhy xanyi tafiyata kunsan de 12:30 xasu sauka yanxu 12:10 hassanace tafito da gyalenta a hannu tace momy gamu munfito naga duk kinfimu kosawa kikaga dadynmu takaimata duka ta kauce kingamun ja irar "ya" mijinnawa yadawo nakiyin farinciki sega hussaina tafito momy tace jekiga yayanku yafito dazun yaga bamu shiryaba kicemai gamu munfito tace to sema gashi yafito yace momy mu wuce sunkusa sauka suka tafi suna zuwa airport jirginsu nasauka mutane suka fara fitowa suta xura ido suhango dadynsu can segashi yafito hussaina ta ruga da gudu ta rungumeshi yana murmushi yacemata twincex din momy ykk momy da hassana suka kataso gunsa don yace dady sannu da dawowa daganan suka dunguma se gd suna fito daga mota nan maaikatan gd suka fara mika gaisuwa sannan yace bari yawatsa ruwa yatashi yahau sama shida momy

****    *****    *****  ***** *****
Ina cikin tafiya nadawo daga dibo ruwa akan hanyata tadawowa nahadu da ubaida me gyada tare da wani ashe yayantane tana ganina tanuna maini tace yauwa yaya garbati wannance yarinyar da rannan tabigeni a yar bishiya aiko naga sunfara tawowa kusa dani suna zuwa nima nasauke bokit
in ruwana na ajiye agefe yayanta nakarasowa ya watsamun mari aiko na tsandara ihu nace Allah ya isa tinda banmaka komiba ka bigenin aiko yasa hannu ya murdemun baki dakyar nasamu nakwace na rike yatsanshi na gannamai cizo yafara ihu naki sakinshi ubaida dake gefe tafara kaimun duka amma naki sakinshi har sedanaga kamar yatsanshi yafita a hannunshi sannan nasaki yatsan aiko ashe yatsa yakusa fita saura kadan se lilo yakeyi duk da haka banji tsoroba nadauka bokitin ruwana xangudu ubaida tarikeni aiko najuyemata ruwan ajiki duk dahaka taki sakina nadaga bokitin karfen na kwadamata akai bashiri tasakeni da hanxari na ruga da gudu se gd inacikin gudu naji anakwalamun kira ina juyawa naga dahiru senatsaya yace daga ina hk daga tuka2 nake dibo ruwa yace ina ruwan to naje tazube inayi ina kalle2 yace wai menene naga bakyacikin natsuwane nace bkm yace kawo bokitin jeki xandibo miki wani namikamai nakoma gd inshiga gd natarar da umma nazaune tace ina ruwan nace dahiru yakarba xedibo tace au yadawone nace nima yanxu nagnshi kila yau yadawo
   Inacikin wannan maganar mukaji sallama umma tace jekiga wake sallama haka kamar da fada ina lekawa nadawo da gudu dan ganin maihaifin su ubaidane tare dasu ina xuwa na wuce umma nashige bayi umma nacewa lfy ko juyowa banyiba umma taji ancigaba da sallama itakuma basma bata bata amsaba shikuma se kara sallama yakeyi ba kaukautawa seta dauki hijab dinta kan kofa ta tafi taga wake sallama hk ina daga bayi najiyo salatinta nan naji cikina yamurda yafara kara qululuuuuuuuuuu......hhhhhhhhh
???Muje xuwa??????????
Nadear S. Tafida: ??H@j@r??
?Renanki~xanyi?
???????
9
Ummana ta shigo gida afusace tace ina kike ja ira yanxu ne maman maganan naki har yakai haka kikusa cirema mutun yatsa kamar wata mayya harta iso bakin kofan bayin jikina kyarma yake banma San nafara fitsari a wandoba tana xuwa taturo kofan afusace tajanyoni bamu tsaya ko inaba se xaure nako ga ubaida da yayanta kowa jini naxuba babansu naganina yafara cema umma mu ba ita mukaxo nemaba wly asibiti xaki kaimin yara Dan ko kwandalata baxatayi ciwoba akan wannan ciwan  sannan kuma bayannan muje gurin me gari yamana iyaka daku tunda mayya kika Haifa umma de nata bashi hkr dan tasan batada kudin daxata bashi ana haka Sega Dahiru yashigo da bokitin ruwa yana ganin haka ya aje bokitin yana meke faruwa haka aiko nan mahaifinsu yace meke faruwa kuwa bayan kura ce gatanan agabanka duk tamusu haka kuma wly baxan yadda ba Dahiru ya kalleni naturo baki yajuya yafara bashi hkr amma kamar xugashi yake seda yaciro 500 a aljihunshi yamikamai yasa hannu ya kwace sannan yace Allah yasoku wly da mundinga sharia knan yakada yaranshi suka tafi Niko nabisu da harara umma taja hannuna muka shiga gida muna shiga tarufeni da duka abinda bata tafa mun ba da kyar Dahiru yakwaceni yabata hkr nikuma yafaramin fada wai nadena tsokana aiko dama axuciye nake nagado na galla mai harara nace sannu ubana  ai saura duka seka dakeni insan magana kakeyi yace yi hkr yafita daga xauran ya huce nima nashige gida
   *****    *****     ******
Kiranshi ake tayi da karfi gashide yanata amsawa amma yarasa wake kiranshi yadesan wannan muryar ta Dan uwanshine amma a ina yake be saniba can yaga sun taho su biyu kaninshi da mahaifinshi mahaifinsun ne yafara magana yacemai Ashe dukia cutace, dukia matsiface,dukia balakice, inhar bakayi abinda yadace da itaba bani ba kai yajuya yafara tafiya ya fara kwalamai kira Baffa me kakeso nayi be juyoba yayi mgn yace xumunci .... Sannan se kaninshi yafara mai magana yana cewa kana raye xuriata xata lalace kana raye ahalina ke wahala saboda rashi Ashe banbar baya me kyauba ya fara magana da karfi yana ja da baya yana cewa ba Dan uwa bane kaiiiiiii
   ******    ****   ******
Firgigit ya farka duk ya hada xufa Ashe yafara fadin innalillahi yi yake har yasami natsuwa ya juya gefanshi yaga hjy falmata nata baccinta yasauka daga gadan yaje bayi yadauro alwala yafara nafila yana rokon Allah ya yafemai lefinshi rabanshi da kaninshi tun ranan bakwan rasuwan mahaifinshi tun Bassam(Don) nakarami akalla shekara 24 haka yadinga sallah be denaba har seda yaji ankira assalatu Alj hafix knan.ya tsaya ya tashi Momy tatashi tana mika tace alh ankira salla ko yace a yatashi yana shirin hucewa masallaci yace mata hajiya inkinyi sallah kihadamin kaya kamar kala 5 kema kihada naki sannan da yara sun tashi kice musu sushirya xuwa 10  xamuyi tfy taxaro ? tace alh ina xamu daga dawowanka jiya ko hutawa bakayiba ? Yajuyo yacemata sokoto inaso naga Dan uwana naga halinda yake ciki saka magana Momy tayi Dan maganan yabata mamaki Dan tun shekarun baya takemai naci akan suje amma yace ba inda xashi yau kuma gashi da bakinshi yace xaaje
Toohfah waishin mexe faru agarin sokoto kubi asannu xa kuji
Nadear S. Tafida: ??H@j@r??
?Renankxanyi?
???????
10
Momy na idar da sallah tafara hada kaya aranta tana me farinciki Allah yakarbi addu'arta yau mijinta yatuna da asalinsa bayan tagama hada kayan tafito taje dakin yan biyu ta tashesu tace nasan kosallah bakuyiba kuketa bacci to kutashi kuyi sallah kuhada kaya kamar set biyar anjima xamuyi tafiya suka hadabaki sukace momy ina xamu setace sakkwato garin mahaifinku sutashi da sauri suna murna momy tana sakkowa daga step tahango Don xeshiga dakinsa yadawo daga masallaci ta tsayar dashi tafadame cewa yashirya kayansa xasuyi tafiya yace xuwa ina mom??? tace sakkwato garin mahaifinka aikuwa ya zaro ? ido a firgice yace sakkwato?? Tace eh yace momy  baxaniba tace meyasa yace nida sakkwato har abada tace wannan salon banawabane kabari dadynka yadawo sekafadame yace dan Allah Momy kirufamun asiri kekinsan meyafaru nakuma yima kaina alkawarin baxan kara xuwaba tace ba ruwana nafadamaka sunacikin haka Sega dady yashigo yace meke faruwa tace dankane yace bazeyi tafiyaba dady yace don me bakaba yace wlhy dady inada meeting a office karfe 12pm kuma dole sena halarta amma innasamu Dana kobayan kuntafi xanbiyoku dady yace shikenan Allah yataimaka ya juya yacema momy to ke jekishirya sbd mufita da wuri ****   ****   ****   ****   ****

Sungama saka kaya a mota duk sunfito momy takalli dady tace yau se farinciki kakeyi yace ba dole ba yau zanga dan uwana ai dama kai kadaina xumunci dashi sbd wani karamin dalilinka yace to yaudai nadaina fushi dashi koda bazeyadda yabiyo niba na hkr can dinga xuwa naganshi suka Shiga mota suka dau hanya yan biu nata murna tfyn 8hrs ce takawosu sokoto yabata kallan garin ya chanxamai sosai sannu a hankali har ya iso kauyensu kauyan anka yaga ansamu sauye2 sosai ahaka har sukaxo kofar gidan da baxe manta dashiba se de yasamu changi kadan suna sauka mln Haruna yaxo hucewa yaga kamar mln mamman banda yasan yarasu da yace shine she wannan yafishi haske da girma Alh hafix najuyowa yaganshi ya matso kusa dashi yace kaman malan haruna inban manta ba ? Mln haruna yadago afirgice yace hafuxu dama kana raye yace eh mln haruna yace ammade bakama mamman halarciba har ya rasu bakaxoba se yanxu yadago afirgice yace kace mamman yarasu yace eh Allah yakarfi abinshi idan Alh hfx yakawo ruwa yace Allah beyi xamu ganaba yadago yakalleshi yacemai to ina matanshi da yayanshi mln hrn ya nunamai gida da hannunshi yace suna ciki jiki asanyaye yadawo gurin su Momy wa inda suma duk sunji abinda yafaru yace musu kuma shiga ciki
  *****   ****    ******
Sallama su Momy sukayi umma dake bakin murhu tana abinci ta amsa suka shigo tabisu da kallo Dan ganin su yan gayu batasansu tana kallan yan biu setaga suna mata kama da Basma tace kushigo tashinfida musu tabarma sannan tace bangane kuba Momy tace tare muke dame gidana yana waje shine yace munema masa iso umma tatashi gabanta se kara faduwa yake tace kice yashigo aibakomai bari nasamai tabarma Momy tace Hasana jeku taho tare tafita se gasu sun shigo suna shigowa umma tamike tsaye tadafe kirji tace hafuxu Kaine?????? yace nine Aisha yana karasa shigowa hawaye taji yana xubowa daga idanta Dan yatuna mata da mijinta yajuya a hankali taje randa tadibo musu ruwa Momy takalleta taga tabata tausayi sosai jibi gidan dasuke ciki tace kadena kuka kiyi hkr Dady daga gefe yace Aisha bani ruwa nayi alwala taje tadauko buta takawomai yayi alwala yatafi masallaci suma duk sukayi alwala suka rama axahar da ake binsu sannan sukayi laasar Kansu fito umma har takwace tuwo taxuba ta ajiye musu
   *****    ****     *****
Shiko Alh bayan angama sallah duk sunfito saga masallaci yatsa yagaisa da wa inda yasani wasu duk sun rasu sunata mamakin ganinshi yadanyi musu ihsani yatawo gida yashiga taga su Momy natacin tuwo shima ya xauna umma takawomai nashi har yafaraci sekuma yadago yacema umma wai INA yarannawane tunda naxo banga ko dayaba be rufe bakiba nashigo aguje har nakusa ni takanshi nabige tuwanshi na huce se hanyan bayi ina xuwa nashige naturo kofa duk suka Bini da kallo umma tace lafiya setaga yara sun shigo daya jiki duk manja dakyar kuma da roba a hannu tace aa su shatu lafiya meya faru tana kuka tace Basma ce taxubar mana da alale Dan tace wai mutsaya mutsanma ta yaji damai munki shine nace mamanmu tahanamu shine ta kwarama rashida mai taxubar da alalan umma tayi salati tace nidai nashiga uku Mamana kila wataran se kinsa ankoreni agarinnan tatashi tashiga nayi tafito dani tadauki ice Wanda taka she huta yanxu xata bigeni aiko baxaka ihu nakwace nayi kan Wanda nagani agefe narike shi umma tatawo da nufin ta kwaceni naki shige cikin babbar rigarshi ta chukuikuyeshi yajuyo yacema umma Dan Allah ki kyaleta tace hafuxu kabari nama yarinyar nan duka daxu tagama jefe matar makotannan yashigo nan taxageni tas shine tafiya Dan karna mata fada shine kuma yanxu tadawomin da wannan kuma su Momy dake tsaye gefe baki tace ki kyaleta yarintace ke alalan naki nanawane ? Shatu tace na murtala hudune Momy yakasa ganewa Alh hfx yace mata 80n knan taciro sabuwan Dari biu tabasu tace gashi Ku tafi sauran se Ashe omo awanke ma waccan kaya sun juya xasu tafi Niko dake cikin Riga har yanxu banfito ba naleko nace wly xanxo kubani chanjina inba hakaba wly nama yarinya dukan kudina sukayi tafiyansu basu juyobaAlh hafix ya kalleni yafito dani saga cikin riganshi yakuramin ido yace Allahu Akbar wannan dagani jinin maman ce nise alokacinma nabishi da kallo dashi da sauran su Hasana da usainama ni suke kallo Alh hafix yace me sunan ki nadago nace mai sunana Hajara amma anacemin Basma umma tace sbd sunan maman banana akasamin yace lallai Babban suna nace laaa umma kinga wannan mutumin yana kama da wannan mutumin Wanda....... umma ta galla mata harara saboda har yanxu bata dena jin haushin abinda tayiba senayi shiru umma takalli Alh hfx tace gwanda da Allah yakawoka dama Kaine mahaifinta wly nagaji da fitinan yarinyar nan Allah baxata kara kaiwa wata daya agidannan ba aure xaa mata toohfah ana wata ga wata
Nadear S. Tafida: ??H@j@r??
?Renankxanyi?
???????


11
Hassana da husaina suka fashe da dariya sukace wannan yar yarinyar xa ayima aure umma tace sao'inta ma wasu sun haihu Dady yayi murmushi yace nidai a kyalemun yata Niko inata kallanshi sbd yamun kama dawanda na watsama garin tuwo sedeshi wannan babbane yada sakarkiyya fuska Momy ta janyoni jikinta tana dariya tace to kinada saurayine? Da sauri nace mata eh kuma yace idan mukayi aure zekaini birni suka kwashe da daria gaba dayansu Momy tace lalle yata xataje birni itako umma se murmushi take tana kallansu *****   *****   ****  *****   ******   *******
WAISHIN MENENE YARABA ALH HAFIX DA MALAM MUH'D (MAMMAN)

Mahaifinsu sunanshi malam sulaima anakiran shi da (malam sule) suna zaune a kauyen anka. fulanin yawonesu asali amma tunda suka yada zango a sokoto basu kara tashiba sunanan mahaifiyarsu Hajara wacce ake kira da (hajjo) su biyu iyayensu suka Haifa Alh hafix ne babba bayan shekara 4 aka haifi Muhammad (Mamman)
 suntashi cikin san juna haifinsu yana kiwon shanu  na na saidawa akwai wani mutumin birni me suna Alh imrana yana san yara sose kullum inyaxo seya dade Turin su hafix da muh'd yana kawomusu abubawan dadi sbd shi betaba haihuwa ba
A yauma yazo suna xaune shi da Mlm sule sukuma yara nagefansu suna wasansu a lkc Alh hafiz Nada shekara 10 shikuma Mamman nada shekara 6 yakalli malam sule yace me dan Allah kabani daya daga cikin yarannan inrikema shi inasansu sose malan sule yanisa A hankali yace Alh imrana kafi karfin komi aguna nasan xaka rikemunshi da amana amma kasan halin dan yau kuma kila medakinka bazatasoba ka dauko dan wani kahada mata da nata Alh imrana yadago yacemai bantaba haihuwaba shine dalili dayasa nace kabani naka Mlm sule ya tausayame yace bari nayi magana da mahaifiyasu sanda yasanar da hajjo batayi wani musuba tace Allah yasa hakane yafi alkairi tace amma dai gsky sede abashi wancan yaron ba MUH'D ba mlm sule yayi murmushi yafita yafada mai yadda sukayi Alh imrana yadinga mai godiya wannan shine musabbabin Barin Alh hafix gd
****************************
Alh imrana yatafi da hafix birni matarshi tayi murna matuka Alh imrana yarike amana yasakashi a makaranta metsada sannan kuma lkc2 in ansamu Hutu yana kawoshi yaga iyayansa Shaka har suka girma malm MUH'D yariga hafix aure ya auri Aisha  hafiz lkc yafara kasuwanci yanadawowa data auran Mamman yayi tafiya yaje Sudan anan yahadu da falmata harsukayi aure mlm Mamman be haihuba har xuwa wannan lkc ciwon ajali yakama mahaifiyasu tarasu bayan karamar jinya datayi tayi burin taga Dan Mamman amma had takoma ga Allah Allah bebashi haihuwaba hafix yaxo yaroki babansu da Dan uwanshi Mamman su yarda subishi Kaduna mlm sule yace aa sudai yabarsu anan kafin yadawo daga kauye yatarar da matarshi tahaihu yasanar da Mamman cewa yazo birnin Mamman yace Allah ya raya shi baxexo birniba abin yama hafix ciwo amma yahakura bayan shekara biyar ciwo Yakama mahaifinsu cikin dare kafin safe Allah yamasa cikawa Allahu Akbar yafi yatawo dasafe gurin jana'ixar mahaifisu shika dai sbd falmata tatafi ganin gd bayan sadakan bakwai me hafix yashawarci dan uwansa akan yabishi sutafi tinda shikadai garage malm Mamman yace shi bainda zashi maganar tabatawa Alh hafix rai yace shikenan base kara waiwayoshiba wannan shine musabbabin rabuwar su,
********"***********************
Umma tabude dakin malam Mamman tafito dakayanciki muka Shiva muka share aka gyara sbd Dady yasamu gurin xama su Momy da yan biyu sukai kayansu dakin umma dare yayi muna zaune asakar gd muna fira umma naba Alh hafix lbr sanda babana yarasu mukaji sallama wai dahiru nakiran Basma natashi da sauri kamar jira nake dama nakosa yazo nafadame munyi baki daga birni sannan kuma infadame cewa ance yaturo muyi aure Inaxuwa nafadame yace to bari yashiga sugaisa nashigo da gudu nafadawa Dady yace to yashigo suhassana natamun dariya nawaigo nace wai dariyar me kukemun? Sukace bkm yar kanwarmun
Munshigo tare yanata sunkuyar dakai ya duka a gefe yagaida Dady Dady yaamsa da fara' arshi yace yamutan gdnku dahiru yace suna lfy Dady yace kazo adai dai inkaje gd inaso ingamahaifinka yace to insha Allhu zanfadamai mukatashi muka fita bayan mungama fira nadawo gd su hassana sukafara tsokanata wai wannan Dan yaro xan aura to nidashi WAXE RENI WANI ???
Momy tace to inaruwanku tacemin kyalesu kinji nace to Momy kamar yadda naji suna cemata
*****************************
Washe gari daddare akayi sallama da Dady yafita seyadawo yadauki tabarma yanacema umma akawo ruwa a Kofi maneman auran BASMA be tace to madallah bayan fitarshi dadaiwa segashi yashigo ranshi abace umma da Momy sukace lfy yace yau nixa acimawa mutunci wai MLM MANSUR DA MUSTAPHA sukazo wai su dansu baxe aure yarinyar da batada tarfiyaba yar macece su dansu jininsu baze aure yar macece ba innemi wani nabashi tunda Neman kai kuma kuke da ita mu danmu baneman kai muke dashiba Dady yanunfasa yace zanbashi MAMAKI KUSHIRYA GOBE DA SAFE XA' A DAURA MATA AURE
Momy tazaro ido race Alh dawa to xa'a daura mata Aure Alh yace da Dana BASSAM Momy tadafe kirji tace BASSAM fa kace yace eh koshima ban isa dashibane Momy tace ka isa yace inban isa da Dan waniba naisa danawa umma kuwa datayi shuru takasa magana TO FA MASUKARATU KUNJI WATA SABUWA INJI YANCACA KUBIYO DANJI YADDA XATA KAYA....YAN UWA INABAR ADDU'A KU PLS........
???
??muje xuwa ???? Luv u all????????
Nadear S. Tafida: ??H@j@r??
?Renanki~xanyi?
???????


12
Umma tayi shiru tana jimamin wannan Abu yau ita ce ake cima mutunci sbd duk tarbiyar datake kokari gurin bama Basma menene Wanda Basma keyi na rashin tarbiyya sede rashin kunya dashi sukace ta yadda Dady yajuyo yace Aisha kada kisama kanki damuwa tace bakomai hfx nasan haka Allah yayi nima danake gefe hankalina atashe yanxu naji nakara San Dahiru yakara kamani nako fara ihu ina birgima ina cewa ni wly sena auri Dahiru yakaini birni nibame hanani auranshi Momy tatsugunno gefena tanakamin kafada tana cewa yi hkr yata kadena kuka kinga inkin auri Bassam ma xaki birni xaki xauna tare dasu Hasana xaki shiga mkrntar boko kinaso ? Nayi saurin daga kai tace to kiyi shiru natashi nashare nawayena Hasana da usaina na gefe suna kuskus Hasana tacema usaina hmmm lallai yaya xeyi mata xanga yanda xasuyi shida besan hayaniya bare kaxanta sannan kuma yaxeyi da xainab dinshi usaina tace ke kinsan baxe iya xama da Basma ba auro xainab dinshi xeyi
***********************
Dady ko yafita masallaci yasanar wa da mutane cewa gobe akwai daurin auran yarshi Basma da danshi Bassam da safe   karfe takwas Dahiru dake cikin masallacin tunda yaji wannan sanarwa hankalinshi yatashi sunfito daga masallaci yabiyo Dady har kofar gida sannan ya tsayar dashi Dady yace lfy ? Ko akwai wani Abu nakune da kuka kawo kaxo karfa ? Yasunkuyar dakai yace baba Dan Allah hkr naxo bayarwa Dan Allah karkama basma aure kayi hkr xan shawo Kansu a hankali xasu amince ina Santa wly Dady yace kai yaro kadena ma wannan maganar Dan Basma yanxu matar aure ce kaje iyayanka su samama ya me tarbiya yana kaiwa nan yasa kai yashige gida
**********************
Shiko Don dabesan wainar da ake toyawa ba yafito daga hospital dinsu shida abokansa suna tafe suna fira se wayanshi tayi kara yana dubawa yaga xainab ce se yakara sauri yana cemusu guys semun hadu gobe xee najirana yashiga motarshi yayi hanyar  k/mashi yana xuwa kofar gidan yayi hon me gadi yaleko dayaga shine seya koma yabudemai bayan yashigo yaleko suka gaisa  yakirata awaya yace gashi yashigo tace to segata yafito tana xuwa tace kashigo muje yayi mata murmushi yabita abaya suka shiga falan yaxauna yana cewa xee bakyajin magana ko tajuyo tace me nayi yace banace kidenasa irin wa innan damammun kayanba tace ainadena sawa wannan ma yaya MA'ARUF ne yasiyomin kuma yace yanaso nasa yau yagani insunmin kyau nan da nan yafata rai idanshi yafara chanxa kala sbd kishi ran maxa yafaci bece mata komaiba yasauke kai tace haba sweet menene nacema kadena damuwa kasan INA sanka kuma yayane ma'aruf bawani Abu bane tsakanina dashi haka dai tadinga lallabashi har yadan sake axuciyarta tace hmmm sweet dina bade kishiba a hakade sukayi firan xe tafi yacemata dear yakamata Dan Allah ki hkr muyi auranmu kikarasa krtunnan agidana kinga Dady ya matsa tace sweet Dan Allah kakara hkr saura kadan kasan halin dadyna baxe yadda ba yaceto shikenan dear xan kara hkr sukayi murmushi suduka ya shiga mota yatafi
*********************
Da safe Dady yatashi yafita yaje yasamu mln Haruna sukaje sukasiyo goro da alawan Biki sannan suka siyo shinkafa suka dawo har mutane sun fara taruwa aka daura aure Dady yaxama waliyina mln Haruna yaxama waliyin ango ana gama daurawa su Hasana suka fara tsokanata wai naxama matar yayansu mata suka dinga shigoma umma Ala Sanya alheri nikuma Momy tace nayi wanka su Hasana sukamin kwalliya nayi kyau nas kayan sallana masu kyau Dady yashigo yacema Momy sufa shirya gobe xamu huce sbd  yan biu makaranta
**********************
Angama fitar da kayanmu umma tayi tagumi Niko ko a jikina inata murna xanje birni umma takirani tace Mamana inkikaje garinnan kiyi rashinji kinji nace to ummana kema momy tace in ankwana biyu xakixoko tace eh suma sukaxo duk sukayi ma umma sallama muka fito domin tafiya naga kamar umma nashare nade huce sbd nakosa mutafi Dady yaba umma kudi dayawa dukda kayan abincin daya siya dayawa muka dauko hanya se Kaduna
***********************
Muna tahowa inata kalle kalle su Hasana natamin dariya komai nagani sena tanba a haka harna gaji bacci yadaukeni sbd bantafa yin tafiya me yawan hakaba jinayi ana tafani momyce tace basma tashi munkawo nafito ina kalle 2 naga gida me kyau bantafa ganin irinshi garin kalle kalllena bansani ba kawai naji nayi karo da mutun nadago a firgice waxan gani .......
Nadear S. Tafida: ??H@j@r??
?Renankxanyi?
??????


13
Yace aa Dady inada patient ne a asbiti Dady yace kowa gareka umarni nabaka bashawara ba koni kakeso nadau matarka nakaima skul dayaga Dady ya fusata seyace kayi hkr zankaita yace ruwanka ya juya ya fita shikuma Don yakira usaina dake kan dining yace jekikiramun yarinyannan kuma wlhy intadade setagane kuranta Niko dama Momy tariga tacemun nashirya nagamashiri nasaka sabuwar doguwar rigata pink me kyau hassana tamun roling da kwaliya nayi kyau sose naskko tundaga kan step yakalleni a xcyrshi yace kamarsu daya dasu hassana nakaraso gurinshi na turo baki nace gani yajuya becemun komiba  nabi bayanshi har gun mota yabude gdn direba yashi nabude kofar baya xanshiga yajuyo a fusace yace uban waye direbanki dalla can dawo nan yanunamun gaba Niko naga inzamu fita dasu hassana baya muke shiga dukanmu nadawo gaban ina tura baki naxauna nayi tsaki ya janyoni ya murdemun baki yace sa'ankine ni daxakimun tsaki Niko zafi ya isheni nakasa magana yasakeni yahankadani nabige da kofa nafashe da kuka nace Allah ya isa mugu axxalumi menamaka nakalli fuskata a madubin mota naga yabatamun janbakin bakina nakara fashewa da kukan yatsayar da mota yariko ni daniyar kara buguna nariko shi nacukwuikuyeshi gashi yasa fararan kaya na goggogeme ragowar janbakin da hodan duka a riganshi yayi yayi naki sakinshi yace karki batamun  kaya kidagani nafasa dukanki nagashi yaduba riganshi duk yabaci da janbaki yadago yakalleni nawatsamun wani kallo seda na furgita yaja motar mukatafi betsaya ko inaba se a makarantar ZAMANI INT SCHOOL yafaka motar yakasa fita sekallan rigar yakeyi yade yi tsaki  ya kalli wani gu dana daura bakina yace a zuciyarshi yaxun wanima yace kiss akamai ya janyo labcot dinshi dake bayan mota yasaka mukashiga ciki yashiga office yace natsaya awaje can yawani yace nashigo nashiga yace itacewannan yace eh semutumin yace primary 6 za asata setayi coming entrance nan da wata shida xa ayi can kuma Yakuma kallona yace fyn baby nayi murmushi ya kalli Don yace kuna kama sister kace yace eh yace inasanta zaka bani ita intakara girma INA riko nan danan Don yadaure fuska yace ba amaka alkawariba yajuyo yakalleni afusace yace tashi mutafi xamutafi kenan mutumin yace xo kikarbi uniform din kunmanta najuyo kenan yace jeki wake kijirani xankarba nafito yakarba yasameni awaje rashi ahade yace muje muna tafy munkusa fita naga me ice cream agefe nace natsaya Dan Allah Yaya semun abincan nanuname me icecream yace bazan siyaba huce muje na marairaice nace Dan Allah kayi hkr yaciro 1k a aljihunshi yace inkika Dade kuma xanwucewata naruga dagudu yana kallona nasiyo nakara tawowa aguje yace ke wai baki iya tafiya bane se gudu yace wlhy innakara gani kina gudu senakaryamuki kafa Nide bance komiba har mukaje mota yace inna kara gani kinfita ba hijjabi sena xaneki xansamu su hasana aisu suke koyamiki karsu karasa miki janbaki inxaki fita yanatade masifarshi a HK muka kawo gd ya ajiyeni kishiga beyiba yajuya yama manta kayan daze canxa Nide nashigewata gd
********"*""**"***************"*
Yana tafe a mota ranshi abace shida yasan basan yarinyarnan yakeba shide kawai yanada kishi sose sannan kuma yana sane da auranshi dake kanta kuma koda besonta dole xeyi kishinta tidade yasan wannan auran ba mutwa xeyiba dole yakare martabar auransa ahaka yakai asibiti yashiga dasauri danyanaso yaduba wasu marasa lfy kafin sallar juma'a yanashiga yasameshi su junajiranshi yace abashi folder su yana dubasu yana duba lkc takarshen naciki su abdul da alkasim sukashigo yakarasa dasauri yace bari nayo alwala muwuce lkc yaja shiga toilet din office din yanafitowa yacire labcot dinshi seyaga sunbishi da ido shap yamanta da abunda ke rigar Alkasim yace Don mezamugani dama a inda kadade kenan kaki xuwa office da wuri kumashine kashiga yo Alwala bakayi wankan tsarkiba ko kayone a can yadago ahankali yace mekuke nufii..........
Nadear S. Tafida: ?��H@j@r??
?Renanki ~xanyi?
???????


14
Momy tajuyo tacemin akul??nakarajin wannan furucin daga bakin ki ke matar aurece kidena kinajina nace to mun gama cin abinci tace muje mushirya direba ya kaimu gun me dinkin da aka kaima dinkina nace Momy daganan mu siyo abinnan tace me Hasana tace ice cream Momy tace bari senabaku kudi kubiya muka tafi Dan shiryawa
***********************
Shiko Don yana office hankalinshi duk atashe ga folder's din marasa lfy agabanshi yakasa duba ko daya har Abdul yashigo yace waikai don lfynka kalau kuwa naga tunda su Momy suka dawo kakoma so quite waime k faruwa yace bakomai banjin dadine Dan Allah kadauki folder's dinnan kakaima Alkasim yaduba kaina naciwo baxan iyaba yace OK kasha magani  kadan kwanta  kasami relief yana fita yadaki tebirin gabansa kansa duk yadau chargy tunanin yadda xe dunfari xee da wannan maganar yake kuma ko yaboye mata dole komin daran dadewa seta sani Dan wannan jaririyar yarinyar baxata sakuba inde yanasan xaman lfy dole ya xauna da ita ba yadda xeyi kawai yayanke kawai xeje yafada matane yatashi yadauki key dinshi yana kiranta awaya cewa xexo yanxu bayan yaje takawomai ruwa da lemu yadan sha kadan sannan yace dear akwai maganan danakeso muyi amma Dan Allah kimin kyakkyawan fahimta tace to nan yaxayyane mata duk abinda yafaru batama bari yakarasa ba tamike tsaye tana nunashi da hannu tace abinda xakamin knan duk amanar Dana dauka nabaka da abinda xaka sakamin knan yace xee kifahimceni wallahi yarinyar nan basanta nakeba asalima karama ce bata huce shekara 9 ba inma tayi mexanyi da ita tacigaba da masifa inbaka Santa meyasa baka saketaba yace baxe yihuba yarinyar kanin Dady cefa kuma shiya auromin ita to kaje kaxauna da ita tunda ita dolece nikuma na hkr dakai tayi tafiyarta yana ta  kiranta ko juyowa batayi ba haka yafito jiki asanyaye a hanyama yadinga kiran wayanta taki dauka har yace bari yabarta tahuce sannan yakara kira kila tasaurareshi
***********************
Bayan kwana biyu Dady yasamomin lesson teacher Wanda xefara koyamin karatu mun fara ina fahimta sosai in nadawo gida su usaina na kara koyamin akasani a islamiansu muna xuwa tare amma nafisu aji ina aji shida suna biyar inajin dadin rayuwar abinda banso kawai shine kaima wannan Axxalumin abinci wai Dady yace nice xan dinga kaiwa tunda yace yadena ci damu ina xuwa ajiye wa nake abakin kofa nayi tahowata yanxuma nafito knan naxauna domin cin abinci Momy tace Nide kullun senayi magana ko natashi ina xunbura baki na dau abincin nahuce tace inkinje ki aje kofa tunda ita nake cewa akaima naci gaba da tafiya danna gane me take nufi ina xuwa sena shiga yau har na ajiye a falo se kuma nace bari naleka ciki na hangoshi kan gado yana bacci nace lallai wannan yananan yana hutawarshi ni ansani kawo masa abinci nace aiko kagama baccinnan shiga nayi nahau gadan nakai bakina setin kunnanshi na kwalla kara da karfi yaxabura yatashi ya rikeni sosai sbd tsoro harnima seda nayi kara sbd rikon da yamin seda yaji muryata sannan yakalkeni nako fashe da dariya ya rike hannuna ya mirde xanbude baki nayi ihu yadanne da dayan hannunshi sbd xafi bansan sanda nafara hawayeba yakuma ki sakina se kara murdawa yake gashi badamar ihu seda najikatu sosai yaji inata sheshshekar kuka sannan yasaki abinka da faran mace gurin yayi ja damani koda Abu kadan yatafamin data se yayi sheda sbd fatan  ba kwari da gudu natashi nafito Daga dakin ina murxa hannu Momy tace meya faru nakasa fada sbd kuka gurin axaba yakemin sosai na huce daki ina fushi ko abincin banci Momy xatayi magana Dady yace ta kyaleni
*********************
Washe gari Dady yacema Don yaje yamin registration din mkrnt teacher yace inada brain sosai yace shi beda lokaci Dady yace lokacina ko nama matar taka register ??.......

Dan Allah amin hkr Dan xakuga banyin typin sosai yanxu ina exam ne ??????????
Nadear S. Tafida: ??H@j@r??
 
?Renankxanyi?
????????15
Mutun nagani atsaye yajuyo munahada ido dashi naji hanjin cikina yamurda yana ganina yakalleni a hargitse kallan da yamin yasa nazabura nakusa fara fitsari awando da gudu naruga se bayan Momy nariketa aiko segashi yabiyoni a fusace se huce yaki aranshiko yana tinanin kallan dukan dazemun dan seya tabbatar ya kwantar dani nan yana kokari janyonine Momy ta dakame tsawa tace lfy metamaka daga xuwanta idonshi yakada yayi jajur ya kalli Momy da runannin idonshi yace Momy kibarni naballa yarinyarnan kafin kitambyeni tace inbarka kaballata indauko amanar daga xuwa kakama dukan yariyar mutane itako tanatame gwallo abayan Momy ranshi yadada baci yace wai uban me taxoyi gdnan niko danake boye abayan Momy naleko nace me idon matanbayi yakara xabura yayo kanta Momy tace kul nacemaka xanbata makarai Son yajuya yafita a fusace..tajuyo tacemin to fito marakunya halan harkinmai rashin kunya data zuwanki nace wlhy Momy banme komiba daga ganina yabiyoni tace to dama kinsansane tace eh Dan karunane agarin mu natafa ganinshi Momy tace wuce ciki su hussaina ko suna tsaye suna ganin iko Allah
******************************
[color=black][size=large][font=Cambria, serif]Daddare bayan mungama cin abinci munkoma daki nida su hassana Dady yadaga waya yakira Don inyadawo aiki yanason ganinshi yace to Dady ba a dau lkc ba segashi yashigo yana xuwa yagaida Momy yamata sannun dazuwa ta amsa bayabo ba fallasa yace dazun me Basma tamaka kake kokarin dukanta daga xuwanta yace Momy inakika samu aljanar yarinyarnan itace nake baki lbr damuka hadu a sokoto yace Momy Allah yasa ba yar aiki kuka dauko mana itaba Momy tayi murmushi tace ba yar Aiki bace yace tatashi tabarshi anan xaune yamike yahau sama dakin Dady yashiga yayi sllama Dady yace yshigo yagaidashi ya amsa da fara'ashi ya ajiye jaridar dake hannunshi yace Dady ya sokoto kunsameshi lfy yace son lfy lau amma Allah yamsa rasuwa Don yadago kai dasauri yace Dady yarasu  yace eh Allah yarubata baza mukara haduwaba Dady yabashi lbr duk abinda yafaru har xuwa auran da akamasa shigo Don xufa ke ketome duk da ac dake dakin Dady yace son nasan kai me biyayya ne sannan kuma nasan zaka. sharemun hawayena Dan Allah karikemun yar dan uwana da amana itakadai yahaifa Don yadago ido dayakade yayi j
Reply
#2
muna bukatar comment dinku akan littatafen hausa dinmu. Allah ya bada sa'a
Reply
Users browsing this thread: 1 Guest(s)