The following warnings occurred:
Warning [2] Undefined array key "avatartype" - Line: 783 - File: global.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/global.php 783 errorHandler->error
/printthread.php 16 require_once
Warning [2] Undefined array key "avatartype" - Line: 783 - File: global.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/global.php 783 errorHandler->error
/printthread.php 16 require_once
Warning [2] Undefined variable $awaitingusers - Line: 34 - File: global.php(844) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/global.php(844) : eval()'d code 34 errorHandler->error
/global.php 844 eval
/printthread.php 16 require_once
Warning [2] Undefined array key "showimages" - Line: 160 - File: printthread.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/printthread.php 160 errorHandler->error
Warning [2] Undefined array key "showvideos" - Line: 165 - File: printthread.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/printthread.php 165 errorHandler->error



Forums
Kiwon Lafiya: Amfanin Zogale 18 Ga Jikin Dan Adam - Printable Version

+- Forums (http://contripeople.com)
+-- Forum: Retired Forums (http://contripeople.com/forumdisplay.php?fid=78)
+--- Forum: Retired Forums. Please Make Your Post Within The 3 Forums In General Discussion (http://contripeople.com/forumdisplay.php?fid=49)
+---- Forum: Hausa Language Forum (http://contripeople.com/forumdisplay.php?fid=40)
+---- Thread: Kiwon Lafiya: Amfanin Zogale 18 Ga Jikin Dan Adam (/showthread.php?tid=856)



Kiwon Lafiya: Amfanin Zogale 18 Ga Jikin Dan Adam - Gimbiya - 11-13-2017

Kiwon Lafiya: Amfanin Zogale 18 Ga Jikin Dan Adam.
Ana Bukatar Jama’a su yada wannan Post zuwaga Sauran Al’umma domin Qaruwa da Juna.
                                  [Image: MORINGA-2-300x188.jpg]

1- Ana dafa ganyen zogale da zuma a sha kamar shayi domin maganin Olsa (ulcer).

2 – Ana shafa danyen ganyen zogale akan goshi domin maganin ciwon kai.
3 – Ga wanda ya yanke ko ya sare ko wani karfe ya ji masa ciwo, zai shafa danyen ganyen zogale
Insha-Allah jinin zai tsaya.
4 – Ga mai fama da kuraje a jiki, ya hada garin zogale da man zaitun ya shafa.

5 – Ana sanya garin zogale akan wanirauni ko gembo domin saurin warkewa.
6 – Sanya garin zogale a cikin abinci yana maganin hawan-jini da kuma karama mutum kuzari.
7 – Ana dafa ganyen zogale tare da sa kanwa ‘yar kadan domin maganin ciwon shawara.
8 – Ga mai fama da ciwon ido zai diga ruwan danyen zogale, haka ma mai fama da ciwon kunne.
9  – Macen da ke shayarwa ta dafa furen zogale da zuma dan karin nono.
10 – Wanda ke fama da yawan fitsari wato cutar ciwon suga (Diyabetis) ya rinka shan furen zogale da citta kamar shayi.
11 – Idan aka tafasa furen zogale da albasa aka sha kamar shayi yana maganin sanyi.
12 – Haka ma cin danyen zogale yana maganin tsutsar ciki ga yara.
13 – Ana daka ganyen zogale da ‘ya’yan baure a sha da nono ko kunu yana maganin ciwon hanta.
14 – Ga mai fama da sanyin kashi ko wani kumburi zai soya ‘ya’yan zogale a daka su sannan a hada da man kwakwa (man-ja) sai a shafa.
15 – A daka zangarniyar zogale da ‘ya’yan da ke ciki tare da karanfani, citta, masoro da kuma kimba domin karin karfin da namiji da sa masa kuzari, haka kuma yana karawa mata nishadi.
16 – A daka saiwar zogale da ‘ya’yan kankana a sha da nono yana maganin tsakuwar ciki (Apendis).
17 – Haka kuma idan mutum yana fama da ciwon kangamau wato Aids zogale kan radadinshi ta hanyar shan ruwan dafaffen zogale.
18 – Haka kuma mai fama da Typhoid da malaria da kuma ciwon basir ko shawara, zai iya yawaita shan ruwan dafaffen zogalen domin samun sauki.
[Image: 0307a482ba5e7b2daa62c015623212b7-300x196.jpg]