The following warnings occurred:
Warning [2] Undefined array key "avatartype" - Line: 783 - File: global.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/global.php 783 errorHandler->error
/printthread.php 16 require_once
Warning [2] Undefined array key "avatartype" - Line: 783 - File: global.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/global.php 783 errorHandler->error
/printthread.php 16 require_once
Warning [2] Undefined variable $awaitingusers - Line: 34 - File: global.php(844) : eval()'d code PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/global.php(844) : eval()'d code 34 errorHandler->error
/global.php 844 eval
/printthread.php 16 require_once
Warning [2] Undefined array key "showimages" - Line: 160 - File: printthread.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/printthread.php 160 errorHandler->error
Warning [2] Undefined array key "showvideos" - Line: 165 - File: printthread.php PHP 8.0.30 (Linux)
File Line Function
/printthread.php 165 errorHandler->error



Forums
Tashin Hankali!!!! - Printable Version

+- Forums (http://contripeople.com)
+-- Forum: Retired Forums (http://contripeople.com/forumdisplay.php?fid=78)
+--- Forum: Retired Forums. Please Make Your Post Within The 3 Forums In General Discussion (http://contripeople.com/forumdisplay.php?fid=49)
+---- Forum: Hausa Language Forum (http://contripeople.com/forumdisplay.php?fid=40)
+---- Thread: Tashin Hankali!!!! (/showthread.php?tid=8036)



Tashin Hankali!!!! - Gimbiya - 06-16-2018

Miji da mata suna facebook da sunayan karya kowannansu bai sani ba. ta sami hoton wata kyakkyawar mata tasa. shima ya sanya hoton wani alhajin birni. kwatsam sai suka xama friends. kullum da dare sai kowa ya koma gefe ayi ta chat da juna a rashin sani. in an fadi abin dariya kowa yayi. Ranar da dubu ta cika ga yadda hirar ta kaya.Miji: "mijinki ya more?" mata:"kai baka more ba?" miji; "tawa sai a slow, da xan sameki FB ma na daina" mata: "halinku dayane, yanxu haka nawa chat yake?" miji:" tab! haka yake barin garabasa ta huceshi?" mata:"kaima garabasar ka bari kana chat" miji: "ni tana kusa dani" Ya mika hannu ya latsa kwankwasanta, ta doke hannunsa. mata: "Kamar yasan me muke cewa. latsa min kugu yake" miji: "ayanxu haka?" ya xura hannu cikin rigar nonanta. mata: "yadawo kirji" ya juyo sukai ido hudu. suka fixgi wayoyin juna.kokawa ta balle miji yayi sa'a yayi waje da wayoyi. ya duba tsaf ya tabbatar itace frnd dinsa amma ita bata sani ba. babu xancen tuhuma kowa yayi laifi yace a ransa. ina mafita. sai yayi transfer #50 daga wayarta xuwa tashi ya mayar mata yace datar sa ce ta kare ya ari #50 a wayarta. tun daga ranar in sun hadu a chat sai yarinka yimata waazi ta rinka yiwa mijinta biyayya